← Book details Marainiya Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 34

Sashe 10

Marainiya Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_rufe ido tayi tana takowa a hankali kafarshi yasamata jikakeyi timm tafadi kasa kanta yabuga da gado sosai har yayi sanadiyar daukewar numfashinta baisake takantaba saida yashirya yaga dsmai ko motsi batayi tsaki yayi yace kaddai ace yarinyar bam suma tayi mtws fridge yabude yadebo ruwa masu shegen sanyi yawatsa mata wata ajiyar zuciyata tayi takara lumshe ido wani wawan shuri yamata dole tafarka idanun nam nashi jawur yakalleta sosai sai tau yakare mata kallo ba laifi ashe yarinyar tanada kyau lips dinta pink gata fara dama ashe daudace da kauyanci sukaimata yawa idunanta manyane farare tasa gatada gashin gira ga hanci yanda taga yatsura mataidone yasa ta tashi tana kame kame im....amm ..uhmm dama mum ce tace kazo kakaimu makaranta sani bazai samu zuwaba kallon kirjinta yakeyi alamar basu dade da fitowaba dan koda yaje Egypt baifa alamar ko kirgan danki tayiba nikuma nace lokacinda dai idanka baikai camba yace ke wace irin jakace ba sallama balleshi gaisuwa kova gidanku haka aka koya maki yawo cikinta kamar zai daketa tayi baya badan bangoba datafadi tace kayi hakuri tana hawaye tararara sannan inkaiku makaranta nayimiki kamada driver nevgirgiza kai yayi tace mumm ce ta...... batakarsaba taji ya buge mata baki yace n ina magana kinayi saina fasa bakin banza kawa muryar mum sukaji tana wai ina kukene zaki makarafa yarima yarima kana kunneta yayi yace saura inji kingayamata wallahi saina babballaki girgiza kaitayi yace oya goge hawaye dasauri tahadiye sauran tagoge saura cikinta duk makarkata yakeyi yace oya fita kice shiryawa nake amma ganibam zuwa wucewa tayi yabita da kallo...._
[2/13, 12:51 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐 💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐

💐🎀💐
_*NA MAMAM AHMAD*_
_*(mardiya kaoje)*_

🎀
💐 *27* 💐
🎀

_tsaki yaja yace jiyanda take wani tafiya kamar wata jaka shidai jaki duk yanda akayi dashi sai yaci kara zuwama zanyi nafita harkan yarinyar nam kada ta rainani naga kanta yafara wayewa kodatafita mum tariga tawuce haka tawuce sumui sumui tace yace gashinam zuwa mum batace mata komaiva haka yabata fiyeddma minti shabiyar sanban ya aiko sufito a cikin motarshi kirar benz fara tasa tasha wanka sai kyalli takeyi shikuma yasha suit baki yakame da farin gilashi daka ganshi kaga likita fuska murtuke fido tashiga gaba sai zuba surutu takeyi ummy kam atakure tazauna ko daga ido barayi haka yakaisu yadire yawatsa masu kura yayi gaba bayan yagargadesu da saura yadawo daukarsu su tsaidashi ummy to office dunshi yanufa yau ba bafaden daya biyoshi kowa sai tayashi murna yajeyi basamun lafiya nan yashiga gani patien cikin kwarewa patien dinshi takarahe dazai duba macece koda na hango naga ashe meenalce wacce fairooz yamara a airport goganshi harya manta da fuskarta aikinshi yakeyi itakuma takafeshi da ido kamar tacinyeshi jitakeyi kamar tarungumoshi baima kula da itama daga ido yayi yakalli mahaifinta da mahaifiyarta yace wannan ba babbar matsalabace ciwon marane yake damunta so duk wata haka zai rika mata kuma dana wasu matan haka sukeyi d best solution shine kumata aure kawai yana fadar haka yayi waje kunya kamar takashe meena wannan wane irin likitane mahaifin meenal wata alhj buhari yakalli matarsa hjy lubabatu ya girgiza kai yace shi likitan nam dama haka yake bazai kira mutum privt yagayamashi humn lallai dan rainin hankaline kodayake anajidashine shiyasa_

