← Book details Marainiya Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 34

Sashe 15

Marainiya Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

_saida yayi ishai yakoma gida ransa bace kawai anhadashi da jaraba duk saanninshi sunyi aure harda yaya ammashi yayi aure saikace baiyiba yanzu da wacce yakeso ya aura duk haka dabata tasoba yarinya na neman raina mutum aikima zankoma kwanan nam kozan rage wani bakinciki yana komawa gida sashen mum yayi yasamesu suna kallon a falo tanaganinshi tagaidashi ko amsa mata baiyiba yace jeki kiyimin ferfesun kifi mum tatabe baki tace yarima abbanka yana nemanka tashi yayi yace idan kingama ki kaimin daki kihado da zobo jikinta narawa tatashi dan bataga alamar rahama a fuskarshiba yana zuwa gurin mai martaba suka gaisa yace yarima dama batun tarewar matarkane kaga yanzu saura wata biyu takare makaranta sonakeyi data kare ku kona can gidanku mumce tashigo tazauna yace kamar kinsan inason ganinki maganar tarewar yarkine dama nake mashi inaso datakare makaranta sukoma gidansu komi is ready harda kayanda zaasaka aciki inaso kaje kaduba abinda baiyiba sai agyara kagin lokacin mum tace hakane gaskiya ammafa sai anbamu kudi mum rakashe bikin yata gabadaya aisaimun taka rawa ehem dariya mai martaba yayi yace aiba matsala damaku nan kukafi auki duk abinda ake buka zamu bayar aimu ba ragwaye bane sjidai fairooz jinsu kawai yake shiba farincikiba ba kuma bakincikiba koba komai zaikoyama yatinyar nam hankali dan yaga kanta yafara rawa gashi da alama taiya girki shikenam yasamu kuku abba yace banji ango kace komaiba sosa keya yayi yavmce duk yanda kuka tsara abba yayi ni banida matsala_

_fairooz yakoma aiki sosai yakejin dadin yin aikinsa dan yakan ragemasa yawan tunaninda ya addabeshi kwanan nam gawani feelings dayakeji saidai yayitashan magani da lemun tsami ummy anna natsu karatu kawai takeyi ga jamb ga ssec batada lokaci mum batama bari fairooz yana takuramata sai suyi sati basu haduba insun haduma gaisuwane kawai tsakaninsu fairooz basain abinda yasa yadamu da rashin ganin ummy ba inya rufe fuska ita yake gani baya kwakkwaran minti biyar baituna da itaba tun abin nadamunshi har yadaina yakance yarinya kamar aljana bana santa amma kullun tananam cikin tunani da ganina har zuciyata Alkah kamin tsari da ita inma mayyace nidai nace zamu tantantce waye maye tsakaninku_

_su ummy sunfara jarabawa cikin saa kuwa sunyi weac sukare har jamb sunrubatu anbasu hutun kwana goma sannan zasuyi neco ansa bikinsu datakare da sati daya zaa fara hutunda akabasu yaba mum damar dauko mai gyara tafara aikinta fairooz kuma yayi tsaye saida aka hada mashi gidanshi yanda yakeso gidan samane dam karami mai shegen kyau kana gani zakagane daga turai aka zanashi dan gidan kamar na turawane shuke shuke baa magana kasa dakuna ukune da manya falo guda biyu shidaya ummy daya wanda zasu sauke baki da kitchen sama kuma daki biyune ko wanne da falonsa saikuma babban falo daya da kitchen komai yayi kuma kina ansa kaya abu yayi kyau sosai ranadai bata karya akace su ummy yau suke graduation dinsu kowacce student angaiyato mahaifanta anyi komai lafiya anbada kyaututtuka ga wayanda suka cancanta ummy kuwa saida ta amshi kyauta biyar anyi hutuna anyi kukan rabuwa kowa yakoma gidansa fairooz kam baisan abinda akeyiba gidanshi yadauke mashi hankali gyaran ummi akeyi ciki da waje tayi bul bul abinta gawani kyau da takayi mum batama bari fairooz yaganta saura kwana uku akaita gidanta su hajara da dije hardasu kande akadaukosu dangin amarya kunshi akeyimata yayi balain yimata kyau abinka da farar mace ranar alhamis akayi wankin amarya inda amarya tasha kyau harta gaji ranar jumaa akayi walina da marece da dare akayi mothers eve su mum ansha.....kyau...._
[2/13, 1:15 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐

💐🎀💐
*_NA MAMAN AHMAD_*
*_(MARDIYA KAOJE)_*

🎀
💐 *43* 💐
🎀

_rike yake da ledar kazar yawuce dakin ummy da ita a wajen ummy kuwa ko a mafarki bata tsammanin zaiahigo dakinta so tana shiga bayan takare kukanta taga ba mai lallashinta ta lallashi kanta tafara tube kayanta taga ita sa pant da bra koda yabude dakin kallon kafat tayi dasaurI dan bata tsammanin ganinshi dakinta mamaki yacikata duk tadabirce tarasa yazatayi abu take nema tarufe jikinta tarasa mezata dauka sai gogoro saboda dimaucewa dariya ma taso tabashi idanshin kyar akanta yakallon yanda jikinta yayi so smooth dashi ga santala santala cinyoyinta masu dauka hankali nonuwanta kuwa kamar zasu tsaga bra din sufito gashinta kuwa dayake tacire ribon dim har gadon bayanta zama tayi kan gado tasa gogoro tarufe kirjinta yi yayi kamar baiga metakeyiba yaajiye ledar yafita kala baice mataba numfashi tasauke shima kuwa hakanne ya girgiza kai yarinyar nam zata canzamin tunani dakinshi yashiga yafada gado bayan yarage kayan jikinshi duk ya runtse ido siffarta yake gani tashi yayi yayi wanka yadauro alwala nafila yayi yana rokon Allah yazaba mashi aninda yafi zama alkhairi saida yayi asuba sannan ya kwanta bacci yadaukeshi cikeda mafarkin ummy ummy kuwa bayan tayi sallah takoma sai karfe 9:30 tatashi wanka tashiga ta tsala ado da shadda maroon doguwar rigace anyumata aiki mai kyau tatsala kwalliya tayi nadin gogoro nidai nace masha Allah ummy badai iya kwalliyaba turare tafesa agogo takalla 11:am wayartace tayi kara taga mumce tadauka_

