← Book details Mazan Ko Matan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 91 OF 96

Sashe 91

Mazan Ko Matan Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Ummi crush every single emotion na zuciyanshi he’s shaking and crying shi kadai yasan yanda every single word nata ke piercing zuciyanshi, Banda mahaifinshi daya rasu baitaba loosing wani close one ba, yau this whole scene reminds him of ranan da baban shi yarasu shima fa lafiyanshi kalau har yaje school yana dalibai lectures yadawo sai ciwo na less than 1hour sai rasuwa she’s just reminding him of everything sakin hannunshi tayi ahankali tana kuka ahankali yajaye hannunshi shima dake rawa yasa a aljihu yaciro wayanshi yafito da number father Inlaw ringing biyu zuwa uku Baba yadaga kai tsaye Nura yace “Baba inaso ka daura min aure da Hadiza zan turo wani ya wakilceni idan aka daura inaso ta taho Abuja yanzun nan Baba, zan kirata yanzu naji nawa takeso sadaki saina turo” Baima jira amsan Baba ba yashiga danna numbers din Hadiza dake kanshi yamike da kyar tareda manna ma Ummi kiss a goshi yace “ina zuwa” gyadamata kai yayi haryakai kofa tace “thank you Baban Amali” kasa kallonta yayi yawuce yafita yayi dialing Hadiza na kwance lamo kan gado a dakinta Anty Jams na gefenta dake famada ita taci abinci taki wayanta ya shiga ringing ko kallon wayan bataiba harya katse jin ana sake kira yasa Anty Jams tadau wayan tace “wai bazaki daga wayanki b…..” kasa karasa maganan tayi ganin Nuri ke kira dasauri tace “ke Nura ke kiranki” awani kalan daburce Hadiza ta tashi ta fizge wayan jikinta da hannunta har rawa suke ganin Nuri ke kiranta daukan wayan tayi yana gab da katsewa taki wayan kunnenta tace “Hel…..Assalamu Alaykum” cikin sassanyan murya taji maganan Nura yace “Hadiza zaki aureni”? Hadiza jitayi numfashinta zai tsaya, sai bakinta yashiga rawa tama kasa magana tsabagen shock, ahankali Nura yace “I want to marry you idan you want to come back to me, inaso kidawo Abuja yau, I need you Hadiza!” Nura yayi maganan asanyaye kaman baitaba fada da ita ba, cikeda shaukin so Hadiza tace “yes Nura zan aureka” ahankali yace “nawa kikeso sadaki” ahankali itama tace “200k nakeso sadaki” ahankali yace “are you ready to be my wife this time around?” Ahankali Hadiza tace “I am ready to be your wife and serve you Nura till eternity” lumshe idanu yayi ahankali yace “Ummi is sick Didi” faduwa gaban Hadiza yayi dagajin yanda yayi maganan tasan ba lafiya, cikeda son mijinta tace “subhnallahi meya sameta Nura”? Cikin tattaushiyan murya yace “idan kika iso zan gayamiki, Hadiza I want you to be the wife that I’ve always dreamt of, I want you to support me, and to accept me kaman yanda I will always do all of that for you” cikin tsantsan so da kauna tace “Nuri this time auren bautan Allah zanyi adakin mijina not awani, I will be the best wife for you, you will be the husband and lead me, zamu kula da Ummi tare I promise you” in a very sweet voice yace “thank you My Didi, zan tura miki sadakin ki and your ticket okay, I’m sorry bazan sami daman zuwa ba ina asibiti” cikeda so tace “I understand Nuri na! I love you regardless, just take care of Ummi saina shigo” ya katse, wayan Anty Jams da mamaki ya kasheta ganin matured Hadiza for the first time in decades tace “ahh kinyi hankali kene zaki kula da Ummi”? Anty Jams ta kalla tace “I’m ready to do everything for Nura Anty Jams nida feminizm har abada I will serve my husband like never before I will be his strength koma menene damuwan, ina kishin Ummi har gobe har jibi, but mijina ya zabeta bazan tsaneshi because of that ba, and koma menene ke damunta i sincerely wish her quick recovery, i am a new Hadiza, and I will make my husband yasoni sama da baya” daidai Baba na kwala mata kira wani wani murmushi daidai lokacin alert na 200k na shigowa wayanta tace “the moment is here Alhamdulillah! Ya Allah na gode maka da second chance din nan daka bani, bazan kara kaurace maka ba, ya Allah kabani juriya da hakuri da kwazo da zama da Mijina da kishiyata ya Allah ka zaunar damu lapiya, kabawa Ummi lpy, Karagemin kishi, ka sakamin abinda Zeenah tamin, bye bye zawarci”. Anty Jams ta kyalkyace da dariya ganin how happy she’s.

