← Book details Marainiya Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 34

Sashe 18

Marainiya Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

_yana bude kofar yaga dije gabansa ne yafadi sai alokacin yatuna da batun munir har kiranshi yayi yatuna mashi sai yadawo yatambayi ummy kotanada waya gaisawa sukayi yana murmushi har yaba tambayarta yaushe zata koma dijema tayi mamaki dan iyakarsu gaisuwa dashi bayan yawuce tashigo damanaki fuskarta ummy tasaki ihukokefa ammq kwabar mutum shikadai dije tanisa tace amarya kinsha kamshi wai yau mekikaba angonki naganshi cikin nishadi bakamar daba dariya ummy tayi tace aranta nima shinakeyi dije a filli kuma tace babasom iskancifa dije fira sukayi sosoi anam dije takeba ummy labarI mum taroki uwayenta dasubarta tazauna da ita har ana batun samomata makaranta tunda yanzu itakadaice sai fidio tasaba dake kintafi kinbarta shine tace zatamasu abba magana har sunyarsa kuwa umny tawashe baki tace kaibamma naji dadi Allah dai yasaka masu da alheri dije tace kinga rayuwa ko kana naka Allah nabashI a dalilinki gashi yanzu zansamu eatuwa mai inganci ke kuma zanrika zuwa week end kina koyamin abinci da kwalliya ummy kam murna tama hanata magana fira sukeyi cikin nishadsaigasu kadija da wasu friend dinsu na majaranta nabfa suka barke dafira saidasukayi ishai sannan abdallah yamaidasu gida ummy kuwa wanka tashiga tana fitowa taji shigowar yarima alamar yadawo tanaji yabude kofarsa yashiga da asuba ya kwankwasa mata yayi yace tatashi tayi sallah wanda dama tadade da tashi yau kuma wani sabon salo akeji hakadai zanamansu yakasanse yau sati daya d tarewarta..........._
[2/13, 1:30 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐

💐🎀💐
*_NA MAMAN AHMAD_*
*_(MARDIYA KAOJE)_*

🎀
💐 *47* 💐
🎀

_*sati daya bayan tarewa*_
_tsakaninta da yarima gaisuwace kawai sai kuma insunhadu gun cin abinci koshi kowa abincinsa kawai yakeci a yan kwanakin nam yarima yanafama da tunani ka ga shaawa yanzu dai yagama gane yafara son ummy da kuma tausayinta saidai yarasa ta yaya zai tunkareta da maganar zaune yake office dinsa yaune yafara zuwa office munir ne yashigo ko gaisawa baibari sunyiba yace haba yarima yazakayimin haka wai kakuwasan me akekira so kuwa kasamomin numbanta kawai kakasa haba dan Allah yarima murmushi yarima yayi yace haba nadije aidai ma gaisa tukunna yanzufa ni yayankane dan wacce kakeso yanzu haka tana gidanmu a matsayin kanwata sou have to respect me as ur brother in law murmushi munir yayi yace yanzu naji magana yaushe zanje inganta sai kabada cin hanci tsaki yayi yace wai yarima meyasa kai dan iskane ehhhh wannan irin jan aji aiko ita bazatamin shiba haba dariya yarima yayi yace kabari anjima zamuje gida nida madam zanyi mata magana tagayamata kome annam zakajini dadi yakashe munir yace thank you my brother dariya sukayi su duka sai kusan 5 pm yarima yakoma gida_
.

_koda yashiga falon batanan ummy kuwa tana kare abinci tayi salar laasar takoma falonta tana kallon wani indian film nan bacci yadauketa yana shigowa gidan baiji alamar motsiba sai kawai yaji hankalinshi yatashi yau duk baigantaba koda yafita tana bacci biyu biyu yake haura stairs din bude kofa yayi yashiga da sallama kamshine yacika mishiya hanci da sanyin a.c saida ya lumshe ido can yahangota kwance kan three seater kwance duk gashinta yarufe mata fuska daga ita sai bra da under sket duk farare dasauri yamatsa inda take jikinshi har rawa yakeyi hannunshi yasa yajanyevmata gashin saiga nononta yavayyana cikin bra wani duhu yafara gani idanunshi har sun sauya kuri yayi yana kallon kirjinta fuskarta wuyanta har uwa mararta santala santalan cinyoyinta kasa daina kallonta yati makoshinshi duk yabushe a hankali yaka hannunshi kan pink lips dinta yana shafawa gyara kwanciya tayi wanda har kabagani darin pant dinta datasa rufe ido yayi dasauri yatashi yafice zuwa falonshi ta kwanta yana kallon sili mararshi har juyawa take saida yatasji yasha lemon ummy kuwa sai gurin magrib tarashi tana addua da mika toilet tashiga tayi brush sannan tayi wanka tadauro alwala tana fitowa wanka daure da towel yashigo falnta baigantaba yawuce dakinta_

