Sashe 24
My Bestie's Husband Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Girgiza masa Kai tayi tace “aa" Dagota yayi yace “aa me?" Qasa ta qarayi da kanta tace “bazan iya zuwa ba" zamewa tayi daga jikinsa ta nufi inda take gyaran nama yabi tafiyarta da kallo yayi murmushi yace “saboda kada a gane alif ya dauri fataha shine zaki batamin burget dina nagadai a hankali ma nabaki kika karba" kunyace ta lullubeta taqi ce masa komai tanajin kamar ta nutse cikin qasa yayi murmushi yace.
“Kada ki damu dama yanzu daga gurin Abba nake nace masa bakida lfy so babu me zuwa daga bangarena har bangarenki hutawa zamuyi sosai mu gama girkin mu fita mu zaga gari ko?" Harararsa tayi yayi dariya me sauti yace “inason harararnan masifar kyau takeyi miki" ganin da gaske ya zage yana tayata aikin yasata dagowa tace “ni don Allah katafi ka kwanta kabarni nayi aikina" dago idanunsa yayi yayi Mata kallon daya sata saurin shiga taitayinta, kafin tayi mgn sukaji an turo qofar parlourn an shigo ta kalleshi shima ya kalleta gabansa yabada wani rass jin sautin Mahaifiyarsa tanata kutuntume kutuntumen ashar wani abu yaji ya caki maqoshinsa yayi saurin riqota tana Shirin fita sama Hajiyan tahau shikuma yayi saurin rufe qofar kitchen din yasa Mata key ya dora Mata hannu a baki yace “rabudasu kada kice komai muci gaba da aikinmu" itadai duk jikinta rawa yakeyi ya lura da tsoronta shiyasa ya sake shigar da ita jikinsa ya murde gas din ya dora harshensa saman fatar kunnenta yana lasa a hankali ji sukayi Sun sauko Hajiyan tana cewa “qyaleni da sallamamme ya dauketa sun fice daga gdan yo budurwar arziqi ce zatasan namiji jiya har tasamu qafar yawo wlh saiya Raina kansa sakarai kawai" hawaye ne ya zubo a idanun Rafi'ah shikam Ja'afar bai daina abinma da yakeyi ba yayi biris kamar bayajinsu yana murza qirjinta dakeyi Mata wani azabar zafi a hannunsa yana tsotsar kunnenta da salon rikita lafiyyar mace janyewa yayi jin parlon yayi tsit alamun sun fita ya bude qofar yaje ya dannawa ta parlourn key ya dawo sukaci gaba girkinsu tun tanajin ciwon tijarar da Hajiya Fatsum tazo yimata har tama manta yana manne da ita suka gama girkin ta sulale ta haye saman tayi wanka ta shirya cikin atamfa doguwar riga tayi kwalliyarta simple ta sake saukowa ta zauna a parlourn tana kallo shima saukowa yayi ya iso gabanta ya dagota suka nufi dinning din shi ya rinqa ciyar da ita bayan sun gama ya miqe ya haura saman ya sauko Mata mayafinta da wayarta ya miqa Mata ta yafa ya kamota suka fice ya bude Mata motar ta shiga daidai lkcn Hajiya suka fito ita da Hajiya Sahura suka tsaya sakatoto suna kallon ikon Allah Saida ta shiga ya kulle sannan ya qarasa ga su Hajiyan ya rusuna suka gaisa tace “dama Kuna ciki mukazo kukaqi budewa?" Shafa kansa yayi yace “eh wlh muna dakin qasa dake batada lfy so Ina qoqarin sanyata tai baccine lkcn shiyasa yanzun ma zamu zaga garine" bai jira cewarta ba ya miqe yace “to Hajiya agaida gda mun gode da ziyara zan kawo miki ita har gida yanzun tana buqatar hutune hayaniya damunta zatayi"..........
_More comments_
_More typing_
*_Ummuh Hairan_*
*_Wattpad-realfauzahtasiu_*
*_29-30_*
_____________________________
_____________________________
Kallon kallo Hajiya Barebari da Hajiya Sahura suka shigayi Jinjina Kai Hajiya Sahura tayi tace “eh kayi danna gada ashe rashin mutuncin ba iya kan yata ya tsayaba itama uwar ba qima ke gareta ba mace tafita mutunci a gurinka" shidai ko juyowa baiyi ba ya shige motarsa ya fice a sukwane suna tafe yanata sauke murmushi itakam wayarta kawai take dannawa bataji tsayawarsa ba saida ya fizge wayar ta dago tare da sauke numfashi ya zuba Mata ido ta sauke nata yaja fasali yace.
