Sashe 14
Marainiya Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_kallon yakeyi yanajin sallamarta ya amsa ciki ciki ita yarinyar nam tacika kaudi meyakawota dakina ysaki yaja da karfi har saida tatsorata jikinta na bari ta ajiye tajuya kehhhhh cak tatsaya tace naam wakike tunanin zai cinye wannan abincin ehhhh duk maganar da yakeyi bai kalletaba jin tayi shiru yajuya yakalleta subhanallah yar.. yar.. jikinshi yakeyi Allah yayuma yarinyar nam sura mai kyau dayake rigar kamar mai bress cut ce rabin nononta duk waje yake yanda yatsura mata ido ga gashibta har kyalli yakeyi duk jikinta rawa yakeyi girgiza kai yayi yace ohh no calm down fairooz tsawa yadaka mata yace zoki zauna nan yau saikin ciyeshi fara ci yayi yana kallonta ta kasan ido hawaye nazuba idanta saida yakare mata kallo yarasa gane meyakeji akan yarinyarnam abu daya dai shi yasan yafi karfinta inashi ina wannan yarinyar shida yakeson babar mace wacce tasan kanta komai taiya amma wannam yaushe zai bata lokacinshi gareta never dis shall never happen abinci yakeci yana lumshe ido yanajin dadin qbinci baisan sanda yagama dq plate dimba yadade baici indomie me dadi irin wannanba zobon ku isarsa baiyibs koda yafmdubeta tasa kanta a gina tanata baccinta hankali kwance yace thank GOD aidanaji kunya to amma yanzu yazanyi da ita mum kam naganin ummy bata dawoba tarufe kofa tace yara sai gulma anaso anaksi kasuwa tamakare jarabawa sukoma can gidansu inyaso sukashe junansu_
_yarima kam kallonshi yaci gaba dayi amma hankalinshi bayacam jimI jimi yana kallon kirjinta da ciyoyinta yana hadiyar yawu sai matse kafa yakeyi tashi yayi nidai bazan tabaki wlh tashi yayi yadebo ruwa yawatsa mata ga sanyinda akeyi gabadaya jikinta yajike kayan duk sun dame mata jiki duk wata siffa ta jikinta saida ta bayyana firgigit tafarka tana innqlillahi wa innailaihi rahiun ksllonshi tayi yanda yakauda fuska kamar bashiba wani irin bakinciki taji tace lallai yarima bashida imani dallah malama kitashi kintasaya kin wani tsurawa mutane ido kamar mayya ko kallon inda yake batayiba tatashi yanda taga kayan sun dameta yasa tazauna dasauri tana kare kirjinta tsaki yayi yace mezangani anam dama kintashi tun dare baimakiba danni baki isa inkwana wuri daya dakeba tashi tayi sai karkarwa takeyi sannu sannu take tafiya tana kare girjinta baiyadda yakalletaba danshinkadai yasan yanda yakeji tiren tadauka tafita tana ayyanawa aranta lallai zata koyi rashin mutunci kwanannam dantaga lalama bazatabi da fairooz koda taje bude kofa tajita arufe bugawa tafarayi tana kiran talatuwa Allah yasa batayi bacciba tazo tabude mata ta amsa tiren ummy kuma dakinta taje tacire kayan zuciyarta kamar tayi bindiga wallahi saina rama zakayi danasanin wulakancinda kamin fairooz zan nunamaka ni nacika mace maijida kanta u are noting but a deeman nonsense.....to fah😳_
*38*
_a wajen fairooz kuma yakasa gane a wanne yanayi yake ciki gabadaya zuciyarshi ta dagule surar ummy kawai yake gani sai juyi yakeyi baccima gagararsa yayi tsaki yakeyi yafi a kirga amma gaski fairooz dakaji kunya inkabari yarinyar nam tarikitama lissafi haw comes yatinyardaka tsana yau itace tahanaka bacci no dis will never happen never sai girgiza kai yakeyi yanason karyata tunaninshi sai kusan asuba bacci yadaukeshi harda mafarkin yana taraiya da ummy koda yafarka duk yajike sharkaf da zufa dukda sanyi da akeyi a gurin ummy kuwa zazzapi