Sashe 9
Marainiya Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kusan tare suka iso tare da motar Amarya da ango. Suna fitowa aka fara sanarwa ango da Amarya zasu shiga.
Hafsa ce tacewa Mariya subi ayarin Amarya su shiga.
Har sun fara tafiya Salim ya Dan daga murya ya kira mariya , wani kululun bakin cikine ya tokare Fadila.
" wai ni meye damuwar ka da yarinyar nanne"
Wani kallon mmki ya bita dashi, " kamarya meye damuwata da ita ko kin manta Mariyace kanwata"
Dadai nan Mariya ta iso ta leko, gani ya salim .
"Ina alk'awarinmu "? Yace da ita. Saida ta rausayar da kai tace yana nan ban manta ba. " idan kika karya na miki me?
" kai ya Salim baxan ma karyaba insha Allah"
" Toh ustaziyata Allah yasa" amin , tace tayi saurin bin bayan su Hafsa. Yayin da fadila kuma take binta da kallon tsana karara Dan bata taba xaton kyan yarinyar yakai hakaba , bayan haka kamar akwai abinda ta hango a idon Salim game da mariya . in hakane ne kuma babanta ya cuceta da ya hana aurensu da wuri.
Sauke ajiyar xuciya tayi tare da maida kallonta ga salim .Abin takaici taga shima din kallonta yakeyi yana murmushi, tabb , lallai idan xarginta ya xamo gaskiya ya xatayi. Lallai babanta ya jawo mata.ko ba komai Mariya ta fita kusanci dashi a yanxu.
Sassauta muryarta tayi tace , " Dear, wani alk'awarine wai kuke mgn."?
" wannan be shafe ki ba tsakaninmu ne da 'yar uwata"
" yar uwa indeed, wait yaushe ka canxa hakane?
'Daga mata hannu yayi , " dakata Malama, bana son haka, kuma ina dad'a jaddada miki ki fita harkar Mariya kada ki jawa kanki reni , dmn idan ta raina ki abin baxaiyi kyauba, bakisan wacece Mariya ba " Niko nasan wacece Mariya , tace a xuciyarta. A fili kuma tace , shikenan , sai yaushe,
" Idan Na samu dama may be Na dawo Na maida Ku gida , idan an gama Baku ganni Ku biyo amare Ku dawo"
Tunda ya kama hanyar komawa gida yake ta tunanin mariya . yadai San Mariya black beauty ce amma dai bai taba tunanin takai hakaba, Ashe mansur yasan abinda ya hango yake ta hauka, Dan har yanxu be bar mgnr ba, kuma shi kanshi ya tabbatar mansur ya shiryu ya xama mutumin kirki , wannan abin alfaharine ace ta sanadiyyar ' yar uwarsa abokinsa ya shiryu. Saidai kuma a ganinsa ba lallai bane Dan ta xamo sanadi yace xai aure ta indai har tsakaninsa da Allah yashiryu.
Kasa hakura yayi bayan ya dawo gida, dakyar yakai awa d'aya da rabi yayi ya tashi ya zari key yayi waje.
Abinda yake gudun shi ya tarar Dan Mariya ya hango jingine da jikin wata mota ga wani tsaye kusa da ita , ga dukkan alamu mgn yake mata. Duk da baiga fiskarta sosae ba ya tabbatar itace.
Tsurawa gurin ido yayi yana tunanin me ya fito da ita.
Hangoshi da tayine yasa xuciyarta bugawa. Da sauri tabar wajen ta nufo inda Salim take.
Tsareta da idanu yayi wadda yasata tsarguwa.
" sannu da xuwa ya salim " bai amsa ba kuma be daina kallontaba. Kanta sunkuye, tama rasa yadda xatayi. Juyawa tayi ta fara tafiya. Ina xaki? Ya tambaya.
" Hafsa xan kirawo.
"Dawo " yace tare da bude mata murfin mota. Tana shiga ya shigo yaja motar a guje. Har suka isa ba wadda ya kara mgn duk ta gama tsurewa.
Ta kama murfin mota xata bud'e ta tsinkayo muryarsa.
