Sashe 15
My Enemy Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganin yanda ta rungume shi ne yasa shi fusata da É—ayan hannunsa ya hankaÉ—ata baya har sai da ta doku akan kujerar da take before,
Komawa yayi ya zauna yana binta da kallon takaici
ya ce "You are ingratitude fool, Nonsense girl wannan wani irin hauka ne? shin idan aka barki zaki iya dakatar da ni ne idan nazo faÉ—uwa? bana son wannan gangancin kada ki sake mun irin haka na gaya miki idan kuma ba haka ba sai na miki abinda bakiyi zato ba, mtsws useless girl..."
Ita kuwa baiwar ALLAH kanta a ƙasi ba abinda take sai kuka domin ba ƙaramin ci mata mutunci yayi ba...
Roshan da Mohandas ne suka ƙarasa shigowa cikin falon bayan sun gama jin duk chakwakiyar da suke yi,
Roshan ne ya zaune kusa da Razhdeen tare da dafa kafaÉ—arsa ya ce "haba My Man abun gwaninta fa tayi maka bai kamata kayi mata haka ba, Please am so sorry na amshi bakin ta..."
Razhdeen kallonsa yayi fuska a haɗe ya kuma kawar da kansa gefe yana faɗin "ka tashi ka fice mun da ita daga gida, next time idan har kasan da ita zaka zo mun to kaima kayi zaman ka bana buƙatar ku..."
Murmushi Roshan ya yi tare da faÉ—in "duk mai ya yi zafi haka My Man?..."
Tsuka Razhdeen ya yi tare da ƙoƙarin tashi zai bar wurin, kasa tashi yayi sai da Mohandas ya tallafa masa tukun daman shine mai taimaka masa da wasu abubuwa, suna tafiya hankali sai da suka ɗan yi nisa kaɗan sannan Razhdeen ya waiwayo idonsa akan Roshan wanda shima miƙewa yayi zasu tafi
ya ce "Please kana zuwa kana duba mun jikin Yarinyata..."
Da murmushi kwance saman fuskar Roshan ya ce "Okay ana kan duba ta zata samu sauƙi Insha Allahu, naga jikin natan ya fara warware wa kawai farfaɗowa ne bata samu damar yi ba..."
Razhdeen bai bashi amsa ba ya juya gaban sa, Mohandas ne ya kuma cewa "kar ka manta Yarinyar kasan a Kashmir take..."
Roshan ya ce "Okay don't worry..."
Duk sunyi wannan maganar ne saboda kar Baiwar ALLAH ta fahimci wani abu..
Da haka suka kammala Roshan ya ja matarsa suka tafi, Razhdeen kuma kai tsaye room ɗin da Ƴar Amana take ya nufa shi da Mohandas domin hawan upstairs zai bashi wahala indai ba riƙe shi akayi ba ...
Baiwar ALLAH wani irin ƙololuwar baƙin ciki ne ya daki saitin zuciyar ta jin Razhdeen ya ambaci sunan wata da Yarinyarsa,
Da wannan tunanin a cikin zuciyarta suka isa gida....
asmeetah writer âœï¸
🤦â€â™€ï¸ *MAƘIYI_NAH*🤦â€â™€ï¸
*MY ENEMY _*
🫦 مقىينا 🫦
Mallakin
أسماء Ù…ØÙ…د أولا 🥳
Asmeetah (giaÉ—e writer)
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 âœï¸
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan Æ™asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauÆ™i_.âœï¸
STEP TWO
👇
*17_ TO_18*
WASHE GARI
Baiwar ALLAH ne zaune akan sopar falon ta tana kallon plasman abin ta,
Daga ganin yanda take ta zuba murmushi kasan Film ɗin yayi matuƙar burge ta, Minal ce ta shigo tana lanƙaye da handbag ɗin ta ko sallama bata samu damar yi ba, tazo ne saboda Roshan ya riga da ya sanar wa Abbah cewa zasu fita unguwa,
Baiwar ALLAH a bazata taji Minal ta ce "ina Yaya Roshan?..."
