Sashe 16
Marainiya Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
_yace wato yarinyar nam itama ta iya kenam yace ba matsala har kofa tarakashi tana mashi Allah tsare su dije kan sunga love tace rashin kunya iyye kadija kuwa tave miye rashin kunya ainima ina fata abdallah na haka yake waiyo aure yayi ummy tace ke shegiyace fa tace ummy bakiji yanda najiba wallahinkun birgeno dama haka aure yake gaskiya cewa zanyi abdallah yagito muyi aure kawai dariya ummy tayi tace mudaije kitchen mugani can suka koma sukaci gabq da aiki ferfesun kifi datasan yasonshi ita tadafa da hannunta tace bazaka kara raininmin wayoba zobo ita tahada sai lemon kankana dasukayi sai kuma coconut juice sai gurin 3:05 suka kare suka jejjera a dining gwanin shaawa gidan kuma sungyara koina dukda ba darti yakedaba sai kamshi koina keyi wanka suka fada suduka suna fitowa sukayi sallar laasar bayan sun ida suka tsantsara kwalliya dije kuwa saida akayimata atamface holand red an yellow dinkin riga dasiket ne sunyimata kyau sosa tadaura dangwalin komai cas cas sai kamshi dakin keyi khadija ma aci ado sosai dan gogan yace zaizo shima 4:10 sukaji ana kwankwasawa khadija jikinta har mazari yakeyi taje tabude musu bayan sun gaisa gogan nata sai kallonta yakeyi_
_su biyarne dan ango su shida kenam nasir majid abdallah da sauran abokanshi wayanda sukayi karatu tare munir da sufyan dining suka hau sai bubbbude kuloli sukeyi kamshi na bugun hacinsu tun basu ciba suka fara hadiyar miyau su ummy ne suka fito dukda tasa mayafi amma kanaganin jikinta duka inka kura mata ido gaisawa sukayi sunata amaryarmu amaryarmu mufa mun matsu muci girki dariya ummy tayi tace kada kudamu yanzu zakuci yarima kam mutuwar tsaye yayi yana kallon yanda ummy tayi kyau ko motsi yakasa gakuma wani kishi dayakeji ganin yake kowa ita yake kallo saving dinsu suka shigayi ummy tasama majid da fairooz kowa yafadi abinda yakeso fairooz kam kifi tazuba mashi da alala sai zobo ta tura mashi kallobta yajeyi kasa kasa yana hadiyr yawu kamshin abincin har cikin kwakwalwarshi ummyce tace kazubawa abinci ido sweety ko saina bakane lallai yace acikin ranshi ashe maiyice yarinyar nam murmushi yayi yace jo banaso kina wahala majid kam kallonsu kawai yakeyi yasan na fake ne duk abinda sukeyi su nasir saka loma kawai sukeyi abdallah kuma kallon kadija kawai yakeyi munir kuma yana satar kallon dije_
_santi kawai sukeyi sai kari suke kadan yarage basu cinyeba suka mike suna gaskiya amarya mungode dolene mubada tukuici dan gaskiya abinci yayi dadi abdallah yace aa fah harda sweetyna fa ba amarya kadai bace fairooz kam yayi mamakin yanda yaran nam suka iya girki ance dan hakin daka raina....... bayan sunda taba fira suka mike su zasu tafi Allah yabada zama lagiya da zuria daiyiba sunyi waazin anyi addua sun ajiye dubu dari biyu sukayi sallama dasu suka fita abdallah yakira khadija yace tajirashi zaizo yakaita gida zasuje suraka freinds dinsu airport sudawo bayan fitarsu munir keyima fairooz maganar dija shifa yagani yanaso dariya fairooz yakwashe dashi yace daga kauyefa tafito wallahi ko secondary batayiba tsaki munir yayi yace kai kamanta taka daga kayen aka auroma ita aikoni intazo zansata makaranta inzaka amsomin wayanta ka amsomin fairooz yace bazaayiba munirbyace haba best freind pls naji yace zanbincika....._
[2/13, 1:21 AM] +234 703 962 5239: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐
💐🎀💐
*_NA MAMAN AHMAD_*
*_(MARDIYA KAOJE)_*
🎀
💐 *41* 💐
🎀
_amarya da ango sunyi kyau sosai shikanshi fairooz yayaba kyan ummy anyi liki kamar ba gobe ranar asabar akayi farmily get to gether idan kaga ka rantse da Allah matar wani kusace sai fadi takeyi tana fantamawa larai da dije kam kana ganinsu kaga yan kauye sai gulma kuwa kande tace lallai yarinyar nam dole ta wartsake irin wannan gida haka komai lafiya qalau habadai hakadai sukaita gulmarsu hajara da dije kam saidai sukoma gefe baruwansu duk inda ummy take da kawayenta takan kira dije ayita fira ana dariya ani gwanin birgewa hajara goggor amarya kande uwar amarya ango fairooz ne zaune dasu majid da sauran abokansa majid yakece kai anjima akwai rakashewa tsaki fairooz yaja yace nifa wlh dabadan kundamu sai anyi dinner din namba wlh dabazan bata kudinaba duk abinda akayi kuma saikunzo kundami mutum nasir yace oho dai indai kudine mu mundauki nauyin komai zuwa daina yazama dole saikaje ehe toai saiku jani kukaini banzaye kawai gayyar sodi danni cikinku ba wanda na gayyata dariya suduka suka kwashe dashi suka bikin farar kaza aibasai angayyaci belbela ba mtws to ai sai kuyitayi yan iska kawai hakadai sukaitayi ana sallar magrib aka kai amarya gidanta bayan huduba datasha gurin abba da mum sunsha kuka harda mum dakyar akasa ummy cikin mota kawayenta dangin ango dangin amarya ba wanda baiyi mamakin irin yanda gidan yayi kyauba gida kamar a america_