_sallama yayi saida tazabura dan batayi zaton zaishigoba dabircewa tayi tama kasa gaidashi shikuma dayaga haka sai yayi murmushi yace kishirya zamuje gida dana dawo masallaci batasan sanda tayi murmushiba tace to yagani a fuskarta taji dadi shiyasa shima yayi murmushi mai cikeda kasala dan agaskiya takusa kaishe bango hakurinshI da dauriyarshi sunkusa karewa niko nace iska na wahalda mai kayan kara ummy kuwa ado tatsala tadauko wata jallabiya baka tasa mai shegenbkyau tadauko gyale pink tayi rollin dashi waw masha Allah yana dawowa falov ya iskota zaune irin tamatsu dinnam shigowa yayi tagaidashi yace kije kawai nafasa zuwa saibgobe saurin kallonshi tayi alamar amma baka kyautaba kamar yayi dariya kuma saiya gimtse vatasan sanda tace dan Allah kayi hakuri mujevyau I really miss my mum pls OMG yace shibaima tabajin tayi turanciba sai yau kamar baturiya zama yayi ya lumshe idanshi wani inrin kasala yakeji yasaukar masa tama cire ran zaiyI magana taji yace tashi muje zare ido tayi tana mamakisauyin yarima gaba yayi tana biye dashi haka sukashiga mota sannu ahankali yake tafiya wakar cilindion ce mai taken u are d lovevof my dream I see u I feel u binta yakeyi ahankali ummy kuwa lumshe ido tayi tanajin yanda sautin muyrashi kefita satajita cikin nishadi har ska isa bawanda yace uffan suduka suna satan kallon juna har suka isa kofar gida fitowa sukayi dasauri tawuce ciki batama jirashiba oyoyo my dauther mum kecewa ta eungume ummy suna murna......._

*48*

_rungemu juna sukayi mum tace ke dallah tsaya kada ki kadani dariya ummy tayi tace mum ina fido Allah fushi nakeyi da ita wai tunda nabar gidan nam batajeba mum tace humm itama ai fushtakeyi dake wai kintafi kinbarta dariya ummy tayi saiga fido tafito tana tunzura baki tace aunty ummy idanki kenan shikenam kinzabi kizauna da big bro amma bandani yayi kyau yarimane yashigo mum tace aa kaga angaye shikenam kuma bamu kara ganin idankaba tunda muka kaima matarka murmushi yayi wanda yaba mum mamaki shida in anmashi zancen ummy fushi yakeyi yaushihe harda murmushi ahh lallai abu yayi kyau zama sukayi suna fira ummy tace wai mum ina dijene bata fuska mum tayi tace ni banisa ya mai suna dije saida dijah ko khadija zare ido ummy tayi tace eyyehh yayisu dija wanka takeyi inji fido dijece tafita sanye sa hijab tana murnar ganin ummy tace kin kyauta ai shine ko kirinka zuwa kina tayani fira dije tazare ido tace shikenam nice kullun kan hanyar zuwa gidanki lallai fairooz kam wayarshi kawai yake dannawa amna hankalinshi na wurinsu yace mumm abbafa yananam kushiga kugaisa tate suka mike sudaka sukawuce sashen abba yana ganinsu yasaki murmushi yana aa amarya da angone a gidan namu sannanunku da zuwa nan sukaita fira gwanin shaawa ummy jitake kamar kada takoma nan kuma abba yayita yimasu nasiha bayan yagama fairooz yace abba dama wani abokinane yace yanason anemamashi iznin zuwa gurin khadija_

_abva yace aa to masha Allahu wani aciki kenam munir ne abba aa to madallah muniru dai dan gidan sanata ehhhh abbashi to ai abu yayi yaron yanaea hankali saidai wani hanzari ba guduva ita kadijan tasanshine dama ehh to abba taganshi saidai baimata maganaba niyagayama tohhh ummy kam dadi taji kawarta tasamu maisonta kuma wayyaye mai hankali dijenma ai har cikin ranta taji dadi tasamu mijin dan birni kuma yace yanasonta dukda kauyancinda yaje tattare da ita wannan ai sai ajinjinamai abba yaje to badamuwa yazo insun sasnta sai asan yanda zaayi ammafa makarantazata koma sai yayi alkawarin ko sunyi aure zataci gaba da zuwa dan yanzun haka ansama mata ss1 kaga shekara ukunkenam zatakare secondary idan takao ss2 anga tanada kokari saita rubuta ssce kawi kaga shekara biyu kilama zaayi daidai kuma inta kare gaba zata zatayi jamia to abba zangayamashi duk yanda mukayi dasji zangayama mum tace ai abu yayi kyau Allah yasanya alkhairi nasan yaron ai koba dan gidan matigayiya hassana bane ehhh shine mum waiyo dije harsa sunbe kai kasa wain kunya ummy kuwa harda dungurarta takeyi tana tsokanarta_

_sai gurin shadaya suka koma gida namfa abin yacanza kowa tsit yayi kowa yashige dakinshi dan watsa ruwa yana fitowa yasa kayan baccinshi yakwanta haka rayuwarsu takasance iya azabtuwa yarima ya azabtu wanI irin mahaukacin so yakema ummy amma yakasa fadamata ganin yake zata rainasa bayan sati biyu dasafe yatashi yaga bababu breakfast kuma yaune rana tafarko da batayiba baisa komai aranshiba yafita abinshi yace kila bacci takeyi da marecema haka yadawo da wata shegiyar yunwa dan yanzu Indai ba abincin ummyba tofa bazaiciba dan tasabamai da bashi abinci mai dadi kullum wayam yaga dinning yaleka kitchen ma baiga komaiba anya kuwa yarinyar bam lafiya take masallaci yawuce saida akayi ishai daga cam yabiya yasiyo kaji biyu da kifi soyayye yadawo nanma baijinmotsiba sama yawuce yashiga falonta baigantaba yawuce dakinta kwance ya isko ta kudundune cikin bargo tanata murkususu da gudu yaje wajenta hawayene shabe shabe a fuskarta tana ganinshi tafara kuka gigicewa yayi yakasayin komai yanason yataimaka mata yarasa yanda zaiyi dole saiya tabata kuka take sosai shima sai yaji hawaye suna sauko mashi baisan sanda yahaye kan gadonba........._
[2/13, 1:40 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐

💐🎀💐
*_NA MAMAN AHMAD_*
*_(MARDIYA KAOJE)_*

🎀
💐 *49* 💐
🎀
Chapter 18 · 0% Book details