← Book details Mazan Ko Matan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 96

Sashe 60

Mazan Ko Matan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wajajen 9 suka shigo gidan yana rikeda Aman dayayi bacci, bakowa a falon sama yawuce yaje dakin Aman din ya kwantar dashi sannan yawuce dakin Hadiza batare daya kalli dakin Ummi ba Hadiza na kwance kan gado tasaka wani arnen rigan bacci pink shara shara, wani kalan kallo Nura yamata yana maida kofan yana rufewa murmushi tamai tace “nayi kyau”? Tai wani juyi agabanshi yace “kin tashi kaina Didi” wucewa yayi yarage kaya tabishi da kallo kaman zata hadiyeshi sannan yabude bayi yashiga dan ya watsa ruwa shiru tayi tana tuna karatın da Majal tamusu kan wanka tareda miji na kara love, kayan jikinta tashiga cirewa ahankali tawuce bayın tabude ahankali Nura na kasan shower kaman daga sama yaji an rungumeshi tsantsan ijiyan zuciya yasauke murya Chan kasa yace “Didi” murmushi tayi cikin yar karaman murya yace “I didn’t get the chance to thank you properly kayi dawainiya dani sosai this past few days not to even talk of kudaden daka kashe for my cardio test da tp to and fro na yan uwana suzo, the suprise birthday and everything, u are indeed my soulmate, Nuri I love you over” wani kalan juyo da ita yayi gabanshi yabi jikinta da kallo ahankali yace “kome namiki kaina namawa Didi me and you are one!” Zata sake magana yawani fizgota jikinshi yana mannata bango manna mata kiss yayi a forehead ya manna mata a hanci kafin ahankali yasauke bakinshi kan nata yafara kissing nata tana maidamai da martani, Ummi ne tafado mai rai he just remembered how she loves kissing him is like whenever it comes to kissing she do most of the work kaman zata cinyemai baki. “Nuri!” Hadiza takirashi bakinta cikin nashi ganin ya tsaya and he’s lost in thought, dasauri ya kalleta yacigaba da kissing nata yana budemata kafa he knacked Hadiza well cikin bayin nan to his biggest suprise batai complaining yajuyata nan ko chan ba full cooperation tanashi, he can’t lie he enjoyed it takara dadi sama da yanda yake jikinta and she’s so tight sosai yau and so warm maganin Hajja mammi yayi aiki, itama Hadiza unlike her the sex yamata dadi bata taba sanin Nura at clocking 50 will this good ba, what a rude f*cker, wanka sukayi suka fito suka hau gado kashe wuta sukayi ta rungumeshi da sauri tareda kai bakinta saitin nashi tace “I love you Nuri” ahankali yace “I love you too Didi” daura kanta tayi kan kirjinshi yana rubbing bayanta ahaka bacci yayi awon gaba dasu.
Washe gari by 8 suka wuce yara dama tun safe suka tafi school Hadiza takalli Nura daya wuce sama tace “bazakaje aiki ba yau” yana murmushi yace “sameni asama today is all yours ba inda zani” murmushi tayi sosai tabiyoshi sama harya kwanta kan gadonta da gudu taje tahau kanshi yace “shikenan zata karyani ke bakisan na soma tsufa ba”? Tana turo baki tace “kai Nuri shairi har wani kiba gareni kuma ni banga tsufan dakake fadiba kamafi wasu samarin iya cin mace” dan kanne mata ido yayi yace “wlh shinakeso ma yanzu kinyi dadi sosai jiya, ride me Didi dagani sai ke gidan” ba musu kaya sukahau ciccirewa juna Hadiza tahau riding nashi dan yanzu bata gardama one two three tagaji sai kawai Ummi takara fadomai arai dasauri yakauda tunaninta ya kwantar da ita yahuayi, ranan wuni sukayi suna more rayuwansu yanda kasan sababbin Amarya da ango.

