← Book details Marainiya Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 34

Sashe 11

Marainiya Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

🎀
💐 *29* 💐
🎀

_fido kam bude baki tayi tana kallon auntyn tata yanda taga tsana na yayanta cikin idonta batakara cewa komaiba illa fita tayi akan ita adole tayi fushi bataso tunda bata amsa gaisuwar big bro dintaba tunda yaya abdul yazo hutu zataje yamata ummy tace aikin hutashsheni kawazakizo kidameni dawani yaruma cam waye baisan halinshiba tsaki takonayi takwanta kiranta indo tazoyi itace sabuwar mai mata hidima tace rankishi dade kinyi bakuwa da alamar mamaki tace nii ehh daga kauyene da murmushi tace jekizo da ita kihadomata kayan motsabaki to rankishi dade dijece kawarta sai kalle kalle takeyi tasaki baki ko gaisuwa basuyiba tace sailuba wannan shiake kira aljannar duniya dariya ummy tayi tace kinga zauna dai tukuna mayi magana kara kallon ummy tayi tace kinga yanda kikazama yar birni sak humm kekam Allah yarabaki da kauye har abada ummy tace hakane kam koba komai nasamu ilimi kuma yafinmin zamada kande indoce takawo soyayyen nama da lemu mai zanyi ga kayan fruit kuma kafin taajiye dije tasa hannu tana cewa wai inama ko aikine adaukeni gidannam tacika baki da nama ko magana dakyar takeyi me ummy zatayi inba dariyaba_

_saida tacinye tas sannan takora da lemu tayi gyatsa ummy tace dije kenam tunda hankalinki yadawo saikibami labarin kaiye kinga shekara kenam banjeba amma zan roki mum kibari jibi sai mutafi tare washe hakora dije tayi tace yanzu agidan nam zankwana baniba cin tuwon gari na kwana biyuin kwanta cikin sanyi murba kamar takasheta ummy kam kallonta kawai takeyi kauyanci baiyiba gaskiya dolene yarima yace bayasnta dan gaye dashi dan sarauta a auromai bakauya wacce batasan komaiva humm ammafa dukda haka abin nashi yayi yawane dije tace wainikam ummy ina mijinki murmushin karfin hali rayi tace ai tunda akayi aurenmu yatafi karatu can kaaar turawa amma kwanan nam zaidawo duka dije takaimata tace ashe kwananan zamu zama mama dukanta ummy tay tace kada ki karyani banza wannan irin duka haka dije ta rufe baki tace kada yarima yayi kwallo dani inatabamasa sahibarsa wani wawan tsaki ummy taja tace ke bakya rabuwa da shakiyanci muje kigaisa da mum tashi sukayi dije sai soshe soshe takeyi tana washe hakora inama itama tasamu yanda ummy tasamu ance dare daya Allah kanyi bature wa ummyce cikin wannan daular duniya kenam mum naganinta taganeta tace au ashe shiyasa ummy tamandani yau dije yagida dasu baba tace lafiya lau hajiya nandai mum tayita janta da fira abinka da bakauye tasaki jiki tanata surutu ummy kam dariya kawai takeyi itada firdausi hakada har magrib tayi kowa yashige dakinsa saida aukayi ishai bayan kowa yawatsa ruwa dan abin yazama kamar alada kowacce takayi wanka data kare ishai sannan suci abinci mum kuma tawuce gun abba_

_sunzo gurincin abinci dije aai zuba kauyanci takeyi tanasa loma harsuka kare suka koma sakin ummy sukayita fira sai gurin 11 suka kwanta dayake sunyi hutu harsukare callfine dinsu hakadai dije tayita zuba kauyanci har tafara yar kiva tayi haske kwananta uku suka dunguma harda mum sukaje garinsu ummy shatara na arziki aka zube gidan malam shehu baban ummy kama daga abinci har sutura da kudi ba abinda baa kaiba kande kamar tahadiye zuciya tamutu dan bakinciki ga yarta nam ko mashinshini babu kuma mum ta tabbatar mashi mai martaba zai aiko kwanan bam ayimashi gina tazamani qaiyo kuzo kufa bakin malam murna kama kamar me harda hawaye yana godiya hakama suka dire dije gidansu itama hakanan shatara na arziki uwayenta kasa godiyama sukayi saboda farinciki harsuna cewa koyau mezasuci agidam saigashi Allah yakawo masu ta inda basuyi zatova wanda zasuci har wata shekarama hakahajarama aranam suka koma wanda ummy taso abarta mum tace wai yarima yace kadata kwaba wani bakinciki taji kamarme tace saboda kawai kuntatawa ina ruwanshi dani mtsww wanda a gurinshi hakanne kuwa don dakyarma yabari tajedim koshi mumce tace dole saitace sannam ya hakuri yarinya sai girman kai ita tafi karfin kirana tagayamin idiot kawai....._

