← Book details Marainiya Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 34

Sashe 31

Marainiya Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

_ko kwakkwaran motsi yakasa haka yarinyar nam take dama lallaI tana kwararsa haskiya dasake dolene yasan yanda zaiyI tasoshi dakyar yasamu yamike yafita zuwa dakinshi tanaji yafita tayi saurim fitowa tarufe dakin da key takoma kan kujerar madubi tazauna tana tuna abinda yarima yamata gaskiya yakwareta dayawa ai sakacintane yasa hakan tafaru amma zatayi maganin abin a wajen yarima kuwa fita yayi yasiyo masu take away sai ganinshi kawai tayi zaune kan gado itakuma tafi wanka to yaakayi yashigo murmushi yayI yace sis shine harsa rufemin kofa yanda yayi maganar kamar dan karamin yaro zare ido tayi tana kallonsa anya yarima bashida aljannu tashi yayi yazo inda take tsaye yace ko irin dan gud mrnig hug and kiss dinnam babu my love zabura tayi tana ja dabaya dan yanzu abinshi tsoroma yakebata kawai tasan aikin aljanune inba hakaba yarimane zai rika wayannan abubuwan matsawa yayi saida takai bango ya mannata yana kallonta idanta akasa tana karanta ayatul kursiyu peck yamata agoshi yace ga break fast dinki cam yafita da sauri dan a gaskiya idan ba yana danne zuciyarshiba komai zai iya faruwa bayan takare shirinta taci abinci tafito zuwa kitchen tadaura masu abinci shi kuma wanka yashiga fried rice tayI da perpesun kan rago sai kamshi ke tashi yarima yashigo yana lumshe ido yace sis me ake dafa mana ita Allah yasani yanzu kunyarshima takeji batace komaiba yazagaya yarungumeta ta baya yana cewa kada kiji kunyata nifa mijinkine kuma yayanki kallonshi tayi ta girgiza kai tana cewa ni bansan inda yatima yadosaba so yake inji inasonshi yazo yarabudani yasani cikin bakin ciki......bazan taba yarda nakamu da sonkaba insha Allah_

*92*

*bayan wata daya*
_ummy batakara bari yarima yatabataba da taganshi gufuwa takeyi kuma tasace spyer key dinshi na dakinta soda takare abinda takeyi saita shiga daki ta kullu amma fa tana daurewa ne kawai dan saida ta nisanta dashi take tunaninsa saidai kawai taba kanta hakuri ummy kima daina tunaninshi danke bakya gabanshi tana zaune tayi tagumi wayarta tayi kara taga mum tadauka suka gaisa take cewa mum ankoma skull dan Allah tawa yarima magana su dawo hakanam mum tayi dariya tace ehhh ankoma sati biyu kenam amma yanzu sunje strike kuma ba wanda yasan ranar dawowarsu wani murmushi ummy tayi tace wai yanzu hankalina zai dan kwanta nanta tambayi dija da yayanta mum tace lfy qlu suke jibima zata dawo gidan mijinta saura ke ummy dagajin haka takashe wayar tana cewa badaI da yarimaba tatashi cikin sanda tabude kofar tamanta bata rufeba taje kitchen tadebo abinci tadawo tarufe ji tayi anjanyota tafada jikinshi yayi ajiya zuciya itakuma ihu tayi yasa bakinshi cikin nata yafara kissing dinta sunaja dabaya har suka fada kan gado ummy tarasa a ina take dan tayi missing din abinda yarima yaje mata cikinta duk yayi sanyi saida yagaji dan kanshi yasake yadawo kallon fuskarta yace haba ummyna kinaso ki kashenine yazaki rika guduna hahhh kinsan halinda na shiga kuwa sati daya nayi a asibiti amma baki saniba duk akan rashin ganinki konazo na kwankwaaa maki bakya saurarena meyasa_

_yana maganar ne kamar yayi kuka yace dana mutu shikenam dabazakima saniba mekikeso namiki dan kisoni bazan boye makiba wallahi ina sonki kuma Allah kadai zai rabani dake so kima daina zance wani deal daga yau yakare yatashi a fusace yakalleta wacce tadazgare tana kallon karfin hali sannan kuma wallahi kika kuskura kika kira wannan dan iskan kikagaya mashi zam maki abinda bakiyi zatoba me kika dauki kankine kina matasayin musulma amma kina gudun mijinki har yakwanta hospital bakisani akam wani dalili naki na banza u are so selfish tashi ummy tayi wacce zuciya takawo mata iya wuya ta nunashi tace baka isaba fairooz wallahi dolene kasakeni dan banasonka maaruf shine wanda nakeso shine yadace dani bakaiba shine yasan matsalata kuma komai girmanta yana magancemin ita kaikuma bakasan komaiba sai kanka kadauki girman kai kaforawa kanka so just get lost ni bazan taba zama dakaiba wani mugun mari yawatsa mata yanunata yace badan inasanki zaki wulakantamiba bakiisaba kuma wallahi kika kara kiran sunan wani kato agabana sai fasa maki baki kuma ninakeda damar sakinki to wallahi ko duniya gabadaya zata taru bawanda yaisa yasa nasakeki dan kece ruhina kece jinin jikina kitausayamin kisoni wallahi bazaki taba danasaniba arayuwarki pls ummy_
[3/7, 11:59 PM] ‪+234 703 962 5239‬: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐

