Sashe 64
Mazan Ko Matan Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Jama’a like I said I just wanna portray the major issues dake kawo rabuwan aure a zamanin nan sabida ku gani kusan daga ina mistakes din ke zuwa, ta yanda zamu karanta mu gyara idan munayi dan believe me most of us munada one of two dabi’un Hadiza Allah dai ya kyauta yakuma shiryan damu.
But then I have a question, what do you think can change mata masu strong opinion din Feminism???
Note dukan mace baida kyau fa, please maza masuyi su dena, cus kahadu da macen datasan kanta she can ruin you completely da career ka so adena dukan
💫MATAN?? Ko MAZAN??💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 2️⃣5️⃣
*ROYAL JELLY* *(MAIDA TSOHUWA YARINYA)* 🔥🔥🔥💃💃💃💃 Wani kayan sai amale wannan supplement shi akecema maida tsohuwa yarinya ita Kuma yarinya ta koma jaririya😂💃💃💃💃💃💃💃💃💃 Ina kuke Mata masu aji waanda sukeso suga suna walwali kamar tauraro toh gafa dama tasamu kiyi washar washar abinki.....🔥🔥🔥🔥⭐⭐⭐⭐ ⭐👑 Royal jelly nasa jikin mace yayi glowing mace jikinta yayi Kamar tangaram😍😍 ⭐👑 Royal jelly natsoro da gashin mace yayi kyau ⭐👑 Royal jelly na gyara mace ciki da wajenta ⭐👑royal jelly na fidda shape din mace...💃💃 ⭐👑 Royal jelly na Hana fatar mace tamukewa , yasa tayi looking fresh ⭐👑 Yanasa mace yayi looking under age dinta💃💃💃💃💃kiji ana wacce ke kullun kamar wata budurwa🔥🔥🔥🔥 ⭐👑 Royal jelly nakara hasken Ido yakuma gyara gashin ido 🔥🔥🔥 ⭐👑 Royal jelly na tsirar da farce da kwarinshi... Idan kinji ana maganar glowing to kici birki a royal jelly 🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥⭐⭐⭐👑💃💃💃
https://chat.whatsapp.com/KU8Mqd2Mo530Pc14hc7QOG
25
Waiwaye baya kadan.
Yau kwanan Ummi uku agidan kanin mijin Ya Aisha dashi da matarshi basu da matsala matarshi saita zama mata nabiyu da Ummi tayi kawance a duniya, itadai Ummi binsu take bazata iya kirga wajajen da aka kaita ba tayi thumb print, anmata passport menene menene.
Dukta rame sabida yanda tunanin Nura ya addabi zuciyanta kusan bata iya baccin dare most time da safe bayan asuba take bacci.
Yauma kaman kullum tana zaune matar gidan ta shigo da waya a hannunta tace “gashi Ya Aisha ce” amsan wayan Ummi tayi matar tawuce tafita ahankali tace “Hello Ya Aisha ina wuni” murmushi tayi tace “Ummi ya kike hope yau kin tashi lpy, baki kuka jiyaba ko” dan murmushi Ummi tayi tace “banyiba” shiru Anty Aisha tayi chan tace “Ummi Hajiya nacikin damuwa sosai sabida ke ciwonta na neman yatashi, tace nasa akaiki kano immediately” dan bugawa kadan zuciyan Ummi yayi dan wani kalan kunyan Hajiya taji tanaji Ya Aisha tace “nasa Ahmad yamiki booking flight jirginki is by 1, kije wajen Hajiya Ummi tace bata yarda kizo Egypt wajena ba, nayi nayi nayi da ita taki, namayi magana da Gwaggo yanzu kafin kafin nakiraki ta yarda kije Kanon tunda Hajiya takoma kano” cikin sanyin murya Ummi tace “Hajiya nada ganin likita a Abuja mesa takoma kano”? Dan murmushi Ya Aisha tayi ganin even cikin damuwa Ummi still cares about Hajiya tace “sabida ke mana antaba mata diya” hawaye Ummi taji sun zubomata tace “Ya Aisha nama mamana laifi nasan tana fushi dani taya tana gari zan kama nabar gida batare dana jirata ba” Dan murmushi Ya Aisha tayi tace “kada ki damu Hajiya bata iya fushi damu yaranta ba, zata yafemiki, yanzu tashi ki shirya, idan kikakai kikai settling zan kara magana da Hajiya nafiso kizo nan kiyi karatu abinki, yau koda baki tareda Nura this is the least abu dazan miki Ummi kinfi haka wajenmu” Gyadamata kai Ummi tayi sukai sallama.
Wanka Ummi tayi ta shirya Matar Ahmad tamata kyautan sabon atampa da takalmi suka kaita airport sai kano ita Ummi abin har mamaki yake bata yanda itane tane hawa jirgi haka tana sauka ga mamakinta taga Meena da gudu Meena ta rungumeta saikuma ta kama hannunta har zuwa wajen wata babban jeep da direba ke gaba yana jiransu suka shiga sai gida, wowww gaskiya Nura naji da Mamanshi babban hadadden gıda ya ginamata durmemen gaske fa ga motoci biyu, da jeep dawata karaman Camry, ga masu taya Hajiya aiki dan indai tana gari tana bada abincin sadaka duk ranan duniya da magrib haka almajirai da yara zasuyi layi akofar gıda.
