Sashe 3
My Enemy Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hajiya Maamie kuwa ta rigada ta ziyarci Bokanta akan maganar Auren Razhdeen da Ramlat, ya amsa mata da cewa komai zai iya yuwa da zaran tabi duk dokokin da ya sharÉ—anta mata,
ya bata wani ɗan ƙaramin turare wanda Ramlat zata shafa sannan ta nufin wurin Razhdeen, da zaran ya shaƙi wannan ƙamshin turaren shikenam aikin gama ya gama kuma da sunansa akayi amfani,
Hajiya Maamie tayi matuƙar yin farin ciki sosai saboda wannan ƙaramin al'amari ne,
tana murna tace "shikenam da zaran ya shaƙa zai rinƙa bin Ramlat kenam? kamar irin wanda ka bani nayi amfani dashi waran toshe bakin mai martaba Koh?.."
Boka yace "dokar wannan turaren shine muddin ya shaƙi ƙamshi toh asiri yayi dai dai, in kuma wari ya shaƙa toh al'amari ya ɓaci domin babu wani tsafin da zai shafe shi, tashi kije.."
ta tashi cikin zumuÉ—i ta tafi,
Washe gari da sassafe Hajiya Maamie taje É—akin Ramlat ta tashe ta daga bacci tareda faÉ—in
"Ke dallah tashi mun samu abun ƙaruwa..."
tayi maganar dai-dain lokacin da take shirin zama a bakin gado,
Ramlat tashi tayi tana murtuƙe fuska domin ta tsani a tashe ta a bacci indai ba lokacin tashinta ne yayi ba,
tana turo baki tace "wai meye ne Aunty Maamie?..."
Maamie tace "naje wurin Boka ya bani turaren bita zaizai kuma ba makawa asirin nan saiya kamashi domin Boka bai taɓa yin rashin nasara ba..."
Ramlat tsayawa tayi tana kallonta cike da mamaki take girgiza kai sannan tace "wai Aunty Maamie bazaki daina zuwa wurin bokan nan ba koh? meye amfanin haka? toh Ni gaskiya ki daina sakoni a lissafin waÉ—anda boka zaiyi musu aiki...."
ta ƙarasa maganar tana murguɗa baki...
Maamie ta ƙafeta da kallo tareda riƙe haɓarta tace "iyyeeee! Lallai yarinyar nan kema na kusa nayi aiki akanki indai zakina bijire mun wallahi, kuma dole sai kinyi aikinda Boka yace kiyi aikin banza kawai, wawiya arziƙi na biyoki kina guduwa masa tsabar shirme irin nakin,
dallah malama tashi ki shashshafa turaren ki kai musu abincin breakfast tin kafin wancan matsiyaciyar ta kai musu uwar shishshigi..."
"Toh naji..."
A cewar Ramlat wacce take ƙoƙarin tashi, tayi duk abinda Maamie tasa ta wato turaren nan haka yake tashi yana bada zazzaƙar ƙamshi, haka suka fice a tare kai tsaye kitchen suka nufa, suka tarar an kammala girki an saka musu a kuloli na musamman,
Ɗaukar kayan girki tayi ta nufi Falo tana shirin ficewa, saiga INDO daga upstairs tin kafin ta ƙarasa sauƙowa tace "Ramlat ina zaki da kulolin abinci?..."
Maamie wacce take zaune a kujerar Falo ta É—ora É—aya akan É—aya sai wani irin kallo take watsawa INDO, baki a murguÉ—e tace "yanda kika aiketa uwar shishshigi, kina so a baki ki kaiwa dangi ne? don naga akwai tamowa a jikinsu..."
Sauƙe numfashi INDO tayi domin ta fara gajiya da kalar wulaƙancin da Maamie take mata acikin gidan nan,
baki ta buɗe cikin sassanyar murya tace "Aunty Maamie duk zuriya ta sun wuce ace musu mayunwata, domin kin san asalina da tushe na, daga gidan sarauta na fito sannan na ƙara shiga gidan sarauta Kinga kuwa gaba da baya Arziƙi ne ke bibiyata..."
Maamie sake baki tayi tana mata kallon mamaki, tasa hannu a saitin haɓarta tana faɗin "iyyeeee! Lallai matar nan, yanzu har kina da bakin da zaki gaya mun magana? Ahh lallai wuyanki ya isa yanka, tabbas saina ƙara miƙewa tsaye a kanki ƴar banza..."
