Sashe 6
My Bestie's Husband Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wadannan sune manyan addu'o'inta saboda ita abinda ta sani Kuma ta dauka a ranta qarshen rayuwar jin dadin mace shine samun masoyi na gaske wanda tsanani da qunci ruwa da iska bashi sanyashi juya Mata baya, yana daya daga cikin dalilanta naqin kula samari saboda har yanzu tun bayan mutuwar Yassar bataga Wanda zai iyayi Mata sallamawar da Yassar yayi mataba bataga Wanda zai qaunaceta kamar yanda Yassar ya qaunaceta ba.
Lkcn da ta kwanta kamar koyaushe mafarkinta dai shine gatanan zaune tare da wani mutum jikinsa ke bayyana kyawunsa Amma fuskarsa ta kasa ganuwa a idanunta a gefe Kuma ga aminiyarta nan ta shigo da gudu da wuqa a hannunta tayo kanta wannan mutumin da bata ganin fuskarsa ya tashi ya dauketa da mari tare da janyeta daga inda take zaune inda ita Kuma Ni'imah ta daga wuqar ta sauketa a gefen cikin mutumin ya saki qara tare da sulalewa taga taga ya fadi tayi kansa da sauri tans kiransa fadi take “Beby ka tashi tashi Baby don Allah ka tashi...." Dakatawa tayi da mgnr jin saukar tsinin wuqar a nata cikin turtsetse da yake Shirin fitowa duniya kafin ta gama sulalewa taga itama Ni'imah ta daga wuqar ta cakawa cikinta
Daidai lkcn ta farka a firgice tare da dafe qirjinta da yake bugawa da qarfi tana addu'o'in neman tsari saboda wannan mafarkin kusan kullum sai tayishi “to Wai me wannan mummunan mafarkin yake nufi ne?" Ta tambayi kanta tare da fara kallon dakin daga ita sai Nina taja fasali ta koma ta juya wani bangaren ta kwanta tun daga wannan lkcn baccin ya qauracewa idonta ganin bazata samu damar komawa ba ta tashi ta sake dauro alwala dake ta kasance me yawan tsaiwar dare batajin gajiya wajen neman kusanci da ubangiji Rafi'ah tana cikin mutane masu neman kusanci da ubangiji ta duk wata hanya da tasan zats kusantasu.
Ta Jima tana nafila takin tayi sujjada tana addu'a cikin larabcinta me dadi take roqon Allah ya juya wannan mafarki nata Wanda ya zame Mata na wajibi ya zama alkhairi ga rayuwarsu ita da bestie dinta ya bayyana Mata gaskiyar abinda ya dade yana nuna Mata a cikin baccinta samada shekara uku tun mutuwar Yassar ta fara wannan mummunan mafarkin da takasa dainawa har yanzu Kuma baya canzawa kullum iri daya takeyinsa gashi ta kasa fadawa kowa, abinda ta riqe a ranta kawai shine akwai wani Abu da zai faru a nan gaba Wanda ubangiji yake haskamata ta shiryawa zuwansa abbanta yasha fada Mata cewa mafarkin shirme baa riqeshi gabadaya dole sai an manta ko farkonsa ko qarshensa ko tsakiyarsa Kuma baa maimatashi in yatafi ya tafi kenan.
Kiran sallar asuba ne yasata ta qarayin kasaqe tana Kai kukanta gurin ubangiji yau zuciyarta ta gama karyewa da wannan mafarkin nata har kuka tayiwa ilahi tans roqonsa ya bayyana Mata koma menene tasanshi ko zuciyarta ta huta da tunanin menene, bayan tayi sallar asubarne ta koma ta kwanta tare da dauka wayarta abin mamaki dake a silent take sanyata idan zatayi karatu Kira 10 text 5 tagani duk da number daya guda biyu ne kawai bada itaba daya number Bestie dinta daya Kuma na Ja'afar ne tana tunanin wanne zatabi taji wani saqon ya shigo ta budeshi da sauri.
