Sashe 8
Kukan Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mikewa yayi ya fuce daga É—akin zuwa na Mami baiko kula da Mami dake zaune gaban madubi ba ya janyo Su'ad daga saman gado wacce ke faman kuka har lokacin, fuskarta ya É—auke da mari "Ashe bakida hankali bansani ba! ke harkin isa kifaÉ—awa Uncle magana toki sani auranki da Uncle ba fashi saidai in an kaiki ki mutu!"
"Jabeer agabana kake dukan yata ko mutuwa tana kunyar idon mahaifi fa" ta tashi ta rungume Su'ad tana lallashinta.
Fu'ad yafuto daga fada kenan yau tun safe suna tareda mai martaba yana futowa Fahad yafara kira yaji yaya sukaje gida amma har wayan tagama ring bai ɗagaba hakan yasa ya kira lambar Su'ad wacce rabon dasuyi waya tun jiya da dare gashi yanzu har karfe uku na rana yasan yayi laifi yana zaton hakan yasa bata ɗagaba har kiran ya katse saida ya shuga sashinsa ya cire rawanin kansa ya ajje saman kujera ya zauna kana ya sake kira, Su'ad tana gani kiran harya katse bata ɗagaba saboda batasan yaji muryarta yanaji zai san kuka take hankalinsa zai tashi ita kuma batason damuwar sa, ganin kira yanata shugowa yasa ta ɗaga tana kokarin saita kukan dake shirin kwace mata amma ina ta kasa musamman dataji yace "Hubbina inata kira kinki ɗagamin waya ko" kukane mai sauti ya kwace mata shuru yayi yana sauraron kukan nata dayakejinsa har tsakiyar kansa "Princess kinada damuwa amma kinki gayamin haka mukayi dake! damuwarki damuwata ce dan Allah gayamin maike damunki tun jiya kike kukan nan Mamin bata dawo ba?" kai ta gyaɗa masa kana tace "Fu'ad muna cikin matsala kayi mana addu'a Allah yasa mu kasance da juna" mikewa tsaye yayi tareda ɗaukar rawanin sa a hannu yafuta bayan ya kashe wayan yana kwaɗawa Sarkin mota kira, ko rawanin nasa bai mayar ba ya shuge mota yana bawa sarkin mota umarnin yai gudu sosai soyake suje kano nan da awa awanni gudu sosai Sarkin mota keyi amma Fahad gani yake kamar ba gudun yake ba ji yake kamar ya karɓi tukin gaba ɗaya ya lulluɓe sarkin mota da masifa faɗa yake masa kamar zai ari baki baiyi aune ba ji kake kiiiiii sitiyarin motar ya kwace motar ta daki wani gini dake gefan titi tafara hayaki
Fu'ad ya runtse idanunsa saboda azabar dayaji na glass daya shuga hannunsa, É—ayan hannunsa yasa yazare glass É—in yana lumshe idanu saboda azabar daya sha, ganin motar na kokarin kamawa da wuta yasa ya tattara duk kanin karfinsa ya daki murfin motar yabuÉ—e yafuta da sauri tareda jawo sarkin mota daya soma futa a hayyacinsa saboda buguwar dayayi a kansa, Fu'ad ya raba rawaninsa biyu ya É—aurewa Sarkin mota kansa daya soma zubar da jini shima ya É—aure hannunsa dake masa wani azababban zugi, dai dai sannan motar yan sanda tazo wajan domin kiransu da wasu jama'ar dake gefan wajan sukayi tun sanda sukaga motar ta gangara gefan titi, Asibiti aka wuce dasu fu'ad da gaggawa ganin yanda jini ke zuba daga kan sarkin mota, Fu'ad ciwon hannunsa kawai aka wanke masa tareda saka masa bandeji, duk wannan abun gaba É—aya zuciyarsa tana wajan Su'ad da har sannan yakejin sautin kukanta acikin kunnuwansa, kai tsaye gidan yayarsa Hadiyya yanufa acan yai wanka ya canza kaya ko abincin data ajje masa baici ba yafuce zuwa gidansu Su'ad baiko tsaya neman motaba, yahau adaidaita shidai kawai burinsa yaje ga Su'ad yaji damuwarta, baisha wahalar shuga gidanba kasancewar masu tsaron gidan sun ruga sun san sa.