INDO kallonta kawai take cikin rashin fahimtar abinda take nufi,
Abinda Maamie take nufi shine akwai sihirinda tayi mata kuma yana shirin karyewa dole sai ta sake zuwa gurin bokan ta...
Ramlat ganin bazata iya tsaya sauraronsu ba yasa tayi saurin ficewa zata nufi masauƙin su Razhdeen.....
A ɓangaren su Razhdeen kuwa suna zaune akan dadduma a ƙasin gadonsu suna tsare-tsaren yanda bikin Roshan zai kasance,
Jin sallama yasa Roshan É—ogowa tareda amsa sallamar shi kuwa Razhdeen daman ko É—agowa baiyi ba yana rubuce-rubuce,
Ramlat durƙusawa tayi tana gaishe su tareda ajiye musu kulolin abinci, kafin kace mai ƙamshin turaren jikinta har ya hargutsa ɗakin gaba ɗaya,
Roshan idonsa yakai kan Ramlat yana yamutsa fuska tareda faÉ—in "wannan wani irin turare ne babu daÉ—in ji..."
Itama ɗagowa tayi tana kallonsa ido a zazzare tsananin tsoro ne a bayyane kan fuskarta, dasauri takai idonta kan Razhdeen wanda tinda kansa yake ƙasi ko ɗagowa bai samu daman yi ba,
Ganin har zuwa yanzu bai ko motsa ba yasa jikinta yin sanyi domin da sunansa akayi amfanin haÉ—a turaren,
Razhdeen ganin shima turaren ya ishe shi da wari yasa ya É—ago a fusace yana wurga mata harara cikin tsawa yace "You'll get out inside our room or u want me to remove u by myself..."
A tsorace tayi firgit ta miƙe tsaye ba shiri tayi waje da gudu,
dogon tsuka yaja tareda faÉ—in "non sense girl..."
hakan na nufin tsafin baiyi aiki ba tinda so ake yaji ƙamshi shi kuma wari yaji, an samu matsala kenam...
Haka ta shige Falo tana kuka, kai tsaye bedroom É—in Maamie ta wuce ganin bata tarar da ita a falon ba,
Maamie tana ganinta a cikin wannan halin tayi saurin dafe ƙirjinta tareda faɗin "na shiga uku kar dai kice an samu matsala..."
tana kuka tace "naga korata yayi cikin fushi, Ni Maamie nace miki mu rabu da Uncle Deen É—in nan babu wani tsafin da zai kama shi...."
kafin ta rufe baki Maamie tayi saurin katseta da cewa "yi mun shuru dallah! ai wannan tsoron nakin ne zai jawo mana matsala, zakiyi abu amma bazaki sake jiki kiyi ba Æ´ar Banza kawai..."
Ramlat tace "toh Maamie ya zanyi, yanzun meye mafita? gashi gobe asubanci zasu yi su koma Nigeria..."
Maamie tace "wa? ai ƙafarki ƙafarsu dake zasu tafi kuma dole Abbansa nasan saiya tilasta shi akan ya Aureki tinda yana jin maganar mahaifinsa..."
Ramlat tace "toh shikenam yanzun naje na fara shiri kenam?..."
Maamie tace "eh mana, kuma da daddare inaso kije ki kusance shi da waɗannan ƙananun kayanki nan masu bayyanar da surar jiki, amma ki tabbatar Roshan baya ɗakin..."
Zaro ido Ramlat tayi tareda dafa ƙirjinta tace "nashiga uku Maamie wallahi kasheni zaiyi, ke baki san halin Uncle Deen ba koh?..."
Maamie a fusace tace "Dan buro ubansa idan yafi ƙarfin kowa ai baifi ƙarfin makircin mace da surar jikinta ba..."
Ramlat shuru tayi tana kallon Maamie cikin kalar tausayi...
Maamie ta kuma cewa "kiyi duk abinda nace, kai inta kama kiyi tsindir a gabansa..."
HaÉ—iyar yawu Ramlat tayi tareda cewa "tam! I'll try my best..."
Misalin ƙarfe 9 na dare Roshan da Razhdeen sun kammala cin abincin dare kenam saiga Mai martaba ya shugo musu ɗakin da sallama a bakinsa,
Da fara'a akan fuskar Roshan ya amsa sallamar tareda faÉ—in "Uncle kaine a room É—in mu..."
Mai martaba yace "ina Razhdeen?..."
Roshan yace "ya shiga bathroom yanzu ina tunanin wanka yake yi..."
