← Book details My Bestie's Husband Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 44

Sashe 25

My Bestie's Husband Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Miqewa tayi tabi bayansa Ni'imah ta daga murya tace “Snacher kawai andaiyi asara" tsayawa tayi kamar zatayi mgn sai Kuma ta fasa ta fice ta isheshi a bakin qofar ya matsa ta shige ya kulle qofar ta nufi saman yayi saurin riqota yace “yunwa nace Miki inaji" langwabar dakai tayi tace “masa Amma kuma naga ga abincin nan" tana fadin haka ta sake juyawa zata tafi ya sake kamota ya hadata da jikinsa yace “kina min ganin damarki kizo ki bani abinci" dole ganin ya dage yasata shiga kitchen ta hado masa abincin da suka siyo ta haura saman takai masa yana zaune yana danne dannensa da system ta ajiye masa ta miqe zata fita ya cafko ta ta fado jikinsa baice Mata komai ba yaci gaba da aikinsa Saida ya gama ya janyo abincin ya gyara Mata zamanta ya fara bata tana zuzzuqewa harta hqr ta rinqa karba ganin babu fuska suna gamawa ya shiga bathroom ya hada ruwa yazo ya sake dagota ya fara rage mata kayanta so takeyi tayi gardama da yake wargima guri yake samu hakanan ta qyaleshi yajata har bathroom din sukayi wankan tare suka fito ya rinqa janta da Hira suka kwanta, yana hilatarta da hikima da komai ya hade bakinsa da nata duk ta tsorace ta fara yimasa kuka shiko yayi biris da ita yana shafa fuskarta yana hura Mata iska a kunnenta tare da wasa da dukiyar qirjinta ta riqe Hannunsa tana jan zuciya tace “don Allah ka rabu dani zafi nakeji..." Bakinsa ya dora bisa nipples dinta ta rintse ido tanajinsa ya rinqa sarrafata cikin salo da qwarewa tanajinsa yana wasa da cute dinta sanda taji yayi mata rumfa yana karanto addu'ar saduwa da iyali ta dauke numfashinta ta gama sallama kanta wahala ce takeshanta bata wasa ba gashi duk wata kalma da zata fada masa ta fada baijitaba dole tayi shiru ta qyaleshi ya moreta kamar babu anjima lkcn daya samu nutsuwa ya dagata ya janyota jikinsa yanayi Mata sannu tana kukanta tace “bakajin tausayin mutum kai kawai kanka ka sani ni dama zaka kasheni dana huta banaso ni banason abinnan Ja'afar ni don Allah ka tafi da Matarka kabarni kada ka tafi dani makarantata exam zamu fara....."
Dora Hannunsa yayi a bakinta yana janyo numfashi yace “meyesa tun lkcn dana yanke hukuncin meyesa bakiyi mgn ba hakan zaayi dole ba shawara ba" .......

_More comments_
_More typing_

*_31-32_*

_____________________________
_____________________________

Batace masa qala ba Amma ta qudurce a ranta ko wuta yake fesarwa qarshen bala'i bazata bisa yayi Mata uku babu ba da wannan ta janye ta shiga bathroom ta tsarkake jikinta ta fito ta iskeshi yayi bacci ta zubawa fuskarsa ido da gaske kyakkyawa ne kamar yanda Ni'imah tasha fada Mata Amma bata taba ganin kyansa ba sai yau ajiyar zuciya taja ta haye gadon zata kwanta ya janyota jikinsa yace “kin gama kallon nawa?" Kunyace ta kamata tayi luf a jikinsa da haka bacci ya kwasheta Basu suka farka ba sai asuba shine ya fara tashi ya tsarkake jikinsa yayi alwala ya dawo itama tayi sukayi sallar ya koma ya kwanta ita Kuma ta shiga kitchen tana hada musu abin karyawa bayan ta gama da qarfin hali da komai tayi wanka tayi kwalliyarta sosai yau jin kwalliyar takeyi musamman badan kanta ba sai domin kalaman Ni'imah da suka kwana suna yawa a kwanyarta Wai snatcher itace snatcher, bayan Allah shaidane tayi duk me yuwuwa taga ta gocewa wannan qaddarar hakan ya kasa samuwa ta qudurce a ranta tunda har ta yarda ita snatcher ce to zatayi duk me yuwuwa ta boye Mata baraka tsakaninta da mijinta bazata yarda Koda wasa ta fahimci akwai rashin jituwa tsakaninta da Ja'afar ba, da kanta ta tambayi kanta Ashe da gaske ne abinda Ni'imah ta dade ta fada mata ita Koda uwarta zata iya raba gari akan mijinta,
Murmushi tayi ta matsa inda yake kwance tabbas yakamata ta nutsu aikine ja a gabanta da gaske batajin Ja'afar a ranta shafa fuskarsa ta rinqayi da hannunta cikin baccinsa me hade da mafarkai masu dadi yaji qamshinta ya cika hancinsa ga wani dumi da yakeji a tsakiyar hannunta ya saki ajiyar zuciya tare da bude idonsa ya saukeshi akanta, mamakine yasashi sakin baki ta sunkuyar dakai tana murmushi tace “jiya naji kana waya kana cewa zaka hadu da wani a fada 9:00am Kuma naga takwas harta wucce Ina fatan tashin da nayi maka banyi laifi ba?"