_bayan sun gaisa mum tace ga abincinam na aiko idi yakawo maku komai lafiya ko lafiya qlu mum mungode sai batun abincin rana nace ai acam zakuyi ko ga khadija nam da dije zasuzo sai kuyi tare dan nasan angaye zasuzo suci girkin amarya to mum sai sunzo naji ana buga kofa bari inje kila idine ok to sai anjima fairooz yana kwance yaji ana bugun kofa yatashi waye tunda safennam koda yaduba agogo har sha daya tawuce ya zare ido jallabiya yasa ummy kuwa saukowa tayi tabude kofa yayi daidai da saukowar fairooz gaisawa sukayi da idi sai murmushi takeyi tace ka gaidasu aminatu yace ga idi driver yace insha Allah zasuji fairooz ne yazo dan ganin waye takema murmushi haka kuma da wannan irin adon da tacaba gashi ko gyale batada fuska murtuke yakai bakin kofar yaga idi yallabai ina kwana lafiya kawai yace yakarbo abinci yace kana iya tafiya ita kuma mamakine ya isheta yadai tsaya sukare gaisawa kam hummm dinning yakai ya ajiye har can tabishi tadan rusuna tace ina kwana daban kwanaba zaki ganni da wane dalili zaki rinkamashi dariya kuma wama yabaki iznim fita bakida hijabi idanshi jawur tsananim kishi kayi hakuri mum ce takirani tace inje inkarba mtws da anyi magana kice mum to wallahi ki kama kankidani yanzu katkashina kike baruwana da iskanci inda yake shiga banan yake fitaba kuma yana satar kallonta yanda tayi kyau ummy kuma sarkin hawaye duk tabata fuskarta da hawaye hakuri kawai take bashi ita tarasa metacimashi daya tsaneta haka yanzu miye laifinta anam inbadai neman rigimabq tausayi tabashi girman kai kuma yahana yabata hakuri har cikin zuciyarshi yakejin kukanta bayaso to daga ammaki magana saiki hau kuka kamar dukanki nayi ko kibar kukan nam ko immaki mai dalili ehemmm hadiye yawunta tayi tana shrshka oyo tasoni kizubamin inba kauyanciva sainace kizubamin mtws tashi tayi taje tazuba mashi_

_wucewa zatayi zuwa daki danjitake batamajin yunwa saboda bakinciki tatsani kalmar kauyanci dayake kira mata dakatarda ita yayi yace zauna kici abinci na koshi tace nace kizauna banason musu zamatayi oya kisaka kici diba tayi tafaraci harda karawa shidai kallonta kawai yakeyi kasa kasa yana tantance irin kyanda Allah yabata ga kuma diri sai munafurci gashi kincinye mtws ywtashi yahau sama tabishi da kallo itama tsakin tayi ta e inaganin sai mukaiga rashin mutunci dakai wlh kwashe kayan tayi takai kitchen tawanke khadija ce takirata ke amarya zoki bude mana kofa da murnarta taje tabude kitchen suka wuce suna cewa lokacifa yana tafiya muje mufara komai akwai abinda suke bukata hadaddar fried rice sukayi taji hanta da cabage da kayanda ayadje sai kamshi ke tashi ferfesun bindi sukayi da kuma alala wanda dama da kullum sukazo dashi sun yayyanka hanta da kwai acikinta sun daura zobo khadija takalli ummy tace wai ina angon yakene bataso tafahinci irin zamanda suke dan yanzu sirrine tsakaninta da mijinta tace yana daki barima indubashi tafita dije tace anai mana kuri ummy nafita dakinta ta dosa yayi daidai da fitowarsa yasha wanka da yadi fari anyi aiki da bakin zare yasha hula baka da takalmi baki yakawo bakin gilashi yasa ko kwayar idanshi baka gani zata shiga dakinta yace ehmmm ummy kamshi me nakeji tundazu mamakine yakamata to ina ruwanshi abincine dama yanzu su majid suka kirani zasuzo suci abinci so a girka dasu kuma bana jagwalgwalo kallonshi kawai take shi wannan bayanda zaayi yamaka maganar arziki saiya zageka to kawai tace masa nizan tafi masallavi dagacan zanje insallami bakina da laasar zamuzo muci abinci so kitabbatar kinkarw kafin lokacin su kadija suka fito falo suka zauna ganinsu yasa yasassauta murya yace kitabbatar abinci yayi dadi dan wlh inkikabani kunya sai.kingane kuranki matsowa yayi inda take yabata peck ga goshi waishi dan drama ne murmushi tyi tace aiba kaikada kaiyaba diramarba binshi tayi suka sauka tare bayan sun gaisa dasu kadija yave amarya ni natafi kikulamin da kanki kada kai tayi tana murmushi wanda yasa tasaukar masa da kasala tace nima kankulamin da kanka Allah yatseremin kai....._

*44*
Chapter 15 · 0% Book details