Mai martaba yace "Roshan yanzu Abbanku yake cemun tareda Minal ku ka taho, ina kuka barta?..."
Saida ƙirjin Roshan ya buga jin asirinsa ya tonu, baiyi tunanin Abbah zai sanar wa Uncle ba,
Cikin ƙinƙina Roshan yake faɗin "Am daman Uncle..."
hannunsa akan sumar kansa ta wurin ƙeya yana sosawa gaba ɗaya ya rasa mai zai ce.
Mai martaba kallon ƙurilla yake masa yace "ina jinka banason rashin gaskiya fah..."
Roshan yace "Uncle damun koma can falonka sai mu tattauna..."
Mai martaba yace "tattaunawa akan meye?..."
Roshan yace "Please Uncle maganar tanada muhimmanci sosai..."
Mai martaba yace "okay ina jiranka yanzun nan..."
yana ƙarasawa yayi ficewarsa, shima Roshan dasauri yabi bayan Mai martaba....
Suna fita Ramlat tayi saurin shugowa daman ta daÉ—e tana tsaye tana jiran fitarsu,
tsayawa tayi tana kalle-kalle a ɗakin kamar wani baƙonta, tana sanye da Black net shirt wanda bai rufe mata cibiya ba, duk ana kallon surar jikinta ba tareda tasa ko breziyya ba,
sai wani É—an gajeren wando wanda ya tsaya a iya cinyarta,
Ga daman tanada dirin jiki...
Saida tayi kusan minti talatin tana tsaye kafin Uncle Deen ya fito daga cikin bathroom É—aure da white towel a kunkuminsa,
Ganinsa yasa ta zaro ido waje ta ƙame a wurin ganin yanda tsarin surar jikinsa yake, ga gargasa a kwance luf-luf kamar gashin jarirai, yanda kasan ba mutum ba domin Ni kaina bazan iya tsara muku yanda surar jikin Razhdeen yake ba,
Ga farin fata mai ɗauke ido har wani shining yake, tsayi kuwa ba'a magana domin idan ya jeru da Ramlat zata zamana a iya kunkuminsa zata tsaya, bugu da ƙari ma ga ƙira mai kyau haɗi da murɗaɗɗen jiki, ƙirjinsa kuwa sai ya haɗe mata biyu zuwa uku aciki tsabar faɗi kamar tray..
Razhdeen bai ankara da mutum acikin É—akin ba saida ya waiwaya ya ganta, domin yasan fitar Roshan shi da Mai martaba....
asmeetah writer âœï¸
*MY ENEMY _*
🫦 مقىينا 🫦
Mallakin
أسماء Ù…ØÙ…د أولا 🥳
Asmeetah (giaÉ—e writer)
STEP TWO
5 and 6
"Roshan ka daina mun ƙin-ƙinda ka fito fili ka sanar mun abinda ke faruwa, kunyi wa Abbanku ƙaryar cewa kun taho da Minal Ni kuma ban ganku da ita ba, shin ina kuka barota?...."
Roshan yana sunkuye da kai ƙasi tinda Mai martaba ya fara magana bai ɗago ba,
Saida mai martaba ya sake ƙiran sunansa ganin ya tafi dogon tunani...
A firgice Roshan ya É—ago yana faÉ—in "na'am Uncle.."
ya zuba masa ido alamun bai ji duk abinda ya ce ba.
Mai martaba ya kuma cewa "shin ina ku ka baro Minal?..."
Girgiza kai Roshan yayi tareda faɗin "Uncle ana bikin ƙawarta ne shine ta tsaya a wurin kuma itace babbar ƙawar Amarya..."
Jinjina kai Mai martaba yayi yace "duk alamun rashin gaskiya sun bayyana akan fuskarka Roshan, babu gaskiya acikin lamarinka amma ban sanka da wannan halin ba, Roshan baka ƙarya meyasa yanzu?..."
Gaba É—aya gumi duk ya wanke masa fuska kamar wanda ya fito daga cikin rijiya,
wani irin yawu ya haɗiya wanda ya tokare masa maƙogaro,
tsoronsa idan har Abbah yasan cewa Minal tana tare da Marshall toh kashinsa ya bushe, motsi yake da lips É—insa a hankali ya furta cewa
"Uncle ka sanar wa Abbah cewa bada Minal muka zo ba?..."
Mai martaba yace "ehh tabbas saboda ban ganta ba.."