_kallon meenal yaya yace toke kinji meyace saiki hanzarta fitarda miji inkinaso kisami lafiya yayi daidai da dawiwar fairooz yamanta da wasu takardunshi yadauka har zai fita yace emmh dama namanta ga wasu magunguba dazatayi amfani sannam duk sati biyu biyu tarika ganin likiti yajuya abinshi yafita meenal tabishi da ido tace abba shibakeso walkahi batamasan yaushe tafadaba zare Ido abban yayi yace bangane me kike nufiba wannan mai danyen kan baya ganin kowa da gashi ko agari inkinji yanda ake zancensa saikinyi mamaki kowa zai iyama rashin kunya nagama yanzu yadan batsu amma miskilibe na karshe dan haka bada yawunaba da abbakar zanhadaki dan yayana shikenam towona maina kima daina wani zance can dabam kuka tasa tana ita wallahi bataso kozaki mutu saikin aureshi inji hajiya lubabatu nidai nace anwuce gurin fairooz yana kare abinda yakeyi 2:39 yana nakarantarsu ummy ya taraddasu suna jira dayake 2:30 suke tashi ko kallonahi batayiba tagaidashi yiyayi kamar baijitaba haka yakaisu gida bawansa yace uffan dan fido kam baccima takeyi abunta suna zuwa yaciccibi yakaita dakinta mum tace aa suda zasuci abinci suwuce Islamiya 4:30 fairooz yace kai mum wannan karatun ai yayi yawa ummy takalleshi yanda yaje wani langwabewa yana kashe murya kamar macce_

_mum tace aiko tashinta zanyi dan bazai yuwuba fairooz yace dan Allah mum kikyyaleta yau kawai Allah tagajinen bayan ummy tagaida mum tawuce dakinta tashiga wanka tacanza zuwa kayan islamiya riga da wandone ta tufke gashinta kace acucine fairooz yana ganinta yaja tsaki wai itama taiya acuci maza akece mashi kome fitowa tayi tadiba abincinta takoma daki dsai binta yakeyi da kallo yadda kayan marmarinta suka fara bayyana mum dai kallonshi kawai takeyi tana murmushin irinna manya baidaina kallontaba hartashiga daki jiginawa yayi yaruntse ido yanajin hauahin kanshi miyena kallon wannan yar kauyen masallaci yawuce yayi sallah abinda yadade baiyiba zuwa sashen mum yaci abinci yaushi yayi har yakare baigantaba sai yaji wani haushi mum dai nata idanune fitowa tayi daukeda qur'aninta ta duka harkasa tacemashi ina wuni wani dadi yaji kanahi yakara girma yanason ayimashi ladabi hakama mum zaman jiranshi tayi wanda shokuma yayi banza da ita kamar bsisaniba mum tsce yarima kaifa take jira lokaci yayi na tafiya yamutsa fuska yayi yace haba mum waini yau nazama direbanrane haba dallah dariya mum tayi tace to kataba ganin inda miji yazama direban matarsa wanikallo yama mum naAllah yasauwake GOD for bid haba mum yazaki hadani da wannan yar kauyen kidakisa ta rainani mana inkomata dukan tsiya Allah dariyamum tayi tace watara zakazo kasamine ne ai akan nabaka matarka duk sai mun rama wulakancinda kamana Allah yasauwake wannan ranar juwa bazata taba zuwaba_

*28*

_kam ummy aduke tana zubarda hawaye wai ita yaushene zaa daina wulakantatane mum dai kallonsa kawai takeyi tace to munji jekada kakaita tashi yayi rai bace ummy tabI bayanshi mum tana tausayinta yarinyarna dai bataga wani aibu garetaba irinsunema akecema sweet sixten komai tahada haka yace tashiga gidan gaba donshi aiba direbanta bane budewa tayi tashiga tana aiyanawa aranta itama watara akwai lokacinda zata rama takaryata duk wani furuci dayakeyi agareta wani wawan gudu yakeyi ummy tace ohodai nasan kafini son ranka ai kuma dole kakaini mtws dan rainin hankali har sukaje bawanda yace kala hakama da aka tashi yadaukota amma yace gobe saidai sunemi direbanda zai kaisu shiba unda zashi haka kuwa akaitayi dashI dole sai mum tayi kamar tanayi yake zuwa saida sukayi sati daya sannan idi driver yadawo zuciyar fairooz kamar ta fashe dan haushi hutubsubummy yazo karshe harsunkare jarabawa taroki mum dan Allah tabarta taje inda babanta mum tacce aa kijedai kiroki mijinki wancan tafiyarma dan bayanam ne nace kije baruwana to kawai ummy tace amma bataji zata iya tambayarshiba dan tasan abinda zaibiyo baya_

