Sashe 17
Marainiya Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_mc yabada dama sutashi su yanka cake haka suka tashi akasamasu wakar aurensu kida kawai ke tashi ummy tace waw amma wakan yayi dadi ita tafara dora hannunta kan wukar shikuma yadaura kan nata gabadayansu wani abu yaziyarcesu dasauri suka daga suka kalli juna baisan sanda yamata murmushiba ita kuma zaro ido tayi ashe yana murmushi yankawa sukayi ya diba yabata akahau tapi da hotona itama haka kai idan kaga abin dolene kace suna matukar son junansu sunje sun zauna aka fara cashewa naira kam taci ubanta danko uban gayyar dari biyar biyar yayi watsi dasu ba wanda yayi karin hamsin hamsin daga darine zuwa sama ummy bandir na dari biyar biyar majid yabata abdallah kuwa yaba khadiya na dari biyu biyu ango da amaryane suka shiga fili waishi adole baturene kada arainashi kugunta yarike kamar zai rungumeta ummy kuwa sai mutsu mutsu takeyi yace ke kada kinunamuna halin kauyanci anam kowa muyake kallon wallahi idan kika kunyatani zaki ganene mtws barma Allah tayi sai jujjuyata yakeyi duk jikinshi yayi sanyi anya zai iya cigaba kuwa idanshi har yafara canzawa baimaso sudaina rawar dan dadinda yakeji aikuwa sunsha kari nida nace kudi kamar ba buhariyya ba anci ansha karfe 12:00pm aka tashi kowa yayi gidansa amarya da ango kuma majida yadaukesu kan hanya yatsaya yace bari insiyoma amarya kaza...._
_ummy kam tunda taga su khadija sun wuce da tafara kuka tana sheshsheka kukanta har cikin ranshi yake jinshi kamar ya lallasheta yakeji amma girman kai yahana hasalima tsawa yadaka mata ke dalla malama yimana shiru dani daje wayakamata yayi kuka nida aka hada dake aini yakamata nayi kuka haba dallah kinbi kin ishi mutane kamar satoki mukayi majid ne yadowao harsaida yarakasu har cikin gida yafara yimasu nasiha kafin yarima yarakashi yakalli yarima yace yarima dan Allah kada kazalunci yar mutane kadaiga batada kowa yanzu saibkai dan Allah kayi hakuri da ita yanzu amanace gareka kuma kabita ahankali kada kajimata ciwo wani wawan bugu yarima yakaimashi yakauce yana dariya yashiga muta yana ango asha dadi lafiya yarima yace kaine dan iska yajuya yashiga gida bayan yace maigadi yakulle gate ummy kuwa dakinta tawuce batama jira dawowarsaba danjitake zuciyarta zata iya bindiga intatsaya tana sauraron bakaken maganganun yarima baiso hakaba yaso yacimmqya ko bakar maganane yafadamata ledar kajin yagani bata daukaba plate yasamo yadaura daya aciki yadauki lemu daya sauran kuma aleda yabarsu ya haye sama yakai plate dim dakinshi ledar kuma yawuce da ita dakin ummy......_
[2/13, 1:25 AM] +234 703 962 5239: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐
💐🎀💐
*_NA MAMAN AHMAD_*
*_(MARDIYA KAOJE)_*
🎀
💐 *45* 💐
🎀
_bayansu munir suntafi fairooz da majid da nasir suka fita sai tsiya suke masa kuma suna yaba girkin ummy sosai abin har mamaki yakebasu yanda yara sukaiya girki a wannan zamanin shimadai abinda yakecewa kenam sai ya tsinci kansa da farinciki ana yama ummy su khadija kuwa sauran abincin sukayi dije tace lallai wayannan akwaici daso sukayi sumana kurullah dariya su ummy sukayi muai dadinmu kayi abinci baaciba ainanne kayan haushin suke kinga yanzu bawanda yaisa yaraina mana wayo acikinsu watonkomin kyan mace idan batada wayannan to tadai rako matane iya girki, kwalliya, tsafta, tarbiya, ilimi, idan kinada wayannan to kingama da komai don haka mata mudage da koyon wayannan abubuwan ance idan kanada kyau ka kara da wanka