← Book details Marainiya Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 34

Sashe 32

Marainiya Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_murmushi yayi yatada mota sai satar kallonshi takeyi fido tace wai aunty ummy naga kinama big bro yanga wlh zamu samo yar sweet sixteen mu aura mashi bayan kinriga kin sufa aunty kamata yayi kilallaba don big bro mata har kamum kafa duke zuwayi gara kinkama abinki kidaina jan aji dan zai iya tsinkewa dariya sukayi itada yarima yace sis gayamata dai kamar kinsan abinda yadawo dani kenam abba kawai nake jira yadawo namashi magana aure zankara kinga yarinyarma yana kunna wayarshi yanunamata tace waw amma big bro kayi dace tafi aunty ummy kyau kuma ba hoton kowa bane na ummyne ummy kuwa jitayi gabanta nafaduwa da zafi tace kanku akeji idan kunyi ku auro uku rana daya fido tace basai kinfadaba wallahi big bro harna tuna sadda aka tarama mata masu kyau akace kazaba inaga haka zaakarayi danso nake muzabo wacce takere saa wacce zamuyi bugun gaba da ita mushiga koina da ita baa rainamuba ummy kamar ta shake fido shikuma kallonta kawai yake insunhada ido yamata gwalo ko kiss ko yakashe ido daya harsuka kai fido magana takeyi yanda zasu samo tsaleliyar yarinya ummy kuwa tacika tayi famm amma fa cewa take ina ruwana tunda basonshi nakeba tare suka shiga da fairooz munir kuwa yana gida dija kamar tayi ihu saboda murna yambiyu kam sunyi bul bul dasu_

_ummy tadauka tayi ma meenal wasa fido kuma tadauki manal sai murshin sukeyi munir yace amaryarmu mu yaushe zaa haifomana babyne gaskiya mu munason muga yayanmu fa yarima yacr kaidai gayamata inbataso kwanan nam zakuje daurin aurena ummy dai batace masu komaiba tatashi tayi dakin dija dariya sukayi munir yace wai yarima yane wai kodai kaine raggo yarima yayi murmushi yace banason iskanci yaushe kazama dan sa ido ina ruwanka gaga ka koramin babyna munir yace ahjh lallai naga alama duk ummy tacanzaka kazama wani so cool bari kaida freind ummy tana wahalda zuciyata taki ta aminta dani munir yabushe da dariya yace haba yarima kada kagayamin ummy tagagareka gaskiya kabani kunya ita macce yatakene ai nantake zaka mata wayo kafin ta ankara komai ya afku haba prince kada kabadamu mana zo kaji.munir yarada mashi wani abu akunne wanda banji dariya sukayi suka tafa bayansu fido sunbi ummy daki suka taradda ita zaune tana tunani dija ta tabata tace ke meke damunki fido takece da dariya tace wai dan big bro zai kara aure shinefa ta kannema dija ido alamar karya take dija tadafe kirji tace kai haba ashe da gaskine naji munir yana fada ummy batasan sanda tatashi tsaye tana zare ido dija da fido wata dariya tazo masu suka danne sauri tayi tazauna tace to ina ruwana da aurenda zaiyi mtsw tawuce toilet sukabita da kallo daroya kamar takashesu wato tana kishi amma takasa ganewa bayan tafitone dija tace fido tabasu guri zasuyi magana bayan tafita dija takalli ummy tace_

