← Book details Na Fado Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 25

Sashe 4

Na Fado Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai na yi kamar in watsar sai Sabira ta tallafeni, a haka har ya zame mun jiki, kullum zan yi wanka, yara zasu yi, zan gyara
akina in sa tsintsiyar
amshin viji, ko in kunna turaren kajiji wanda nake siya a wajan Mrs Bukhari.

Tun Hajiyayye na mun kallon mamaki ni da yara har dai ta watsar.

Da ina gaishe da Hajiyayye da Hindatu in mun ha
u, sai suke wani fuskewa, daga baya nima na watsar, su wuce in wuce.

Kaila kuwa tun wannan dubu ukun da yaba Sani ya ajjiyemun
wandala bata sake shiga tsakanina dashi ba.

Ni kuma na lashi takobin bazan tambayeshi ba.

Rabon kwanane banaso, yaje can ya ri
e abarsa, bana zuwa, ya
in na Bilkisa da Hajiyayye ne.

Duk da ma na ga Bilkisa ta kanta take yi, cikinta ya fito titsitsi, Hajiyayye ma har ta sake amsar wani, ga Hindatu itama da ciki.

Ni kuwa sai karatuna nake yi kawai, da sana'a.

Barister Suwi
i ya turo mana da ku
inmu dubu
ari biyu da hamsin _hamsin, wanda aka ha
a da
yar da si
in goshi.

Kuma dulmiyasu nayi a kasuwanci.

Na soma
auko manja, mangya
a, maggi.

Sani shi ke siyar mun da kaya in na tafi islamiya.

Bayan wani lokaci:
Kwanci tashi asarar mai rai, wai yau gamu a fagen zana jarabawar game sakandare, wanda yayi daidai da shigarmu S S 1 A islamiyya.

Alhamdulillah na gama karatuna, amman fa harna kammala ban iya turanci ba.

Ina dai jin komai, amman bana iya mayarwa, larabci kam mune gurayen aji Alhamdulillah, na fi mayar da hankali a fannin harshen larabcin.

A wannan shekaru ukun abubbuwa da yawa sun faffaru, marasa da
in fa
e, nayi rama, na koma
e na zube sosai, ko bacci bana samu cikakke.

Akwai ra
i ace kana aure, wanda kake zamanshi ya saka a kwandon shara.

A baya ana ganin
azantace tasa Kaila sani a gefe.

A wannan
an shekarun na fahimci ko agwagwa zan zama dan wanka, in zama
awisu dan ado, Kaila bana gabanshi, bazan kasance a gabanshi ba.

Wani irin raini ne mai
arfin gaske Kaila yake yi mini.

Kuma yana tunanin ya wuce ajina yayi gaba ya barni a baya.

Tunda yasa
afa ya shure baya.

Haka naci gaba da kasancewa a gefe ni da Yarana.

Da ni zasu yi wasa su yi dariya, nice uwar, nice uban, nice
awar duka yarana.

Ina sake godema Allah subhanahu wata'ala da ya bani damar tarbiyyantar da yarana, na jure
unci dominsu, ina fatan wata rana su maisheni wata aba, uwa irinta kwatance a gari.

Bilkisa tana goyon
arta me Suna Fatima, Hajiyayye tana goyon Anas, Hindu tana goyon mai sunan Kaila.

Ni kuma tuni na yaye Salis jira nake ya shekara hu
u in dan
arashi a makaranta.

Yara kuma na cire su a makarantar gwammati, na mayar dasu ta ku
i, nice cinsu, nice shansu, suturarsu, jigilar lafiyarsu.

Sai in yi wata cur ban sa Kaila a idanuna ba, ko yazo gari baya nema na, ya fiye mun dan na mugun tsanarshi, ina zaune ne kawai sabida yarana, da kuma tsoron bakin Baffa.

Amman ko iyakar hana Yaya Use zuwa gidana da Kaila yayi ai ya cutar dani.

Yaya Use ta aurar da
an matan ta du biyun.

