Sashe 16
Na Fado Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saina tuno irin gigicewar da nayi a lokacin da muka shigo da Dauda cikin asibitin.
Cikin gaggauwa aka ba Baffa gado.
Ni kuma na je na yankar mishi kati, aka bu
e mishi fayil, sannan na dawo wajensu, duk fa inda na
aga
afata a wajen Sani ke saka tashi, yana biye dani kamar jela, jakata da wayata duk tana hannunshi.
"Tani dama ashe zaki waiwaye mu, ince dai baki yi fishi damu ba?
Ni nasan damuwa da tunanin halin da zaki riska a gida, da tsinuwar da Baffa yace zaiyi miki ne yasa kika gudu babu wanda ya sake jin
uriyarki.
Tani sai na ganki a cikin sabon yanayi da kyawun shiga." Hawaye na share, hannuna
aya yana cikin na Sani.
Inno ku yafe mini in nayi muku laifi.
Wallahi ba dan fishi daku bane yasa na tsallake na barku ba.
Fishi da zuchiya nayi akan Kaila kinji dalilin tafiyata." Kawu Yusuf yace.
"Amman kinsa
an uwa a cikin taraddadi.
Duk da muma mun yi kuskure cikinmu babu wanda ya kai cigiyar
atanki ko da gidan radiyo ne" Yaya Use da se yanzu ta yi magana tunda muka zo asibitin tace.
"Inno duk wani ku
i da kayan abinci, da sutura, zuwa sabuwar keke da aka sake miki.
Duk Tani ke turowa nake yi muku.
Ni nasan inda take kullum sai mun yi waya da'ita.
Inno Tani yanzu mai shari'a ce a kotu, ta game karatunta da jimawa." Kuka Inno ta fashe dashi tana sambatu.
"Tun tasowarki kike son karatu Tani.
Allah mai iko ashe zaki zama wani abun ta dalilin karatu.
Allah na gode maka da yasa kika bar gida kuma kika tsare kan ki.
Allah yayi miki albarka." Da Ameen dukkanmu wajen muka amsa.
Bamu muka samu damar ganin Baffa ba sai bayan isha, lokacin har mun yi Sallah na ba Sani keyn mota ya je siyo mana abinci.
Muna shiga muka tarar da Baffa babu inda yake.
Dr ya sanar mana ciwon siga da ciwon tsufa suke damunshi.
Amman siga ta cinye mishi jiki sosai.
Dan tun da na taso ban ta
a ganin Baffa ya je asibiti ba ko yasha
wayar bature ba.
Ko ciwo yaji sai dai ya sa a dafa mishi
an sa
esaki yasha, ko sirace." Kwanan Baffa biyu a asibiti bai san inda kanshi yake ba.
Har Habiba Bala tazo ta dubashi.
Rahma kuma kullum ita ke sintirin kawo mana abinci, abokan aikina duk sun zo sun gaishe da Baffa.
Sabira suna hanyar zuwa.
Yau Baffa ya tashi jikin Alhamdulillah da sau
an shanono sai sunturi suke faman yi.
Duk wanda kuma ya ganni sai ya shiga mamaki.
Da daddare muna komawa gida mu kwana, Kawu Yusuf ne yake jinyarshi.
Ranar da Inno muka tafi da ita gida, tayi murna tayi farin ciki sosai.
Da sassafe muke komawa asibiti.
Sani kuwa da
yar na ka
a shi ya koma bakin karatunshi.
A cikin kwana na bakwai Baffa yayi ras dashi harma ya gane muryata.
"Inno wannan muryar ai Tani ce.
Tani dama zaki zo garemu?" Tsugunnawa nayi har
asa na ri
e hannun Baffa na dinga ro
onshi gafara akan ya yafe mun.
Cikin sanyin murya tare da jan ajjiyar zuchiya yace.
"Tashi Tani.
Wallahi na yafe miki, Inno ki yafe mata kema kinji ko?
Yaranki sun ganki kuwa Tani?"
A'a Baffa Sani ne kawai ya ganni.
