Sashe 21
Marainiya Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
_garina wayewa tayi aikinta yanda tasaba bayan yafita tashiga dakinshi tana gyara mashi koina yayi fes shikuma fairooz tunda yafita masallaci baidawoba dagacan yawuce office yayi reporting zaiyi tafiya na sati biyu haka yaje yayo siyayya abinda zai bukata ummy saida yajibgo mata kaya sosai yakamo hanyar dawowa gida ummy kuma tana bayi tana wankewa tazame tafadi cikin baho cikeda ruwa duk kayanta sunjike tace auhch tarike kufunta tana cije lebe alamar zafi tafi minti go zaune dakyar tamike bazata fita da jikakkun kayaba tunda fairooz bashi nam bari tayi wanka gabadaya kawai tacire kayan taajiye gefe sai dafe kugunta takeyi shiko fairooz yana dawowa yashiga dakinta dan yakaimata kayanta yaga batana sai yayi tunanin ko tana toiket fita yayivyawuce dakinshi a gajiye yake so tubewa yayi harsa sa key a kofa dan kada ummy tafado mashi baiji alamar kowa abayinba dalili kuwa shine zaune tayi cikin baho dan yanda kugunta kemata radadi takare wanka tana hutawa haka yatube kayanshi komai babu ajiki shi yashiga juyowarda zaiyi yaga ummy ta lumshe ido tadau kanta kan ponpo tana yatsina fuska mutywar tsaya yayi to.meyakawota dakinshi hardayin wanka tsura mata ido yayi tana kallon surarta sai hadiyar yawu yakeyi_
_baima damuda yanda yakeba dan gabadaya imaninshi yatafi bude ido tayi takara ware su duka dan ta tabbatar shin dagaskene abinda take gani kodai idantane aikuwa da gaskene shi daskarewama yayi yakasa koda kwakwkwaran motsi ummy takalleshi sama da kasa taga abin yatashi tsayi wata muguwar ihu tasaka tazubura amma ina kugunta yarike kara tasake tadafe gurin takoma tazauna sai alokacin yadawo hayyacinshi towel yadauko tadaura sannan yatafi inda take duke tarufe fuskarta dan gabadaya batamasan metakejiba kunya, fargaba, tsoro, ko haushi zuwa yayi yana cewa ummy meyaje damunki duk yarude sai kokari tabata yakeyi aikuwa takara fasa ihu tace kada katabani tsaye yayi yaushi ummy keyiwa wannan tsawar dukda itace da laifi shi miye nashi aciki towel yadauko yamika mata ta amsa dakyar tatashi tana auch tadaura towel dim tana cewa maye kawai jiyanda yayi tsaye yana kallon mutum ko kunya babu kwada fitowa tayi amma takasa nan yagane ciwo taji bai sauraretaba yadauketa cak sai kacaniya takeyi kan gado yadaurata baice uffanba yajuya yqshiga toilet yayi wanka yafito yasa kayanshi koda yaduba har baccin wahala yadauketa komawa yayi inda take yana kallonta yarasa yanda zaiyi da ummy tagane yanasonra kosai yafito yanata mata sambatu sannan zata gane shiko bazai iyaba dan baisababa abincinshi yaci yakoma gefenta yakwanta shima baccin yasaceshi da mafarkan ummy_
_tarigashi bude ido kugunta duk yayi tsami ko motdi bata iyawa kara tasake wanda yayi sanadiyar tashinshi takalleta yace baby meyake damunkine cikin kuka tace faduwa nayi kuma guri zafi yakemin eyya sorry baby kinji inane tanuna bayanta tashi tayi yadauko wani cream yace tajuya yashafa mata tace ita batasan wannanba dakyar da lallashi har saida yahade fuska yadawo yarimanshi datasanshi adah yace mezangani wanda bangani meyake damunki kiji ciwo amma harkike gardama wallahi idan gurin yakara tsami zaki gane kuranki tofa da hawaye da konai tajuya tanajib takaicin kanta datayi sakaci yaga jikinta gashinam yanzu har ya fara fade jante towel din yayi yakaishI daidai duwawubta saida yaruntse ido dan ummy akwai sura mai kyau yafara shafamata juye juye takeyi saboda zafi duktabi tacire towel dim yarima kuwa runtse ido yayi yanajin wani dadi da kuma shaawa tun yana shafamata a kugu har yasauko kan duwawunta tanajin haka tarike hannunshi tana kuka tashi yayi idabshi jajir yace dolebe insamu mafita gaskiya bazan kasge kainaba fita yayi sai dare yadawo taji sauki sosai dan har girki tayi basu kara gaduwaba saida safe yashiga yamata yajiki sannan yace tatashi yakaita gida daga cam zaiwuce airport......._
[2/13, 1:58 AM] +234 703 962 5239: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐
💐🎀💐
*_NA MAMAN AHMAD_*
*_(MARDIYA KAOJE)_*
🎀
💐 *57-58* 💐
🎀
*kuyi hakuri bakuga naturo page 57-58 ba wallahi cikin rashin sani nagogeshi bayan nakare wahala so zanyi maku summarry dinshi kawai kuyi hakuri pls*