Baiwar ALLAH É—ago wa tayi tana binta da kallo ko amsa bata ba ta ba.
Minal ta ce "Malama magana nake miki dai ko dai kin kurmance ne?..."
Baiwar ALLAH cewa tayi "ai naga baki yi sallama ba ne..."
A fusace Minal ta ce "saboda nan É—in gidan Ubanki ne? ke ki dakata kiji saboda Abban mu ne yasa muke respecting É—inki Albarkacin kina Auran ÆŠan uwan mu amma wallahi baki isa ki gaya mun maganar banza ba, saboda ko ba komai nasan na girme ki sosai..."
Baiwar ALLAH dai shuru tayi bata ce mata komai ba sai cigaba da kallonta da ta yi, Minal tsabar ƙololuwar baƙin ciki bata san lokacin da ta fincikota ƙasin carpet ba tare da faɗin "ba magana nake miki ba dan ubanki, aikin banza kawai idan baya nan ki sanar mun mana..."
Baiwar ALLAH É—agowa tayi tana kallon ta dai-dai lokacin da Roshan ya fito daga part É—insa dake cikin falon gaba É—aya,
Idonsa ne ya sauƙa akan Baiwar ALLAH wacce take baje a ƙasin, ƙaraso wa yayi dab da ita tare da miƙa mata hannu zai ɗago da ita, ba tare da ta miƙa masa ba ta tashi da gudu tana kuka ta wuce part ɗinta...
Roshan kallon Minal yayi sannan ya ce "mai kika mata ne?..."
Minal tana yamutsa fuska ta ce " Yarinyar ce tana da raini wallahi, na shugo ina mata magana tayi wani banza da ni..."
Roshan ya ce "Minal kin dai san mata ta ce ko? kamar yanda kike respecting É—ina ya zama dole itama kiyi mata, idan kika raina ta toh kamar ni kika raina ne, so be careful..."
Maganganun Roshan ba ƙaramin ƙona mata rai ya yi ba, kamar zata yi kuka ta ce "Sorry in ba dan uzuri ne ya kawo ni ba babu abinda zan zo yi ɓangaren ta tinda ita batada mutunci..."
Roshan ya ce "okay zaki iya tafiya Minal..."
Cike da mamaki take bin sa da kallo ta ce "wurin da zamu je fa?..."
Juyawa ya yi zai koma ciki ya ce "babu ruwa na da lamuran ki, kije kiyi duk abinda kika ga dama..."
bata san lokacin da ta fara kuka ba tana faɗin "Yaya Roshan dan ALLAH kayi haƙuri wallahi in har bada taimakon ka ba babu yanda zanyi na samu Marshall, Abbah yana shirin haɗani da wani Abokinsa kaima kasan da haka, ya hanani fita ko ina koda wurin aiki ne, sojojin gidan suna nan koda yaushe babu halin fita ba tare da kai ba, wallahi ina son Marshall inaji a jikina bazan iya rayuwa ba tare da shi ba, shekaru na sunata ja ina buƙatar yin Aure ga wanda nake so, ka taimaka..."
Roshan tsayawa yayi yana sauraron ta daga bisani ya ce "Okay kije ki bata haƙuri tukun..."
Tana kuka ta ce "bazan iya ba Yaya Roshan..."
Tana share hawaye tayi ficewar ta..
Shi kuwa girgiza kai ya yi yana faÉ—in "girman kan ki Minal shi yake azabtar da ke..."
Shima wuce wa yayi ya nufi room ɗin Baiwar ALLAH yana zuwa ya samu ƙofar a ƙarƙame yayi bugawar duniya amma taƙi buɗe wa haka ya haƙura ya wuce room ɗinsa...
Minal tana fita daga part É—in Roshan kai tsaye wurin swimming pool ta nufa tana kuka..
