← Book details Marainiya Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 34

Sashe 27

Marainiya Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_yana zaune kawai sai yaci kansji yasara saida yafadi kan kado bacci yadaukeshi na gurin minti uku yana tashi da sunan ummy yatashi yana mamakin yanda akayi yamanta da ummynsa gabadaya wani mugun sontane yakeji da shawarta yana kuma mamaki yanda akayi har yazo nam ya auri wata ba ummyba towai meje faruwane dani meyasa natafi nabar ummyna sai yanzu yatuna ashe itace yake gami a mafarkinsa yo yanzu ina zaiga ummynsa baisan inda takeba meyasa tatafi tabarsho baisan inda zaifara nemantaba kuma ina abbanshi da danginsa suka tagi sukabarshi kuka yakeyi sosai yana nazarin ina suke amma har kanshi yadau zafi ba abinda yatuna haka yakura kofarshi yaji ana bugawa dakyaryatashi yabude harda juwa yake gani leena ce tsaye bakin kofa kudi sunkare mata shine tace bari tadawo tamishi wayo tace zata haihu dim wani mugun kallo yakemata wanda tunda take dashi bataga yamatashiba yace kekuma mekike anam haba sweety kayi hakuri na tuba sharrin shaidanne na yard..... kafin takarasa yace bana bukata kuma kificemin dagani banason kara ganinki a idona ko hanya kada kinuna kinsanni kije nasakeki saki uku wani wawan ihu tasake tana tashiga uku anya kuwa fairooz ne shiko banko kofarshi yaya yakulle tagaji da ihunta ta wuce ki tsinke bai bari tadauka dama ai kudinshine_

_ummy da maaruf soyewarsu sukeyi dan yanzu sunriga sun saba da juna suna ganin kamar sunzama miji da mata ummy ita kanta tamatsu a daura auren dan tanunama maaruf yanda take sonshi ga kyayan matanda mum ta dirkamata sai tarika jinta tanason kasancewa da mijinta dan yan saura kwana goma a daura aure duk wani shiri ankareshi lokaci kawai ake jira ba abinda si mai martaba sukayi duk adam saleh yadauki nauyi aceawarsa ai ummy yarsace itama hafiz kuwa sunyi mugun shakuwa da mummynsa ummy har kwana yakeyi inda take ummy tamanta da yarima sai intaje sallah take masa addua yanzun maaruf yaji yarda ita dadin soyayya gavadaya adah batasan miye soba sai akan maaruf tana sonshi sosai shima baisan inda zai sakataba bawan Allah duk abinda yasamu ummyna ummyna har mamanshi tanajin tausayinshi ummy kuma hakan kesa yana kara mata sonshi kuma tana ganin mutunci sosai saura kwana hudu aka fara shagalin biki yauce zaayi wankin amarya yaune kuma sati daya yacika wanda boka yadibama kande_

_bokane zaune yana kallon hanya kamar yanda yasaba amma baiga alamun mutunba yakyacce yace baridai inkaramata lokaci baidai fada lokacinba yakoma bukkarshi kande kuwa tanacan dukta galabaita dan bakaramin taadi suka mataba taje ta anso basussukanda takebi tanata jin dadi tunda yau yamma tayi gobe tunda safe zataje guri boka haka ta kwanta tanata zumudi ummy kuwa tashagyara washe gari akayi mata lalle jikinta kamar kamatsa jini yafita shikanshi maaruf yakwaurace mata dan bazai iya jure ganintaba yakanji kamar yayimata ta karfi shiyasa yadauke kafa yau saura sati biyu a daura aure akayi mothers eve kande kuwa ranar acikin dare ciwon ciki ya isheta kafin gari yawaye dukta galabaita wannan kuma sakamakone bisaga adduar da yarima yakeyi Allah yabaiyanamashi inda yan uwansa suke ranar jumaa akayi dinner mum dai tasadakat duk jikinta yayi sanyi ranar asabar dama da karfe 2:30 zaa daura aure ranar kuwa kande tasamu saukin jiwon cikinta tashirya tunda safe taje gurin boka yana ganinta yasha toka hanjin cikinta suka kada kululu.........kubiyomu kuji yanda zata kaya_

1.shin boka yakarya asiti ko baikaryaba?
2.shin waye mijin ummy?
*YARIMA KO MAARUF*
[2/13, 2:25 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐

💐🎀💐
*_NA MAMAN AHMAD_*
*_(MARDIYA KAOJE)_*

🎀
💐 *73* 💐
🎀

_boka yasha toka hanjin cikinta suka kada kululu......kallonta yake fuska murtuke can kuma saiya bushe da dariya duk dajin saida ya amsa kande kam takusa sakin zawo sai makarkata takeyi boka yatsagaita dariyarsa yave saini uban shegu yakalli kande yace surukar gwamna yaakayine wani bakinciki kande taji takalli boka kamar tawatsa mashi marii yakara dacewa meyakawoki gurina yanzu bayan komai yalalace shine zakizo ga dan iska ko yayi maganar cikin tsawa idanshi jajur kande tafara rattamo bayanai shidaI boka jinta kawai yakeyi yana saka wani abu aranshi wanda shikadai yasani yakallo kande sosai yace ba abinda bazamu iyaba amma akwai wuya nawa kikazo dasu kamde tace dubu ashirinne boka yamata wani kallo yace kada kirainamana wayo mana mezanyi da dubu ashirin kande tafashe da kuka tana rokonshi yace naji amma da sharadi sai sadu dake aljani da dukununu shima saiyasha dadi kande tace ba matsala amma ba yauba dan badade dasamun lafiya ba yace shi yau yakeso haka kande tayarsa boka yaragargazata yanda yakeso aljanima yayi yanda yaga dama dai duk wari ya isheta duk sunyi mata jiga jiga dakyar tatashi tana tattale kafafu boka yakalleta yace jeki kawai komai zayyi dai dai bayam tatafi sukaita dariya kanaji kasan na muguntane kande kuwa tatafi gida tana murna ga jikinta duk ciwo yakeyi_

_*bauchi*_
_fada tacika makil koina yan daurin aurene manya manyan mutane kowa kagani dole kasan akwai yayan banki motocine nagani nafada kowa sai murmushi yakeyi can na hango ango yasha shadda harda babbar riga sai kamshi yakeyi fuskar nam tashi kamar gonar auduga wayace akunnenshi yana waya da amaryarsa yanace mata saura mintuna kalilin kizama matata shikenam kinzama tawa nikadai ummy tayi dariya tace to sarkin zumudi kaidai kayi addua kada Allah yakado yarima yanzu dariya yayi yace ina ainayima yarima nisa saurafa mintu shabiyar adaura dariya ummy tayi tace lallai kam ummy takace haka sukaita waya abinsu can yace mata shi zaije gun daurin aure sukayi sallama fada tacika makil abba shine waliyin amarya yasha rawani da alkyabba yana tuna auren yarima da ummy yau gashi yau zaa daura mata aure dawani ba yarima ba waliyan amgo kuma zaune a gefe guri yayi tsit dayake zaafara daura aure wani nagani kamar yarima ammadai inaga kamace agigice yake sai ratsa mutane yakeyi duk azatonshi taron mutuwace sauri yakeyi yana bankade mutane kamar mahaukaci yana zuwa gurin yaga babanshi suna musayar magana da wasu yace abba......duk wurin saida ya amsa dagudu yatafi yarungume abba yana wani irun kuka abba kam mutuwar zaune yayi yakasa gazgata abinda yake gani anya kuwa yarimane gabadayansu kuka sukeyi bawanda yakai maaruf kuka kamar dan yaro shi kukanda yakeyi daban dan yasan yarima tundama kuma yatabbarda dashine yadawo yana kuka yana fadin saura kiris....saura kiris ummy tazama tawa meyasa kadawo yamzu gabada kallo yakoma gunshi shikanshi adam saleh saida yayi hawaye yana tausayawa danshi muten gurun dabasusan meke faruwaba suka kama kallon kallon sudai sunsam yarima yatafi baidawoba kuma baasajejin labarinshiba saigashi yanzu yadawo amma basusan me maaruf yakema kukaba_