kai tsaye garden yanufa inda suka saba zama da Su'ad ɗin saida yazauna saman kujera kana yakira lambarta ya shaida mata gashi nan cikin gidansu inda suka saba zama, da sauri takatse kiran ta futa da gudo ko mayafi bata saka ba, baisan da shugowarta garden ɗinba sabida idanunsa dasuke rufe haka kawai yakejin wata irin faɗuwar gaba wacce bai taɓajin irinta ba a rayuwarsa, kanta ta kifa saman cinyarsa tareda fashewa da kuka "Su'ad na gamaki da girman Allah ki gayamin abinda ke sakaki kukan nan dukkin ruɗani da kukan nan banda Allah yakiyaye mu ma da tuni ina lahira! Princess idan mutum yana cikin damuwa kuka bashine magani ba addu'a itake maganin komai"
"Nashuga uku Fu'ad kowa ya tsaneni a gidan nan gaba É—aya sun juyamin baya Ankul sukeso baniba ashe haka rashin mahaifi yake na tabbata da Daddyna yana raye zai tausayamin yabani abinda zuciyata ke so, wai Ankul Fahad ne yake sona har'an tsaida ranar bikinmu maiyasa maiyasa ankul zaimin haka!" da sauri Fu'ad yasa hannu yadafe saitin zuciyarsa dayaji tai masa wani irin bugawa saboda yanda zancan yadaki zuciyar tasa, wani duhu yagani a idanunsa ganinsa yaÉ—auke na wucin gadi😥hakan yasa ya lumshe idanunsa yana karanto addu'a _Allahumma ajirni fi musibati wakalifni khairan minha, la'ilaha illah anta subahanaka inni kuntu minal zalimin_ ```Allahumma la sahala inlla....Su'ad ta amshe suka karasa tare, yai shuru kawai sabida yanda yakejin zuciyarsa ya tabbata inya buÉ—i baki kuka zaiyi shi kuma baison yayi kuka gaban Su'ad, jin shurun Fu'ad yasa taci gaba da basa labarin yanda sukai da baban karaye, gaba É—aya ya shuga damuwa kansa ya kulle yama kasa cewa komai abu É—aya daya sani shine ko sama da kasa zata haÉ—e bayajin zai iya hakura da Su'ad, "Fu'ad kayi shuru bakace komaiba dan Allah kanema mana mafuta ko kuma mu gudu mubar garin nan mutafi wata kasar musamu a É—aura mana aure inyaso saimu dawo daga baya" buÉ—e idanunsa yayi akan fuskar Su'ad data gama É“aci da hawaye shima idanunsa yayi jajir yace "Zaki bini da gaske zaki bini mu gudu sudan a É—aura mana aure acan dangin babata inyaso saimu dawo" kanta tashuga gyaÉ—a masa mikewa yayi yana kallon agogo yace "kije kiyi sallar mangariba lokacin sallah yayi ki mana addu'a Allah yabamu nasara awannan yakin dake tunkaromu amma kisani tabbas ni nakine kema tawace ruwa da iska babu abinda zai rabamu nidake kamar hanta da jini ne rabamu zaiyi wuya, ki tattara komai naki da kikasan yanada mihimmanci inayin sallah zamubar gidan nan.....🙆â€â™€ï¸
Saura kiris a daina turasa ko ina zai ci gaba da zuwar maku ne a group ɗina na Kukan Zuciya real fans idan har kinsan da gaske kinason cigaba da bin book ɗin nan to maza yimin magana ta wannan lambar 07039793439 zanyi adding naki a group ɗin batare da kin biya ko sisinki ba🥰
[6/4, 7:48 PM] maman sauban: 🌹 *KUKAN ZUCIYA*🌹
Story and weitting by
Mamie Yusuf Daboo🥰
â˜€ï¸ *First Class Writer Assosuciasion*☀ï¸
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of Tha Nation
MARUBUCIYAR
HALIN RAYUWA
SOYAYYA DA ZUMUNTA
SANYIN IDANIYA
AIMANAH
YANAYIN RAYUWA
AND NOW KUKAN ZUCIYA
11&12
