Sashe 11
My Enemy Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lumshe idanuwan sa yayi tare da buɗe su a hankali ya sauƙe su akan Baiwar ALLAH dake kwance ƙasin floor kanta na kan cinyar wata tsohuwa...
ratsa gefen Aunty Yolash ya yi sannan ya nufi yanda Baiwar ALLAH take kwance, yana zuwa kuwa nan take yayi mata ɗaukar jaririya ya nufi motar sa da ita, iya Aunty Yolash kawai ya buƙaci su tafi tare, sauran kuwa komawa ciki suka yi...
Nan da wasu Æ´an mintuna har sun isa hospital, a harabar hospital ya yi parking da motar sa, lokaci guda wasu nurses sun kai biyar suka fito da gadon tura wa,
Razhdeen da Aunty Yolash suma facility É—in hospital suka shiga, a wasu kujeru suka zauna domin har an shiga da Baiwar Allah emergency room,
Bayan wasu mintuna sai ga Doctor ya ce musu yana son ganin su a office É—in shi, hakan kuwa suka yi a office suka tarar da shi zaune yana duba wasu files,
suma zama suka yi suna fuskantar Doctor,
numfashi Doctor ya sauƙe idon sa akan Razhdeen ya ce "Major meyasa zaku bar yarinya ciwo ya ci jikin ta har haka? ta juma tana fama da rashin lafiya domin zazzaɓi ne mai zafin gaske yake damun ta, rashin tarar abun da wuri ne yasa duk jinin jikin ta tsotse wa, zata iya rasa rayuwar ta a cikin ɗan kwanakin nan in har bata sha ledar jini biyu zuwa uku ba..."
ya ƙarasa maganar tare da miƙa musu file ɗin ta,
Razhdeen ne ya karɓa yana duba wa daga ƙarshe kuma ya ce "yanzun mai ake jira ne?..."
Doctor ya ce "jinin da zai yi dai-dai da nata domin a yanzu ana wahalar samun jini sosai..."
Jin jina kai Razhdeen ya yi sannan ya ce "okay kaja mata jini na indai zai yi mata..."
Aunty Yolash murmushi tayi ganin yanda Razhdeen ya damu da rashin lafiyar Baiwar Allah lokaci guda,
Doctor ya ce zamu duba mu gani in har zai yi mata, a take Razhdeen ya miƙa hannun sa aka ja jinin da za'a gwada da nata,
Bayan wasu ɗan mintuna sai ga Doctor ya dawo fuska ɗauke da murmushi ya kalli Razhdeen sannan ya kai idon sa kan Aunty Yolash ya ce "Ma sha ALLAH! group ∅ negative zaka iya bawa kowa, amma ita ɗin matar ka ce ko wacce zaka Aura?..."
haɗe gira Razhdeen ya yi tare da faɗin "daman ina ba da jini na a kowa duk wanda ya buƙaci jini, ba a kanta na fara ba kuma bazan dai na akan ta ba, taimako ne kuma nayi niyar yinsa..."
Doctor ya ce "sorry Major yanzu za'a iya jan jinin..."
lokaci ƙanƙani aka ja jini leda ɗaya daga ɓangaren sa, nan da nan Doctor ya je ya ɗaura mata har zuwa yanzu bata farfaɗo ba...
After 4hours har zuwa wannan lokacin Razhdeen da Aunty Yolash suna nan babu mutum É—aya da ya zo hospital sakamakon rashin sanin halin da Baiwar ALLAH ke ciki, already Aunty Yolash ta sanar wa mutanen gidan cewa kada wacce ta sanar wa su Abbah da Roshan cewa Baiwar ALLAH tana hospital har sai ta farfaÉ—o, saboda kar su shiga wani hali gashi a ranar biki,
An É—aura Aure lafiya Roshan da Baiwar ALLAH wacce ta amsa suna (AMATULLAH),
Roshan Abokan sa sun ja shi sun tafi yawon shakatawa sai zuwa dare ya gana da Amaryar sa, shima Abbah an ɗaura Auren sa da ƙanwar Matar sa ta farko wato mahaifiyar Razhdeen da Roshan, Amaryar Abba mai suna Ummu Salamah, bazawara ce mijin ta shine Marigayi Alsheikh Mahmoud Shureim babban malamin ƙasar Saudiyya, Ummu Salamah yau shekara guda da gama takaban mijinta kuma a yau Abbah ya Aure ta, yaron su ɗaya tak mai suna ARASH!
ya kammala master's ɗinsa a ƙasar Pakistan a ɓangaren lawyer, yanzu ya zama babban lawyer a ƙasar Saudiyya (according to Qur'an)..
