← Book details Marainiya Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 34

Sashe 20

Marainiya Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

_daga haka tawuce ciki wanka tashiga tadauro alwala tayi sallah tadauko riga iya guiwa wacce batada hannu tahaugado takwanta wayartace tayi ringin taga numbarda batasani kamar bazata daukaba tadaga tayi shiru a daya bangarenma baayi maganaba ikon Allah tace aranta kashe wayar akayi tabi wayarda kallo wai akiraka kuma ayi shiru karar shigowar massage ne yadakatarda ita tabude taga numbar dince ga abinda aka rubuta *kada kimanta kisha maganinki* ta maimaita yagi aau shidda tace to waye kuma wannan tunani tashigayi tazare ido yarimahhh????? yarimane yakirata musanman dan yatuna mata tasha magani lallai amma dan kaofin kai irinnashi shine yaki magana saidai text mtsw ni nakasa sanin irin jerin mutanenda zansa yarima aciki canzawa yakeyi kamar hawaiyiniya dukda hakadai nagode tunda katunamin danni nama manta daukowa tayi tasha takoma takwanta wayarta tadauka tana kallon numbar saving tayi da *drama guy* tana murmushi daga haka bacci yakwasheta yarima kuwa yana fita fada yaje gun mai martaba sukayita fira cikin nishadi mai martva yaji dadi sosai dayaga danshi yafara canzawa yasan dama insha Allahu ummy alherice a garesu gabadaya Alkah dau yanunamin jikokina nan fairooz yake gayamashi yanda sujayi da munir yace idai shekara biyune zai iya jira harta kare secondary dim yaso insukayi aure saitaje jamiar to abu yayi kyau zan gayawa ummanku sai yafara zuwa_

_sai bayan magrib yashiga gurin mum zaune ya iskosu da dija da fido harda abdul dayake yazo hutu nan suka gaisa tana tambayarshi jikin ummy yashaida mata taji sauki to yayi sauki to madalla gobe fido da dihe zasuje maku week end dan ita ummyn tamatsa sai aunje kullun saitamin magiya to Allah yakaimu little ai fushi nakeyi dake kindaina sona yanzun ko gida bakya zuwa tabe baki tayi tace ai kaima kadaina sona aunty ummy kakeso kauda zancen yayi da fadawa mum yanda sukayi da munir dije taji wani sanyi dadi mum tace to Allah yatabbatarda Allherinsa ameen kiran ishai akayi yatashi yaceshi zaitafi mum tace dan Allah kagaidamin da ita to kawai yace yafice mum tabishi dakallo ashe yarima zaiyi sanyi haka tab wani abu sai mace saida yayi sallah sannan yawuce gida ummy kuwa dayake bata sallah kuma maganin akwai maisa bacci sosai har yanzu baccinta takeyi fairooz kuwa dabaigantaba yadauka taba daki tana wani abin dinnig yawuce yaci abinci yanata yaba iya girki na ummy yarinyar tahadune wallahi yazo daga plate yakai kitchen yadi kasa jikayi tatsatsatsa duk gidan ya amshi kuwa abinka da gidan arufe ka tile koina so dolene karar tayi yawa_