_bargo tadauko tashimfida kasa kyaleta yayi baice komaiba can tsakar dare sanyi yahanata bacci dole tatashi takoma kan gado duk daukar take bacci yakeyi shikuma da gangan yasa a.c dukda ana sanyi murmushin mugunta yayi kudundunewa tayi wuri daya nan danan bacci yadauketa matsawa yayi inda take yana kallon fuskarta yace ummy mesa kike wahalda zuciyata meyasa bazaki fahimceniba I love you pls uderstand mana hannanunshi yadaura kan fuskarta yana shafawa motsinda tayi yasa yajanye hannunsa yako gefe yalafe kamar barawo_
_washe gari koda tatashi taga yarima kwance kusada ita kallonshi takeyi tana ayyanawa aranta inama ace auren soyayya sukayi dashi datafi kowa jin dadi motsinda yayi yasa tasauka dasauri tafita bayan tagama hada breakfast takoma dakin yana fitowa wanka kasa tayi da kanta ta ajiye abincin kan dinning gaisheshi tayi still kanta yaka kasa murmushi yayi yace zaki ganene zuwa yayi yazauna yace feed me pls dasauri tadago yadaure fuska ba alamar wasa yau kuma dawani salo yake bashi tafaryi kamar zata fashe da kuku harta kare kunya kamar takasheta bayan sunkae yatashi yasaka kayanshi itakam fita tayi da gudu_
_wanka taje tayi tasaka pink jins three qurter da wite riga mai hannu ves takawo pink ribon tadaure gashinta dije tace wato so kike kikashemana yaya irin wannan kwalliyar haka dariya kawai ummy tayi tafita zuwa dakinshi dukda kunyarda takeji haka tadaure falo tasameshi yana kallon news tashigo tazauna kanta kasa shiko mutuwa yayi gurin kallonta ummh amh dama salon mukeson zuwa koza samu kaimu of course mezaihana kushir da yamma inkaiku u look so beutifull baimasan yanda akayi maganar tafito itama tayi mamaki race thank you kallo yakeyi hankalinshi na kanta kamar yarungumota da yamma yajisu saloon bayan sunkare yakaisu shoping_
[2/13, 2:06 AM] +234 703 962 5239: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐
💐🎀💐
*_NA MAMAN AHMAD_*
*_(MARDIYA KAOJE)_*
🎀
💐 *53* 💐
🎀
_tsuru tayi da ido tana kallon yanda yafito kallon jikinshi yayi dagashi sai singilati da guntun wando yadanji kunya kallonta yayi yace mekikayi kike banI yakuri yadaure fuska itakuma sai wani kakkare jikinta takeyi yanda taga yatauramata ido tace yarima badai kalloba ahm uhmm dama nadauka zakamin fadane akan nashiga dakinka shine nake baka hakuri dariya yaso yasaki yadaure yace kirinka shiga kina kyaramin bakomai murmushi tayi har aranta taji dadi koba komai dai ai ance yaba kyau tukuici am natafi gida dazu mum tanamaki sannu da jiki sannan gobe su fido zasuzo ita hadiza inaso mununa masu we are good kingane menake nufi idan sunzo zaki koma dakina da kwana saboda kasa su fajimci wani abu sugayawa mum gobe kidebo kayanki dai dai wanda zai isheki kwana biyu kingane kada kai tayi yauwa yajikin naki sunkuyarda kai tayi kasa tace naji sauki ok to Allah yasauwaqa saida safe Allah yatashemu lafiya tace yace ameen yafita tabishi da kallo a gaskiya ita aganin take mafarkine waI yarimane yadawo haka yayi laushi ita yanzu gobe yazata kaya tsakaninsune cap humm waya ganni daki daya da yarima Kwantawa tayi shikuma yana shiga daki yakwanta kan gado yana tuna yanda yaganta daure da towel waini haka zantabbata ina cutarda kaina gaskiya zaayita takare tunda itamq taimakonta zanyi saboda ciwonta bayani kawai zanmata haka bacci yakwasheshi yarasa shawara daya dazai dauka_
_washe gari tunda tayi sallah tashiga kitchen tahada masu breakfast dan tasa zaice aaibiti tunda yau satday dama sunday kasaine basa zuwa tahada mashi lunch box dinshi ta ajiye kan dining takoma dakinta tafara daukan kayanda zatayi amfani dasu tasaka a akwati jin fitowarsa tayi tayi sauri tasa hijab dan rigar saI a hankali dukawa tayi har kasa tace ina kwana lafiya qalau ummy yakika tashi waime yake damun yarimane nidai nace na love yarinya lfy qlu tace ya jikinki nam ma tace naji sauki ai to yayi kyau kada kimanta kisha maganinki to nagode duk wannan abun dasuke bata daga ido takalleshiba sai ceqa yayi kin karya aa tace masa to muje mu karya mana to kawai tace tatashi sai alokacin takalleshi sanye yake da suite fara da riga blue nect tite blue idanshi sanye da dan karamin gilashi wani abu taji jikinta yadauka tace Allah yayi haliitta anam yarima badai kyauba wani kallo yake mata wanda bata gane abinda yake nufiba bude bakinshi yayi yacebadai da hijabin zakici abinciba nashiga uku tace tafara kame kame yace habadai malama kicire mana kada kishake saitayi kamar zata cire kuma saita fasa waime kikeyi hakana kada kisa namakara mana shi cire hijabin kuma sai anyi wani dogon zance cirewa tayi tana kakkare jikinta sai yanzu yagane abinda yasa taki cirewa koshi yagwammace dama yabarta da hijabinta_