Sashe 79
Mazan Ko Matan Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Bayan isha’i harda Hajiya da Meena aka shiga shirya Ummi that was going on a date da Nura, Hajiya takawo gold bangles nata tasama Ummi a hannu ta sanya wani red lafiyayyen gown Meena tamata makeup su kansu yaran sai cewa suke Anty Ummi kinyi kyau kiranta Nura yayi awaya hakan yasa Meena tace ”tashi kije yana mota” kasa tashi tayi sabida Hajiya, Hajiya tai dariya tace “tashi ni kafin na kwadeki gulmamma” akunyace Ummi ta tashi tafito tana tafiya kaman hawainiya, Nura saukowa yayi daga jeep din Hajiya yafito yana kallonta kaman yau yafara ganinta, su Hajiya da girmanta sai leke suke ta window harda yaran fa kaga abu, wayanahi yaciro yace “wait lemme snap you dan kinyi kyau matan Nura” yana murmushi yamata hotuna sannan yasata amota ya maida yarufe suka wuce hannu Hajiya tadaga sama tace “Alhamdulillah Ya Allah ka dawwamar da farin ciki arayuwan su” Meena tace “amin”.
Omoh jama’a love sweet wen money enter is sweeter cafe gabaki daya yayi booking Nura.
Anyi arranging an zuba flowers suka shiga Ummi sai murmushi take bata taba ganin kalan abinba, abinci daban daban ake kawo musu da wanda ta iya ci da wanda bata iyaciba bayan sun gama aka bawa Nura speaker zaiyi karaoke ya karba yana kallon Ummi yace “yau zan miki wakan soyayya Ummi kin shirya”? Gyadamai kai tayi tana murmushi sai yatashi ahankali yadan tsaya nesa da table daidai ansa wakan but volume din is soo low ta yanda idan Nura zai bi muryanshi za’afi ji, yadan fara motsi da kafa in a very classic way yana bawa Ummi wani love look chan ya lumshe idanu kafin yabude su kadan ya nunata da yatsa yafara”
“Ina kewa, Ina kewar masoyiya, Ina kewa, Ina kewar aminiya, Abokiyar shawara, Ke ce kin dara, Kin san inba gake ba, Sai in hakura, Ki bani yar dama, A san da ni nima, Ki mini alfarma ki sanya ni a zuciya, Ki kauda yan gulma, Irinki ke nema, Suna ta shan fama, Sun zaga ko ina Mace ba aiba kece, A ido riba kece, Kuma kin san mundace, A kanki na zauce, Magana daya (ba shakka), Bude kanjin ka, Ta ya-ya zai dauka Samun ki baiwa ce, Bakya fushi, Ki murmushi, Dan sanki na shiga rai na
Ko ba ni in kinka tuna ni wannan shi ne muradi na, Nasan kina da buri
Kuma sannan kina da tsarin ki, Da zaki sa cikin ran ki nine zan zama angon ki, Farar tumfafiya ta daban cikin mata, A sanki nai rata a kanki na gane kaina! Kece naiwa alkawari, Mace daya kuma kin zarce dari, Kinzam min bangon sikari ko a ina kece, Sirrin ciki yazo fili, Kin iya ado da dan kwali, Mai kyan ido da sa kwalli, An iya maki zanen lallai, Tunda na sameki na huta
Saura sun ka kazanta
Bana iya kallon mata kiji kalmar da na furta
Akwai dadi abun da kakeso in ya so ka!…….
Ummi kawai sai kuka, staff suka bata tissue ta karba da sauri tana goge idanu tana kallon Nura she felt love, taji soyayyan shi in every part of tissue and born na jikinta, bata taba sanin Nura ya iya waka hakaba, kuma saiya mata wakan hausa wanda yasan shine ta iya takuma ke ji, tana cikin kukan taga hannu dasauri ta dago jajayen idanunta Nura ne, ahankali yace “zaki rawa dani yar matata?” Gyadamai kai tayi da sauri tana murmushin kuka tasa hannunta yadagata shima ya mike aka kunna wani soft wakan hausan cikeda so yace “no more kuka” gyadamai kai tayi daidai an fara wakan yabi wakan yana nuna fuskanta yace “Kyakwawar fuska na kalla ta deben kewa
Kuyi min san barka na samo fitilar 'yan mata” itama Ummi tana kallonshi daman ai ita oganniya ce awaka tace “Kyakwawar fuska na kalla ta deben kewa
Kuyi min san barka na samo dan auta na maza” Nura nadan tafiya kadan kadan da ita dan bai iya rawa ba yace “Masoyiya” Ummi ta nunashi cikeda kware wa tace “masoyi na kai ne” yace “Aminiya,” tace “aboki na kai ne” yace “Ke zuciya” tanuna kirjinta kaman fa wata yar film tace “rabin raina kai ne” “Ke jijiya” tawani lumshe ido tace “jinin jikina”
Yace “Kin zama komai na, abun kallo madubi na” Ummi tana wani reverse baya tana wani adorable kwarkwasa tana nunashi tace “Kai ne tinanina a barci na da mafarki na” Nura na murmushi dan yanda tayi ya mugun birgeshi yace “ban bari ki cutu, Zan zama garkuwa, Komai yake zuwa, Gareki zana tare shi” Ummi tazo yakama hannunta sukai juyi juyi chan yacigaba yace “Adadi na ruwan sama wanda suke zuba, Adadin kifaye ma ba a san su ba, Adadin bishiyoyi baza su kirgu ba, Haka soyayyarki a rai ban santa ba, Koda za'a au'na ba sikele wanda zai dauka
Bata misaltuwa soyayya wace nake miki a zuciyata” Ummi tace “An san farkon rikici, ba a san karshen sa ba
Soyayya gamu ciki, baku san haduwar mu ba
Alkhairi ne a ciki, sam sam ba sharri ba,Karda ku ce, "Zaku raba, bazaka ku iya ba" yanda Ummi ke rawa sai kawai Nura yaciro kudi yana mata mani baitaba ganinta this happy ba, bakinshi yakai saitin kunnenta yace “kar rawan nan ya gajiyar min dake fa ban manta da wawatsulan nan ba”.
💫 MATAN?? Ko MAZAN??💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 3️⃣3️⃣
Magana ake ta kayan kwalam da makulashe😋 Kun gane kalan Kayan makulashe din kuwa? Toh bari kuji yau na kawo maki shaharariyar nan da aka sani da Crave and Indulge mai gullisuwan en gayu🌚 Indai magana ake ta gullisuwa, tuwon madara, tsami gaye, kwakumeti, Ridi, da halaka kobo,garin danwake da yaji! toh ba Irin ta a Nigeria. Zaku iya order ma kan ku, yaran ku, loved ones dinku har ma kuyi ma ‘yan uwa da abokan arziki souvenir😁 Ga tsafta ga dadi kuma✅ zaku iya tuntuban su a shafin su na instagrams @crave_n_indulge ko kuma ku musu magana ta WhatsApp https://wa.me/message/SAFXLSMA7TI6L1