← Book details Marainiya Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 34

Sashe 19

Marainiya Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_yaye bargo yayi yaganta rikeda ciki ummy meyasameki kasa gayamashi tayi dan tanajin kunyarsa tace kakiramin mum wayarta yadauko yakira mum bugu daya tadauka tana cewa my daughter yadai fairooz da duk yarikece yace mum ummy ba lafiya sai kuka takeyi tana rike ciki numfashi mum tasauke tace bata wayar mum pls kitaimakeni shiihhhh ummy meke damunki ko period dinkine yazo ehhh mum to kingayawa mijinki aa ni...ni...ni...saikuma tafashe da kuka fairooz yace mum menene dan Allah kozan iya bata taimako mum tace dama haka takeyi intana period a matsayinka na dr kabata taimakonda yadace Allah yasauwaqa kuma kada kayarda kayi nisa da ita don any time zata iya neman taimako kaji ok mum yakashe daki yaje yadauko mata magunguna yaje kitchen yadomata tea mai zafi yadawo kasama ya iskota tana murkususu Allah dai yasa riga da wando tasaka dayake ana dan sanyi kuma wandon har kasa yake da ranar ba abinda fairooz bazai ganiba daukarta yayi cak yadaura kan gado ajeta zaiyi yabata magani ta makalkaleshi dan ita wata rahma taji daya rungumeta ciwon yaragu wata irin kasala ta saukar mashi yace pls ummy kisakeni kisha magani hawaye takeyi tana girgizakai saidai yayita lallabata sannan yasamu tasha magani zaitashi tarike hannunshi har yanzu kuka takeyi tace thank you juyawa yayi baisan sanda murmushi yakubuce masaba yace u are welcome get well soon dukda tana cikin ciwo saida abin yabata mamaki bayan yamiyarda cup kitchen yadawo dakin nata yasamu hartayi bacci dukawa yayi daidai fuskarta yana tausaya mata peck yamata a goshi yace...._

_ina tausaya maki babyna kuma ina tausayama kaina a matsayina na likitan mata wannan ciwon naki nikadai zaniya rabaki dashi da yardar Allah dan dana fara saduwa dake zakiji sauki amma yaushe zakiji sauki Allah yabaki miji wanda baisan hakkinkiba hasalima baidamu dakeba dukda sonki yana neman illata zuciyarshi kiyafemin my dear angel hannunta yayi pecking yace I love you with all my heart yataba zuciyarshi yace every minute every second u are in my mind I think of you but I dont know haw to explain it to you forgive me for bein selfish hawayene suka sauko daga idanunshi yace amma baby ke baki fahinci inasonkiba ehhh yakamata ace kinfahinta yarima dakike tsoro kike kinshi yake kinki ya tsani ganinki hasalima maganar kirki bata taba hadakuba yaushene yafada tarkon sonki kunya da girman kai tahanashi yafassara maki abinda yake zuciyarshi meyasa bazaki fahinceshiba kitaimaka kifihimta yarima yana balain sonki bayason bacin ranki meyasa bazaki bani dama innunamiki tsananin sonki da shaawarki kaida komai ma magana yakeyi yana hawaye yace haw long will I hide d truth from you baby u are punishing me inlove you moredan word can express muhhch yamanna mata kiss ga bakinra saboda magungunan akwai wanda yakesa bacci sosai dan haka batamasan yanayiba haka yagama sambatunshi da kokekokenshi yatashi yarima badai karfin haliba amma nan gaba kadan zaka sauko dole_

