Sashe 93
Mazan Ko Matan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin dare firgitan dayaji tayi ya farkan dashi bude idanunshi yayi yakalleta idanunta a lumshe but jikinta yayi zafi kaman wuta lips dinta sun bushe kaman basu taba ganin ruwa ba daidai lokacin Nurses sukazo dubata arude Nura yace “kudubata pls” tamper türe ta kadai suka duba akace akira Dr, Dr nazuwa sai akahau cema Nura yafita daga dakin arude Nura yace “what happen” fitar dashi Dr yayi yace “I will explain anjima” yakoma dakin da sauri Nura rasa inda zai sa kanshi yayi chan saiga Dr yafito Nura yabi shi dagudu zuwa office dinshi Dr yace “Nura condition din wife naka yakai hannayenta” baya Nura yayi zai fadi yadafa banyo da sauri yana nishi da karfe yana addu’a Dr yace “but we are trying our best Kari damu, jeka ganta” da kyar Nura ya iya daga kafanshi yafice daga office din yatafi dakin yana kallon Ummi idanunta a lumshe ga hannayen kaman sanda ajiye gefenta juyawa yayi dasauri ya kalli kofa yadaura hannunshi kan bakinshi saikuma yajuyo yazo gaban gadon tazuba tagumi yana kallonta kaman ciwon yadawo jikinshi yakeji, kaman ba Ummi daya tafi office ya barta lafiya agidaba kaman tai ciwon shekara wannan wani irin paralyze ne Innalillahi har gari yawaye baccin dabaiyi ba kenan yatafi mosque bayan yakira Hajiya itama tace “gatanan zuwa garin”.
Wuraren 6:30 yadawo dakin idanunta biyu amman sun kankance looking so weak Allah kadai yasan meke mata ciwo, yunkurin amai takeyi anan kwance da güdü yayi gaban gadon dan bata iya daga hannu ko kafa kaman jaririya dagota yayi yadauki Rohan amai na hospital yatara tadingayi anan she’s so weak kaman paper yadanna bell nurses sukazo suka tayashi tai aman tagama aka bata ruwa da kyar ta iya bude bakinta tace “Gwag…….g……” hannunta Nura yakama gam yace “tana hanya kinji” lumshe idanu tayi ta bude alamun to.
Wuraren 8 Hadiza tashigo hospital din takawo musu abinci takwoma Nura another set na cloth itama yanda taga Ummi saida taji kuka yazomata Nura yahanata yi karşı tada mata da hankali around 10 na safe Alhaji Musa yashigo asibitin dasu Gwaggo dasauri Nura yabar Hadiza da ita dan zuwa shigowa dasu.
Gwaggo na sanye da atampa mai kyau an mata dinki Bubu da Zani dawani dan Madinan silipas akafanta ta yafa farın lullubi aka, same with su Shatu suma irin atampan Gwaggo ne ajikinsu sai lalle lalle suke a tsakar hospital din Gwaggo na hango Nura kafinma yakaraso ita tafara tafita dasauri gabaki daya hankali ta tashe tana kaiwa dan dashi tace “ina jikana?” Ajiyan zuciya Nura yasauke yace “tana ciki Gwaggo sannu da zuwa” gyadamai kai Gwaggo tayi ta wuce Nuran tayi inda taga yafito kaman tasan dakin bata damu da yanda ake kallonsu ba dasauri Nura yabiyo bayanta shikuma Alhaji Musa yakalli Shatu da Zakiyya yace “ku muje masu kuka a jirgi” binshi sukayi, suna zuwa ciki Nura yabude kofan dakin Gwaggo tafada ciki kaman an jefata tashi Hadiza tayi daga kan kujera tana kallon tsohuwan tace “sannu da zuwa Gwaggo” jin an ambaci yasa Ummi tabude idanunta kadan tajuyo Gwaggonta tagani tsaye gaban kofa ta dafa bango tana kallonta ga Nura a gefenta gasu Shatu abayanta, kokarin daga hannayenta take tamikama Gwaggo takasa gwanin ban tausayi hakan yasa Gwaggo ta daga kafa tafara tafiya ahankali har zuwa gaban gadon