Sanda za'ayi bikin satinmu guda a gidan ni da yaran Bilkisa ma ta zo mana kamu da mu ka yi a mufiz Garden."
Haka na sake kammale karatun islamiyyata cikin farin ciki, tare da ha
a gagarumar walimar data samu ba
uncin masoyana, da
an makarantarmu ta kwana , da kuma makarantar matan aure dana kammala.

Mata matan layinmu ma sun zazzo sosai, sabida an sanni sosai a unguwar, nayi fice ta fannin sana'ata, har ni
en garin tuwo nake siyarwa, da albo, da dakakken yaji, wani zubin harda fulawa da shinkafar tuwo.

Bayan na kammala karatuna, sai na mayar da hankali na a kan kasuwanci na.

Duk abinda na samu akan su Inno da Yarana nake
ararwa, Dauda kuwa yana Bauchi makarantar kwana yake yi, ya ma fi su Sani gata dan Habiba Bala ta mayar dashi tamkar
an data tsugunna ta haifa da cikinta, yaro yayi tsawo, yayi haske kamar ba shi ba.

Ga taron
an makaranta duk babbar sallah sai mun gabatar dashi, duk in da zani kai tsaye nake zuwa, ba makwa
i.

Gidan Kailan ma naga duk ya wargaje, da halama matan nashi duk zaman ha
uri suke yi, naga Hajiyayye ta dawo rakiyarshi dan kullum a cikin yaji take.

Sanda Bilkisa ta haihu ma da ta tafi wankan gida, sai da ta yi wata tara cur, auren dai kamar zai
are, daga baya kuma sai ta dawo
akinta.

Alh Kaila girma nata kamashi, gashi Allah ya sa mishi Nasibi cikin harkar kasuwancin shi, ya sake bu
e gidan gashi a Abuja, ya gangara Bauchi.

Ku
i sosai su
n zauna a wajanshi, naga ma ya bar ma Hajiyayye motarshi, ya sai wata sabuwa.

Ranar naga falli a tsakar gida, ina tsugunne ina ba yara tumaturi ya bata keyn motar.

Ta wani rungumeshi ta
afe jikinshi, shi kuwa yayi lib a jikinta.

Kaina na ka
a kawai nayi shigewata ciki, Hajiya Hajiyayye an samu duniya, cikin
anin lokaci ta zama wata hamsha
iya, sutura kuwa ita da Bilkisa wannan na wane wannan ne, dan a yanzu Hajiyayye ta kamo Bilkisa ado da kwalliya, dan har shagon koyon kwalliya Kaila ya sata, yanzu ana biyota har gida taima mutane make up.

Ina ji tana fa
a ma Hindatu ta samu shago a wajajen Salisu Adamu, ta bu
e shagon kwalliya, da lalle.

Shikenan gidan sai na zama mai gadi da jiran yara, na
an waye
in ma ban tsira ba, tsabtarnan ina kamantawa, duk da banayi
ari bisa
ari, amman a ganina bani da wani aibu da zai sa Kaila ya kasa jerani da matanshi.

Ni dai nasan na fi Hajiyayye kyau na fita haske, duk da itama da kyanta, kuma fararce, bilkisa kuma duk ta fimu kyau ita kuma, wata rana haka kaila ya sasu gaba su ka tafi bikin abokinshi a Abuja, ni duk suka zube ma yaran, ko wacce ta wanke
afa tabi miji.

Ko banyi niyyar kuka ba dole ina ware lokaci in yi kukana mai isata, ganin yarana da rayuwar Dauda ta tayi kyau ne ka
ai ke sanyaya mun raina.

Kuma fa har gobe Baffa bai daina ja mun kunne da garga
in kar in yi sake aurena ya mutu a karo na biyar ba.

Su fa abun fa
e kawai suke gudu iyayenmu, Inno ta riga tasan zaman ha
uri kawai nake yi,
an uwana duka sun san ni nake ri
e da kaina da yarana, kaila mafaka kawai ya bamu.

Gasuwa ruhina yake yi sosai, har fatan mutuwa na dinga yi ma kaina, daga baya na tsiri wuni cur a uwar
aki a kwance.

