Sashe 14
Kukan Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Haris na rokeka da girman zatin Allah kataimakeni karka sakani cikin wannan harkar taku, kaima da kake ciki kullum addu'a nake maka Allah yaganar dakai gaskiyya, maye amfanin zina, maiye daɗinta maye daɗi acikin saɓon ubangiji..."Ya'isheka Fu'ad" Haris yafuce daga Office ɗin afusace yanacin alwashi.
Ranar asabar da dare yagama shirinsa na kwanciya wayarsa tayi kara da sauri ya ɗaga cikeda girmamawa yake gaida Abiee ɗin nasa, anan yake shaida masa an ɗaura masa aure harma an kawo amarya nan ɓangaransa na cikin gida, gobe in Allah ya yarda za'a rakota nan" ba karamin tashin hankali yashuga ba yana gama wayada Abiee yakira Umma kamar zaiyi kuka yake tambayarta
"Umma da gaske abie yake anyimin auran dole" dariya maganar taba Umma saida taÉ—an dara sannan tace
"Auran dole kuma One boy kamar wata mace, da gaskene an É—aura maka aure da Baraka kanwar Antynku Jameela" tsaye yamike da sauri zaiyi magana Umma ta katsasa da
"Kar kace komai kayi addu'a Allah yasa hakan shiyafi alkhairi, yarinyar batada matsala nayi bincike akanta karka damu Allah yabaku zaman lafiya yakawo zuri'a É—ayyiba" batare dayace komai ba yakashe wayar ya maida kansa ya kwanta yanajin wani É—aci a zuciyarsa, rasama mai zaiyi yayi hakan yasa ya É—auki wayarsa ya turawa Anty Jameela tex
_"Sakonki yasame ni na yaba kware da makircinki duk abinda kike nufi dani Allah yamayar maki kanki, banga abinda nai makiba amma kin tusoni agaba, kisani Allah yana tare dani insha Allah bazaki taɓa cimma burinki ba akaina mu zuba mu gani"_ tajima tana karanta sakon kafin tayi delate ɗinsa.
Washe gari aka raka amarya Baraka legos yan rakiyan basu wani jima ba suka juyo kasancewar a jirgi sukaje ashi É—in kuma zasu dawo.
Fu'ad yasan ankawo amarya amma bai dawo gidanba sai sha É—ayan dare, daman tunda zai futa ya rufe É—akin dayake amfani dashi yatafi da makullin, ko a falo bai zaunaba ya wuce bedroom É—insa wanka kawai yayi ya kwanta bai farkaba sai asuba agurguje yai alwala ya wuce masallaci, bai dawo gidanba sai bakwai na safe nanma a gurguje yai shirin office danshi ko'amafarki baya fatan ganin fuskar yarinyar da'aka kawo masa da sunan amarya, wasa wasa saida Baraka ta shafe sati guda bata saka angon a idanunta ba, itama bata wani damu dashi ba tunda ita ba yarinya bace ko daga yanda ya nuna mata tasan cewa baya ra'ayinta shiyasa ta janye jikinta daga zaman falo ko yaushe tana zaune cikin É—akinta, bata futowa sai taji futar motarsa daga sannan zata futo tafara sabgoginta tanada matukar tsabta shiyasa ta gyara ko'ina na falon harma da kichin É—in abubuwan da sukai kura ta wanke su, sosai takejin daÉ—in zamanta a gidan batada wata damuwa tadafa abinda ranta keso, komai gashinan jibge a gidan sai abinda kai niyyar ci, zaman kaÉ—aici ne kawai ke damunta Allah yasama tanada waya ita kan É—ebe mata kewa.