Nura loves Ummi❤️
Nura loves Hadiza❤️
Nura loves matayenshi❤️❤️

IS UMMI DYING?💔💔💔

💫 MATAN?? Ko MAZAN?? 💫

✍🏻M SHAKUR

EPISODE 4️⃣0️⃣

Kina neman class na matan aure da akeyi da turenci??? To look no more ga MAJAL WELLNESS nakawo muku💃
Indai class ne da ake tafarfasa karatu kan harkan abenga da turenci trust me bazaki taba samin a class better than SAMOHHACK by Majal ba so hurry and join her waitlist group ko kiyi chatting nata up now now now!!!

wa.me/+2349043619538
Check out her IG page @majalwellness💃

You will come thank me later oo💃

https://chat.whatsapp.com/H50w7C7Lrbv8ZiPKzKxm5l

Ijiyan zuciya yasauke bayan yagama magana da Hadiza kafin ahankali yayi dialing number Hajiya ringing daya ta dauka kaman daman wayan na hannunta tana jiran kiranshi ne tana dauka tace “Nura ya jikin ka sanar da ita yakukayi?” Dan shiru Nura yayi kafin ahankali yace “Hajiya Ummi Ummi……” saikuma yayi shiru, ahankali Hajiya tace “talk to me Nura, meya sami Ummi? Metace”? Cikin very breaking voice yace “she begged me to do 2 things for her wai tanaji ajikinta mut……” “ba abinda zai sameta!” Hajiya tafadi cikeda damuwa, Nura yace “tace nadawo da Maman su Aman, sanan nakira mata Gwaggon ta da kanninta” dan shiru Hajiya tayi sai chan tace “Nura Allah kyautan Ummi kawai yadauka yabaka, nadade banga mace irin ta ba! Zuciyarta Alkhairi ne cike acikinta kuma da izinin Allah bazata mutu ba, Nura idan namiji yaşamı mata tagari sai ya kasance miji nagari agareta ance kyawun tukuici godiya hope ka kira Mahaifin Hadiza ka sanarda shi” gyadama Hajiya kai yayi kaman tana gabanshi yace “nakira amman banda wanda zai wakilceni Hajiya” Dasauri Hajiya tace “zan tura Murtala da Shamsu” ahankali yace “thank you Hajiya” ahankali Hajiya tace “thank you for honoring maganan Ummi, I feel very proud of you ina matukar alfahari dakai Nura, Ummi zata samu lpy kuma dukanku zakuyi zaman lafiya kaji, gobe muma ina ganin zamu shigo, yanzu wazaka tura yaje yadauko maka su Gwaggo a kauye” ahankali yace “yanzu zan kira Alhaji Musa” Hajiya tace “to shikenan” sukai sallama yashiga kiran Alhaji Musa cikin 30min aka daura auren HADIZA da NURA akan Sadaki 200k bata dauko komi ba banda handbag dinta wani lafiyayyen ubansun abaya tasaka su Baba suka mata fada da wa’azi Baba yakaita airport tahau jirgi sai Abuja tana kaina taga manager Nura yazo daukanta sai murmushi take school na yaran tawuce tadaukosu suka wuce sabon gida dan nan Nura yace tazo gateman yabude mata side nata tashiga ga set na akwati sababbi guda 6 afalo aksatın dayay order since bayan auren Ummi ne dan baisamu yamusu akwati ba, yaran tagama attending to them ta shiga kitchen da kanta dan musu girki da wanda zatakai asibiti.
Dakin Nura yakoma bayan yayi sallan azahar a mosque samin Ummi yayi tana bacci, yana zuwa yakama hannunta dasauri tabude idanunta takalleshi murmushi yamata yace “natasheki?” Girgizamai kai tayi daidai wata Nurse tashigo tawuce wajen ledodin asibitin da Nura yakawo tana ciro ledan pampers tace “Yallabai can u excuse us zan shiryata ne?” Kallon Pampers din da rigan asibitin Nura yayi ahankali yatashi tareda mika mata hannu yace “bani zan shiryata dakaina” kallon Nura nurse din tayi saikuma tabashi ahankali tace “bari nabaku wuri” wucewa tayi tafice yaje wajen kofan yarufe tareda murza key yadawo gaban gadon ya kalli Ummi daketa binshi da idanu yace “na shirya ki?” Gyadamai kai tayi ahankali tana kallonshi tsayawa yayi shiru yana. Kallon fuskanta kaman yanda take kallonshi kafin ahankali yace “I love you Zainab” sake lumshemai idanu tayi tabudesu ahankali wani boturi ya danna agadon, gadon yataso kaman kujera hannunta yakama yasa tabayanshi ya kwantar da kirjinta ahankali nashi yasa zip gently yabude rigan hannunshi yakai yayi unhooking brlack bra dake bayanta ya maidata jikin gadon tareda zame rigan daga hannunta ahankali ya zame bra dinma ijiyan zuciya yasauke yasake danna botur din ya kwantar da gadon kafin gently with so much care kaman zai daga kwai yakama jikinta ya juyarda ita side, Ummi jitayi hawaye yazo mata ganin yanda ake mata komi kaman gawa, zip din skirt dinta yaja kasa sannan yazo takama yazame skirt din yana kallon black pant din dake jikinta dan ijiyan zuciya yasauke ahankali ya kwabe mata, sannan yadauki pampers din yakalla kafin ya kalleta hawaye yaga sun zubo daga idanunta dasauri ya daure shi asanyaye ya sakamata yadauki gown din yasamata shima yana kallon yanda hawaye ke fita daga idanunta sanan ahankali yazo kusada ita kawai ya rungumeta kaman jira take fashewa tayi da kuka sosai a kirjinshi yanajin yanda hawayenta ke jikamai gaban riga murya chan kasa yace “it’s okay, ya isa am here for you kinji, babu abinda zai sameki is okay” bayanta ya bubbuga yana shafawa ahaka akı knocking dakin maidata yayi ya kwantar ya kwashe kayanta ya linke tsaf yasa a wardrobe na dakin sannan yawuce kofan yabude Doctors guda uku ne da nurses hudu suka shigo akasa Nura yafita.
Chapter 91 · 0% Book details