" Tun yaushe kuke wajen"? Wlh wlh...." Ba rantsuwa nace kimin ba amsa xaki bani"
" Bamu jima ba"
Waye shi?
"Ban sanshiba"
Ban gane hausar baki sanshi ba, ba tare Na gankuba?
"Sun dameni da kallone Na gaji Na fito shine kuma ya biyoni ya wage min wagajejen bakinsa wai yana dariya"
Dariya kawai ya miki ?
"Wai cewa yayi wai sona yake kuma- kuma." Se tayi shiru.
Uhum kuma me?
" kuma wai da aure" ta fada tana goge k'wallar dake kokarin xubo mata.
Ni bance kimin kukaba amma Na rokeki ki taimaki kanki ki daina kula samari.
Kodai shid'in kina sonsane?
Kai subhanallahi mutum se tambaya kamar dan jarida? Ta fada da murya kasa2.
Me kikace? " um- um cewa nayi ni me xanyi dashi.
Jinjina kai yayi sannan yace " shiga ciki" Ai kamar jira take ta balle murfin mota ta fita da sauri har tana had'awa da gudu gudu.
Binta yayi da kallo yana murmushi, Mariya case yace a hankali.
A kwana a tashi ba wuya, su Mariya an gama ss2 har an shiga ss3.
A wannan karonne kuma babnta yaxo, dama dai yasaba xuwa tunkan Mariya ta dawo gidan.
Wannan xuwan Na mariyane Dan ya sanar da Abba cewar ' yan uwansa sunce xasuxo Neman auren Mariya wajensa Dan sunce kara da zasu masa kenan su nemi aurenta gurinsa.
Abba beji dadin hakan ba dan baiso Mariya ta koma can in so shine samuma danshi d'aya ya aureta.
A take nan ya Yanke shawara a xuciyarshi kuma ya sanar dashi Mariya sun daidaita da d'aya daga cikin 'ya'yansa.
Shima babanta yayi farinciki dajin haka Dan baiso yi mata auren doleba.
Bayan tafiyarsa ya samu mami da xancen, snn ya tambaeta dawa ya dace a hadata.
Bud'an bakinta tace SADIQ. Shi kuma Abba yace SALIM shi yafi cancanta.
" ka manta Salim yana da wacce xai aura"?
" kayya ni auren yarinyarnan ya fita kaina , Ubanta ya nuna baida dattako"
" To amma Ai Salim bece ya fasa ba"
" ke dai muyi adduar
Allah ya tabbatar da alheri."amin"
ASALINSU.......
In dedication to Halima Auwal.
08161594233 for cmmt.
FASAHA WRITERS🖊🖊
hi nagode sosai Allah yakaremu da duk wani shaidanin mutum ko aljani harshi shaidan dim kowa yace ameen sannan Allah yqkara hada kawunanmu namma kowa yace ameen bayan addua daakayi akasoma cin abinci mai martaba yace waini hajiya ina yarkine naga duk wannan bidirin bangantaba murmushi hajiya tayi tace aitana islamiya amma yanzu nasan tana hanyar dawowa tsaki fairooz yaja yanda bazaajiba baffa abu yayi carafa yace ai yarki tanada hankali nafeesa wallahi yarinyar akwai shiga rai_
_kwarai kuwa kafadi gaskiya inji hajiya zainab mata ga baffa alhaji yarinyar akwaita da kamun kai amarya nafisa tayi tsurut tace ai baffa wallahi yaya yarima yayi dacen mata duk wurin aka kwashe da dariya vanda fairooz wanda yaji kamar yashakuresu duka a gurin ummy kuwa shigowarta kenam wanka tafada duk tagaji tana fitowaa wando kayan bacci tasaka riga tadauko wasu littafanta tana dubawa anan bacci yadauketa mumce tazo kiranta tazo suci abinci taga hartayi bacci haka takoma tagaya masu fairooz yace wai samun guri bacci tun yanzu lallai yarinyar nam taji dadinta damma rainin wayo kowa yaje tarbata banda ita metadauki kantane harsai anje ankirata zaki gane shayi ruwane mai martabane yatabashi yace mekake tunabi kowa yanacin abinci banda kai majid yace ai baffa tunanin gimbiyarsa yajeyi yaji yana yabonta dariya mai martaba yayi yace banda abinka ai