← Book details Marainiya Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 34

Sashe 24

Marainiya Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

_*nigeria, bauchi*_
_abu yadamesu yasha masu kai yau shekara daya kenam ba fairoiz ba labarinshi mai martaba har yakwanta ciwo mum kuwa damuwa tamata yawa ga miji kwance ga fairooz baidawoba baasan inda yakeba ga baiwar Allahn nam anbarta da aure tana yawo abin tausayi ummy kuwa dukda tanason tacire damuwa aranta amma takasa saboda aurenda yake kanta yatakurata yazatayi da rayuwarta daurewa kawai takeyi amma abin yanadamunta ga auren dija saura wata biyu mai martaba yayi ciwo har yawarke ba yarima ba labarinshi haka suka hakura suka sa ido da addua ummy tanabasu tausayi shiyasa suka yanke hukuncin kawai tasamu wani tayi aurenta tunda baasan halinda yarima yake cikiba koya mutu ko yana yare Allahu aalamu dan addini bai haramtaba yace idan zaka iya jira kajira idan bazaka iya kuma saikayi wani auren amma zamu jira mugani idan yashekara biyu baidawoba saimu bata zabi mum tace hakane alhaji Allah yabaiyanar dashi aduk inda yake yace ammen yan uwa duk sunyi bakinciki sunyi kuka sunyi addua amma haryanzu shiru hardai majid wanda har masallatai da makarantu yakebada sadaka ayi addua kullum sai yayi kuka dan sunshaku da yarima sosai_

*64*

_auren dija saura wata daya kuma yau suka karw ssce dinsu dan haka mum tashirya masu tafiya zuwa dubai sayen kaya kuma zasu rage damuwa hardai ummy da yanzu ko magana batasonyi haka suka tafi har maI martaba sukayo siyayya sukayi yawon bude ido kuma dija kam sai ware ido takeyu tana kallon abubuwa daban daban daga can suka wuce amereca dan duba lafiyar sarki kuma asibitinda fairooz ke aiki mai martaba yaje bayan andubashi aka tabbatar mashi yaji sauki saidai magunguna dazaabashi kuma yarage tunani alokacin kuma su fairooz basunan sunje squdiya dashine zai dubashi satinsu biyu acam sukadawo nigeria sai kuma batun biki sai shagali amma kuma baayi wani sosaiba dan kowa ranshi ba dadi da rashin fairooz haka aka auradda dija ga mijinta munir buri yacika dija Allah yarabata da rayuwar kauye kuma Allah yabata miji nagari ummy kuwa kwanan nam da dija batanam saitarufe kanta tayita kuka ita kaidai adaki abin tausayi_

_dare duk bata bacci saita tashi tayita sallah tabakai kukanta ga ubangiji dan dukta kwanta tana mafarkin fairooz wai suna bakin ruwa tsaye dashi sai kawai yafada ruwan yatafi yabarta sai miko mata hannu yakeyi wata mata najanshi tana kara turashi can nesa da ita kuka takeyi saita gaji inta farka takanyi nafiloli sosai tayi addua yanzu rana 200level ne tana karatunta yanda yakamata tana zuwa gun dija akai akai suna fira wani lokacin har kwana tanayi acan in mijinta yayi tafiya takan rage damuwa dija zata rika bata baki tana kwantar mata da hankali in Allaj ya yarda rayuwarta bazata tsaya ahakaba zataji dadin rayuwarta takayi kuka dija nabata hakuri bayan wasu watanni kandece gurin boka tanamasji kirari tba cewa boka aikinka yana kyau dan yaron har yanzu ba labarinshi saikuma batun larai inaso ahadata da mijin mai kudi yabda zamu mulki kowa sub rammu dariya yakece da ita yace babu matsala kije ki kawo kan akuya baka kirim da jar kaza kusa tara saI gashin aljani dana doki zare ido kande tayi tace wannan aisaiku inani ina aljani zamdai bada kudi boka nan tabashi dubu ashirin tawuce tana murna larai zata samu mai kudi_

_abubuwa sun cakude rayuwa tayima wasu dadi wasu kuwa tayi masu baki kirim kande dai sunsami abinda sukeso dan kuwa dan gounan jihar bauchi boka hadata dashi kamar zai haukace haka yakeson larai dukda kauyancinta da jahillicinta haka yake mutuwar sonta kanarme gidan mai martaba kuwa ko walwala basayi harsai ummy dukta rame tazama abin tausayi shekara biyu ba wasaba hakasu mum suka yanke hukuncin zasu raba auren taje tasamu wani ta aura taji dadi sosai haka suka gayama baba yatausayawa yarshi sosai halinda takeciki kullum yanakan yimata addua bayan wannan maganar da satibyu su ummy sunkoma makaranta yanzu suna 300leveve shekararta shatara haka ummy tasaki jikinta gayunta takeyi kamar ba gobe kuma tafara sakin fuska saidai ba kowa take sakemaba ananan ranar idi driver baizo daukarta ba tana tsaye kan titi tana jiran mai adaidaita saiga wata arniyar mota tafaka duk wurin saida akabita da kallon dan motar tasha jininsu wanine yafito cikinta sai taku yakeyi kamar bayason taka kasa nakalleshi dakyau dogone dan bazaa sakaji jeren guntayeba shiba fariba kuma ba baki amma anfi sakashi jeren farare yanada jiki basosaiba daganinshi bazai wuce 43years ba kuma indai ba barikiba yaisa ajiye iyali sanye yakeda shadda fara sai kyalle takeyi idanshi sanye da bakin gilashi yahadu sosai sai zuba kamshi yakeyi yadoso inda ummy taje tsaye......_
[2/13, 2:21 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐

💐🎀💐
*_NA MAMAN AHMAD_*
*_(MARDIYA KAOJE)_*

🎀
💐 *65* 💐
🎀

_ummy naganinshi takauda fuska dan itama motar take kallo sallama yayi mata ta amsa yan mata inazuwa haka cikin rana dawata zazzakar muryarshi kamar mace batako kalleshi balle yasamu amsa daga gareta haba yan mata dan Allah ki amsani mani wata tsuka taja tafara tafiya yabi bayanta yana haba yanmata dam Allah kitsaya mana mai keke napep tatara tashige saoli magiya yake mata amma taki sauraronsa tawuce bayansu yabi amma batasan yana bintaba saida tasauka yafito mota yace haba beutifull ba ajinki bane dan Alkah kisaurare koda na second biyu pls jitayi kamar yadaureta da igiyoyi tatsaya tace ina jinka am dama tunda naganki naji inasonki wallahi kuma da aure dan Allah kitaimakamin da numbarki pls beauty dan darajar Allah kayi hakuri ni matar aurece dariya yayi yace aishiyasa nace inasonki dan bakowa zai iya ganinki yakyalikiba danke natar aurece murmushi tayi wanda batasan yafitoba tace amma gaskiya kaiko acikin yan naci kaine shugabansu kayi hakuri dan Allah marairaicewa yayi kamar zaiyI kuka yana rokonta wucewa tayi harzata shiga get saiji tayi yace wallahi ko baki bani numbarkiba zanshiga harciki intambayi izni gurin mahaifinki cak tatsaya gabanta na dukan dari dari lallai wannan yatonamata asirinkai daga ance ta nemo miji jiya jiya hartafara kai samari gurin abba aa bazaayi hakaba_

_dawowa tayi baya ta marairaice tace karufamin asiri dan Allah kayi hakuri katafi murmushin cib nasara yayi yace wallahi koda yankan naman jikina zaki rikayi to bazan barkiba ummy tayi tayi yaki kyaleta dole tabashi numbanta yakirata taja tsaki tashige ciki tana tunani barkatai waishin idan ta amince tay adalci kuwa gaskiya zata gayamashi yayima Allah yarabu da ita dawane ido zatakalli su mum tace tasamu miji bazaiyuwuba gaskiya dukda dai shi yariman baasan yaushene dawowarsaba amma zata jirashi ta yarda da haka kaddararta take dukda batada tabbacin zataci ribartin hakan hawaye taji suna gangaro mata aiko kiranta yakeyi saida yayi six misscall sannan tadaga wata ajiyar zuciya yayi wacce tajita yace haba beauty ina kika shigane inata kira ko sai ammin yanga ina laifin wanda yave yana sanka ha beauty duk wannan abin dayake kala bataceba dan tarasa taina zata fara mashi bayani yagane kozai rabu da ita baki gayan sunankiba ni sunana maaruf adam saleh ni haifaffen garin bauchine duk dangina anan suke ni dan kasuwane kuma ina aiki a g.t bank nataba aure saidai matata tarasu shekara biyu kenam inada yaro daya sunanshi hafiz ko zaki yarda kizama mahaifiya gareshi kimaye gurbin mahaifiyarshi_

_sai yayi shiru can yace kinajina dakyarta iya cewa inajinka naji duk abinda kace amma tunkam muje koina inaso insanar maka waceceni nan tagayamashi komai gameda ita abinda yakamata tafada tace nagayamane dan kafita harkata badan wani abuba ba an iya butulciba dam haka kayi hakuru dan Allah kada ka kara kirana na gode kit takashe wayar saikuma taji hawaye dabatasan namiyeba shiko wayar yabi da kallo dukda yaji tarihinta takuma basji tausayi tana acikin tsaka mai wuya amma in Allah ya yarda shi zai fiddata zaije yasamu mai martaba dama abokin abbanshine zaiyi kamar basu taba magana da ummy ba yadai gantane kuma yaji yanaso shine yazo neman izini haka kawai zaiyi yasami ummy wani tsalle yayi yafada kan katifa ya rungume filo tunda matarshi tarasu baitaba tunanin aureba saida yahadu da ummy harda babanshi yabashi mata ba sau dayaba ammashi yanuna bayaso mutane harcewa suke wai yazauce akan rasuwar matarshi sai yanzu yasamu amma kuma sai azomashi da matsala wallahi ba abinda zai hana ya auri ummy idan Allah yayi matarsace to fa ana wata ga wata_

*66*

_*shin waye maaruf*_
_maaruf adam saleh shine ainihin sunanshi babanshi babamshi shahararren dan kasuwane wanda yashahara sosau gurin saida motoci da filaye yanada kamfanin buga atamfofi da shaddodi kudi yanadasu wanda duk nigeria bawanda baisanshiba dakace adam saleh zaagane wanda kake fada maaruf shine danshi na farko sai kamneshi uku namiji daya mata biyu sunan mahaifiyarshi hajiya saratu macece maiji da ilimi dan judge ce babba tana aiki curt of apeal dake garin bauchi so kowa yasan hajiya saratu adam saleh so takoina maaruf yagaji kudi da ilimi shikanshi babban lawyer wanda akeji dashi mahaifinshi abokin mai martabane sosai wanna shine takaitacce tarihin maaruf ummy tund sukayi waya tasa kuka tana tausayawa kanta amma duk runtsi kodon hallaccinda suka mata zatajira yarima koda kuwa nanda shekara gomane_
Chapter 24 · 0% Book details