Yaya Use ta labartama Baffa hidindimun da na dinga yi dasu ba tare da sun sani ba.
Ai nan Baffa ya shiga kuka tare da
ara shi mun albarka.
Ko da aka sallami Baffa kai tsaye gidan dana sai musu muka wuce dukkanmu, ban ma kowa bayani ba, na dai ce su biyoni zamu tattauna in mun isa inda zan kaisu.
Harda su Kawu Yusuf.
Sauran ma zasu tawo daga Shanono, bisa jagorancin Ige
anwar su Baffa, nayi mata kwatancen layin da gidan, dake tana yawan shigowa Kano , tace zata gane gidan ma in suka shigo layin, matanbayi baya
ata.
Na bada aikin abinci, da abun sha dan
warya_
waryar walima nake son ha
awa.
Dauda da yaran ma suna hanyar zuwa bisa jagorancin Sani........
[17/10, 1:23 p.m.] +234 803 831 1474: NA FADO DAGA BENE.....
NA ZARCE RIJIYA
BOOK 2
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU
LAMBA TA 10
"Kaga Babbar kawar Amarya, maraba da zuwa." Inji Dr Nauwara kenan.
Habiba Bala ta watso mun harara tace.
"Dama zamanki ki ka yi a Kanon ai daya fi miki.
Tun jiya nake jiranki, wasu abubbuwan kinsan dole sai dake zanyi.
Wayarki na dinga kira a kashe, kuma nasan sabida ni kika kashe" Dariya ma ni ta bani wallahi.
Ki ha
uri
awata, baga ni ba nazo.
Kinsan aikin lauyoyi akwai wahala, kinsan da yaya ma ogana ya barni na
ebi hutun kwanaki biyar
innan ma?
Hmmm da
yar ya amince.
Sabira yau kika
araso?" Sabira ta bani hannu muka tafa tace.
"Ko awa guda banyi da shigowa ba ma.
Kixo ki ga akwati dan nasan dai a waya kika gani" Hakanne kuwa video call Habiba Bala ta kirani, ta dinga
aga mun kayayyakin ina gani.
Zama nayi na darje kallo gaskiya an kashe ku
e sosai a cikin akwatunan da akaima Habiba Bala.
Mijinta babban
an kasuwane a kwari yake, shi yasa aka saka mata kaya kyawawa masu yawan gaske.
Dan Alhazan cikin kwari in zasu auri mace suna
aryar sutura gaskiya.
Daga nan muka shiga hada hadar shirye_shiryen duk abinda ya dace.
Habiba Bala Dinna ka
ai zata yi mana a nan garin Bauchi sabida
awayenta da
an uwanta.
Da an gama Dina kuma sai mu yi zugar kai amarya.
To fa wanna dina ita ta cinye mana lokacin mu.
Mun dai nemi masu yin abincin biki mun biya su ku
in abinci mun basu time, haka masu snacks da zo
o ma mun sallamesu.
Ana gobe
aurin aure sai ga su Sani da yaran suma sun zo, wucewa mu ka yi shagon saloon da lalle.
Muka sha gyaran gashi da jan
unshi mai kyau, damu da su Halima Bawa,
awayenmu na makaranta duk mun hallara, dan ana zumunci sosai babu laifi.
Duk shirin bikin a group muka gudanar dashi tare da kowa da kowa.
Abokan ango a daren alhamis suka shigo Bauchi, a hotel suka sauka.
Mu duka hidima ta hana mu ganawa da ango da abokanshi.
Washe gari da misalin
arfe goman safe aka
aura auren Habiba Bala da angonta Alh Nura bisa sadaki dubu hamsin.
Muna
akin Habiba Bala, kowa na hidimarshi, ina sanye da angonmu na
an makaranta farin lace sol mai duwatsu da ba
ankwali.
Iya kyau ni kaina dana duba madubi sai da nace masha Allah.
Amarya kuma tana cikin jan lace mai adon ba
i_ba
i a jiki.
Anyi mata kwalliyar zamani ta fito kamar ma ba itaba, dan ire_iren kwalliyarnan sauya ma mutum kamanni suke yi.