Tana zuwa ta jefar da handbag É—inta a gefe tare da mayafin ta, tazo dab da bakin ruwan zata faÉ—a ciki taji anyi saurin dakatar da ita,
Da sauri ta waiwaya tana bin Roshan da kallo wanda ya biyo bayanta bayan yayi tunanin halin da zata iya shiga,
Ƙaraso wa wurin ta yayi tare da faɗin "meye kike shirin aikata wa? Minal daman zaki iya hallaka kan ki akan soyayyar ki?..."
Tana kuka ta ce "Yaya Roshan babu wanda ya damu da damuwa ta, ina cikin wani halin da ba kowa ne zai fahimce ni ba, kai ma da kake son taimaka mun yau kana shirin juya mun baya saboda matar ka..."
Nan ta fashe da kuka sosai,
Riƙota yayi yana faɗin "lolz my bloody bai kamata ki yanke wannan hukunci a kanki ba, kiyi haƙuri ina tare da ke, yanzun muje mu tafi ko..."
Rufe bakin ta tayi da hannaye biyu tana dariyar farin ciki, cikin nuna farin ciki ta ce "Nagode sosai Yayana..."
Ya ce "don't worry let's go..."
Anan ta É—auki mayafinta da jakar ta suka tafi tare,
Already sunyi sallama Ammy Amaryar Abbah da Abbah cewa zasu je shopping, sai bayan sun dawo zasu sanar da duk abinda ya faru...
Iya su biyu suka shiga mota ba tare da security ba Roshan shi yake driving, sojojin bakin gate ganin Roshan ne yasa suka buÉ—e masa gate,
Kai tsaye wurin da za'aje a É—aura Auren suka nufa, Mohandas kuma Roshan ya tura masa da Address yanda suke saboda in har yaje gidan Razhdeen É—aukar sa za'a samu matsala sakamako sojojin da suke gidan Razhdeen zasu iya sanar wa Abbah halin da ake ciki...
Mohandas shima fita yayi da motarsa ba tare da Razhdeen ya sani ba..
Wasu manya-manyan malamai Roshan ya tara a wani office na ƴancin kai, ba ƙaramin manyan kuɗaɗe aka basu ba amma sai dai shaidun basu fi su goma ba,
A ranar ne aka É—aura Auren Minal da Mohandas ga Roshan wanda yake tsaye shima aka yi amma hankalinsa gaba É—aya ba'a jikinsa yake ba, tunaninsa taya zai fara tunkarar Abbah da wannan maganar...
A wannan ranar kwata-kwata Roshan bai rintsa ba, kuma bai sanar wa Abbah halin da ake ciki ba, a yayin da Minal take cikin farin ciki, tana kwance a ɗakinta da waya a hannu alamar video call take bada kowa ba sai da mijinta Mohandas, shima yana cikin farin ciki ta wani ɓangaren kuma yana tunanin kalar hukuncin da Abbah zai ɗauka idan yaji wannan batun, gaba ɗaya a tsorace yake, ita kuma Minal bata tunanin komai kuma bata jin komai a ranta, abu ɗaya ne yake damunta shine rashin kasancewar ta tare da mijinta...
Roshan sai da yayi kwana uku yana inda-indar sanar wa Abbah, sai a yau ya cire fargaba ya gayyato Mohandas zuwa gidan su a yau za'a sanar wa Abbah dake yau ranar hutunsa ne babu fita aiki...
Mohandas yana zuwa Sojojin suka buÉ—e masa gate ya shige already Roshan ya sanar musu cewa Mohandas zai zo ba tare da Abbah ya sani ba,
Roshan ne tsaye a wurin parking yana jiran isowar Mohandas cikin lokaci ƙanƙani sai gashi ya iso, a tare suka nufi babban falon gidan suna shiga suka tarar da Ummy uwar masu gida ita da Ammy da kuma Baiwar ALLAH zaune suna karatun wani ɗan littafin hadisi, da dukkan alamun Ammy ce take koya musu wasu abubuwa a cikin littafin, jin sallama yasa duk suka ɗago tare da amsa sallamar.