Sashe 6
Kukan Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
HAJIYA JAMILA
Harara tabi Fu'ad da ita sanda suka gama gaisawa ya haura sama inda Abbinsa yake mikewa tayi daga inda take zaune tabi bayansa cikin sanÉ—a ta tsaya a bakin kofa ta saka kunne tana so ta juyo maganar da zasuyi da safiyar nan....âœðŸ»
Idan har kin tabbatar kina son cigaban labarin nan kuma zakina yin comment to maza yimin magana ta wannan lambar nai adding É—inki a group É—in da nake posting:. 07039793439
[6/4, 7:46 PM] maman sauban: 🌹 *KUKAN ZUCIYA*🌹
Story and weitting by
Mamie Yusuf Daboo🥰
â˜€ï¸ *First Class Writer Assosuciasion*☀ï¸
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of Tha Nation
MARUBUCIYAR
HALIN RAYUWA
SOYAYYA DA ZUMUNTA
SANYIN IDANIYA
AIMANAH
YANAYIN RAYUWA
AND NOW KUKAN ZUCIYA
7&8
kunnanta ta saka a jikin kofar ta fara jiyo maganarsu "Abbi barka da safiya" Fu'ad ya faÉ—i haka yana tsugunne gaban mahaifin nasa
"Barka dai Ameen jiya Mai martaba ke sanarmin za'a tura manya su shiga maganar auranka da Su'ad nayi farin ciki sosai My son na godewa Allah dayasa zanga wannan lokaci Allah yasa albarka"
can kasan makoshi Fu'ad ya amsa da Ameen kafin ya jiyo Abie din dayaci gaba da magana "Takawa ya gayan yanason buÉ—e maka hospital akwai babban fili da Takawa ya baka kyauta za'a fara aikin gininsa kwanan nan"
"Abie nidai bana ra'ayi buÉ—e hosoital É—ina ason raina a barni na koma canada naci gaba da aiki dasu ko kuma a barni a hospital É—in gwammanati"
"To bazan hanaka ba amma dai kayi magana da Takawa sannan gidana dake nan baya nake ga a gyara sa saika zauna anan ko?"
"Abie nifa gaba É—aya bana son zaman kasar nan dan Allah basai an gyara inda zan zauna ba kawai zan fara zama a part É—ina na masarauta kafin na gama shirye shiryan komawa canada"
"To yanda kace"
"Abie bari na koma sai munyi waya kenan?"
"Haka ne jirgin yamma zanbi na koma" hannu Daddy ya mikawa Fu'ad sukai musabaha kafin daga bisani sukai sallama, da sauri Anty Jamila ta fara sakkowa daga step É—in tana haÉ—awa bibbiyu ta sakko da sauri ta faÉ—a É—akinta tana zagaye sa, da sauri ta É—auki wayarta ta lalumo wata lamba bugun farko aka É—aga batare data amsa sallamar da wacce aka kira tayi ba ta fara masifa tana magana cikin faÉ—a faÉ—a "Hajiya Nafisa anya bamu gama barci ba kuwa to yaron nan aure zai" da sauri wacce aka kira da hajiya Nafisa ta tashi zaune daga kwance da take tana zabga salati "Aure ai kuwa matukat ba Æ´aÆ´anmu zai aura ba to kuwa tabbas Ameen zai tabbata ba aure wacce mai tsautsayince ta kinkimowa kanta wannan gingimeman aiki?"