Washegari
Yau dukansu zasu aiki Nura shiya shirya yaran da kanshi, Hadiza ta sauka kasa hada musu breakfast.
Nura na sama Aman takalmin makaranta yace “Dady har yanzu Anty Ummi bata dawo ba”? Kallon Aman Nura yayi dasauri, Amal tace “Dady I miss Anty Ummi so much” sai kawai yaran duk sukai kaman zasuyi kuka dasauri Nura yace “don’t worry kwanan nan zata dawo okay, muje yanzu Momy ta gama breakfast muci okay” wucewa kasa sukayi atare duk sukai breakfast din mota yazo Nura yafita yakaisu Hadiza ta tashi yace “lemme shower Nuri natafi” dasauri yakalli dinning da kitchen din daya hangi wanke wanke dayawa a sink yace “what about the plates din baki wanke ba the kitchen is looking dirty Didi” Dan tsayawa tayi tareda yatsine fuska tace “bazan wani dadeba zan dawo kasan online sales din dazanyi has been on hold sabida rashin lafiya na, yau kawai zanje ne muyi sorting out everything new kayan danai order zasu iso next week” ahankali yace “okay nine wuce” daga sama tace “adawo lpy” tashi yayi yafice zuwa office Musa ya tarar a office dinshi yace “waikai tunda kayi Amarya ka zunda mu” dan tsaki Nura yayi yasami waje ya zauna saikuma yayi shiru tareda daura hannunshi saman kanshi dasauri Musa yace “lafiya”? Kaman Nura bazaiyi magana ba yace “Ummi tayi zuciya tabar gıdana ta tafi garinsu” cikeda mamaki Musa yace “mene? Kai dalla banson this expensive joke, yaushe kukai auren dahar zatai yaji meya faru”? Gayamai komi Nura yayi Musa yace “haaabaaa Nura, haba kaikuwa dudda ina namiji koni banji dadi ba, Allah sarki Ummi the poor thing must’ve felt all alone wlh dole ta tafi yanzu dai yaushe zaka je daukota dan is obvious kayi kewanta” tabe baki yayi yace “ni kewanta da danedai zan gayamaka eh, yanzu ko tayi shekara ma karta dawo, gida biyu maganin gobara, ni zatama zuciya, haba yau idan inaso zan iya auro mata uku akanme zatace zatamin zuciya babu wani dalili mai kyau, kai kasanni bana batawa mutum rai hakanan maisa bazata min uzuri ba, takari zamanta baxaniba” sosai Musa ke kallonshi kai tsaye danshi yafi Nura iya duniyanci yace “saketa in aura Nura dan Allah!”.

Da sauri Nura yakalli Musa gabanshi yawani fadi danjin maganan yayi kaman saukan aradu sai kawai lips nashi yahau rawa yama kasa magana sai kallon Alhaji Musa yake dake kallonshi kyur ba kunya ba tsoron Allah, cikeda kara gasgatama Nura yace “wlh Nura da gaske nake yoo idan naboye maka zan boye ma Allah ne damukaje bikinka kasan yanda naketa nanatawa azuciyana inama nine kai, inama nataba zuwa gidanka naga Ummi, from the way you are talking Nura bakason yarinyar nan Hadiza itace matarka da Allah yabaka, ku biyun kun dace da juna, yarinyar nan Ummi ka aureta ne kawai to pepper Hadiza kadawo da ita hayyacinta, tunda bukatanka yabiya Hadiza tadawo daidai tadaina gasaka ni ka taimakamin kasaketa na aura wlh wlh ina bala’in son Ummi Nur……” “get out!” Nura yadakama Alhaji Musa tsawa dayasa Musa yace “waikai lafiya komi ke baka haushi kwanan nan, naji zan fita amman dan Allah bani number ta, ban number Ummi” yamikama nura wayanshi wani kalan zabura Nura yayi yatashi kaman zaki idanunshi sunyi jazur yawani kama gaban babban rigan Alhaji Musa cikin tsananin bacin rai kaman zaiyi dambe da Musa yace “matar tawa kake cemin nasaka kana sonta zaka aura” bawai yaji haushi abinda Nura yayi bane amman yasa hannunshi tacire hannun Nura daga gaban babban riganshi yace “Nura bari kaji ni bazan rabaka da matarka ba kuma bazan taba neman matan aure ba kai kasan wayeni bana irin harkan nan, I’m simplying telling you tunda tagama amfanin dazata maka baka sonta yanzu, kasaketa ni zan aureta dan wlh Ummi tamin right from day one dana ganta, kuma ni auren so da kauna zan mata nabata gata da komi ba irin selfish auren dakayi da itaba” “to baza’a saketa ba!” Nura yayi maganan yana tura Musa, Alhaji Musa yace “kana saki kaman na aure yasin nidai tunda yanzu baka tunani da kyau kaga tafiyata zan kiraka kahuce karka manta dan Allah kasaka na aura! And try send me her number!” Bugo kofa Nura yayi azafafe.
💫 MATAN?? Ko MAZAN??💫

