Sashe 1
Na Fado Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
NA FA
O DAGA BENE.....
NA ZARCE RIJIYA
BOOK 2
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU
Lamba ta 1
Ina godiya marar adadi a gareku masoyan rubutuna, Allah ya barmu tare, ya sadamu a aljannah ma
aukakiya.
Shanono ma tace in mi
o mata godiya.
Nagode da jimirin jira, na dawo da zafina.
Shanono.
Ina ji al
ali ya buga gudumarshi dam_dam.
Aka mi
e a tare, tare da ha
in baki wajen cewa.
"Kotuuu" Cikin
udurar ubangiji sai na nemi tsoro da fargabar da suke
awainiya da ruhina tun jiya na rasa.
Fuskata na sake murtukewa, ina tsaye dam a kan
afafuna.
A maimakon in sare, sai sabon
warin guiwa ya ziyarceni.
Kunto Salis nayi a baya na, tsabar
acin rai na mi
o ma Sabira.
Ki kula dashi Sabira.
Kui mana adda'a.
Kwana ashirin a gidan yari , ba mutuwa bane.
Wani darasin na rayuwa zamu mu je koyowa" Ban karashe maganata ba,
an sanda suka iso inda muke suka sanya mana sa
andami a hannayenmu.
Yaya Use kuwa sai zare idanu take yi, halamu sun nuna tana cikin
imuwa sosai.
Ni dai furtawa nake.
Sabira
ana suna gidan Yaya Use, suma fama suke yi.
Ki ajjiyesu a wajenki su koma karatu.
Habiba Bala nagode." Inda Kaila yake na kalla, ba abun mamaki bane dan naga murmushi a shinfi
e kan fuskar Kaila.
A raina na furta.
Zaku sha mamakin shanono muddin na fito."
eyarmu aka ka
o zuwa waje.
Hajiyayye sai falli da zubar da maganganu kaifafa take yi
an uwanta suna kuma zugeta.
Lauyanmu kuma sai kalma yake bamu, yana tausarmu akan komai zai daidaita.
Ni bana so ma ya daidaitan a tunanina zaman gidan yari yafi zaman gidan Kaila da
i da samuwar
anci.
Yara kawai nake ji, amman da da kaina zan nemi takaddata dan ta fiye mun alkhairi.
Damuwa da tagayyarar da yarana zasu yi ne kawai nake ji.
A motar gidan yari aka jefamu, ina kallon idan Sabira da Habiba Bala, ina kallon Salis dake ri
e a hannunta.
Kasa ri
e kansu su ka yi sai aikin kuka suke yi.
Ni kuwa zuchiyata dan haushi tuni ta dake, ko halamar kuka bana ji.
Muna ji muna gani aka fice damu.
Yaya Use sai hauka da bige_bige take faman yi tana ambaton, ta mutu ta lalace.
Ni dai sai Alhamdulillah kawai nake furtawa, bani da wata adda'a dana iya, sai godiya da nake ma Allah.
Na yi imani tsananin son da Ubangijina yake yi munne yasa nake fa
awa kwatami iri_iri.
Tun kafin in kai haka nake fuskantar
alubalen gidan aure kashi kashi.
Jiya na kasance a cell, gashi yau zan kwana a kurkuku, oh ni shanono, wai ni Hajiyayye zata ra
a ma sharri, abun tambayar akan me take yin duk wannan abun, akan Kaila?
A'a ba haka bane tunda tasan ko kallo ban ishi Kaila ba.
To akan me take yi ne ku bani amsa in kun sani?.
Kaina yayi zafi sosai.
A haka muka iso gidan yarin.
Gandirobobi suka tasa
eyarmu izuwa wani dogon falo.
In da anan zaka fa
i sunanka da laifin da yasa aka kawo ka.
Bayan duk mun fa
i sai aka ajjiyemu a
akin jiran shari'a wato ( waiting room?
Duk wani wanda ba'a gama zartar mishi da hukunci ba, ana kotu ana gumurzu, to wannan
akin shine wajan zamansa.