_kande kam bude baki tayi tana kallon ikon Allah ahh lallai yarinya tawarke sai kuma hawaye ohh ni kande yanzu duk kiyayyar dana nunama yarinyar nam dayake tanda arziki ji gidan da Allah yamallaka mata amatsayin nata natsaneta tun tana yar karamarta bakincikina yakashe mahaifiyarta kiyafeni ummy kinji nayimiki laifinda baikamata kiyafeminba amma dukda haka ina neman yafiyarki ummy dake kuka tama rasa mezatace da kande da wanne zataji da kawota da akayi gidan makiyinta koda kande hajarace taja kande tana cewa haba kande dan Allah kidaina kowafa ke yake kallon dangin ango dai sunyima ummy nasiha sosai mai ratsa jiki hajara ma tayi nata suka watse akan gobe kafon sutafi zasuzo suyi bankwana dije kawai aka bari dan karfe takwas zasuje dinner da sauran kawayen amarya wasu wanka suka shiga domin shiri ankone material ja da gogoro black anyi adon ja da filawowi dogayen riguna sukayi fitted gown su khadija sai rawan kai akeyi ummy kam kuka kawai takeyi duk fuskarta tabaci dakyar khadija ta lallabata tana bata baki tatashi ta wanko fuskarta aka tsantsara mata kwalliya kjadija tace kada ki kuskura kibata kwalliyarki inba rainaki.kikeso ayiba nida nakeso kihade kivurge kowa wani arnen leshine orange dinkin riga da sket yayi matukar amsarta siket din tabaya yanaja da kasa gogogro green da adon orange tasaka sai faifai kalar gogoron sa ashoke aka dauramata a kuginta kalar gogoro abindai masha Allah kawai zaace dan ummy tariga tazarce duk wani tunaninku karfe 8:00 gurin yakammala duk wanda ake tunanin zuwanshi yazo amarya da ango kawai ake jira sai kawarta khadija sauran duk suna hall majidne yakira khadija don tunda aka fara shagalin biki dq ita yake waya ko suna bukatar wani abu yace gasunan sun iso motace wacce ni kaina aranar nafara ganinta tasha jinina baya yabudema khadija kuma tashiga gaba yaja mota suka wuce amarya na waigawa gefenta sai alokacin taga ashe fairooz ne aciki ya hade cikin wata arniyar shadda lemon sai abin yayi matching kamshin turare kawai ketashi baiso kallontaba amma dole yawaigo yanda yaji turarenta na tafiya da imaninshi gabadaya caraf suka hada_
_harara yamaka mata dukda kuwa kirjinshi bugawa kawai yakeyi kauce fuskarta tayi tana kallon waje tace ni wannan basan yaushe zai canzaba suna isa gurin majid yace to ahaka zaku shiga filin habada kamar wasu yan kauye harara yarima yawatsa mashi yace miye naka acikin dan sa ido kawai khadijah tace haba mijinmu a gaskiya yafada yana kunyar khadija shiyasa bai mayar mata kugunta yakama kamarda gayya aikuwa tafada jikinshi kallon juna sukayi tasunkuyarda kai maji yabuga tsalle yace what a nice hug huhh dariya kadija tayi ummy kuwa kunya kamar takasheta yarima kuwa tsintar kanshi yayi dajin dadi yakara kankame kuguntu sukafara tafiya suna shiga hall mc yafara casasu guri duk yakaure da kamshinsu kowa yazuba masu ido gaskiya sunyi matching da juna hotuna kawai ake daukarsu can sama suka wuce inda aka tanadar masu da babban abokin ango data amarya gefe sunzo gurin hawa ummy tataka siket dinta luuhhhh....._
*42*
_luhhh tayi zata fadi yarima yatarota idanunsu cikin na juna masu hoto sukace mezamuyi inba daukaba kat kat kawai kakeji wuri yadauki sowa sundade ahaka sannan yadawo hayyacinsa suka zauna gabadaya zuciyarshi ta dagule ummy kuwa kunya taji sosai batamason dagawa bayan annatsu mc yafara da cewa abokin ango yazo yabamu biography ango majid yatashi cikin harshen turanci yakeyi harda tsokana tasa yakwashe labarin yarima yafada aka hau ihu.ina tapi rab rab rab khadija ma tatasji cikin tako na yan mata masuji dakai da kyau da kuma aji da yanga tafara cikin harshen turanci da zazzakar muryarta wayyo aiko samarin gurin sai ihu sukeyi suna yabawa harta kare abdallah yaje gun malik yace da zafi zafi akeyi inason kawar amaryarku dan Allah yazaayi asamomin numbanta dariya majid yayi yace kaje kasameta mana kaimafa kahadu dolene tamasoka so go nd tell her what u feel in ur mind tapawa sukayi nandanan ko yazagaya Inda take bayakojin kunyar mutanen gurin yatsarata tadan jah aji kafin tabashi tana cewa kai guy dinnam shimafa yahadu irin wanda nake fatar samu har wani murmushi takeyi ummy ta tabota tace my freind is in love dariya sukayi duka fairooz kuma yanadan tattaunawa da majid kome suke fada oho_