Gobe za'a É—auko Amaryar Abba daga Saudiyya zuwa Nigeria...
A ranar Baiwar ALLAH sai da ta sha jini laida biyu duk daga jikin Razhdeen aka ja,
an basu dama sun shiga duba ta amma sai dai ta tafi dogon bacci bayan ta farfaɗo, laidar jini na biyun ma har ya kusan ƙare wa, Aunty Yolash tana zaune akan kujerar gefen gadon shi kuma Razhdeen yana tsaye ta saitin kanta yana ƙare ta da kallo, Doctor ne ya shigo yana faɗin "Insha ALLAHU a yau za'a sallame ku domin ba ƙaramin duba ta muka yi ba, yanzu haka bacci ta samu yi ne zuwa an juma kaɗan zata farka..."
Aunty Yolash ta ce "Allah yasa ta farka da wuri domin bana so su Abba su san muna hospital balle shi Roshan, bana so hankalin kowa ya karkato kan Amarya saboda ba kowa ne yasan muna hospital ba a cikin matan gidan Æ´an biki, amma gobe ko wacce zata koma yanda ta fito idan aka kawo Amaryar Yaya General..."
Razhdeen yana tsaye gaba ɗaya ya gama gajiya da zaman hospital ɗin nan, ga tunanin kurmiyarsa wato SARAH (Ƴar Amana)
Meaning of Sarah (princess)
Razhdeen kallon Aunty Yolash ya yi sannan ya ce "zan tafi gida..."
Aunty Yolash ta ce "gaskiya ya kamata kaje ka huta kayi ƙoƙari sosai Uncle Deen, cire laida biyu na jini a jikin mutum kuma a rana ɗaya ba wasa bane, mun gode sosai..."
Razhdeen kawar da kai ya yi zai tafi yaji an damƙo hannun sa, a hankali ya juya bayan sa yaga hannun Baiwar ALLAH tana riƙe da na shi,
Aunty Yolash itama tsaya kallon ta tayi cike da mamaki,
Idon ta a lumshe ta fara motsi da lips É—inta a hankali ta soma furta
"Uncle Deen jinin jikin ka ne yake gudana a jiki na? daman ina jiran wannan ranar ta zo na haɗakar jini, shikenam ka zamo jinin jiki nah, ina muradin ganin jinin jikin ka a cikin jikina, ina matuƙar ƙaunar ka da son kasance tare da kai har kullum, dan Allah ka ce wa Yaya Roshan ya yi haƙuri ya bar maka ni ..."
Jin haka yasa a zabure Aunty Yolash miƙe wa tsaye tare da faɗin "whattttt?..."
shima Razhdeen fizgar hannun sa ya yi cike da mamaki babu bakin magana,
Baiwar ALLAH duk wannan maganganun da tayi shi ba'a cikin hayyacinta ta faɗe su ba, domin har zuwa yanzu idonta a rufe suke, sambatu kawai take tana cigaba da ɓare-ɓaren maganar ta...
Aunty Yolash zuwa saitin ta tayi tare da sa hannu tana É—an bubbugan fuskar ta tare da ambatar sunan ta,
"Dota! Dota!! ke Dota ki buÉ—e eyes É—inki kin san abinda kike faÉ—i kuwa?..."
Muryar Abbah suka jiyo tare da wasu mutanen sun nufo ɗakin da aka ƙwantar da Baiwar ALLAH,
Razhdeen fargaba da tsoro ne suka bayyana akan fuskar sa jin abubuwan da Baiwar ALLAH ke faÉ—i kuma ga su Abba suna shirin shugo wa, domin sun ji labarin Amarya tana kwance a gadon hospital ba lafiya,
Da sauri Razhdeen ya yi saurin fice wa kafin a tarar da shi ga kuma bakin ta ya gagara rufuwa..."