In an yanke maka zaman gidan yari, na wasu wa'adi, ko
aurin rai da rai irin na Su Hauwan Aminu diya ga marne
a ga Sada ( UNGULU DA KAN ZABO) to wannan wani abune da ban.
Za'a shigar da mutum cikin yadi.
Bayan an tasa
eyarmu zuwa cikin wannan
akin jira.
Sai lokacin na saki kuka dana yi tozali da matan dake cikin
akin, harda wa
anda suka manyanta.
Dama mata su na yin laifin da har ake kawosu gidan yari kenan.
Iko sai Allah.
Kwananmu na farko tamkar a cikin kabarina na kwana haka naji.
Ashe akwai
ishin rahama da salama a cikin gidan Kaila.
Duk lalacewar Kaila ya fi gidan yari gaskiya.
Allah sarki yarana.
Abincin gidan yari bala'i ne.
Har maggi wasu suke barba
awa, suna da ku
i a kanta, gandirobobi ke siyo musu.
A kwana na biyu Sabira ce ta kawo mana abinci, amman bamu samu ganawa ba.
Ta dai kawo mun aidigar mata, da
an dires sababbi guda takwas.
Nonuwana sun suntuma sunyi tauri tamkar dutse, hakan ya haifarmun da zazza
i mai zafin gaske.
A ranar ne Habiba Bala da lauyanmu su ka kawo mana ziyara, domin sake jin ta bakinmu.
Halin da suka tarar dani ya kidimasu, da taimakonsu aka kaini
akin shan magani dake cikin gidan yarin aka harhado mun magunguna.
"Shanono kiyi ha
uri.
Muna kan bincike kuma akwai danshin nasara.
Yaronki yana hannun Sabira tana bashi madarar yara.
Makarantar islamiyyarku Sabira ta sanar musu wata tafiya ce ta taso miki, haka ma bokon an sanar musu.
Yaranki suna cikin
oshin lafiya.
Kaila ya je har gidan Sabira ya tasa
eyarsu ya mayar dasu gabanshi.
Amman kiyi ha
uri gidansu ne ai.
In ma kashesu zai bari Hajiyayye tayi ai sai ya bari.
Yaya Use kema na je gidanki ni na sanar ma mijinki duk abinda ake ciki.
Jiya yazo ba'a bashi damar ganinki bane."
"To lokacin ku ya cika" Cewar wani gandiroba daya katse ma Habiba Bala hanzarinta.
Haka dai rayuwar mu taci gaba da gudana a cikin gidan yarinnan.
A cikin
anin lokaci duk mun rame, bamu sake ganin kowa ba, basa bari a ganmu.
Har Baffa da Inno suma sun zo bisa jagorancin Yaya Karime.
Suna dai sanar mana sunayen masu kawo ziyarar amman ba'a basu damar ganinmu, in ba dai lauyanmu ba.
A cikin sunayen banji sunan Kaila ko sau
aya ba.
Sai da na kwana goma cib a gidan yarinnan banyi wanka ba.
A cikin kwana na sha
aya ne na watsa ruwan sanyi, nayi wari har sai da bokan zamana suka ishemu da
orafi, gabana duk ya
e, sabida ina jini, kuma baya samun ruwa, duk jinin biki ya bubbushemun, ya manne a gashin wajen, sai ciwo yake yi mun.
Wuni nayi da zazza
i mai zafi a jikina a ranar.
Bazan iya fasalta muku irin rayuwar gidan yari ba.
Amman ko ma
iyina bazan so a kawo shi wannan wurin ba.
Amman zaman gidan ya sake farkar dani, gami da zaburar da ni akan al'amuran rayuwa.
Kwanci tashi asarar mai rai.
Cikin hukuncin Allah yau yayi dai _dai da ranar laraba ashirin ga sabon wata.
Wanda yayi dai_ dai da ranar da zamu yi zaman kotu na
arshe.
A daren ranar ni da Yaya Use ha
e kai mu ka yi, mu kai ta kuka.
Babban tashin hankalin mu shine ace dawo damu za'ayi wannan ba
in gidan.
Cike da damuwa da taraddadi gari ya waye.