_dagowa yarima yayi dan baigane inda maganar maaruf tadosaba yatashi tsaye yace abba tarom miye wannan waya rasu abba kam murna dukta isheshi hawaye kawai yakeyi yakasaba yarima amsa maaruf ne yatashi fuska murtuke yace ba wanda yamutu daurin aurene kuma nawa nida ummy yarima yakalleshi da mamaki yace wacce ummyn maaruf yace matarda kagudu kabarta itace zan aura kuma wallahi ba fashi saida kaga saura kiris adaura mana aure sannan zaka dawo kenam komai akeyi dasaninka bawani bata dakayi guduwa kayi kabarta nikuma da dauketa kuma bazan ajiyeta ummy itace rayuwata itace komai nawa sannan nine ita dan haka tunda Allah yakawoka sai kasaketa tana kare idda nikuma zanjirata in aureta dan kai bakacancanci kazama mijintaba NI NAFI CANCANTA yarima yakalli abbansa ido jajur yana tuhumarsa shidao sarki yakasa cewa komai yarima yace waini bangane me wannan mahaukacin yake nufiba yaje gunsu baban maaruf yatsugunnan yace wai dan Allah abinda wancan yafada gaskiyane kufahimtardani maaruf kuwa jiyake kamar yasheke yarima shine mahaukaci lallai zai nunamashi wata hauka tana gaba da wata..._

*74*

_adam saleh yakallesu gabadaya yakalli nai martaba dako.motsi bayayi yakalli sauran mutanen yace dan Allah kuyi hakuri kowa yakoma gidansa muna godiya sosai da zuwanku yan sharar kwalla nasan zakuyi tuhumar wani abu amma bazaku fahimtaba kona maku bayani saidai inaso kusani akwai babban dalili dayasa akafasa wannan auren duk sukace bakomai mutane suka fara watsewa suna cewa Allah yasauwaka bayan kowa yatafi su ummy dake cikin gida wacce tasan yanzu anriga andaura aure sai jira take taji angonta yakirata su dija sunata mata tsiya dasauran kawayenta sunacewa amarya ga maaruf itako sai murmushi takeyi her wish finally come true Allah sarki baiwar Allah saigashi yarima yadawo baban maaruf yakira matarshi awaya wacce take fama da baki yan biki yace tazonam fada yanason ganinta haka sarkima yakira mum yace tazo saida gabanta yafadi yanda taji muryarsa haka tabaro mutanenta tayo fada tana shigowa idanta yasauka kan danta yarima tace tana rufe baki tashi yayi yana kuka kamar dan yaro yarungumeta zama tayi tadaura kanshi kan kafafunta tana buga bayanshi maaruf jiyake kamar yasamu binga duk yaharbsu_

_sautin kukan yarima kawai akeji yarasa yanda akayi gabadaya amance damasu sonshi yan uwanshI kowa nashi harda rabin ransa matarshi wacce yakecinda kamar tsoka daya amiya wai yau saboda sakaci irin nashi itace zaa daurawa aure dawani bayanshi no dis will never happen over my dead body yadago yakalli maaruf yawatsamai harara shima hararan nashi yayi yaja tsaki kamar sukashe junansu sukeji maman maarufce tashigo tana tunani barkatai suka gaggaisa bayan tazaunane talura da yarima dan dama tasanshi wata faduwar gaba taji tace aranta Allah yasa anrigada andaura aure dan ta tuna da sharadinda aka gindaya abaya dakuma aikwarinda tayi amatsayinta na alkali tajuya takalli maaruf yalangwabe kai kamar yaro yanason wani abu kallonshi kawai takeyi tana tausaya mashi gyaran murya mai martaba yayi yace kamar yanda kukagani muma muka gani kowa yasan yarimane wannan kuma yadawo banason wani tashin hankali tsakaninku ku biyun nam dama anrigada ansan makullin warware wamnan matsala baariga andaura aureba dan haka ummy har yanzu tana matsayin matar yarima a matsayina na sarki kuma adilI inaso inyi adalci dukda haka magana yakeyi cikin isa da kuma nunashine babba kuma kamar yanda zai yakema kowa hukunci to koda danshine haka zai yanke mashi kowa jira yake yaji me sarki zai fada yabisa yayi gyaran murya yace zaa ba ummy zabi acikinku tazabi wanda takeson zama dashi amatsayin miji wannan karon bazamu tauye mata hakkiba duk wanda tazabaa acikinku to dashi zaayi in yarima taza shikenan inkuma maaruf tazaba zansayarima dole yasake maaruf ya aureta saboda hakkintane maman maaruf tace wannan hukuncin yayi daidai maaeuf ko harda murmushi cin nasara yakeyi danshi yasan shi ummy zata zaba_
Chapter 27 · 0% Book details