tatashi dashi saboda mura takamata mum kam taji shiru shiru ummy bata dawoba tace kardai fairooz yayima yarinyar nam wani abunne talatuwa tafara kira ko kinga shigowa ummy ehhh tana daki aii nan ra kwana hamdala mum rayi tashiga dakin koda tataba ummy tajinjikinta da zafi gabantane yafadi kaddai abinda taje zatone yafaru da kuwa tacima fairooz mutunci dr takira tace tayimata duk wani gwaji daya kamata dr nakarewa tace bakomai kedamuntaba illa mura itace tasaukar mata da zazzabi hamdala mum tayi dan batason hakan tafaru sai fairooz yagane kuransa sannan kuma zatayi taka tsantsan dan ummy yarinyace gashi tana mugun tsoron fairooz kada yayi amfani dahakan yayi abinda yaga dama da ita_
_kwanan ummy uku bata zuwa makaranta sai ana hudu dan tasamu sauki sosai fairooz kuma tunda yaji batada lafiya kuma mura yasan shine sillah yaji badadi amma kuma daga baya yace ai gwai mai martaba yadawo saboda haja yarima yarage shiga cikin gida klum yana fada kuma suna zuwa yawon kauyuka da dai sauransu shida babanshi sai suyi sati basu haduba ko sun hadu ba wanda yajecewa kala ko gaisuwarda take mashi ta daina ko inda yake bata kallo tun yana basarwa anin baya damunshi har yafarajin zafi aiko bakomai ni mijinta yazaayi tayi banza dani wani lokacin dan yaganta kawai yake zuwa falon mum ammafashi bai yadda da hakaba kawai akan ajiye yaje firane gun mum wacce duk talura da take takensa yakan rinka duban kofar dakin ummy ummy kuwa dataji muryarshi bata fitowa abim tun baya damunshi har yafara waimeke shirin faruwane haka ummy dai taba banza ajiyarshi gawani kafirin kyau datake karawa kullun cikin English wears take mum kuwa kullun cikin dura mata kayan mata take kirjinta sai kara girma yakeyi da cika yanzundai saura wata daya su fara ssce shine yasa batada lokaci saina karatu kamar bata gidan abin duniya ya ishi fairooz tun yana karyatawa har yafara yarda yakan yini tunanin yanda zaayi yaga ummy ko cin mutuncintane daI yayi......_
_yau dai zaine yake shida mum ya falo da fido suna fira yananan dai yana jira kozata fito amma baiga alamartaba sai tsaki yakeja mum dai murmushi kawai takeyi tace kadan kagani ai ummy takwalawa kira harda wani murmushi yasubuce masa baisan daliliba fitowa tayi sanye da riga da wando jins da top sunyi matukar yimata kyau three quarter ne fari da riga green kanta bako dan kwali ko kallon inda yake batayiba balle yasaran zata gaidashi haushi yakamashi wai mezaisa yatsaya yazubadda akinshi akan wannan tatsitaiyar mstw mum tace dan hadomin kofi kinji tace ok mum tawuce hartakai bakin kofa taysinkayo muryarshi nima kihadomin kikayomin daki baijira yaji mezataceba yafita harara tabishi dashi tace zakagani ai dan rainin hakali mum kuma dariya taso kubucemata tace moddiya'I naga iyakar isjanci hadoma mum tayi tawuce daki komai mum bataceba dan tayimata dai dai fairooz kam yagaji da jira sai tsaki yakeja yana badai shayani tayiba amma koda tagane shayi ba ruwa bane tashi yayi yanufi side din mum...._
[2/13, 1:12 AM] +234 703 962 5239: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐
💐🎀💐
*_NA MAMAN AHMAD_*
*_(MARDIYA KAOJE)_*
🎀
💐 *39* 💐
🎀