*30*

_bayan sunfita gidan malam shehu kande ba kunya ba tsoron Allah tatashi tadaura tukunya dan dama yunwa sukeji ba abin dafawa ta banye kwalin taliya tadauko biyu har miyau nazuba tace yau zamuci dadi dukda haushin yarinyarnam yakaimin koina amma bazan fasa ciba boka yakasayi komai duk yacinyemin kudi larai tqce kai umna ko kuyavakyaji kici kayannam yar jakar uba idan nadafa kada kici malam daya shigo da kayan cefane harda nama yace ai kadan kenam daga cikin hukuncin Allah yarinyarda kika tsana yau itace tacidake kadan kenam indai duniyace tsaki tayi tace dan bakin ciki komai zaka fada kafa wannan kayan turawan sai mucisu munyi nak girgiza kai kawai yaui yafita yabarta tana borin kunya aiko dafuwa tayi mai kyau suka narka yaushe rabonsu dasuci su koshi yau tsinannar yarinyar nam tamasu rana su ummy sunkoma gida lafiya dayake suna hutu shine mai martaba yashirya masu tafiya zuwa umra suyo sati biyu zokuga hakoran ummy zaashiga jirgi da mum tagayawa fairooz cewa yayi gaskiya kuna bata yaran nam duka duka nawa suke dazaabata kudi akaisu umra mum tace ba shawara muke nemaba nadai gayamane dan matarkace hakkin kane towai mum ita batada bakine kotafi karfin takirani tagayamin ne hahh wayarda kasaimata aitadaina aiki dariya yayi yace mum kenam ai yarkice kisai mata mana ni naso insai mata ita tace bataso batada wanda zata kira inji mum ogo maku dai duk inda zaku kuje niba ni ina ruwana_

_sundaga zuwa saudiya bayan ibada dasukayi mai martaba yaba kudi dakacan aka hadoma ummy lefe akwati takwas sannan harda kayan daki duk yayi odar komai kudi sunsha kashi kam ita ummy kam batamasan wainar da ake toyawaba tadaiga mum na kwasar kaya tace wata zata hadama lefe kuma saansu daya da ummy dan komai da ita ake gwadawa haka sukaita yawo ummy anyita budar ido dan yaune zuwanta na farko abin yabata shaawa gaskiya masu kudi sunajin dadi haka suka kare duk abinda sukeyi suka wuce dubai sukayi sati daya dagacam suka dawo gida nigeria ohh no fatar ummy kamar jini za fita takara freshe tasaka abaya baka tafito sak balaraba kowane namiji yakalleta sai yakara kallonta haka suka koma gida cikeda jin dadi nam mum kegaya mata ai lefentane tabude baki tace duk wannam_