_“duk da nasamu lbrn cewa ke ma'abociyar tsaiwar darece Amma inayi Miki tuni da ki qara qaimi wajen kusanta kanki da ubangiji nima zanyi hakan duk da kasancewar inada iyali Amma bazanyi qasa a gwiwa ba zan raba lkc na uku kamar yanda ma'aiki ya kwadaitar damu zan bata daya zanyi bacci na huta a cikin lkcnta biyu zanyi amfani dasu wajen neman sahalewar ubangiji wajen mallakarki cikin sauqi"_
Murmushi tayi ta duba lkc 1:24:am yayi Mata wannan saqon ta sauke ajiyar zuciya tace “na gde" ta sake bude wani ya rubuta _"ina addu'a Ina qara samun qwarin gwiwar fitowa takarar neman wannan babbar kujera da zata zamomin fahari a duniya tabbas idan na samu Rafi'ah matsayin Mata nasan Allah ya gama yimin arziqin duniya ko iya hakama yabarni na gode masa"_
Dariya tayi tana toshe baki tace “au haba da gaske?" Sake bude wani tayi _“Iya wuya zan jure kowacce kalma daga bakin duniya domin cikar burina kedin ke nakeso Kuma ke na faraso Rafi'ah meyesa bakizomin a farkoba kikazo a qarshe?"_ murmushi tayi ta bude wani Wanda dagashi sai na qarshen ya rubuta _“indai na kasance ni dake bana iya yaqar zuciya My Raf inada naci akan duk abinda zuciyata ta aminta tanaso Ina fatan bazan dameki ba kuma bazaki qosa dani ba ni namiji ne na gaske inada naci My Wife....."_
Murmushi tayi ta bude na qarshen _“Hi Assalamu alaiki Qurrah ki shirya tarata yau zan kawo miki ziyara yau bazan iya barin Bauchi banganki ba"_ zaro ido tayi tare da miqewa zaune tace “nashiga uku aa wlh yau inada lecture tun safe har magrib banida Interval" miqewa tayi ta fada wanka ta shirya cikin doguwar riga me masifar kyau dayi rolling kusan shigarta kenan ta dan gyara fuskarta tasa lipstick ta dauki littafanta ta fice ta nufi hall din da zasuyi lecture din mamakine ya kusa sata faduwa batayi nisa da tafiyar ba ta fara hango Ja'afar Wakil tsaye jikin mota shida wata budurwa ta duba agogo 8:30am taka zuciya yanda ya kafeta da ido bata Isa ta wucce ba dole jikinta a sanyaye zuciyarta a jagule ta matsa gabansu tace “Mr Wakil lfy da sassafe haka azare da Bauchi da nisa Ina Bestie na?" Kallonta yake yakasa qiftawa ganin yanda yake kallonta yasata duba jikinta tace “lfy Mr Wakil?" Murmushin gefen baki yayi ya kalli yarinyar ta matso gabanta ta Kama hannunta tace “morning princess Aunty Rafi'ah gsky Masha Allah sunana Fiddausi Muhammad Wakil ni qanwace a gurin Yaya Ja'afar Kuma autarsu....."
Katse Fiddausi yayi da cewa “ki manta kawai Little zata sanku a hankali ai tunda suka shigo fam dinmu wato admission nake nema Mata a makarantarnan shine mukayo sammako akwai wani abokina da mukayi zamu hadu yau bayan tafiyata jiya yacemin Nazo yau yanzu dai ya kk ya bacci?"
Wani mahaukacin numfashi tayi tace “fine Allah ya gida?" Lumshe idonsa yayi ya kada Mata Kai suka kalli juna da Fiddausi sukayi murmushi tace “yanzu yana Ina Mr Ja'afar Wanda zaka gani din muje na rakaku kasan makarantar tamu saimu" kallonta yake yanajin dadin yanda ta nuna kulawarta gareshi budar bakinsa yace “kinci abinci?" Dagowa tayi da sauri ta zuba idonta a nasa tare da basarwa tace “ah haba likita ai baya karyawa da wuri saboda tsaro"
Ga mamakinta sai taga ya daure fuska yace “for wht?" Shiga tayi taitayinta abinka da saraki badai kwarjini ba qasa tayi da kanta yayi murmushi yace “da wasa nake Miki muje Nima yunwa nakeji sosai" dagowa tayi arhar hawaye a gurin Rafi'ah kamar baure har idanunta sun kawo ruwa ta duba agogon hannunta Tara saura Kuma Tara zasu shiga lecture, zatayi mgn ya sake daga Mata zara zaran yatsunsa yace “muje banason musu.