*52*

_daga kan gado ta dire sai rarraba ido takeyi wato har dare yayi tomene yashi kardai boma bonan nam datakejin labari agari ya iso garsu yau tashiga uku ai dagudu takwasa a 360 tafita dakin kanta abarbaje biyu biyu ta taka matattakalar duk tarikece fairooz kuwa bayan yatattara plate din yasa a dustbin yaji ana gudu yajuya yana kallonta yanda tarikece duk wani ilahiri na jikinta kadawa yakeyi ga rigarnam batada hannu duta sauko kadan yarage nonowanta au bayyana duka tsuramata ido yayi yanaso ya amfahinci abinda yasata gigicewa duk jikinshi yamutu kanshi tafada da badon kusaga gina yakeba dasjn fadi sai yatangale ga gina ita kuma tafada jikinshi ta rirrikeshi wayyo Allah na yarinyar kasheni takeson dakyar yatattara natsuwarshi yace shiii gayamun menene bakinta narawa sai hawaye keyi tace bo.....bok...boko haram tana nuna sama kallon saman yayi baiga komaiba to ina tahadu da boko haram kuma yace ke bangane me kike nufiba nanta labarta mashi takuma fashe da kuka tanacewa smdan Allah yayafemata abinda tamashi ita tayafemashi duka dan tasan yau tasu takarw wata irin dariya yasaki harsa rike ciki gor d first time in his life yayi dar haka tsaye tayi kamar stature lallai yau ana abin mamaki yarima ke dariya haka a yau lallai ranar mutuwarsuce ehhhh kara tsulewa tayi jikinta duk rawa yakeyi faduwa tayi sai suma koda yajuya yaganta kasa da gudu yayi kanta yadebo ruwa yawatsa mata tayi ajiyar zuciya tabude ido tana cewa kazo mugudu zasu kashemu wayyo babana dariyarshi yarike yace amma bantaba ganin matsoraci irin wannan yarinyarba_

_kuka takeyi sisai tana kalmar shahada tsawa yadakama dan yasan shikadaine zaidawo da ita hayyacinta tashi tayi tana kallonshi da mamaki qatoshi har lokacin mutuwar sai yanuna halinshi yanzu fa yagama dariya ke wayace maki tan boko haram ne plate ne yafashe matsoraciya kawai wani numfashi tasaike tadafe kirji fridge tawuce tasha ruwan sanyi taba maida numfashi wata dariyace ta kufce masa dan yakasa rikonta binshi kawai takeyi da kallon kai amma dariya tana mashi kyau meyasa bayayi kuka tasaka da karwato yamaidata mahaukaciya kenfinam tsagaitawa yayi yakalleta sai yaji babu dadi matsowa yayi kusa gareta yace miye kuna na kuka kihadiye yawun ko yanzu ranki yabaci aiko bantaje tayi shiru sai sheshka datakeyi yace kinci abincI girgiza kai tayi shida kanshi yadeba mata yace oya cinyeshdama yunwa tajeji danko abincin rana bataciba tadauka tafaraci tayi tacinshiko tas takora da juice sai yanzu tafara ganin daidai kinsha magani namma girgiza kai tayi yace oya jeki kisha sumui sumui tawuce dan kunyama takeji wallahi yabita da kallo yana dariya kasa kasa shima falonshi yashiga mamaki yayi yanda yaga koina yana kyalle ga kamshi bai kare mamakiba saida yashiga daki yaga hadda canza zanin gado akayi ummy yafurta ya lumshe ido I love you ummy pls love me_

_yana shiga toilet nanma yaga koina yayi tsaf wanka yayi yafito yasa singileti da kuntun wando ummy kuwa tana shiga tasha magani tayo wanka tanata jiran shigowar yarima gabanta na bugawa tasan sai yazo yacimata mutunci tunda bada izninshi tashiga dakinshiba harda taba nashi kaya tana zaube daure da toiwel yashiga tashi tayi tana wuri wuri da ido na rashin gaskiya abin yabashi mamaki to menene shigowa yakaraso aiko taja baya itama dan kada tasha marrii kallonta yajeyi yanaso yagane abinda takewa gudu binta yake tana matsawa tatoshe baki tace dan All.... bata karasaba ya iso inda take yace thank you for cilining my room wata ajiyarUciyatasauke yakalleta yace menene............_
[2/13, 1:51 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐

💐🎀💐
*_NA MAMAN AHMAD_*
*_(MARDIYA KAOJE)_*

🎀
💐 *59* 💐
🎀

_wanka yashiga ya iskota kudundune kayansa yasa yafeshe jikinshi da turare gefe yakoma yakwanta yadauko laptop dinsa yana yan ayuka akai yace ummy tashi kihadomin cofee dasauri tatashi da hijabinta harkasa taje tahadomashi takowomashi takwanta kamar mai bacci tana kallon fuskarshi da hasken laptop din yana karewa yakwanta duk azatonshi bacci takeyi yamatsa kusa daita yarungumeta kadan tasaki fitsarI me yarima ke nufi da ita shiko lumshe ido yayi yanajin wani abu wanda yakasa controlling kansa fara shafata yayi tun tana jurewa hartafara kokowar kwace kanta daga gareshi tana kuka tanacewa dan Allah kayi hakuri sakinta yayi yana danasanin abinda yayi yanzu zata rainashi rarrashinta yashigayi ita kuma jikinra sai bari yakeyi aidole kaban hakuri tunda katashi cin amanata aranta tayi maganar amma batasan yafitoba yarima yace ummy nine zanci amanarki ina mijinki bama wannan komai nakeso zanyi dake amma kikecewa naci amanarki sabodame tsuru tayi da ido tace kayi hakurI wlh badakai nakeba wani irin bakinciki yatima yaji yace y y gasshi karamar yarinya tanason rainashi tashi yayi yakoma falo takwanta yabarta sai kukatakeyi shikenam dayasamu abinda yakesoma haka zai tagi yabarni dama yatsanrni shine yakeso yabatamin rayuwa kuka taci sosai shikuma yarima yanajinta kuma kukanta yana damunshi yakasa jurewa yakoma dakin yajawota yarungumeta yace kiyi hakuri my dear banyi dan insaki kukaba pls kidaina kukanki yana konamin zuciya_

_mutuwar zaune tayi anya yarima ba giya yashaba kuqa ita batama yarda dashiba shafar bayanta yakeyi yana bata hakuri wanda shikanshi baisan yanayiba yace kidaina kuka insha Allaj bazan kara tabakiba inbada yardarkiba kinji itadai speechless tazama gabadaya jikinta yayi sanyi ahaka bacci yakwasheta yarima yafi awa daya yana kallonta sai kawai ga hawaye ummy inasanki sanda bantaba zaton zamma wata ya maceba kina azabtardani yazanyi da rayuwata kiji tausayina mana bazan iya jure ganinkiba inkyaleki dole zan nisanta kaina dake har ki gane ni masoyinkine na gaskiya idan ina ganinki komai zai iya faruwa saiga hawaye shabe shabe a fuskarshi kwantawa yayi sai bacci barawone yasaceshi garina wayewa ummy tagudu batama bari suka kara hada idoba tayi mai bresk fast takaimashi shiko yana tashi yayi wanka_

_bayan yayi breakfast yafita baima damuda yagantaba da yasan itama bazaso ganinsaba zuwa yayi yayanki tikect zuwa umra sati biyu jibi zasu wuce dayake ana hutu yahanasu fido tafiya yace subari sai yadawo dare nayi suka kwasa sukayi gidansu mum sukasha fira nan yake gaya mata zaiyi tafiya zuwa saudiya zai sati biyu dan haka su fido bazasu dawoba mum tace aa fairooz sudai dawo nam kewar tamin yawa mana baiyi wani dogon zamceba yace ba matsala ummy kam kamar tazuba ruwa kasa tasha dan yanzu mugun haushi yake bata wato bayasonta amma yekeson cutarta bayan yana wasu yan matan awaje sai kusa 11 su fairooz suka koma gida nan sukarsu fido cewar mum suje suyi bankwana kada adamesu tun a hanya bawanda yayi magana har suka isa gida kowa dakinshi yashige fairooz dai kallonta kawai yake wato itama ta iya tsiwa kenam amma aishi yajama kanshi kowa dakinshi yakwana aranam goga sai juye juye yakeyi ummy kuwa rana kwanan dadi tayi dan can atakure take saboda fairooz_

*60*
Chapter 20 · 0% Book details