_rungume mum tayi tace Allah yasaka da alkhairi mum tace dallah cikani kada kijimum ciwo bani zakiwa godiyaba mijinki zakiwa danshi yabada kudi duk aninda kikaga ansiya ba sisinmu aciki shiya bada zare ido ummy tayi nantaje farincikinta yakoma tace mum kodai mafarki nakeyi yarimane zaibada kudinshi mani hummm dungureta mum tayi tace sakarya to miye abin mamaki mum gani nayi wai..... shihhh rufemin baki kada kice komai kuma nasan dole zaki tsani yarima kidauka kome yamaki yabiyaki tunda har ya yarda ya aurki kinji bance kada kiramaba aa inaso cikin aji da wayewa nakeso kirama dolene yanzu inyadawo yayi nadama dan yanzu ba ummtn dayasani bace kingane menake nufi kada kiyi saurin bada kai kuma kada kirinka wulakantashi mijinkine malaiku zasu tsine maki inaso kimashi cikin ruwan sanyi ke macece kinsan duk hanyoyinda zakibi kirama kin yanzu dayadawo gidanki zaa kaiki bana tantama akamki dan nasan yanzu ko a turai akakaiki zaki iya rayuwa yarima mutum ne maison girki mai dadi da tsafta sam bayason kazanta kirika kwalliya kina gyara jikinka kada kishiga harkaraa kuma kada kinuna kinajin tsoronsa kuma kada kimashi rashin kunya kindai gane ina mai tabbatar maki dakanshi zaisameki yarima mutumne wanda indan bakasan halinshiba zai kwareka amma samun miji irin yarima yanzu akwai wuya kirike abinki kingane daga kai kawai takeyi tanajin kunyar mumm azuciyarta kuma cewa take anya yarima zaibita kuwa......... nidai nace to zamudai gani_
[2/13, 12:57 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐 💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐

💐🎀💐
_*NA MAMAM AHMAD*_
_*(mardiya kaoje)*_

🎀
💐 *31* 💐
🎀

_mum tace kina mamaki ko kidaina domin kuwa duk taurin kan namiji mace zata iya lankwasashi balle ke ummy kinhada duk wani abinda zaisa kowama yasoki balle kuma da namiji kiyi amfani da iliminki wayewarki ki kwatowa kanki yanci kinji daga kai kawai takeyi sannan yarima da kike gani yanada saukin kai dan kawai kinsa tsoronshi arankine idai dai zakiyi wayan nam abubuwan to cikin lokacinkalilan zaki saye zuciyarshi gabadaya iya abinci, kwalliya, tsafta, girmamawa, ilimi, inkinada wayannan to kingamada duk wani da namiji ba fairooz kadaiba kinga yanzu da Allah yadawo dashi lafiya kema kinkare makarantarki gidanku zaku koma kada kiyarda kibashi hadin kai sai kin nunamashi baduk mace bace ballagaza kamar yanda yake kallonsu kada kibashi fuskarda zairainaki ko saneki a arha jan aji akasan mace dashi kada kishiga sabgarshi iyaka gaisuwa kingane ummy tace ehhh yayi kyau cewar mum_

_su ummy sunkoma makaranta yanzu suna ss3 kuma itace head girl dinsu duk wani speech debet kai konaima ummy sune agaba ga kuri yakaru dawuya kaga ummy na dariya haka kurum a makaranta saidai in itada khadijane takance batason raini dariya kawai khadija keyi tace yayi gimbiya matar yarima daganan kuma sai sufara fada dan tatsani sunam tace Allah khadija kidaina kinsan kuwa yanda nakejinshi araina kuwa wallahi dabadon kada na aikata haramba dayana dawowa cewa zanyi yasakeni kuma dai banda hallacin iyayensa dasai nashukamai rashin mutunci wallahi hakada sukaita fira har malamin lissafi yashigo nan kowa yakama gabansa hakadai rayuwa taci gabada tafiya har suka zana jarabawa karshen zango a gurin fairooz kuma sauranshi wata uku yakammala yakira mum yagayamata_

_hutunsu mai yawane shiyasa mum tashirya masu tafiya zuwa umra kuma takira fairooz aian yakawo kudi dagacan zasu hado lefen ummy yace kai mum kina lalata yatinyar nam Allah kai banason iskanci zqkabanne ko inyida kudin humm indai kudi ai bazasu hada fadaba zanturo haka kuwa ajayi yatura mata komai harsa na funitures dazaa saka agidanshi yace mum nayarda dake inason ahadamin gidana yayi kyau inkudin basu isaba abba yabada kinji ok nop zqngayamashi mum tadauko mai gyaran jiki daga maiduguri dan yanzu ta tsammanin saura wata daya fairooz yadawo ummy dadi takeji zataje saudiya 4d first time dazata shiga jirgi mai gyaran jikiko aikinta kawai takeyi ummy hartafara gajiya mum ce taje jamata birki bayan sunyi hutu dan dama jarabawa sukeyi yanzu term daya yarage masu su kammala makaranta_

*32*
Chapter 11 · 0% Book details