Sashe 39
My Enemy Part 2 Complete Hausa Novel · about 2 min read
Ƴar Amana tana can room ɗinta tana ta faman gyare-gyare da shirye-shirye ta kammala saka uniform ɗinta tsab sai kallon mirror take domin tana so koda yaushe ta rinƙa burge Razhdeen, domin taga duk lokacin da suke tare yana rikice wa sosai a kanta ita kuma hakan burgeta yake domin ba ƙaramin jinsa take a ranta ba, wuni guda idan bata gan shi ba ta rinƙa shiga damuwa kenam, yanzu ko a makaranta bata nutsuwa tayi karatu sai fuskarsa ya rinƙa mata gizo, a koda yaushe tunaninsa take, tunani yaƙi ƙarewa ta rasa gane kanta, tana jin wani iri sosai akan sa, ko bacci zata yi sai ta daɗe tana kallon fuskar sa tukun ta iya komawa room ɗinta,
(BaÆ™uwar lovayya kenam ðŸ˜ðŸ˜)
Tsayawa tayi a gaban mirror bayan ta gama shirinta tsab tana kallon kanta amma sai dai hankalinta ba'a kanta yake ba ta shiga dogon tunani kuma tunanin bazai wuce Razhdeen É—in ba....
Baiwar ALLAH tsayawa tayi a bakin ƙofa tana bubbuga ƙafar falo da ƙarfin gaske domin a cikin ɓacin rai take bugawa tana zumuɗin yazo ya buɗe ta yi masa wankin babban bargo...
Yana zaune haka yake jin bugun ƙofa kamar za'a ɓalla ƙofar tsabar ƙarfin bugun,
Haka shima ya tashi a fusace yayi bakin ƙofar zai buɗe domin ya ci alwashin kowa waye zai ya zabge shi da mari indai ba Abbah ko Roshan ba.....
*ALHAMDULILLAH*
*ALHAMDULILLAH*
*ALHAMDULILLAH*
*ALHAMDULILLAH ALA KULLI HALI....*
*ALLAH NA GODE MAKA DAKA KAWO MU ƘARSHE BOOK 2 NA LITTAFIN MY ENEMY WATO MAƘIYI NAH...*
*MU HAƊU A LITTAFI NA 3 WATO MY ENEMY TAKUN ƘARSHE...*
*WAÆŠANDA BASU BIYA KUÆŠIN BOOK 3 BA KU SAMU KU BIYA TINDA WURI...*
*ASMA'U MUHAMMAD AUWAL*
*9065443871, OPAY BANK*
*PAYMENT 300₦...*
*MA SHA ALLAH...*