Ni shi yasa na
i yarda ayimun fur.
"Shanono ya kamata muje haka ko?
Tun
azu Alh yake ta faman kiran wayata.
Ki kira mun Dauda ya zo ya kaimu." Cewar Habiba Bala kenan.
Waya na
aga na soma kiran layin Dauda.
"Innata, ina waje ku nake ta jira, muna tare da Sani ma"
To shikenan gamu nan fitowa muma"
it na kashe wayar nace.
Sabira, Halima Bawa bari mu je mu dawo.
Ba jimawa zamu yi ba.
Sabira su Yaya Use suna hanya." Hannun Habiba Bala na kama muka ratso mata muka fice.
Dauda na ganinmu ya bu
e murfin motar.
Sani kuma ya sara mana, har da cewa.
" Kaga manyan iyayenmu, alkhairin Allah yaci gaba da kai muku har gadon baccinku.
Farare basui farin banza ba" Dariya dole Sani yasa muka tuntsure dashi.
Dauda kuma yana gefe yana cin dariya.
Motar muka shiga, Dauda ya ja mu zuwa hotel
in da Angwaye suka sauka.
Tare da su Sani duka muka
unguma zuwa cikin hotel
in.
A room 7 muka tsaya, Dauda ne ya
wasa
ofar a hankali.
Mu kuma muna daga gefe Habiba Bala na mun ra
"Baki ji yanda gabana yake fa
uwa ba Shanono, nifa ji nake yi dama banyi auren ba wallahi, yana kirana da yace an
aura, shikenan gabana ya shiga aikin bugawa, ku tayani adda'a ke da yaran"
Haba
awata, in sha Allah auren karshe kika yi daga gidan Alh Nura sai kabarinki."
aran bu
e kofar ne yasa muka zuba ma kofar idanu mu duka.
Wani matashi muka gani a tsaye a kofar
akin, yana sanye da angon
aurin auren.
Habiba Bala tace.
"Alh Nura muke nema dan Allah " Murmushi yaron yayi yace.
"Dady acan
akin suke, bari in muku iso" Shi ya shige gaba, muna tafe
was_
was_
was har zuwa room 10.
Shi da kanshi ya
wasa
ofar
akin wani dattijo yazo ya bu
e mana.
"A'a Jega kaine tafe da iyayen naka?
Bismillah Hajiya Habiba Bala ku shigo, Samari bismillah." Tare muka shiga cikin
akin hotel
in.
Cike tab da abokan ango, suna saye da shaddaji mai ruwan sararin samaniya, da hulunansu masu ruwan ba
in blue, haka aikin gaban rigarma yake.
Kujera dogowa da suka nuna mana muka zauna, ango ya rasa inda ma zai tsoma mu, ni kuma duk sai naji inata kunyar yara, sai satar kallonsu nake yi, Amman su naga hankalinsu ma akwance yake, sai gaisawa suke da abokan ango.
"Hajiya Shanono barkanki, idanunki kenan na
auka ai aikinku na lauyoyi bazai baki damar halartar taron bikin mu ba." Cewar ango, dariya nayi mishi, shima da zolaya yayi zancan.
In aikina zai iya zame mun katangar da zata hanani zuwa bikin Habiba Bala, da tuni na ajjiye aikin, dan Habiba Bala ta fi mun aikina muhimmanci.
Guda da bari ce a wajena.
Ango Allah ya sanya alkairi yasa gidan zamanta ne" Dariya yayi mun yace.
"Ameen Ameen mungode da yabo Shanono." Uwar
akin cikin falon Alh Nura ya ja Habiba Bala.
Ni kuma sai faman daddanna waya nake yi, wani sa
on neman shawara aka turomun, duk da tace mun.
Malama ki
oye sunana.
Amman na tausayama wannan baiwar Allah ainun.
Copying nayi na tura cikin group
ina, da shafina.
Shine aketa tabka muhawara iri_iri.
Inason karanta comments, wasu abun kayi dariyane, wasu kuma abun haushine sosai tattare da amsarsu.