💐🎀💐
*_NA MAMAN AHMAD_*
*_(MARDIYA KAOJE)_*

🎀
💐 *93* 💐
🎀

_yarima yacigaba da maganganu daga baya yace kuma wallahi idan har baki dainamin rasjin kunyaba zaki tabbata a garinnam so garama kin kwantarda hankalinku kizo muyI rayuwar aure dake yafice zuciyarshi kamar tafaso kirji ummy kuwa har yanzi dafe takeda kuncin idanunta har sunkafe dan babu sauran hawaye a jiyar zuciya kawai tayi tace nikuma zangani nidakai waya kamata yabi wani na yarda bazaka sakeniba kuma zan zauna dakai har iyakar rayuwata amma batun insoka baima tasoba kuma bazan taba binkaba ahakan zansoka kana ganamin azaba har kake kira kana sona wannan shine so haka tayita maganganunta itakadai har bacci yasaceta daga ranar yarima baikara shiga sabgartaba yau kwana ukku kenam ummy kuma bata damu da tanemeshiba yarima kuwa abin duniya ya isheshi a kwana na hudu ne yaje dakinta yace ummyna am sorry kinje idan na bata maki kidaina bani wahala haka wallahi inasonki kamar raina kiyi hakuri kisoni koda kwatan wanda nake makine pls ummy takalleshi tace wallahI bazan taba sonkaba tab duk irin cin mutuncin dakamin karabani da farinciki na ka kuntatamin ka tozartani ka kyamaceni sannan yanzu kazo rana tsaka kace kanasona yazaayi nayarda dakai no dis can never happen koka manta kaida kanka kace bazaka taba sonaba haba baby let be gones by gone pls dallah malam dakata kama daina bata lokacinka anam kakwashi hajarka kayi gaba ba abinda zansiya_

_yarima yakamo hannunanta yarike yace baby taba zuciyata kiji yanda take bugawa yakai hannunta gurin taji amma ta waske tace bro dan Allah kakyaleni bacci nakeji baice komaiba yafita yazanyi da raina meyasa ummy bazata fahimci inasontaba yaushe taiya fushi haka ohhh Allah kataimakeni gari na wayewa shine yahada masu break fast yakaimata har daki amma saboda iskanci ceqa tayi azumi takeyi haka yamiyar yafita tadafa indomie taci haka yakwaso mata kayan buda baki kamar mahaukaci yaje yadamata komai dan yarima akwai iya abinci yakaimata har daki harda lashe baki gaskiya abincinan bazan barsuba haka tazauna tanadi abinci bayan takare tace not dat good ba laifi yarima dai komai baiceba yakai kayan kitchen yadawo ummy kam mamakinshi take anya bashuda afirutai kuwa humm yarima yace my princess barkada shan ruwa ko kina bukarta wani abun tayamutsa fuska tace bakomai tanx dawowa yayi yazauna kan kujerar da take ya rungumota yana cewa baby dan Allah kiyI hakuri kidaina wannan fushin kina bani wahala sosai KIYAR DA DANI pls wallahi dan bakisan irin sonda nake maki bane tun kafin intafi america nafara sonki bazan maki karyaba wallahi ina matukar son kikasance matata abin alfaharina ummy dan Allah koda baki sona inaso kibani dama innunamaki irin sonda nake maki kinji itadai lafewa kawai tayi tana cewa idan baka mutuba zakaga drama kala kala wato kacuceni daga baya kabarni bazaiyuba saina tabbatarda kanasona tadago ahankali tace to indai hakane banga amfanin zamammu ananba kawai mukoma gida nagaji dazama anam kallonta yayi yace shikadai kikeso bayan haka shikenam zaki bani dama tace no I will just think about it kallonta kawai yakeyi yace ba matsala wata rana ni nasan komai zai wuce gaka yatashi yakoma sashensa yarasa meke masa dadi yaushine macce kijuyawa son ranta maccenma ummy duniya kenam_

_washe gari yaje yamasu visa jirginsu na yammane yanadawowa yaje yagaya mata ta shirya zasu koma gida dadi kamar yakashe ummy tayita tsalle bayan jirginsu yanadaga Allah kuma yasa yasauka lafiya daga airport sukayi gidansu mum sai wani nam nam yake da ita kamar kwai ummy kuwa aai wani cin magani take tanq basarwa suna shiga gida sashen mum suka nufa ummy dagudu tashiga mum na falo tagada kanta tana I miss u mum kam tayi farinciki sosai taga ummy takara fresh tadagata tace yan america idanku ku kenam daga sati biyu sai akayo wata biyu fairooz dai murmushi kawai yakeyi fido tafito itama tanata murna tarungumesu duka tana wellcomin nasu haka sukaita firar yaushe gamu nam kecewa fido tazo tarata suje suga babys din dija mum tace aikya karata maimakon kiyu niyya ki haifi maki kintsaya sakaci da sakarci tura baki ummy tayi tana buga kafa yarima yaji kamar yahadeta don sonda yake mata tace haba mum aishi haihuwa lokacine kuma ai bangansuba tumda aka haifesu yarima yace mum kifita batun ummy kwanan nam wani abu takeji kuke kushirya zuwa 5:pm zankaiku tace thanks bro mum dai alajabi yasheta dakuma murna yayanta sunshirya kansu ashe kwanannam zatasamu jika karfe biyar nayi kuwa suka shirya yafito cikin wata dakakkiyar shadda ruwan kasa tayi balain yimashi kyau ummy ita kanta saida taji gabanta yafadi kai Allah yama fairooz kyau amma afili kuwa ko kallonshi batayiba tana wani shan kamshi baya tabude tashiga baice komaiba fido tashiga gaba ya saita madubi dai dai fuskarta ya kanne mata ido yana cewa my love yau kuma sarauta akeji komai bataceba illah muguda baki datayi_

*94*
Chapter 31 · 0% Book details