_gefenta yakoma yakwanta numfashinta nasauka kan fuskarshi ya tsura mata ido wani wutar sonta da shaawarta na fizgarshi ya runtse ido yabude ya furzarda wani iska mai zafi kara matsawa yayi gurinta yakwanta amma bai tabataba saidai zuciyarshi sai turashi takeyi tashi kawai yayi yadauro alwala yana rokon Allah dayabashi kwarin guiwa yanda zai fahimtarda ummy yana matukar sonta kuma idan tayarda dashi zatafi kowacce macce samun miji mai kulawa da ita duk wani motsinata ummy kam tawuce makkama baccinta take hankali kwance saida yayi sallar asuba sannan yakoma dakinshi yakwanta wani wawan bacci yadaukeshi ummy kuma sa 10:30 tatashi gashi ranar aikine batayi yarima girkiba tazare ido tafara tuno da daren jiya tace ashedai yarima yanada imani haka humm yanzun gaskiya taji sauki sosai cikin kashi dari sabain yatafi tashi tayi tasauka kasa saiji tayi anata kwaramniya kitchen tazare ido da sanda taleka dan ita azatonta magece ko bera dan bata taba ganin yarima a kitchen ba kuma tadaukama yagita aiko tana lekawa taganshi dagashi sai singileti da guntun wando tun daga kanshi tafara kallonshi har kafarshi tace gaskiya yarima yacika namiji da duk ya mace zatado ace mijintane amma halinshi kuma saishi taja tsaki tace kome yakeyi a kitchen....._

*50*

_shiga tayi kitchen dim da sallama saida yadirce yarasa mezaiyi sai kame kame yakeyi daga baya kuma yasha toka ina kwana lafiya qalau ashevaka tadi aikiba kayi hakuri bansan lokaci yatafiba bakomai yajikinki humm tace aranta ashe bazan mutuba naji sauki an thanks for yesterday daga kai kawai yayi tace kabarshinkawai zan hada kaje kashirya tau yace yafita tabishi da kallo ruwan zafinda yadaro tasauke tasaka a flask tahada masu break shaf shaf tajera kan table shikuma wanka yashiga yana fitowa riga da wando jins yasa jins blue da riga fara yayi kyau sosai yafito yana kanshi baigantaba yazauna falo yanajiran fitowarta ita kuma ummy wanka tayi tadauko doguwar riga t english wears tasa daga kirji tamatse daganam kuma sai aka budata har kasa farace riga tadauko dankwali blue tadaura nidai nace abin kamar hadin baki pawder kawai tashafa tasa jambaki da kwalli tafesa turare tafito tun daga kan stairs yake kallonta yakasa dauje idonshe baisancsanda yatashi tsate yaba kallontaba itakuma waigawa tayi bayanta tagashim meyake kallo aiko komai bata ganiba saura stairs biyu tasauka juyawarda tayi dim yasa tazura kafarta tadauka daya yarage aiko jinta kawai tayi tazame wata wawiyar super yarima yayi yacabeta faduwa sukayi gabadaya tafada kansa suna duban juna waiyo aisaidana danse tukun don dadi finally yaw andanyi show kadan kallon juna sukeyi inda ita kallon mamaki takemashi yanda akayi yazo nam da yanda akayi tazame shikuma kallone na shauki da bege jai da komai ma bata iya jure kallon kwayar idanshi takauda fuska shikuma mamaki yakeyi yaakayi takasa tashi......_

_sunfi minti biyar haka kai yarima ashe hannuwanka duka biyu yana kan duwawunta itakuma kunya da mamakine yahata tashi yunkurawa tayi dataha abin bana karewa bane yaakayine oho sai yakara jawota sai alokacin yagane ashefa shine yarkita waiyo Alkah kunya girma yafadi sakinta yayi dasauri tamike shima mikewan yayi sai yafara borun kunya mutum yana tafiya hankalinshi yana wani guri yanzu da kinjima kankifa ehhh kijima kanki nikuma ki illatani daga taimako kirinka kula ko lafiya bakida kuma kinaso kijawo.wani abin ita dariyama taso takubuce mata dan tariga tagane borin kunya kawai yakeyi a gili kuma tace kayi hakuri tabarmarshi ta kunya yanade yakaita kan dinning yaajiye abinci tafara zuba mashi tana satar kallonshi duk yawaniyi laasar jikinshi yayi sanyi ga idanshi sunyi jah tace idanka ciwo yakeyine naga yayi jah ehhh yace mata yace kaji yarinya da iskanci ba dole idona yayi jahba yanzu saikinsani shan lemun tsami tace Allah yasauwaka kasa magani kallonta kawai yayi baice komaiba itama daga haka tafara cin abinci_