_yana shiga falon baiga kowaba yaleka kitchen bakowa wato yarinyar nam ni zata shuka dakinta yayi direct banko kofa yayi da karfi ummy kuwa dama tana shiga daki tacigaba da karatunta Allah yasan tama manta dawani zancen cofee bata dade zauneba tashiga wanka fitowarta kenam daure da towel iya cinyarta sannan daya rike a hannunta tana tsane kanta dashi taji an banko kofa hanjin cikinta saida suka juya amma tadake bata nuna tsoro ko kadan a fuskartaba shi kuma zakin mai makon yayi abinda yakawoshi sai kallo yake binta dashi rudewa tayi dan tama manta yanda take dan karamin towel din tasa tarufe kirjinta dashi nanne fairooz yadawo hayyacinshi cikin bori na kunya yace ke ni saankine dazaki shanyani ehh ya gimtse fuska cikin hali na ko inkula tace ni namanta kallon mamaki yaje mata ah lallai yarinyar nam fitsara takeso tayimim wata zuciyarshi tace aikai kajawo kana shigowa maimakon ka kwakwkwada mata mari sai ka bigeda kallon jikinta yazaayi bazata rainakaba tamke fusja yayi yadawo asalin yarimanshi yace ni zakiwa iskanci ke har kin isa insaki aiki kice kinmata who d hell are u hahh cikinta yayi tajuya zata shiga toilet yacafkota tafodo jikinshi ba yarimaba hatta ummy saida taji wani abu turera yayi da karfi yarike kanshi dake sararawa tashi tayi tarinka jadabaya dan Allah kayi hakuri Allah bazan sakeba dukta rikice binta yafarayi saida takai bango idanshi har sunyi ja shikadai yasan abinda yakeji jiyake inama ace wacce yakeso aka aura mashi da yau ba aninda zai hana yanemI.hakkinshi..._
_fitsarine kawai bata sakiba hannunshi yasa daya gefen dama daya hagu ga ginar yayimata rumfa saida yayi minti biyu yana fitarda numfashi ita kuma suman tsaye tayi gargafinki zamyi kinji na rantse idam kika kara kuskuren maimata abu makamanci haka saina babballaki dis is d first nd last dazan saki abu kice kin mance do u hear me da karfi yake maganar tadaga kai I hate silent talks kibude baki kimin magana murya na rawa tace ehh naji bazansakeba dan Allah kayi hakuri gud girl yace dubawa yayi yaga yanda take wani kakkare jikinta tsaki yayi yace kina wahalda kanki danni banga abinda zan kalla anamba kasuwarda naraina aiko kosanta banaci so kidaina wahalda kanki ni yarima nafi karfinki u better understand that kema kinsani and one think bakin nam naki yasan yanda zaimin magana ba any haw ba kinajina taxe ehhh saida ya billi bakinta sannan yajuya yafita ai da gudu tashiga toilet tasaki fitsari tana maida numfashi_
_yarima yana fita motarshi yadauka yafita yarasa meyake damunshi kwanan nam sai yayitajin feelings abinda baitabajiba direct gidan majida yayi yasamesa shida matarsa tashi tayi takomashi abin motsa baki bayan sun gaisa falo suna fira majid yakalleshi yace yarima yana ganka wani irI tsaki yaja yace kaidai bari yarinyar nam so take tatadamin tsohon ciwone majid yayi murmushi yace meyake faruwane nidai a iya sanina ummy batada rashin kunya hasalima tsoronka takeyi tome zata maka har ranka yabaci haka nima bansaniba majid kawai dai dana ganta nakejin raina yabaci I dont know y kuma inbangantaba sai indamu inganta ko dukane immata badamuwa inda zangan amma kasan yarinyarnam tafara fitsarewa wai zan sata aiki tashukani dariya majid yayi yace anzo gurin wallahi ba komai bane illah kafara sonta zubur yamike yace GOD forbid are u out of ur mind how will say that dont even think about it pls murmushi majid yayi yace dan baka tabayin love bane shiyasa amma wannan shine sign na kanason mutum amma vaka saniba so just calm down she's your wife just show her u love her mikewa fairooz yayi yace malam ni natafi dan naga u are out of mind yafita abinshi majid yace zaka dawo kasameni ai yaro...._
*40*