Turo baki tayi gaba taja da baya tana harararsa tace “to waikai Ina ruwanka da cikina ne nagadai banice Bestie ba da zaka ce sainabar lecture na nabika yawo nikam aa gask....." Numfashintane ya dauke jin qamshin jikinsa ya kusanceta sosai kafin ta gama bude idonta kawai saijin wani dumi tayi akan bakinta ji tayi wani Abu na yawo cikin bakinta daya sanya numfashinta daukewa cak na tsayin lkc daqyar ta tattaro qarfinta domin tureshi ta kasa kawai sai hawaye sharr jikinta ya dauki wata muguwar rawa.
Sai lkcn ya saki bakinta yana sauke wani nishi ya tura hancinsa kan wuyanta yace “zakije ko bazakiba..." Yayi maganar muryarsa na shaqewa kawai saita saki kuka me sauti tana tureshi shikuma yaqi sakinta tace “ka taimakeni ka sakeni don Allah ana ganin mutuncina a makarantarnan Meye hakanne Ja'afar meye hakanne banason haka don Allah wannan ai iskanci..." Saurin sake hada bakinsu yayi ya dagata cak yasata a mota ya kulle ya janye bakinsa daga nata ya juya ya dubi Fiddausi da itama jikinta yake rawa bata taba ganin wannan tantiranci ido da ido ba sai yau ita gabadaya yayan nata ya firgitata musamman yanda taga jikinsa yana rawa,
Tsawa ya daka Mata yace kin wani kafeni da ido kizo ki shiga muje mu dawo lkc yana tafiya" shiga tayi yaja motar da gudu ya fita daga makarantar itadai Rafi'ah tsoro da fargaba sun hanata Motsin kirki sai hawaye da takeyi tace “mijin aminiyata..." Batasan maganar ta kufce Mata ba yaci gaba da tuqinsa ya bude baki yace “kinsan cewa daga kallon farko a gurin dinner kika hadani da aiki kika jefani a komarki Rafi'ah kinsan cewa “kallon dana dameki dashi a ranar ba kallon rashin sani bane kallone na karbar saqo daga zuciya zuwa zuciya, kinsan cewa tun a ranar kika hadani da aiki bana cikakken bacci bana iya komai Saida tunaninki hatta qawarki idan ba hirarki takeyimin ba bana iya doguwar Hira da ita rafi'ah Hira idan har bataki bace gara abarni na zama kurma, shin ya kike tunanin zan kasance idan nace zanyiwa aminta biyayya na bijirar da abinda ya shiga zuciyata a karon farko?"
Tunda ya fara mgnr ta kafesa da ido hawayen ma da take fitarwa ya tsaya cak sai rawar jiki da bugawar zuciya da kawai takeyi, dauke idonsa yayi daga kanta yace “bandamu da mgnrki ba Rafi'ah buqatata itace ki yarda Kuma kiji cewa Ja'afar Wakil yanasonki so bana abota ba na aure aurenki zanyi Rafi'ah"........
_Mgn ta Allah comment yayi qasa nima zan aje alqalami na na huta_
*_Ummuh Hairan_*
[1/2, 9:19 PM] Mrs AA Fansah: *_My Bestie's husband_*
*_Ummuh Hairan_*
*_Wattpad-realfauzahtasiu_*
*_Free book_*
*_7-8_*
_Masu Bina suna cewa na turo musu daga farko kuyi hqr bazan iya bane duk groups din da kukaganshi to ku tambaya zaku samu abun zaimin yawa nayi typing nayi Post sannan nazo na rinqa binku one by one Ina tura muku please kada wata tace banida da mutunci wlh ko kin bini bazan turaba Amma fah kuyimin uzuri nima inada uzurirrika na na qashin kaina sannan wannan book din kyautane sadaukawa ga duk wani masoyina dake fadin duniya nasan addu'ar ku ke samamin kariya gurin Ubangiji Kuma Allah ya kareku daga bakin duniya😘_
____________________________