Sashe 3
Kukan Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ina kwance cikin É—akina Uncle Fahad yashigo yasha kwalliya cikin shadda ruwan zuma ya É—ora farar rigar su ta likitoci a saman kayan sa hannunsa na rikeda wayoyinsa ahankali yake bubbuga fulon danake kai, buÉ—e lumsansun idanuwa na nayi wanda suka rune da barci turo baki gaba nayi tareda gyara kwanciya ta "Ni maizan maka wai Uncle?" kallon agogo yayi yana nunamin "Kalli mana na makara fa tun É—azu ke nake jira baki futo ba" saida na kuma gyara kwanciyya ta sannan nace "Yau banida lacture kaje kawai" ina kallonsa yafuta yanamin wani kallo da ako yaushe shi nake gani akan fuskarsa harya fuce yana murmushi.
Karar shugowar sako cikin wayata yasa na tashi ina dubawa dan azatona Uncle Fu'ud ne ilai kuwa shine yake sanar dani yana garden mu haÉ—u acan, a gurguje na shirya ina kallon agogo sha biyu saura kwata, harna futo na koma na sako rigar sanyi saboda wani sanyi danaji anayi ga iska tana busawa, ahankali nake takawa har na shuga garden É—in tun daga nesa na hangosa ya haÉ—e sosai cikin kananun kaya jan wando sai farar shart daya É—orawa rigar sanyi mai haÉ—e da hula itama ja mai farin layi layi wayarsa yake dannawa harna karaso baisan nazo ba saida nayi gyaran murya, a hankali ya É—ago kyawawan idanuwansa yanamin wani shagalallan kallo mai haÉ—e da murmushi, ni gaba É—ayama Fu'ad mamaki yake bani yanda yake wani narkemin in muna tare, kiran daya shugo wayarsa ya katse masa maganar dayai niyar yi yana mirmushi yai picking call É—in, banji mai a kace a É—aya mangaranba sai shi danaji yana faÉ—in
"Oh Khady ba haka bane kinsan dai yanda muke dake, ina kano akwai abinda ya rikeni shiyasa ban dawo ba amma ina hanya gobe indai haka zai faranta maki rai" bai kara cewa komai ba yakashe wayar yana kallona ganin yanda na haÉ—e rai, "Ran hukuma ya daÉ—e wannan fuskar shanun fa" kwafa nayi ina gyaÉ—a kai nace "Wacece Khady?"
"Au shine abin fushin Khady kanwa tace mu biyu kaɗai mahaifiyarmu ta haifa, kafin Allah yai mata rasuwa ina matukar ji da Khady kasancewar bata da kowa a kasar nan mahaifiyarmu yar kasar sudan ce ta haɗu da mahaifina Alhaji bello a jami'a lokacin yana malamin makaranta a jami'ar su sunyi soyayya sosai dashi kafin maganar aure ta shuga tsakani, kakana wanda ya haifi Abbunmu shine sarkin garinmu su biyu jal ya haifa shiyasa yake matuwar son ya'yansa da basu duk abinda suke so shiyasa a sanda yaji labarin soyayyar Abbi da Ummu takanas yatashi zuwa Sudan bai dawo ba saida ya tabbatar an ɗaura masu aure sannan yabaro su acan yadawo, shekara biyu da auran Allah yaiwa mai martaba rasuwa hakan yasa Abbi suka dawo nageria lokacin ina ɗan shekara ɗaya, ankai ruwa rana akan naɗin sarauta inda majalissar sarki suka zaɓi Abbi shi zai maye gurbin mahaifinsa sam shi dama can baya ra'ayi sarauta, cikin dare ya lallaɓa sukabar gida shida Ummu dani ba'a sake jin labarin suba saida aka naɗa kanin Abbu ɗinmu sannan suka dawo, shekarata goma sha biyar lokacin muna secaundry nida Fahad aka haifi Khadija nayi murna sosai lokacin da muka koma gida muka tarar Ummu ta haihu, nida Fahad mun shaku sosai shakuwarmu tasa ko hutu akai tare muke tafiya gidanmu muyi rabin hutunmu acan sannan muje gidansu mu karasa hutun a can shakuwarmu ta zarce Abota tazama aminta, a shekarar da muka gama Secaundry Allah yaiwa Ummuna rasuwa sakamakon haihuwa datazo yi Allah baisa zata haifi abinda ke cikinta ba suka koma tare! munyi kuka kamar bazamu daina ba nida Khadija da Fahad, awannan yanayi Abbansu Fahad ya ɗaukemu yakaimu Rasha karatau acan mukayi karantu likita, bamu taɓa komowa gida ba har saida muka kammala karatu watanmu biyu da dawowa nan ma Allah yaiwa Abban su Fahad rasuwa, nadawo na samu Abbunmu yayi aure kawar Ummu wacce tunda tazo nageria batada aminiya sama da'ita, sosai take azabtar da Khadija ni kuwa daman ba zaman gidanmu nake ba ko yaushe ina tareda mai martaba kanin mahaifina acewarsu nine yarima mai jiran gado saboda mai martaba bayada ɗa ko ɗaya ya'yansa duka matane, shiyasa ko yaushe muna tare, awannan lokacin