Su'ad ta ruko hannun Fu'ad daya juya zai tafi masallaci ya juyo yana mata murmushi kallon hannun nasa tayi tareda kafawa zoban hannunsa idanu, ahankali ta ciro zoban azurfar dake hannunta tasaka masa a hannunsa tana matukarji da zoban Ankul Fahad ya siyo mata shi awani zuwa saudiya dayayi, ta ciro na hannunsa tasaka a babban É—an yatsanta tayi ko sa'a ya zauna ta kwantar da kanta saman kirjinsa
"Wannan zoban yazama zoban alkawari a tsakaninmu, alkawari mukayi da zuciyoyinmu matukar muna numfashi babu rabuwa a tsakaninmu duk rintsin da zamu shuga mu tabbata a kaunar junanmu, musa aranmu babu mai rabamu inba mutuwa ba!" Rukota yayi sosai ajikinsa ahankali
Yace "Na amince da duk abinda kikace insha Allah ni nakine ke tawace Ruwa da iska babu abinda zai rabamu ba rabuwa nidake" Ankul Fahad da tun futowar Su'ad yabiyo bayanta a ɓoye yanason yaga inda zata take wannan gudun kamar bata hayyacinta, ganin inda ta shuga yasa ya ɓuya jikin bishiya kasancewar garin yafara duhu yasa basu gansa ba amma shi yana ganinsu daga inda yake yanama jiyo duk maganganunsu, hawaye yake sosai dan bai taɓa zaton akwai soyayya tsakanin Su'ad da Fu'ad ba, a iya zaman fu'ad a gidan zai iya cewa bai taɓa ganin sunyi magana da ita ba saima harare harare, ashe soyayya suke suka mayar dashi wawa, ashe harare hararan dasukewa juna na soyayya ne yakasa ganewa, ahankali yafuto daga wajan ɓuyansa
Yace "Baku kyautamin ba tayaya kuka ɓoyemin wannan babban abin farin cikin, Su'ad azatona nine mutum na farko dazaki fara faɗamin abokina yana sonki, kaima Aboki duk laifinka ne daka gayamin kanason Besty wallahi da bazan taɓa fallasa sirrin zuciyata ba, ashe daman Su'ad ce budurwar da kullum kake gayamin kanasonta kake cewa kayi budurwa yar garinmu, ina mai tabbatar maku da na janye batun aurena da Su'ad na bar maka danna gano itace farin cikinka ni kuma fatana ako da yaushe inganku cikin farin ciki ina maku fatan alheri a rayuwar auranku!" yana gama faɗar haka yai gaba Fu'ad yabisa yana kiransa amma baiko waiwayo ya kallesa ba ya wuce cikin gida abinsa, kai tsaye ɗakin Mami ya wuce yasameta zaune saman gado tana lissafin kuɗi, zaman da yayi yasa ta kallesa tareda ajje abinda take
Tace "Fahad lafiya maiya sameka?" hawayan idanunsa suka zubo kan kyakkyawar fuskarsa "Mami ashe daman Su'ad da Fu'ad soyayya suke ban sani ba! Mami yaya zanyi da tarin soyayyar danakewa Aminatu yanzu haka zan hakura inaji ina gani in rasa farin cikina, mami bakiji yanda zuciyata take harbawa jinake kamar zan mutu" tausayin kaninta yakama ta ta sakko daga saman gadon ta zauna kusa dashi tareda dafa kafaÉ—arsa tana bugawa ahankali alamar rarrashi tama kasa cewa komai jitake kamar ta tayasa kukan amma ina bazatayi ba ta karyar masa da gwiwa matsayinta na babba ita zata karfaffa masa gwiwa wajan ganin ya jajirce yasawa zuciyarsa salama "Kayi hakuri sau tari abinda kakeso bashi ke zama alkhairi ba a rayuwarka kasawa ranka dama can Su'ad ba rabonka bace ka sadaukar da soyayyarka ga masoyanka guda biyu da kariga kasani farin cikinkinsu shine naka, inaso gobe kaje karaye ka gayawa baba sunusi ka janye batun auranka da Su'ad kafasa" haka tayita lallashinsa har zuciyarsa tayi sanyi yaji aransa yama hakura da auran ma gaba É—aya zai zauna a haka ya karashe sauran rayuwar data rage masa.