haka sukaita fira harsuka ciye wanke kwanuka.n sukayi sannan suka dora tuwan semo da miyar kubewa wadda taji kifi da nama rago towon kuma yayi laushi sai bayan ishai bayan sunci abinsu sunyi nak sannan sukajera a dinning su yarimane suka dawo kuma da majid abdallah shikam nasir yayi gida kodasu ummy sukafito dinning suka tarardasu sunyi gohogoho suna dibar girki yarima kuwa har kunya yakeji karfa yarannan surainasu yanda suka dage suna saka loma su ummy kuwa mamakine yacikasu bayan sun gaisa sukan suka koma kadija dariya takeyi harda rike ciki wato basuma bari ataya masu..._
_abincin maigida sunkama sunciye ummy kam murmushi kawai takeyi tanajin dadi dije kuwa zuwa yanzu taganecwasu abubuwan dabata iyaba dan adah bahaka take girkiba amma yanzun kam ba laifi su kande sunkoma dije kuma sai tayi sati daya zata koma bayan sunkare cin abinci abdallah ya kira kadija yace to sufito yakaisu gida tun ango baikoresuba dubu hamsin ummy tadauka taba kadija tace wallahi bazata amsaba sunyi yawa tadauki ashinrin tabar saura dije kuwa tabata ashirin itama sai washe baki sukeyi gabadaya suka fita rakasu sunata masu godiya suna tafiya ummy tajuya tashiga gida inda yabita da kallo wata ita yar drama shima shigewa yayi ummy kwasar kayan tayi tawuce kitchen tana wankewa shikuma dakinsa yawuce sai sake sake yakeyi tana karewa tashige dakinta tacire kayanta tashiga wanka dan agajiye take yarima ma haka yana fitowa wanka bayan yayi shirin kwanciya yahaye gado yakasa kwana yanaso yatantance shimme yakeji gameda ummy sone ko shaawa amna dai abinda mamaki zaifidai ace shaawarta yakeyi danshi yasan yafi karfinta to amma inda shaawarta nakeyi aidakota karfi sainayi abinda naga dama da ita kodan inkuntata mata meyasa banason wani yakalleta ina balain kishinta ohhh no ya Allah kataimakeni kaji kaiba yarinyarnam idan tagane rainani zatayi_
_haka yayita juyi yakasa tsaida magana daya yanda yayi jiya haka yauma yayi sai asuba yakwanta ummy kuwa baccinta tayi sosai bayan tayi sallah takwanta 8:30 tatashi tashiga kitchen tahasa masu breakfast mai rai da lafiya tayi moping din gidan dukda bashida datti tasa turare koina takoma dakinta tashiga wanka tana fitowa akwatunan lefenta tabude wanda tunda akasiyosu bata budesuba wasu english wears tadauko riga da siketne iri daya rigar irin wacce ake daurawa a wuyance bayanta abude yake sai zare zare kawai siket dinko hips a matse yake wurin cinyoyi kuwa sai akayishi kamar tattara yabude baikaima guiwaba kalar pink sutasaka tayi lite makeup tasamu ribon pink tadaure gashinta saukowa tayi taci brekfast dinta tazagaya tabaya dan tunda tazo iyakarta cikin gidan tana bude kofar baya tace waw swimming pool ne da wata yar bukka haka ansa kujeri hudu da dan tebur haka wurin hutawa dai dayan gefen kuma gardeen ne mai daukeda itatuwa daban daban saikuma wurin basket ball dadai sauransu gaskiya ymtsarin yabirgeta inama ace da masoyinta take rayuwa awannan gidan ta tafi kowa farinciki zama tayi tasaka kafunta cikin ruwa tana danna wayarta yarima shine bai farkaba sai 11:40 wanka yashiga shaf shaf bayan wata kafirar yunwa dayakeji three quarter yasa fari da riga fara kannan nashi sai kyalli yake yana fitowa yatsurawa dakinda ido kamar yashiga kuma saiya fasa yasauka kasa dinning yahau ba kunya yacika cikinsa yana jinjinawa yanda taiya abinci ga gida duk kamshi yakeyi gaskiya zamu shirya da yarinyar nam_
*46*