Suna shiga babban falon gidan Hajiya suka gani zaune kan babban lallausan carpet nata rikeda charbi a hannu hada ido sukayi da Ummi data sauke idanunta kasa da sauri ta tsugunna ahankali tace “Hajiya ina yini” ba yabo ba fallasa tace “sannu da zuwa Ummi” takalli Meena tace “kaita dakinta ki kawo mata abinci taci tahuta” Meena takalli Ummi da kanta ke kasa tace “tashi muje ciki Ummi” kasa tashi Ummi tayi Hajiya tace “tashi kuje ciki Ummi” da kyar Ummi ta iya tashi tabi Meena sukaje ciki wani lafiyayyen dakine aka kaita ahankali Ummi da idanunta sukai ja tace “Meena Hajiya fushi take dani” hannunta Meena takai ta share saman idanunta tace “bake kadaiba, harda ni, da Ya Nura, da Ya Aisha ma data boyeki bata tashi gayama Hajiyaba sai jiya, nihar tausayi tama bani da Hajiya ke surfafa mata, amman yanzu tunda kinzo nan matsala yazo karshe damuwanki yasa taketa fada, kibar Hajiya da Ya Nura itane daidai shi kuma kada ki damu Hajiya batada riko zata sauko, jeki alwala bari na kawo miki abinci” gyadamata kai Ummi tayi tawuce tafita tazauna tai shiru Meena ita ke keeping nata company Hajiya baruwanta dasu.
Wuraren 10 Ummi ita kadai adaki dan dakin Meena daban dudda taso tazo ta kwana da Ummi Hajiya ta hanata Ummi taji takasa bacci, Hijabi ta dauka tasaka tabude kofa tafito, dakin da Meena ta gwadamata dazu shine na Hajiya tawuce tadade gaban dakin kafin tayi sallama ahankali tareda budo kofan kadan Hajiya na zaune tasa wani farin glasses a idanu da wata yar littafin azkar a hannunta takalli Ummi tareda yin shiru batace komiba, ahankali Ummi tashigo dakin tareda maida kofan tarufe tazo har gaban gadon sai kawai tayi kneeling taredakai hannayenta takama kunnenta tabude baki zatai magana saikuma takasa tafashe da kuka sosan gaske yanda kasan Mama da yarinyanta datai babban laifi tace “Hajiya wlh nasan namiki laifi nafi kowa sanin haka, na tafka shirme nayi kuskure banyi tunanin abinda ya chanchanta daniba, dan Allah Mamana kiyakuri ki yafemin wlh fushin ki na cimini zuciya sosai” tafashe da kuka sosai fa kaman ana dukanta, Hajiya shiru tayi tana kallon Ummi sosai kukanta ya tsuma zuciyanta bana wasaba, da ace wani zai shigo dakin nan zau dauka ita ta haifi Ummi sabida yanda yarinyar tabata girma tana kuka iya kuka agabanta, zamanin nan da wuya kasami suruka dazatazo tana kuka tasa guiwa akasa tana rokonka gafara kan laifin dabai taka kara ya karyaba, Alhamdulilah yau tana kara godewa Allah daya kawo Ummi rayuwan Nura, cus yarinya ce ta arziki, ga kunya ga ladabi ga biyayya, banda haka Ummi ta daraja ta tadauketa matsayin uwa, ahankali ya ijiye littafin hannunta tareda nunama Ummi gefenta tace “zoki zauna anan” kasa tashi Ummi tayi tana girgiza kai, kayattaccen murmushi Hajiya tayi tace “Ummi komi yawuce amman nan gaba kada ki kara abinda kikayi, shi aure hakuri ne Ummi, dole yau kaga daidai gobe kaga ba daidaiba, maza mazane! Abinda ya batamin shine ina gidan, ina garin baki tunanin ki jirani ba ki sanar dani kika kama hanya kikai tafiyan ki, Aisha ta sanar dani komi nace sam ban yarda ba, ke matar aure ce Ummi bai dace ta daukeki ta tsallakar dake gabaki daya daga Nigeria zuwa wata kasar batare da sanın mijinki ba ai Nura yasan abinda tayi bazai taba yafemata ba gwara koma menene kina gidana ni mahaifiyarsa” Hajiya tadanyi shiru tace “Nura bai kyautaba I support tafiyanki sabida inaso shi da kanshi ya gane amfaninki ya gane ko yana sonki koba yayi, Nura dana ne amman bazan yarda ya cuci kowace yarinya aduniyan nan ba, idan bai nemeki bazan taba cemai gakiba, amman kisani indai kinyi aure dole ki kulla dammaran zaman aure, aure ba abin wasa bane Ummi kina jina”? Gyadamata kai Ummi tayi, Hajiya tace “mujira gudun ruwanshi, gidanan nan naki ne kome kikeso kiyi, zan sakaki awani islamiyya na matan aure da akeyi karfe goma zuwa sha biyu kullum banda asabar da lahadi, asabar da lahadi akwai wani school haka danakeso ki shiga English school ne zaki shiga Meena ma tashiga dudda ta gama school, amman banda magana da maza ke matar wani ce kina jina” gyadamata kai Ummi tayi, Hajiya tace “idan Nuran yazo zanyi magana dashi idan zamanki kano shiyafi ma kiyi zamanki anan dudda ba lallai ya yarda ba dan shi mutum me da yanaso iyalinshi aduk inda yake amman zanyi idan ya yarda yanada gidanshi anan kiyi zaman ki, sannan kiyakuri da komi daya faru kinji” gyadamai Hajiya kai tayi sunyi magana sosai Hajiya sai bata shawarori take tana advising nata har wajen shabiyun dare sannan tasata taje ta kwanta.
**