sai kawai ta tallbo fuskan Ummi cikeda so ta goge mata fuskanta tasss tace “dena kuka Gwaggon ki tazo ko yanzu” ta dago kanta takalli Nura da Alhaji Musa tace “kuzo ku dauketa ku kaimin ita mota mukoma kauye na nema mata magani” dasauri Nura yataho wajen hakama Alhaji Musa anatse Nura yace “Gwaggo nan asibiti ne bakigama Karin ruwa ake mata ba ki barta anan Gwaggo” cikeda masifa tace “kai kaga jikin jikana ne, yooo asibiti da alluran nan nasu kara mata karfin ciwo zasuji, dauji ne ciwon nan muna zuwa kauye dakaina zan shiga daji na samo mata sassake assake na magungunan na jika dana sha dana shafawa kafin kace mene zata warke” cikeda lallabawa Alhaji Musa yace “Gwaggo to shikenan ki bari agama na nan saiki tafi da ita kauyen” fashewa da kuka Gwaggo tayi Tana nuna Ummi dake kallonta da kyar tace “yarinyar nan haka ciki ke wahalar da ita, kubani ita natafi da ita kauye nasama mata magana iyye, Shatu keda Zakkiya kuzo ku cicciba mini ita abaya na goyata mutafi tasha ai Alhamdulillah nayo guzurin kudina, kuzo ku cicciba mini ita abaya” zasu fara tahowa da sauri Hadiza tasa baki hannun Gwaggo takama cikeda lallashi tana magana ahankali kaman mai whispering but zaka iyaji tace “Gwaggo kiyakuri kinga kukanki zai kara tadama Ummi hankali hakan baida kyau agareta, yanzu kiyakuri tadanji sauki koda kadan ne saiki tafi da ita, yanzu kinga ayanda take zaman mota kona jirgi zai mata wuya ko Nuri” dasauri Nura shima cikeda lallashi yace “eh Gwaggo kiyakuri kinji, yanzu kiyi magana da ita tun jiya ketaketa nema” juyawa Gwaggo tayi takalli Ummi tana kuka sosai Hadiza tasaki hannunta, bayan riganta tasa ta share idanunta tass sannan tazo gaban gadon ta duka ta shafa fuskan Ummi cikeda so tace “gani nan nazo, Gwaggon ki na nan dake Ummi zakiji sauki kinji, me kikeso ciki gayamini nizan miki dakaina” tai maganan tanakai kunnenta saitin bakin Ummi, ahankali Ummi tace “Gassashen dankalin hausa amurza kulikuli akai” dasauri Gwaggo tadago takalli su Shatu daduk ke tsaye tace “buhun tsaraban damukazo dashi nasa dankalin hausa? Kaina yayi chaji na manta nasaka Shatu”? Whispering Alhaji Musa yama Nura akunne yace “kai kaga zabgegen buhun tsarabane saida nabiya extra luggage fee a airport” dasauri Zakiyya tace “eh akwai” dasauri Gwaggo ta zame lullubin dake kanta taci dammara dashi aciki takalli Alhaji Musa tace “Zakiyya ta bika kabude buhun, ke Shatu samomin manyan duwatsu da makamashi na gasa mata dan kali” takalli Hadiza tace “zan sami mai” Nura dafe kanshi yayi Hadiza ma tsoron rigiman tsohuwan yahanata magana Alhaji Musa ne cikin dabata yace “Gwaggo nan asibiti ne” “yo masallaci ne dabazan iya hada makamashi ba naga ba girki zanyi ba gasa dankali zanyi” gefen Gwaggo Nura yabi yazo gaban gadon yakalli Ummi kaman yar babyn shi yace “dankali zakici gashashe?” Gyadamai kai tayi Gwaggo tace “da murjajjen kulkuli da man gyada” kallon Gwaggo yayi yace “Gwaggo saidai aje gida ayi baza’a bari ayi anan ba” dasauri tace “kaga nabar dakin nan jikata tabar shi ne su Shatu dai akaisu gidan suyi” dasauri Alhaji Musa yace “kuzo duk muje gidan sai Gwaggon tazauna” cikin turenci Nura yace “someone needs to stay what if Doctors needs anything” ahankali Hadiza tace “kaje kai inyaso saikai wanka i will stay with them” Gyadamata Kai yayi