Fahad yayi aure ni kuma na wuce Canada inda naci gaba da karatu bayan na kammala na sami aiki acan shekaruna goma acan ban sake waiwayar gida ba inadai bincikar rayuwar Khadija wacce nasa matar mai martaba Umma ta ɗauketa ta maidata wajanta, Umma nada kirki ita kullum mukewa kallon uwa mahaifiya wacce bata ɗauki lamarin mu da sauki ba, ko kafin rasuwar Ummu akwai aminta mai karfi tsakaninta da Umma idan bakasani ba ka ganmu tareda Umma bazaka taɓa zaton ba ita ta kawomu duniya ba duk da wasu na mata kallon da wata munufa take nuna mana so". Sosai Fu'ad yabani tausayi ganin yanda yake goge kwalla tabbas rashin uwa babban rashine daba kowane ke ganewa ba sai wanda yarasa tashi Cikeda tausayawa nake kallonsa nama kasa cewa komai, kiran sallar damukaji yasa muka mike atare zuwa cikin gida, da yaya shareef naci karo abakin kofa ya harɗe hannu yana kallona fuskarsa babu walwala yace "Ke meke tsakaninki da AMEEN Fu'ad" ɗan ɗagowa nayi na kallesa yasake haɗe rai yana kallona nace "Ba komai kawai naje garden ne nagansa shine fa mukayi hira" wucewa yayi da'alama daman masallaci zashi ganinmu dayai tareda Fu'ad yasa ya tsaya tambayata, kai tsaye ɗakina na wuce wanda ke manne dana mami na, kasancewar ina priod yasa banyi alwalaba na kwanta saman gado.
Alhaji Usman karaye shine mahaifina haifaffan garin karaye ne, makarantar allo yakawo sa cikin garin kano inda bayan yasauke kur'ani ya shuga makarantar boko, wanki da guga yake shiya rikesa harya kammala pramary da sceundry, anan karatun nasa ya tsaya saboda awancan lokacin ba abune mai sauki ba shiga jami'a kusan sai kanada hanya sannan zaka samu shuga, Alhaji Usman ya haɗu da wani tsohon soja dayake kawo masa wanki sun saba sosai ta yanda har gidansa yakanje anan ne yake gayawa Genaral Aliyu cewa yana son shima yazama soja amma bayada hanya, haka Genaral ya shuge masa gaba harya sami damar tafiya makarantar horar da sojoji dake kaduna, bayan kammalawar sa aka tura sa aiki can jos, Genaral yaɗauki babbar yarsa ya aurawa Usman, Allah ya jarabci Alhaji usman dason matarsa Amina wacce keda tsananin biyayya gatada kirki, Alhaji Usman yataka mukamai na soji da dama ya zauna a garuruwa sosai, shekarunsu goma da aure da matarsa Amina amma bata taɓa haihuwa ba, ko kaɗan hakan bai damesa ba saboda son dayakewa Amina bayajin zai iya haɗata zama da wata ɗiya mace, gwaggo mahaifiyar Kanol Usman ita ta takura masa lalle saiya kara aure inba hakaba wlh saiya saki Amina, cikin haka Allah yahaɗa kanol da Dr Baseera Wali wacce ke aiki a babban asibitin kasa dake JOS, ya nuna sha'awar auranta saboda ya lura itama tanada saukin hali, watan Baseera goma a gidan Kanol ta haifi yarta mace kyakkyawa mai matukar kama da'ita ranar suna yarinya taci sunan Gwaggo waton Fateema, shekara biyu tsakani Baseera tasake haihuwar ɗa namiji Jabeer sannan Shareef daga nan haihuwar ta tsaya mata har sannan hajiya Amina bata haihu ba, ko kaɗan rashin haihuwar bai dameta ba ta dogara ga Allah tasani shike bada haihuwa, iyayanta ma saida suka jima kafin suka haifeta tana scoundry sannan aka haifi FAHAD
Yaran gidan Kanol sun taso kansu a haɗe bazaka taɓa gane cewar Baseera ce ta haifesu ba, Baseera suna kiranta da Ummi yayinda Hajiya Amina sukr kiranta da Mami, shekarun Shareef goma Ummi tasake haihuwar ya mace ranar suna yarinya taci sunan Hajiya Amina suke kiranta da Su'ad ba karamin gata Su'ad ke samuba awajan Mami itace komai nata kusanma awajanta take sai shan nono ke kaita wajan Ummi koda aka yaye Su'ad gaba ɗaya Ummi ta barwa Mami Su'ad, Fahad kanin Mami ba karamin so yakewa Su'ad ba ko yaushe yana tareda ita, shekarun Su'ad goma sha biyu Fahad ya auri yar wan babansa bayan rasuwar mahaifinsu Genaral Aliyu, Kanol Usman da Ummi yanzu haka suna zaune a kaduna inda Ummi ke aiki shima Kanol acan yake aiki, Mami da yara suna zaune a kano saboda Su'ad dake makaranta da kuma su yaya Jabeer dake aiki, tuni anyi bikin Yaya Fateema tana auran babban ɗan sanda suna zaune anan kano.
Su'ad dake shirin yin barci taga shugowar Fahad É—akinta, saida ya zauna saman stool kana