_ummy...ummy.....ummy saunawa nakira uku ko wallahi ummu kisauke duk abinda kikeji kirungumi mijinki kinji na rantse wallahi muna zaune da munir yan mata kekiranshi suna cewa yabasu numban fairooz ke kinga wulakamcin da yake masu amma dukda hakan basa hakuri yan harma yadaina daukar bakuwar numba nidai amatsayina na kawarki kuma yar uwarki nake baki shawara kinga yarima yayi nadama yana sonki yanzu fiyeda zatonki ni shaidace kuma kena nasan kina sonsa kinkasa fahintane kawai kiyima Allah ki rungumi mijinki ansan anason mace mai aji ammadai kada yayi yawa akwai inda akeyinshi ummy tanisa tace kingani ni vansan mike damunaba wallahi banason yarima saidai kuma inajin haushin ace wata tanasonshi dariya dija tayi tace ummy kenam wannan shi ake kira kishi wanda idan bason mutum kakeyiba bayanda zaayi kayi kishinsa ummy dai kallonta kawai takeyi tace naji dija kuma zanyi iya kokarina inga nasashi cikin zuciyata dan yazamemin kadangarwn bakin tulu can kuma sai tace am yabatun aurenshi to wacece zai aura dija takalleta tace kinganiko kinkasa hakuri wannan yana nunida kindamu bawani aure dazaiyi karyane kawai munason gwadakine girgiza kai tayi banyardaba dan harda pic dinta yanunama fido dija tace to nidai banji munir yafada dakuwa da gaskene dole yasani ki kwantarsa hankalinki Allah yarima yamayi maki adalcI haba dawani dayanzu yakadaki ya auro wata wallahi namiji kamar yarima wallahi dabayasonki da yanzu yasauwake maki ke bazakiyi tunani bane yanda yakemaki adah yanU yana makishi haba ummy u have to think mana kitsaye kallon ruwa kikaga mezai faru dan naga kamar magana kawaI nake amma bakya fahimta_
[3/8, 12:08 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐

💐🎀💐
*_NA MAMAN AHMAD_*
*_(MARDIYA KAOJE)_*

🎀
💐 *95* 💐
🎀

_ummy kallon dija kawai takeyi yanda tazauna tanaimata fada tayi dariya tace mama dija kenam naji kuma zan daina kadama kidaina wallahi saudiya ma zamuje mu auro masa balaraba murmudhi ummy tayi tace nasan aiba zakiyima kawarki hakanba wato bazaki ganebane ni narasa inda yarima yadosane yacika fushi dayawa harfa marina yayi ranar dija tace ahhh kila hauka kikamasa mana kawaifa dannace ni maaru nakeso shinefa yamareni kwalalo ido tayi tave aiyama raga maki dabai faffasa maki bakiba wai ummy kinkuwasan yanda maza keda kishi kuwa humm to wallahi kidaina kishifa hankalinki ki mallaki abinki ba boka ba malam sai yanda kikayi dashi ummy tace tab shI yariman inaga bakisan mekije fadaba dija tayi dariya tace lallai ummy daaauranki shi yariman har nawa yake sarkima dayaje ubanshi ammallakeshi balleshi karan kada miya to bari kiji indai kina wayamnan abubuwan to koina yaje sai yatunaki nsn tashiga bata sirrukan mallakan miji ke haka dija tasata gaba kamar wata uwarta tanamata fada ummy kuwa sai kada kai takeyi_

_sai araun 9:30 pm suka koma gida mum taje cemasu tasa anje angyara masu gidansu dan haka sutafi can suka kwana fairooz yace gaskiya mum ni nagaji yanzu saidai gobe I need to sleep yawuce sashensa mum tace ku akeji ummy kuwa har zatashiga dakinta mum tace kekuma mezangani dalla wuce gun mijinki sakarya kawai ni ummy bansan yaushe zaki gane abinda kikeyi baida kyau ko kadan kina ganin kamar ke wai daidaine zaki gane kuranki duk ranarda sarki yasan tsakaninki da yarima kinji na rantse wallahi nan take Ai auro masa wata kisamu abinda kika hadamasa ki kaimasa sumi sumui ummy tawuce mum kamar takwashe da dariya tace yaran yanzu saisu inba maganar kishiya akamasuba basa nutsuwa indomie tadafamashi da kifi sai kamshi takeyi tadauko zobo tasaka a jug tafito tanufi sashenshi baya falo tafara konkosawa dakinshi dama abinda yake jira kenam shiyasa yace bazasu koma yauba dan yasan mum dole zata turota shigo kawai yace yana kwance kan gado dagadhi sai boxer fari yayi filo da hannuwanshI duja biyu tace ga abincibam naga bakaci komaiba dadi yaji wato tadamu dashi dan karamin tebur tadauko tadora sama tadauko cup tazuba mashi zobon tace kasauko kaci tana maganarne amma bata kalleshiba kuma dauriya kawai takeyi_