_danni dama natsani kazanta gashi kuma taiya girki wata zuciyar kuma tace ga uwa uba iya kwalliya kauda zancen yayi yaci abincinsa saida yakoshi dakinsa yakoma yadauko laptop dinsa garden zaije yasha iska yana bude kofar yahango wata ba indiya zaune gurin swimming pool ta lumshe idanta saida ya murza idabsa sannan yatabbatar lallai ummy waiyazu billah yace yadafa kansa wai yarinyar nam kasheni takesonyine sadaf sadaf yawuce garden yazauna rike kawai yake da laptop dinsa amma hankalinshu yana gunta wani sain tayi murmushi wani sain tasha to wayarta datayi karane yasa tabude idanta taga baba matsowa fairooz yayi dan yaji dawa take waya bayan sungaisa da baba nam yafara yimata waazi dakuma dagewa da addua kada tayi wasa idanta yacikoda hawaye dan baba vairage komaiba akan hakkinda mijinta yakeda akanta tace baba nagode kuma insha bazaka tabajin yarima yafadi wani aibunaba saidai kuma wani kudirunashi nadaban zankiyaye duk wani hakkinshi insha Allah nagode bayan ta ajiye wayar ta rushe da kuka maiban tausayi tace baba koda yarima naman jikina zai yanka tunda kace ka aminta dashi nima na aminta dashi a duniyar nam banida kowa saikai saikuma bayin Allahn dasuka inganta rayuwata wanda sukayi sanadin duk abinda nazama ayanzu kodansu zanbi yarima yanda yakeso zanyi masa hallaccinda mahaifansa sukayimin koda kuwa zai zama sanadin rushewar duk wani farinciki nawa kuka tavigaba dayi yarima kuwabl baisan sanda yayi hawayeba Allah sarki Allah kaine abin godiya daka uzurtani da mata kamar ummy abinda yarima kefada kenam yana hamdalah ga sarki Allah_
_komawa yayi yazauna yana tunanin ta ina zai fara farantawa ummy rai dukda yana ganin abinda kamar wuya yatinyarda yagama wulakantawa ba cin zarafinda baimataba yanzu kuma yadawo yave itace abokiyar rayuwarsa Allah kataimakeni kaciremin wannan girman kan nawa hakada yayita tinani koda yajuya baigantaba kiran sallar azahar yaji yatashi yakoma ciki kitchen yaji motsinta kamar yashiga kuma yafasa toko yaje mezaice mata dakinshi yaje yayi arwala yafito sanyeda wani yadi baki anyimasa aikisa farin zare yasa farar hula da takalmi fari yayi kyau sosai sai kamshi yake zubawa ummy kuwa tafito daga kitchen zataje tayi sallah kan bene suka hadu rusunawa tayi batabari sunhada idoba tace ina wuni dukda bata tsammanin amsawarshi sai tsinkayo muryarshi tayi yace lfy qlu yakika tashi dahowa tayi tana kallonshi da mamaki tama kasa amsawa dayaga haka kawai sai yawuce danshi baisaba da irin haka da mace ba binshi tayi da ido harya fita ta girgiza kai tace anya kuwa dakinta otawuce tayi wanka tadauro alwala tayi sallah bayan takare tatsantsara kwalliya da leshi baki mai adon fari riga da siket nesunyi batukar yimata kyau kitchen takoma tadiba abincinta taliyace tadafa da so cabage dakifi sai kamshi curry kakeji sai kuma pepe chicken wanda yaji kayan kamshi tajuye cikin kula takai dining falo tazauna tana kallo da sallama yashigo gidan inda yayi arba da ita taci ado masha Allah kawai yace sannu dazuwa tace masa yace yauwasannu da gida da kuma aiki ammafa fuskarshi bayabo ba fallasa dukda haka mamakinshi takeyi kuma taji dadi tace alhdlh tashi tayi tacega abinci can dinnig yanufa yazauna tabude tazuba mashi waw yarinya kamar aljana turawa yake inda itakuma takoma falo tazauna saida yajishi nak dije takirata tace tananam zuwa yana karewa yamike yazo inda take yace nina fita bawani abu da kike bukata humm wai anya kuwa yau yarima shikadai yake tace aa Allah yakiyaye yadowo daksi lfya murmushi yayi mai tsada yace ameen_