“Saboda kin rainani kinmai dani drivernki ina tuqi kina chat ko?" “shiru tayi ta fara murza yatsunta batare data tsammata ba taji ya dakanta tsawa yace “ni abokin wasanki ne ne RAPI'AH da kika rainani inayi Miki mgn kinyimin Shiru bafa nason wannan banzan halin naki waike miskila ni zaki nunawa miskilanci" kawai saita Kama hawaye saboda sosai tsawar ta firgitata jikinsa ne yayi sanyi ya kamo hannunta yace “kuma bazaki bani hqr ba?" A dan tsorace tace “kak....kayi hqr bazan qara ba...." Hade bakinsu yayi ya jima yana tsotsarta kafin ya saketa yana sauke numfashi yace “kiyi taking care ba kowanne raini nake dauka ba"
Jinjina Kai tayi yayi murmushi tare da yago tisue ya fara goge Mata hawayen yace “Calm down please bazan qara ba kinji" dagansa Kai tayi ya bude motar ya fita tabisa da kallo har yayi nisa ya dawo ya leqo yace “kada ki fito yanzun zan dawo" sake dagansa Kai tayi ya nufi cikin gurin ya bata 15 minutes ya fito niqi niqi da kaya leda biyu akasa masa a but ya shigo suka tafi sosai suka zagaya gari Basu koma gdanba sai tara tun tana noqewa salonsa da nacinsa Saida yasa ta ware duk da ba mgn takeyi ba Amma takanyi dariya ko murmushi, suna komawa sukayi sallah sannan ya sake fita ya dauki kayan daya siyo ya shiga bangaren Ni'imah da sallamarsa tana zaune tana shan madara amma bai samu arziqin ta amsa ba takaici ya kamashi shi ya rasa irinta da batasan zuru ba,
Zama yayi ya zuba Mata ido ta dago tace “lfy da kallo Mal" murmushi yayi yace “kawai haukanki nake tunawa tabbas da zakiyi wasan kwaikwayo idan aka baki acting din hauka zaki iya am nace ba zan kira Rafi'ah tazo inason mgn daku" jefar da cup din tayi tace “ina zaka kirata din tab lalla...."
Dora Hannunsa yayi a bakinsa yace “shut up dallah malama shawara nace Ina nema a gurinki ne da zakiyimin haukan naki na gado yar mara tarbiyya kifa nutsu kafin na fara dakaki a gidannan wlh bazaku kasheni ba duk wacce ta kawomin hauka ubanta zanci saboda ina aurenku bashi yake nuna na zama dan iska ba jaka kawai wacce batasan zuru ba ko an fada Miki abinda kikayi min jiya kinci bilis ne to ki sani kanki kika cuta sakarya kawai Kuma wlh kika motsa anan sai kinbi gyaduma me dingishi"
Yana fadin haka ya dauki waya kira Rafi'ah ta daga da muryar bacci yace “kizo Ina bangaren Ni'imah Kuma kema kada ki batamin lkc" qit ya kashe wayarsa ta zubawa sensor din ido a ranta tace “wannan wanne irin mutum ne mara dadin zama?" Miqewa tayi ta dauki hijjab dinta tasa ta fito.
Ta nufi sashin Ni'imah ta bude ta shiga tare da sallamarta ya amsa tare da dagowa ya dubeta ita Kuma idonta nakan Ni'imah data tura dankwali gaba tare da yatsina fuska zama tayi a qasa gefensa zaman saman ba dadinsa takeji ba tace “Ina yini Best...." Daga Mata hannu tayi cikin wulaganci tace “dalla malama iya bakinki a gidan uwarki na zama Bestie dinki munafuka annamimiya maci amana....."
Qasa tayi da kanta cikin sanyin jiki bazata iya cewa komai ba duk abinda Ni'imah zata fada akanta ta cancanta murmushi yayi yayi gyaran murya yace “ba abinda na taraku kuyimin ba kenan am ke Ni'imah dole abaki girmanki a matsayinki na uwargida Rafi'ah ki bata girmanta a matsayinta na wacce ta rigaki shigowa gidana ke Kuma kija mutuncinki banason wadannan qananun maganganun da cecekuce abinda ya faru ya riga ya faru babu wanda ya Isa sauya qaddararsa banason tashin hankali a gidana duk wacce ta nemi dagamin hankali wlh kotare aka haifemu cin mutuncinta bazaimin wuya ba, bazance ku zauna lfy ba idan kunso ku zauna idan kunso karku zauna duk ruwanku ne ku zai dama ba JM ba yauwa sai Abu na qarshe wajibi ne duk ranar da dayarku takeda kwana to wajibin wacce batada girkine taje bangaren me girki ayi dinner da ita bance break ba saboda zai zama takura amma dinner wajib ce idan kunne yaji mutunci ya tsira Allah yasa kun gane"
Numfashi yaja yaci gaba da cewa sannan kwanaki naso yin tafiya Allah bai nufaba saboda tasowar mgnr bikin nan unexpected to yanzu nan da 1 week zan tafi Mexico zan tafi da Rafi'ah idan na dawo zance Indonesia saina tafi dake Ni'imah...." Kallon Rafi'ah yayi ya dubi Ni'imah yace “me mgn tayi inajin bacci" Shiru ce ta ratsa ya dubi Ni'imah yace “kefa nake sauraro" ajiyar zuciya tayi ta harari rafi'ah da gefen ido tace “bazan iya mgn a gaban wannan la'ananniyar matar ba idan mgnr akeso ayi dani aiba sai ankirata anci mutuncina gabanta ba"
Kallon Rafi'ah yayi har yanzu kanta a qasa yake yace “ok duk wacce bazata iya mgn a gaban daya ba to ta hadiye abarta koni da ita bazan saurara ba nasan akwai sirri tsakaninmu da kowacce amma wannan ba abinda zan tattauna daku da daidai bane qin yin mgnrku yana nufin kun amince da duk abinda nace" miqewa yayi ya nufi qofa yace “idan kin gama kukan saiki taso ki fito kibani abinci yunwa nakeji"