ahankali yace “thank you” shima murmushi Alhaji Musa yayı ganin changes from Hadiza, sake dukawa yayi ya shafa fuskan Ummi yace “bari muje gida okay” Gyadamai kai tayi takalli kannanta da ido hakan yasa Nura yace “Shatu kuzo” Kaman jira suke dasauri sukazo gaban gadon rungume Ummi sukayi duka sai kuka Gwaggo tace “mehaka kuka nace kuzo kuyi?” Wannan karan kowa na dakin saida yayi dariya har Nura saida ya murmusa wacce tagama kukanta yanzun nan ne take Hana wasu tashi sukayi duk suka tafi Alhaji Musa yatukasu har zuwa gidansu dasukakai gidan baki suka büfe suna kallo har flat na Ummi yakaisu gateman ya shigo da tsaraban shidai yabasu grill nashi da charcoal aciki a bayan gida shida Alhaji Musa suka fito da kayanshi da Hadiza takawomai asibiti flat nata yawuce yabude kanshi ko ina tsaf tsaf yatafi sama kaman ba gidan Hadiza ba wanka yayi ya shirya ya sauko shida Alhaji Musa sukaci abincin dake nan dinning a warmer yaşandı ba laifi sannan yatafi duba su Shatu abubku da charcoal harya gama gasawa Shatu ta daka kuli tasa maggi da dan yaji Nura yabasu kul da kanshi suka zuba yakawo musu abinci daga side din Hadiza da drinks tass sukacinye sannan yadaukesu Alhaji Musa yawuce dasu asibiti shikuma yadauki wani mota dan zuwa dauko Hajiya da Meena a airport.
💫MATAN?? Ko MAZAN??💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 4️⃣1️⃣
Kina neman class na matan aure da akeyi da turenci??? To look no more ga MAJAL WELLNESS nakawo muku💃
Indai class ne da ake tafarfasa karatu kan harkan abenga da turenci trust me bazaki taba samin a class better than SAMOHHACK by Majal ba so hurry and join her waitlist group ko kiyi chatting nata up now now now!!!
Check out her IG page @majalwellness💃
You will come thank me later oo💃
https://chat.whatsapp.com/H50w7C7Lrbv8ZiPKzKxm5l
Yana daukan su suka wuce asibitin Alhaji Musa yatafi daga Gwaggo dake bama Ummi dankalin tanaci ahankali sai Hadiza data rike mata bottle water a hannu Nura da Hajiya suka shigo dan faduwa gaban Hadiza yayi ahankali tamike tsaye tace “sannu da zuwa Hajiya” ga mamaki ta kaman bata taba samun matsala da Hajiya ba Hajiya tace “sannu Hadiza, sannu da kokari kinji Allah miki albarka” takalli Gwaggo cikeda Fara’s tace “maraba lale Gwaggo” Gwaggo itama cikin fara’a tace “Barka da zuwa Hajiya” Hajiya tabi Ummi da kallon tsantsan so da tausayi tace “ya diyata da jikinta”? Gwaggo tace “lpy lau” Kan Ummi Hajiya ta shafa saita shiga tofa mata addu’a da babu wanda keji sai bakinta dake motsi Nura ya jingina da bango kawai yana kallonsu, gamamakin Hadiza karasowa Meena tayi kusada ita kaman basu taba samin misunderstanding ba tace “ina yini Anty Hadiza” mamakin da Hadiza taji saida ya bayyana a idanunta, Meena tace “thanks for everything Yaya told us yanda kiketa dawainiya dasu mungode” murmushi Hadiza tayi tace “bakomi ai an zama daya” Gyadamata Kai Meena tayi saita wuce wajen kannen Ummi data saba dasu kusan wuni sukayi sai around 3 Hadiza takoma gida sabida su Aman dazasu dawo dağa school tareda Hajiya da Meena da kannin Ummi akabar Nura da Hajiya, sai hira sukeyi itada Hajiya tun bata sakin jiki harta saki jiki abinta a flat din Ummi suka sauka itakuma Hadiza tawuce nata tasan dama da wuya su sauka anata dudda taso hakan but bakomi with time komi zai daidaita.