✍🏻M SHAKUR

EPISODE 2️⃣3️⃣
Alhaji Musa yawuce abinshi ganin yanda Nura yabugo kofa behind him, azuciye Nura yakoma kan kujera ya zauna tareda da fuzar da iska yadaura hannunshi akanshi, he’s even angry da kanshi why is he getting worked up all because of sarkin zuciyan nan eh? Imagine taje gida ma Gwaggo kotadan kirashi aji meya kawota gida an barshi an zubamai ido shi zasu wanawa zuciya, dago kanshi yayi yay punching table din yawani mike tsaye tareda kwasan wayanshi da car key nashi yawuce yafito daga office dasauri secretary nashi tace “Sir ina zaka kamanta da meeting naka by 12PM ne” azuciye Nura yace “cancel it” baima kara bi takanta ba yawuce yasauka kasa yaje yashiga motanshi yaja zuwa gida, baimasan takamaimen dalilin why he’s coming back home ba, bude kofan falon yayi yashiga ciki ya tsaya anan mini polour yana kallon cikin dakin da ba’a gyaraba ga tarkachen su Aman duk afalon, dinning duka plates dasukaci abincin safe nawajen, falon babu wannan kamshin turaren daya sabayi na wuta, ahankali ya sauke ijiyan zuciya yacire takalmin kafanshi yawuce yashiga cikin parlor ahankali yake tafiya yanabin ko’ina da kallo yawuce kitchen ya tsaya daganan bakin kofa yana kallo, wajen burners na gas duk spill na oil, kwayoyin shinkafa, menene, menene, ga pots daban daban kan burnes din some properly closed while some half closed, sink ma plates sun cikashi tap, rungume hannunshi yayi akirji ahankali sai kawai yaga Ummi tajuyo takalleshi tanamai murmushi da spoon na girki a hannunta, runtse idanunshi yayi dasauri kafin yajuya yana bude idanunshi yawuce sama ahankali, saman ma same thing toys din su Amal sunfi guda 100 scattered dasu, building blocks ko’ina ga balls da some pieces na toy kitchen din Amal anan falon saman, wucewa yayi yasami kujera daya ya zauna ahankali yakai yayi shiru duk wanda yasan Nura yasan he’s not happy, kusan 5mins yayi ahaka sannan yajuyo yakalli dakin Ummi yakai kusan 1min yana kallon dakin da har yau bai shiga ba rabonshi da dakin tun randa yafito yakai Hadiza asibiti, mikewa yayi ahankali yawuce gaban dakin kafin gently yasa hannunshi yabude kofan sanyin AC dan Ac a kunne dakuma kamshin turaren ta dana daki sukamai sallama, deep down he wish zai ganta tazo dagudu ta rungumeshi amman dakin wayam ba kowa sai wata yar rigan baccinta red dake kan gadon da roban mentos chewing gum.
Chapter 60 · 0% Book details