Kaila:
Tun bayan da Bilkisa ta dawo aiki ta ga yaran Tani a falo a takure suna kuka.
arayinta ta ja su, ta basu abinci.
Suna cikin ci kan baka kan
warya, Kaila ya shigo, Bilkisa tayi tagumi tana kallonsu cike da tausayinsu, a zahirin gaskiya tana tausayin uwarsu sosai."
"Su kuma wa
annan yaran me su ke yi a falonnan kalan su tsuttsula fitsari.
Ku tashi ku fice
an iska" Jikinsu na rawa, Sani ya sasu a gaba suka fice daga
akin.
Bilkisa ta kalli Kaila tace.
"Wata rana na tabbatar yarana za ka yi ma wannan koran wula
ancin.
Tunda ai kana son Tani ne shi yasa tun farko ka aurota.
Kuma duk
azantarta da kake kafa hujja dashi, gashi
anyan goyo ne da'ita.
Sannan hausawa sun ce matar so ita ke yin konika.
Kaila ni fa na gaji da aurenka.
Na ro
eka dan Allah ka sake ni in koma garinmu" Zabura Kaila yayi, ya kafeta da idanunshi domin yasan suna da tasiri akan duk matanshi, ba ma su ka
ai ba akan duk macen daya zuba mata su, suna da tasirin kashe jiki.
Saurin
auke kanta tayi.
Shi kuma cikin sigar yaudara yace.
"Tani na sota irin son da ban yi muku ba duk ku biyun.
Amman shekararta uku a gidana naji duk duniya babu wacce na tsana sama da ita.
Tantiriyar
azama ce.
Bilkisa ki mun uziri ko mu'amular aure zanyi da Tani sai na sa tayi wanka fin sau uku, ki yarda dani, sai na toshe hancina nake iya kusantarta sabida irin warin dake fita a gabanta......"
"Ya isa nace.
Ka dena tona mata asiri haka.
Akwai wani mataki daka
auka akan hakan ne, ka sani ko lalura ta gamu dashi, ko ka ta
a fa
a mata, ko asibiti ka kaitane, shin ko maganin gargajiya kake bata?" Zum yayi domun Bilkisa shirin
aureshi da jijiyoshinshi tayi.
Yasan baiyi duk abinda ta lissafoba.
Face cin zarafin Shanono da zaginta, da kiranta
azama ballazaga samodara.
Hakanne yasa ya ja numfashi cikin kaurara murya irin ta cikar mazantaka yace.
anyan gwal.
Kina ganin kamar bana yi ma Shanono adalci ne?
A
ashin inuwar aurena fa take, kuma bana hanata abinci da yaranta.
Sannan ai..
"Ya'isa yanzu ina taje naga yaran su ka
ai a babban falo, su da gidan ubansu amman duk sun takure?"
"Tana firzin ita da yarta, al
ali yace a
auresu akan kashe yaron dake cikin Hajiyayye da suka yi.
Zuwa ashirin ga sabon wata mai kamawa za'a sake zaman kotu" Cikin
aurewar kai tace.
"Kotu akan Hajiyayyen, bayan ita ta cakali yar umman Sulaiman da fa
a, da cin zarafin iyaye?
Ai ni banga ta yanda za'ayi su kashe mata
a a ciki ba.
Domin babu wanda ya ta
a cikinta.
Sannan ai ba da Umman Sulaiman akayi rikicin ba.
Kai kuma wanne hukunci kake shirin
auka akan lamarin, Dady kuma yana ina?"
"Dady yana hannun
awarta Sabira.
anyan gwal wanne hukunci kuwa zan
auka.
Ai kes na gaban al
ali sai abinda ya zartar"
Tun daga wannan rana, Kaila bai sake samun kan Bilkisa ba sam.
Ajjiyeshi tayi a kwandon shara, ta banza ajiyarsa hakkinshi ma da figi da yagi yake kar
a.
Yaran Tani kuma ita ke kula dasu, ita take basu abinci.
Ta
angaren Shamwila kuma sai tamba
ewa suke ita da Kaila.
Tana ta yashe mishi aljihu.