Zuba Mata ido yayi kamar me nazarin wani Abu sai yaga ta zame qasa cikin sanyin jiki tace “kayi hqr idan hakan ya bata maka rai bazan qar....." Rufe Mata baki yayi tare da miqewa ya miqar da ita yayi hug nata tare da dora kansa saman nata yaja fasali yace “koma kin batamin na yafe Miki muje ki shiryani ki bani abinci" zaro ido tayi yayi dariya shima murmushi yayi yace “matsoraciya ba komai zanyi Miki ba"
Noqe kafada tayi tace “aa kaje ka shirya bari na qarasa hada break din bata jira cewarsa ba ta fice da sauri yayi ajiyar zuciya ya fice ya shiga nasa dakin ya jima kafin ya fito ya isheta a parlourn tana fesa room freshness zama yayi a dinning yace “abar aikin nan azo ayi Break" ajiye gongonin tayi tazo ta zauna ta hada masa ta miqa masa itama ta hada nata sunacin abincin Amma idonsa na kanta yana yabawa da baiwar da ilahi yayi Mata ta kowanne bangare tabbas itadin macece da yake fatan alfahari da ita,

Miqewa yayi yace “alhmdllh kitchen ya karbeki fatan nasara saina dawo" fatan alkhairi tayi masa ya fice ya shiga bangaren Ni'imah da alamu ma batama tashi ba parlourn duk abin Apple da lemo yayi qwafa ya nufi saman ya shiga tana kwance a gado tayi daidai abinda sai baccinta takeyi bathroom ya shiga ya ganshi a bushe ya dawo ya qure Mata A.C tare da kure gudun fanka yaja ya tsaya shi kansa sanyin ya damesa.
Murmushi yayi yanda yaga tana neman duvet din daya janye hakan yasata miqewa ganinsa a tsaye yasata jin wani dam yaja numfashi yace “baki sallah ne 8:40 baki tashi ba" harararsa tayi tace tunda Kai ka tashi dai ai shikenan Ina ruwanka da sallah ta" bai damu da abinda tace ba ya matsa jikin gadon yace “ki tashi kiyi sallah ki Kuma sabarwa kanki tashin asuba nagaji da fada Miki zan fara daukar mataki akanki shari'a tace yaroma idan yakai shekara bakwai yana qin yin sallah a dakeshi Kinga kuwa kema zaki iya shiga sahun"
Ta bude baki zatayi mgn ya dora Mata hannu a bakinta yace “bakinki ma wari yakeyi bakiyi brush ba kije ki gyara kanki idan kinason na saurareki inason mace me tsafta Rafi'ah kafin na tashi ma ta gama komai na gidanta yanzu dana fito in mutuwa zatayi da dawo ma saitayi tanada lkc kafin na dawo Amma ke bakida aiki sai bacci da hauka"

Yana mgnr yana tafiya yana idawa ya fice ta biyosa tanason yimasa diban albarka wai bakinta ne yake wari Kuma har yake hadata da  banzar matarsa, kafin ta sauko harya fice ya shiga mota takaici ya cikata ta juya zata koma zuciya ta tunzurata ta fito a fusace ta nufi bangaren Rafi'ah Rafi'ah na jikin window na dakinta ta hangota tayi saurin sakin labulen ta sauko qasan ta zauna daidai lkcn ta bude qofar ta bankade labulen tana huci dagowa Rafi'ah tayi ta zuba idanunta akanta tayi murmushi tace “Lah Ashe Ina ranki yanzu nake Shirin zuwa mu gaisa sai gaki kin tashi lfy" ashar ta qunduma Mata tace “ina ruwanki da lfy ta munafuka annamimiya maci amanar aminci zuwa nayi nayi Miki kashedi karki kuskura ki shiga harkatata na tsaneki Rafi'ah na tsaneki Kuma wlh zakiga abinda zai faru"
Murmushi Rafi'ah tayi ta miqe ta nufi freezer ta bude ta dauko ruwa bottle daya ta nufo Ni'imah ta bude ta tsiyaya Mata a cup tace “Calm down Matar mijina sha ruwan sanyi nasan zakiji sauqi a zuciyarki ni har gobe inasonki dama ace kinbi komai a sannu ni ba abokiyar rigimarki bace dacan a baya bamuyi ba yanzu da kusanci ya qara qarfi bai kamata muyi ba Koda yake naga kishi ya rufenki ido kin kasa yin karatun baya any way koma dai menene mijinki ne qaddara ta bani na aura babu yanda zanyi dashi babu yanda zaiyi dani duk da cewa shi ba zabina bane Amma ni zabinsa ce so da kinyi hqr qila da kinfi qima ke kinsani ni ba kalar matar da zan tsaya Ina Fadi in fada da kishiya bace balle Kuma ke ni practical zan nuna Miki kalar nawa salon" komawa tayi ta zauna tare da daukar wayarta daketa ring tace “Bestie kana lfy ya kewata?...."
Chapter 25 · 0% Book details