Kamar da wasa Habiba Bala tai mun tayin me zai hana na zana jam, in ci gaba da karatun jami'ata.

Ai tana fa
in haka naji na gamsu
ari bisa
ari.

Kamar wasa na zana jam tare da cike kos
in da zanyi nazari akai.

An yi harna mance kwatsam na samu gurbin karatun jami'a a Jami'ar Bayero unibasiti dake jihar Kano, a fannin ilimin low.

Murna babu irin wanda banyi ba, nan na kikkira su Yaya Use nake sanar dasu na samu gurbin karatun jami'a, Sabira ina kiranta ta nufo gidana.

A lokacin tana karanta islamic studys a jami'ar Jos tana aji na biyu.

"Na ta ya ki murna Tani.

Oh rayuwa, yanzu dubeki yanda rayuwarki tayi kyau, yara sun dena amalala, babu
wata, babu ku
in cizo, babu konika.
akin ki tsab, gidanki sai
amshin turaren kajiji yake yi.

Ga ilimi, ga sana'a masha Allah, na yi farin cikin maganar karatunnan.

Amman Abban Sulaiman ya san zancan?" Tana fa
in haka raina ya
aci.

Sai kuma jikina yayi mugun yin laushin.

Sabira ba lallai bane Kaila ya hanani tafiya ba.

Sabida ai bai damu dani ba, yasan zaman yarana nake yi, kuma naga matanshi duk suna fita aiki, sai nice zai hana zuwa karatu? kuma kinga karatunnan dana kammala, harna gama bai ce mun komai ba, idanu kawai ya zuba mun.

Kuma yara bana jinsu, abinda yasa nace Haka.

Zan iya sa Shamwila ta dinga kularmun dasu, ina biyanta a wata, duk Sati zan dinga shigowa, kamar juma'a da safe, lahadi in kama hanya.

Ina bu
atar karatunne Sabira.

So nake in gyara rayuwata da rayuwarsu Inno, bana
aunar barar nan da suke yi.

Amman zan je anjima in samu Inno mu yi magana in ji me zata ce" Sabira tace.

"Ki soma tuntu
ar Abban Sulaiman da batun tukunna.

Amincewarshi ai itace amincewar su Inno.

Amman Tani kar ki sake ya tauye miki hakkin ki, wannan damace wacce ba kowa take iya samu ba.

Wa yayi tunanin zaki taka irin wannan matsayin a rayuwa?

Jibeki fa masha Allah, har wani kashe ido kike yi tsabar fari." Dariya mu ka yi.

Ta jima tana bani shawarwari daga
arshe ta koma gidanta, dama daga makatanta take.

Ina zaune jigum har su Sani su ka shigo.

Binsu nayi da idanu, jibi yanda suka girma, Sani da Sulaiman suna sakandare, Shafi'i yana ajin
arshe a firamare, Amina da balaraba suna aji biyar, Hauwa na tana firamare 2, Salis na Nosiri 2.

Wallahi ban zaci zamu kai ba, daga ni har su ban tamman zamu zama haka ba.

"Umma sannu da gidan.

In ji Sani dan duk cikin yaran yafi
ulaficina sosai.

Kuma ya fisu tausayina ko dan shine Babba yasan abubbuwa da dama ne oho.

Yauwa Yaya an dawo, ita kuma waccan cuno bakin me take yi?" Na tambayi Sani.

Shafi'i ne yace.

"Abba mu kai ma sannu, yana tsaye da Shamwila shine ya doketa sai da ta fa
asa" Raina ya sosu sosai.

Kaila ya tsiro da sarar ko tsakar gida yarana suka fita muddin yana gari, to kwa jishi yana hantararsu yana koromun su.

Na rasa gane wai tsanatace yasa yaran da suka fito daga tsatsonshi baya son ganin sun ra
eshi?

Sai yaran Hajiyayye wanda a yanzu yaranta uku, da Yaron Bilkisa, ita bata kuma haihuwa ba tun daga Fatima.
Chapter 4 · 0% Book details