_suna karewa yakoma falo yazauna itakuma takai plates dim kitchen tadauraye kayan ciki tadaura bayan tahada komai tafito falo tasameshi basu saba zama gu dayaba dan haka tawuce zuwa falonta na sama ummy yakirata tajuya tace naam kije dakina akwai magani cikin drawer kidauko innunamaki wanda zakisha to tace lallai yau yarima kamarba shiba tunda take gidan nam bata taba shiga dakinsa bayan tunkafin akawota yamata gargadi kowa yazauna sashenshi baruwan wanI dawanamma yaushida kansa yake cewa tashiga dakinsa humm wucewa tayi yabita da kallo tana tura kofar kanshine yacika mata hanji waw yarima badai son kamshiba falonshi kujerine leza farare gabadaya falon adon farine da ja yahadu sosai dan yafi nata haduwa saidai kora da wurin yayi ga tiles nan alamar baa gogewa saidai ba datti dakinshi tashiga nam kallo tajeyi koina tsaf shima dai korarce yayi gado kuma abarbaje dukda andan kintsashi magani tadauko tafita dasauri kada kuma yace tatsaya wani abun takawomashi har ballamata yayi tasha ta miyar yanayinda yakeciki bazai iya cigabada da kallontaba gwara kawai yafita ko yaji sauki fita yayi yanace anjima ma kisha kamar yanda kikasha yanzu da darema haka tace to nagode Allah yasaka da Alheri yabiya bukatu na alkhairi wani sanyin dadi yaji a zuciyarsa yace ameen yafice tabishida kallo_
[2/13, 1:46 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐

💐🎀💐
*_NA MAMAN AHMAD_*
*_(MARDIYA KAOJE)_*

🎀
💐 *51* 💐
🎀

*_wannan page din nakune masoya littafin marainiya ce ina matukar godiya da dumbin adduarku da kulawarku agareni zanyi amfani da wannan damar dan Allah masu bina prvt suna cewa intura masu littafi dan Allah suyi hakuri sunema a group dan naturawa mutane da dama abin yamin yawa ku fahimcine ba wulakanci bane thanks u all fans of YARIMA FAIROOZ💋_*

_yana fita tatashi tashiga dakinsa dukda tanajin tsoton kar yadawo yashuka mata rashin mutunci amma koma miye zatayi tolerating ai mijintane yazaayi tana cikin guda dakin mijinta da kura haka tadebe farar rigarta daga ita sai undies tafara gyan dakin har toilet tashiga taga yanda yajera kayan kamshi kama daga sabulu turaren wanka dana fesawa body spray dasu shampoo jai wani abun batama sanshiba ta jinjina kai tace mutum kamar dan daudu nan tawanke bayin tas tafita da bolar koina tashare tayi goge goge tayI mopping tanayi tana zuwa kitchen duba girkinta ferfesun kayan ciki tayi daya nuna tayanka irish aciki ta maikada kwakwa tayi coconut juice takai dinnin ta ajiye kiraye kirayen salla taji tayi sauri takoma dakin dan takarasa tabude drower dinshi taga kayane jere reras shadodi da yadiddika gogaggi sai kamshi sukeyi dayar tabude taga jallabiyoyi da undies dinshi da jins jins da t.shirt duk agoge tasauke ajiyar zuciya tace wai yarima akwau son gayu yar karamar tabude kayan wankine akasa sama kuwa koda taleka kudine bandir bandir zasukai milion biyu ko fiye ta zare ido shiko yarima miye na ajiye kudi a daki tabe baki tayi tadauko kayan wanki tadauki undies dinshi tashiga bayi tawanke tas tasa katon hijaba taka waje tashanyasu maI gadi sai kwasar gaisuwa yakeyi danshi yana yaba ummy dan zaicika tunbinsa tatul da abinci har yaka gida har tanaso tafi mai gida kirki danshi sai can baarasa yake dariya saidai akwai sakin naira ummy tace baba ya aiki da zafi kuma alhdl yarnam_
Chapter 19 · 0% Book details