_tasowa yayi yazauna kan gado yace taje takunna masa t.v tana kunnawa kuwa sai nunowa akayi cikin zee word sunata suyewa da kalamai masu dadi ummy dai ko kallo batayi amma tanajin abinda sukeyi yarima kuwa abincinshi yakeci kuma yana kalli yace ke kinci abincinne tace ehhh aa banyarda kizo muci nakoshi tace banason gardama kitaso nace yanda taga yacanza fuska yasa tatashi yasaukarda abincin kan capet gabadaya suka zauna dibowa yayi yabata taso taki amma taga ba wasa a idanshi kuma baima damuba tabude baki yasa mata daganan bawanda yace wani abu inyaci daya zaibata daya har suka kare yasha zobo itama yabata duk saitaji jikinta yayi sanyi shi bayama nuna akwai wani abun kamar dai dama sunayin hakam acikin zuciyarshi kuwa cewa yake lallai idear nan ta munir tana kawo light dahaka zaki fara sabawa dani ummy cewa take inama kanamin gaka tuntuni kika da yanzu bafara sonka amma mutum kullun cikun zuciya da fada bayan sunkare tatashi takaisu kitchen tawanke tadawo tazauna idanunshi kan t.v yace baby bazakiyi wanka bane ga kayanki cam zanyu kawai tace tamike tadauki towel da kayan baccinta tashiga cikin toilet can ta tube tayi wanka fairooz kuwa tadhi yayi yana taka rawa bayan takare wanka tagoge jikinta tasa kayan baccin rigace batakai guiwaba mai hannun vase pink tada sulbi amma daga kirji kawai aka matseta kasa kuwa abude take takasa fitowa dan gaskiya yanzu kunyarshi takeji shidai yaji shiru kuma yabajin karar ruwa ya kwankwasa yace hey baby yadai da sarkewar murya tace fyn ok kawai yace yakoma yazauna yasa news yana kallo tafiti tana wani kakkate jikinta bai nuna yagantaba amma yana kallonta ta gefen ido_

*96*

_tazo ta kwanta takama barko tarufe yace baby bacci zakiyi bazakizo muyi kalloba tace ehhh yace ok toilet yashiga yafito yakashe t.v yakashe fitulu yazo yakwanta bayanta ya rungumota jikinta duk makarkata yakeyi shikuma yayi kamar yayi nacci sannan itama tasamu tayi yanda yaji numfashinta nasauka yasa yagane tayi bacci ajiyar zuciya yayi yakara matseta shima dakyar baccin yadaukeshi kokafin asuba tayi ummy tadawo kanshi takwanta duk cikin bacci koda tabude idanta da asuba tanganta kan kirjinshi tatsura mashi ido motsinda tayi shima yafarka nan taruntse ido dasauri murmushi yayi yace babyna kintashi kada kai kawai tayi wata kunyarshi takeji yashafa kanta yace tashi muje muyI arwala kasa tashi tayi tasunne kanta kasa tashi yayi yadauketa sai toilet yadireta taui arwala shima yayi yawuce masallaci ita kuma tafara nafilla kafin atada sallah koda yadawo takoma takwanta amma yasan bata isayin bacciba bayanta yakoma yana shafa kanta yace my baby bakisan yanda nakesonkiba wallahi amma kinkasa ganewa maganar yakeyi yana nuna kamar yasan tayi bacci yayi hakanne dan tasan ko abayanta yana sonta ummy kuwa sai kara nokewa takeyi tana sauraronshi tana cewa ashedai dagaske yakeyi ji yanda yabude cikinshi duka yadauka bacci nakeyi darita tasoyi ta danne rungumeta yayi yana shakar kamshi ta yana cewa inasonki ummy kitausayamin kibani hakkina shaawarki na neman kasheni amma bazan maki komaiba sai kinyarda inasonki kema kina sona amma agaskiya ina cutuwa banason kikadani wani galin pls dam....dam...gabanta yafasi tace nashiga uku_
Chapter 32 · 0% Book details