Sashe 82
Mazan Ko Matan Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Tafiya tai tafiya rayuwa taja, tunda Hadiza tazo gidan Baba wannan routine din nan Baba yake bitamata kullum yaumin, babu randa bazasuyi karatu ba, kowani abu kotanaso kobataso bata isa tace bazataci ba, zaman gidansu yasa taga life from a different angle cus Baba technically shows her kudinta is trash a inda yake dan bai mata amfanin komiba, at the same time itama tai regretting so many things, cus zata iya cewa business dinta da jikinta dasu Amali kawai take kashema kudin, chanza mota, siyoma yaranta designers outfit na yara she neglected gidansu, bawai sabida rowa tai neglecting ba but sabida taga Nuri namusu komi, sai yanzu data shigo gidan tai zaman gidan saitakeji inama ita ta buge gidan gabaki daya an chanza gini, ta zuba air conditions da sauransu dudda tasan ba lallai Baba ya yarda ba, then she remembered ko kafin Baba ya yarda da motan da Nuri yasayomai saida aka kai ruwa rana but dudda haka maybe da Baba yafi zama comfortable da cin kudinta than na mijinta and funny enough ko Mama or Baba basu taba rokonta wani abubu, so taga rayuwa outside abinda tayi and she must say she has not been a good daughter to them wlh nor a good mom to yaranta, abubuwa alot made her to reflect back and ask kanta what is wrong with me?? Inata rayuwane all this while kaman tinkiya, infact I have no right to blame Ummi sabida yarana na sonta wlh wlh nine nasa suka sota sama dani mahaifiyarsu gashi yau wata daya kodan kewanta basuyiba balle suce akirata suyi magana da ita,abun yadameta matuka.
Ko kofar gida bataje ba tun bayan tashigo gidan nan ta iPad nata take monitor business nata da daddare dan bata samu ta zauna kota huta through out da rana, tunanin Nura da yaranta ya addabi zuciyanta takira Nura amman number shi baya shiga, WhatsApp taga yayi blocking nata, IG ma dan business page nashi na real estate business nashi a IG taje ta duba she can’t find d page shima yayi blocking, batada any means na ganin yaranta, kowa na gidan ya tauysaya mata but tasasu in a position da kowa kunyan kiran Nura yake sabida abinda ta aikata, but bala’in tausayinta suke barinma ranan data basu labarin abinda Zeenah tamata inda Mama tace yamata daidai it serves her right amman fa sun tausaya mata kuma ba Mama kadaiba hatta Baba duk suna mata addu’a kan Allah yasa Nura ya komar da ita kafin tagama Idda dan Nura mutum ne da kowa zaiyi sha’awan auren shi da diyarsa, gashi tana masifan kewan yaranta, for the first time in her life saitaji tai nadaman yanda yan uwan mijinta da mahaifiyarsu bata shiru dasu da nan nan ko Meena saita kira zata samu tai waya da yaranta abin ya taba mata rai sosai, ta wajigu kuma tagane ta tafka shirme karatun da Baba ke kara mata yakara samata tsoron Allah da tsantsan nadama aranta kullum sallan darenta saitayi addu’a kan Nura yakomar da ita dakinta, aurenta da rufin asirinta dan duk business da kudi is all trash idan ba namiji.
Yauma kaman kullum ta tashi tayi duka abubuwan datakeyi ta daura ruwa awuta taji da kanta da cikinta na ciwo wanda tun jiya da daddare taji hakan amman datai bacci ta tashi bata karaji ba sai kuma yanzu datake kitchen din nan.