"Ban sani ba amma dai a kano take ya zama wajibi mu mike tsaye mu kara kaimi wajan ganin hakanmu ya cimma ruwa"
"To yanzu Hajiya Jamila yaushe zaki shigo kizo mu leka wajan na gangare"
"To kinsan Alhaji na gari ama dai inya tafi zan zo muje bamuga ta zama ba" sallama sukayi Hajiya Jamila ta ajje wayar har sannan tana jin zuciyarta ba daÉ—i
SU'AD
Na gyarawa kwanciyata saman gado ina kara manna wayata da jikin kunnena ina jin jerin kalaman soyayyar da Fu'ad ke faÉ—a min masu saka duk kan ilahirin jikina kara amsar soyayyarsa, kai hakika Fu'ad karshe ne yakai matuka a soyayya gaba É—aya ya mamaye zuciyata bana iya kallon ko wanne namiji kallo na soyayya inba Fu'ad ba, "Kinyi shuru kin barni inata zuba ko, Su'ad lokaci yayi da zamu bayyana soyayyarmu kowa ya sani a gidanku, ni dama tuni kowa yasan da zamanki, É—azu mai martaba yake cemin yanason shugowa kano tambayarmin auranki" zaro idanu nayi kamar yana kallona na ce "Uncle Fu'ad karatunafa gaskiyya banason barinsa kai kuma nasan ba zaman kano zakayi ba" "Mai zanyi a kano Canada nakeso mu wuce ana É—aura auranmu kinga sai ki cigaba da karatunki acan" murmushi nayi tareda kallon kofa jin motsin shugowa da sauri na kalli kofar a tsorace danna zaci Uncle ne amma sainaga Mami ce bata tambayeni dawa nake waya ba dan tuni tasan da soyayyarmu da Fu'ad ce masa ne "Muyi waya anjima Mami ta shugo zamuyi magana" kallon da Mamina kemin yasa jikina yin sanyi domin kallone na tausayawa a sanyaye nace "Mami wai Fu'ad ke cewa zai turo mai zance masa" shuru tayi alamar akwai abinda ke cin ranta, nasan Mami farin sani kusan shakuwar da mukayi da ita koda Ummi data haifeni bamuyi ba, hakan yasa na ruko hannunta ina cewa "Mami akwai matsala ko naga kina cikin damuwa" kanta ta girgiza tana kakalo murmushin yake tace "Kigaya masa yazo gobe suje karaye shida Shareef saiya sanar da Baba sunusi" kai kurum na girgiza kana nayi masa text na faÉ—a masa abinda Mami tace.
Washe gari kuwa karfe goma a kano tayiwa Fu'ad muna zaune nida Mami ya shugo da sallama daman yarigada yasaba kai tsaye yake shugowa gidanmu, gaisar da Mami yayi yana tambayar ina Ummi, Mami tabasa amsa da "Ummi tana asibiti jiya aikin kwana tayi kuma kaga har yanzu bata dawo ba" kafin Mami ta rufe baki Ummi ta shugo itada Jabir, zama tayi tana kallona "Ke ina kika saka wayanki anata kiranki baki É—agaba, motana ta lalace a hanya inaso ki kaimin mota sai Jabir na kira nataso sa daga office" ni sai sannan ma na tuna da wayan tawa dana barota a É—akina tun wajan tara rabona da'ita, Ummi da Mami suka wuce ciki kasancewar muna first falo ne, suna wucewa ciki Fu'ad matso kusa dani yana faÉ—in "Amarya ta" ni kunya ma yabani hakan yasa na rufe fuskata ina murmushi, zuwan Shareef yasa bamuyi wata doguwar hiraba suka wuce karaye Fu'ad yace yau zai koma saboda shirye shirye da suke jibi juma'a za'ayi sabbin naÉ—i a masarautar