Da ƙer Aunty Yolash ta samu ta farkar da ita, dai dai lokacin da su Abbah suka shugo da Roshan da wasu...
Razhdeen ta wata hanya ya bi domin baya so a san shima yazo hospital kuma ita Aunty Yolash tayi alkawarin baza ta sanar cewa jinin Razhdeen ba ne, shima Doctor ya yi wannan alƙawarin,
Doctor a iya Baiwar ALLAH ya sanar lokacin da zai É—aura mata jini na biyu domin a lokacin ta farfaÉ—o daga bisani ta wuce da yin bacci sakamakon Allurar baccin da akayi mata.....
*DAN ALLAH FAN'S KUYI HAƘURI 🙠INA CIKIN BUSY NE SHIYASA BAN SAMU LOKACIN YI MUKU UPDATE BA...*
*SANNAN INA MAI SANAR MUKU CEWA AN KUSAN KAWO ƘARSHEN FREE BOOK A CIKIN STEP TWO ƊIN NAN*
*MY ENEMY BOOK YANZU NE WASAN FARKO DOMIN DUK WANI CHAKWAKIYAR YANA CIKIN PAID BAZAN GUDANAR A CIKIN FREE BOOK BA...*
*MY ENEMY PAID 300₦*
*MY ENEMY PAID 300₦*
*MY ENEMY PAID 300₦*
*BA ƘARIâ˜ï¸BA KUMA RAGI✌ï¸*
*BAN TSAWWALA BA DUK WACCE ZATA BIYA ƘOFA A BUƊE TAKE ITA ZATA NISHAƊARTU SANNAN TA FAƊAKARTU TA KUMA ILMANTU DA SANIN HALIN RAYUWA DA KUMA SOYAYYA...*
*FREE BOOK YA KUSAN ƘARE WAðŸ™*
*WACCE TAKE JIN DAƊIN LITTAFIN TO BIYAN KUƊIN LITTAFIN BAZAI MATA WUYA BA, 300₦*
*ALLAH YA BADA IKON BIYAðŸ™ðŸ™ðŸ™*
asmeetah writer âœï¸
🤦â€â™€ï¸ *MAƘIYI_NAH*🤦â€â™€ï¸
*MY ENEMY _*
🫦 مقىينا 🫦
Mallakin
أسماء Ù…ØÙ…د أولا 🥳
Asmeetah (giaÉ—e writer)
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 âœï¸
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan Æ™asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauÆ™i_.âœï¸
STEP TWO
👇
*13_ TO_14*
Roshan a firgice ya yo kan Baiwar ALLAH dake kwance, zama yayi gefen gadon tare da sa hannu yana shafar sumar kan ta, cikin sassanyar murya yake faÉ—in "Ammata meya faru da ke? har da laidar jini?..."
Kallonsa tayi tare da tsiyayar da ruwan hawaye, ta kai idon ta kan Abbah wanda yake ta ambatar sunanta yana gaishe ta da jiki, ga Aunty Yolash itama a zaune gefe guda tana cike da mamakin kalaman Baiwar ALLAH akan Razhdeen..
A ranar aka sallame su kuma a ranar da daddare aka kai Baiwar ALLAH É—akin mijinta, anyi niyar yin party amma sakamakon rashin lafiyar ta yasa aka dakatar.
Gidan Roshan a cikin gidan Abbah yake, shima ɓangarensa daban,
Roshan yaso ya koma gefe can da Amaryarsa amma Abbah sam yaƙi sakamakon baya son ya rinƙa barinta ita kaɗai saboda zai fara zuwa wurin aiki tin daga safe har yamma,
kafin kaje part ɗin Roshan sai ka wuce na Abbah kafin ka iske ƙaton gate mai launin golden, part ɗin sa ba ƙaramin tsaruwa ya yi ba, sai dai ma sha ALLAH...