matarkace bawanda zai hanaka ganinta wani mugun kallon yakewa majid dayake bakin gilashine bawanda yagane saishi wanda akeyi dominshi wani tukukin bakinciki takeji amma lallai majid dan iskane dariya nasir keyi ciki ciki yace majid kajawa kanka bakaganin yanda gogan yake kallonka tuntsirewa sukayi da dariya baffa abu yace anyakuwa qalau kuke kara tuntsirewa sukayi da dariya cikin mugunjin haushinsu fairooz yace kyalesu baffa inaga vasuda hankaline haka akaci abincin aka kare fairooz daya matsu yabar gurin_
*26*
_baffa alhj yayi gyaran murya yace waikai yarima haka zakayita zama bazaka kare gidankaba kutare kaida matarka miye amfanin haka ehhh dagajin maganar kasan in serious yafada sosa keya fairooz yayi kowa yazubamashi ido yace aidama baffa sonake saitakare secondary dinta tunda nima yanzu inason zankoma Egypt ne zankaro karatuna zaiyi daidai da karewarta itama amma duk abinda kukace shi zaayi kamar da gaske yana magana yana wani sunne kai baffa abu yace toai shikenam mudama kai muke jira mujita bakinka wannan aiba matsala bane kadaiyi kokari kakare gidanka kafin lokacin kaga kanadawo sai akaimaka amaryarka duk sukayi dariya su majid harda ts a tsokana hakadai akaita fira cikin jin dadi sai gurin karfe goma kowa yakoma gidansa fairooz yakadaice dashi da abbansa yace abinda kafada harcikin ranka yake maganar yarinyar nam kafiso saikadawo karatun dasauri yace eh abba to ai shikenam saida safe sashensa yawuce yabar mum nan yace wai ina fidone bangantaba mum tace kasan basu samun hutu itada autynta duka shiyasa suke saurin bacci kada kai kawai yayi yawuce abba yakalli mum yace kinga danki ko ana girma ana hankali naga duk yacanza kumadai gashi yasamu lafiya Allah dai yakare gaba mum tace ameen_
_sashensa yawuce wanka yashiga yafito daure da towel kayansa na bacci yasaka ya haye gado yanata tunanin wai ita ummy metadauki kanta kodayake duk mumce take daure mata gindi mtws zanyi maganin iskanci wallahi hakadai yakwanta gari nawayewa wurin karfe bakwai sunshirya tsab itada fido sani driverne yakira mum yace bazaisamu zuwaba matarshi tana nakuda zai kaita asibiti mum tace Allah yasauketa lafiya ummy takalla tace jeki kikira yarima yazo yakaiku kafin nam fiddausi tagama karyawa saida hanjin cikinta suka juya towai yaushema yadawo yanashiga ni ummy tawa takare mum datagane yanda tatsorata kyaleta kawai tayi sumui sumui tawuce tamanta ko hijb batasaba daga ita sai rigar uniforn wanda dakadan yawuce guiwarta tadade tsaye tana tunanin irin gargadin dayataba yimata kada tayarda tasake takowa sashensa saida taji kamar motsin mutum tafe sannan tayi sauri tatura kofar falone babba wanda yasha kayan alatu komai tsaftsaf talatuwace take tsaye rikeda mop tana aikin mopping ta durkusa tace gimbiya ina kwana ummy da kunya duk yaisheta wai wannan katiwarce take dukamata tace lafiya kalau ina yarima talutuwa tace yanzun yafito yafada abinda yakeso a girka mashi inaganin dai idanshi biyu kishiga mana kwankwasawa takeyi taji shiru tace damanasan zaarina yanzun yana jina yakyaleni salon mutum yayi latti azaneshi bude kofar tayi yaba tsaya yana shafa mai dagani wanka yafito dagashi sai towel tacikin madubi yahangeta sai wiki wiki takeyi da idanu tajuya zata fita cikin isa da kasaita da kuma hargowa yace keeeh zonam_