_makarantar koyon abinci da kwalliya tuni takare dan ba abindabata iyaba yanzu duk week end takan shiga kitchen tayi masu abinci itada mum harda mai martaba kuma yakan yaba yace tamafi lsu talatuwa iya abinci shi isan son samunema tarika dafamashi nashi taji dadi sisai shiko fairooz dama inba mum tayi abinciba bayaci sai yace shibazaicI kazantarsu talatuba restaurant yaje zuwa yaji abinshi yaudai saura sati daya yaje Egypt karatu yamatsu yatafi dan duk yaga ummy sai jiyake kamar yashureta shisai haka yake dadai nata basa gavanshi akwai wayanda sukafi ummy komai amma ko kallo basu isheshi amma a auromai wannan yar tatsiyar yakaita ina habadai wannan aiko kasashen waje tatashi dole aaikayi raino balle wanban bagidajiyar haka ummy yanzu batun rubuta candy sukeyi na jss itqma tamatsu yatafi dan duk suka hadu sai yasata kuka da bakaken maganganunshi yaudai fairooz yadaga zuwa Egypt saida mai martba yatabbata yabar komai nagininshi yanda yakeso amashi ummy yaudaka kalleta kasan tana cikin farinciki farozma haka yanasauka yafara abinda yakaishe har wani iska yakeji mai dadi yana ratsashi yarabuda alakakai wato komai kamaida kanka zakayi da yatdar Allah ummy dai tazama tauraruwa takoina taba kowa mamaki komana ummy daban yake ga ilimi ga kyau ga hankali saidai bata barin takwana duk kamata nantake zata rama indai ba girme mata kayiba tawaye tazama tauraruwa dukda taiya kwalliya sisai amma ba kullum takeyiba sai inbata zuwa koina dan samari kullun binta sukeyi dayake tasan ita wacece shiyasa duk inda zataje bata kwalliya hijabi take sawa har kasa suna komawa huta jumping akamata maimakon ss1 sai tawuce ss2 yanzu har suna batun zana callfine yanzu shekararta sha shidd turanci bakin ummy saikarantse a turai tayi karatu_

_a wajen fairooz kuma tsakani da Allah mantawa yakeyi wai yanada mata yamurje abinshi yakara kyau dakuma hankali dan yanzu fairooz baruwanshi da harkar kowa yariga yagane duk wani wulakanci da girman kai yarintane kawai yanzu yasan ciwon kanshi har yana tunanin yin aure idan yasamu wacce yakeso shekararshi daya a Egypt yanzu saura mashi one year zaune yake yanashan iska a wani swimming pole yasaka kafadunshi a ruwan yanazaune ga cup din orange juice gefenshi hannu rikeda jarida yana karantawa hankali kwance wayarshi tayi kara yaga mum murmushi yayi yadauka fidoce tace big bro wai yaushe zaka dawo munyi missing dinkafa sosai dariya yayi yace next year insha Allah wata murya yaji tana cewa abeg sis come do ur homework I want to sleep kamar muryar ummy yace girgiza kayayi yace haba wannan takkwala ina zataiya turanci haka fido tace ok sis am comming fairooz yace sis who is data talking to u fido tace is my aunt basarwa yayi amnadai muryar tamashi dadi koma wacece yace ok ki gaidamin auntinki kije kuyi home work dim bayan sunyi sallama ya aje wayar yalumshe ido yanajin sautin muryar a kunneshi yana murmushi fido kuma tana ajiye waye tace aunty big bro yace a gaisheki tsaki tayi tace kukukasani nidai nasan bani yake nufiba wannan ne zaigaidani mai shegen girman kan tsiya fido tace nidai big bro dina yanada kirki shut up my freind concentrate pls I dont want hear anything abaut him again kaina yanamin ciwo mstw........_
[2/13, 12:53 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐 💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐

💐🎀💐
_*NA MAMAM AHMAD*_
_*(mardiya kaoje)*_
Chapter 10 · 0% Book details