Ummi ta kalli Mami tana faÉ—in "Mami yakamata ki gayawa yarki gaskiyar wasiyar da Kanol yabari lokaci yayi dazatasan komai, naga wannan dogon mai tsayi kamar falwaya zuruftun dayake mana a gida kamar saboda yarki ne yake yawan zuwa kuma na fahimci akwai soyayya a tsakaninsu" Mami haÉ—a hannuwanta biyu tayi alamar rokoðŸ™"dan Allah Dr na rokeki mubar maganar nan wallahi Su'ad batason Fahad, Fu'ad takeso abata abinda takeso" Ummi mikewa tayi daga inda suke zaune ta soma tafiya tana faÉ—in "Narantse da girman Allah babu abinda zai hanani aiwatar da wasiyar da Kanol yabari saidai in mutuwa nayi!" tana gama faÉ—ar haka ta wuce É—akinta, kwana biyu gaba É—aya na fahimci Ummi da Mami sun sami saÉ“ani saboda yanda naga basawa juna magana daga gaisuwa ba abinda yake sake shuga tsakaninsu, tunda aka haifeni na taso indai har Ummi suna kano to plat É—in abinci É—aya sukeci da Mami amma yanzu sai naga kowa ya zuba abincinsa yana ci, in Mami tana É—aki to Ummi tana falo sam basa zaman hira kamar can baya, banyi masu magana ba ina jiran su Yaya Jabeer da Uncle su dawo daga garinsu Fu'ad inda sukaje wajan bikin naÉ—in sarauta
Ranar juma'a bayan sallar la'asar ina zaune saman sallayata ina lazimi tun bayan mutuwar Daddy na É—orawa kaina zama duk juma'a bayan sallar la'asar ina masa addu'a yaya Shareef ya shugo É—akina jikinsa duk asanyaye yace "Su'ad kizo Baban karaye yazo" bayan sa nabi muka shuga tare, zama nayi kusada Mami ina gaida Baban Karaye kamar yanda muke faÉ—a masa, yan falon nabi da kallo Mamina ce sai Ummi da yaya fatima da bansan sanda tazo ba saiko yaya Sharif Uncle da Jabir daman basa nan suna garinsu Fu'ad.
Baba Sunusi yayi gyaran murya yana faÉ—in "Alhamdulillah shekaran jiya wani yaro yaje wajena shida Shareef yagayamin yanason nai masa izini zai turo iyayansa su nema masa auran Aminatu Su'ad kamar yanda kuke faÉ—a,na tambayesa yataÉ“a sanar da Kanol kafin rasuwar shi yace min a'a nace masa yaje zan nemesa, abinda baku saniba shine adaran da Kanol zai rasu munyi waya yake gayamin yabawa Fahad auran Su'ad harma ya tsaida rana wata biyu! Allah baiyi zai gani ba, amma ni zan cika masa burinsa daya mutu yana fata, bazan taÉ“a canzawa ba!" yana gama faÉ—ar haka yafuce daga falon murmushi Ummi tayi tana faÉ—in "Fenally", kwantar da kaina nayi saman kafaÉ—ar Mami na fashe da kuka "Wayyo Allah na shuga uku wallahi bazan auri kanin babata ba bansonsa banason Fahad wallahi Fu'ad nakeso *wayyo zasu rabani da rayuwata farin cikina shine zaÉ“ina hasken idaniyata hasken rayuwata* rasa Fu'ad daidai yake da katsewar numfashina wayyo na shuga uku ni su'ad nafaÉ—i haka ina É—ora hannuna aka🙆â€â™€ï¸ na fasa uban ihu tareda bajewa akasa ina kurma ihu kamar wata sabuwar yar bori, Yaya Fatima ta mike a fusace tayo kaina zata dakeni, da sauri na makalkale Mamina ina cigaba da ihun kukana waini ko zasuji tausayina su lallaÉ“a baban karaye ya janye, "Yaya daman nasan bazakiji tausayina ba saboda ke anbaki wanda kike so dan anga Daddy na baya raye shine za'ace yabawa Uncle ni, wallahi bana sonsa bakisan zafin rabuwa da masoyi ba shiyasa zaki dakeni maimakon ki tausaya min," Mami ta jani jikinta fuskarta fal damuwa tace "Yi shuru babyna daina kukan haka bawanda ya isa yai maki dole matukar ina numfashi Fahad É—in zai dawo yasameni ne inbai janye batun auran nan ba bani ba shi!" sai sannan naji sanyi a raina na kwantar da kaina saman kafaÉ—arta ina sauke ajjiyar zuciya har barci yayi awon gaba dani.