Gaba ɗaya yinin yau ina cikin damuwa saboda Ankul kwanansa biyu kenan yana famada zazzafan zazzaɓi duk yabi ya rame gashi bayason magani saidai yayita yiwa kansa allura, yanzuma haka yana kwance cikin bargo tun safe nake masa nacin yazo yayi break amma yaki, dana kammala abinda zanyi na koma ɗakin nasa na kwanta kusa dashi cikeda damuwa na zuba masa idanu, jawoni yayi ya kwantar dani ajikinsa, sam yau jikin nasa ba zafi, lamo nayi ajikinsa ina wasa da hannuna a kirjinsa har zuwa sanda naji yakirani da sunana sak waton AMINA abinda yasani saurin ɗagowa ina kallonsa, abinda bantaɓa jiba kenan daga bakinsa,kauda kansa yayi gefe a idanunsa na hango zallar damuwa hakan yasa na soma kokarin tashi daga jikinsa amma sai ya sake haɗani da jikinsa yana magana a hankali kamar bayaso
"Amina lalurar nan tawa bata samun sauki bace inaga bazan sami lafiya ba, ke yarinya ce kinada kuruciyarki bazan cigaba da shuga hakkinki ba shiyasa na yanke hukuncin rabuwa dake, duk da tsananin son danake maki amma ba yanda zanyi dole na maidake gida...😰
07039793439
[6/4, 7:48 PM] maman sauban: 🌹 *KUKAN ZUCIYA*🌹
Story and writtin by
Mamie Yusuf Daboo🥰
â˜€ï¸ *First Class Writer Assosuciasion*☀ï¸
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of Tha Nation
MARUBUCIYAR
HALIN RAYUWA
SOYAYYA DA ZUMUNTA
SANYIN IDANIYA
AIMANAH
YANAYIN RAYUWA
AND NOW KUKAN ZUCIYA
19&20
Da sauri na tashi daga jikinsa na kwalla kara tareda fashewa da kuka "Ni nace maka bazan iya jurewa ba, ko ka taɓa ganin cutar dabata da magani ina sonka! kuma zanci gaba da sonka har karshan numfashina zan rayu dakai rayuwa ta mutu ka raba koda ace baka warkeba bazan taɓa iya barinka ba"
Ganin yanda nake kuka yasa ya janyoni jikinsa ya rungumeni idanunsa na zubarda hawaye, shuru nayi ina tunani Allah yasani ina son Ankul bazan kuma iya rayuwa babu shiba yayama za'ayi na amince ya sakeni koda bana sonsa ai bazanso zama karamar bazawara ba, ba kowa bane zai fahimci abinda yasa muka rabuba kuma ma inya sakeni nacewa su Mami me? babu mai yarda dani kowa cewa zaiyi ni nazaɓi saki saboda daman ba sonsa nake ba, ganin nayi nisa a tunani har banji bugo kofar da'ake ba yasa ya girgiza ni
Yace"Kinga tunanin ya'isa haka naji na fasa zanci gaba da neman magani amma kisani a addinance inna shekara guda bansami lafiya ba dole zamu rabu"
Ban tsaya sauraronsa ba danna fara tunanin zafin zazzaɓe ne ya taɓasa yakemin wannan surutan😹banzan, futa nayi jin ana sake bugun kofar da karfi, ina buɗewa ta shugo gabana yai wata irin faɗuwa ganin Zainaba ce da yarta Ameera wacce bazata wuce shekaru sha uku ba, gaba nayi suka biyoni zainaba tanata kallon gidan harma da motocin dake parke a compound na gidan, wajan zama na nuna masu na wuce ciki na sanar da Ankul yayi baki, nadawo na kawo masu ruwa da lemu da cake, da gudu Ameera ta tafi ta makalkale Ankul tana murnar ganin Daddy ɗinta, shima yayi murna sosai da ganinta rungumeta yayi a jikinsa yana tambayarta yaya school, surutu sosai takewa Ankul shima yana biye mata har Zainaba ta tashi tafiya fir Ameera takibin Zainaba tace tazo kenan ba karamin daɗi Ankul yaji ba hakan yasa yace Zainaban taje kawai, amma taki tafiya saima
Cewa datai"Intafi inbarta makaranta fa gashi bata tawo da wasu kayan ba,sannan ma ai bancewa Baba anan zan barta ba"
"Nidai nace ki tafi Ameera tazo kenan zanci gaba da rukon yata makaranta zan canza mata wata, kayama abarsu kawai zan siya mata wasu"
Badan ranta yaso ba ta tafi bayan Fahad yabata ten k yace tahau mota,sai bayan ta futa yakalleni yana murmushi yace "Na É—ora maki nauyi ko"
Murmushi nayi ina kallon yanda Ameera ta kwanta ajikinsa nace "Nauyi kuma rukon Meeran shine nauyi ai yata ce ko bakai nake aure ba inada damar riketa bare kuma ina tare dakai"
Rausayar da kansa yayi kafin yace "Shikenan to na yarda ga amanarta nan na baki ita kijata ajikinki kiriketa kamar yanda zaki rike yarki koda bayan raina ban yarda ki mayar da'ita ga mahaifiyarta ba, inason kibata tarbiya irin wacce uwa tagari take bawa yaranta kibata tarbiyya islamiyya wacce musulmai da musulumchi zasuyi alfari da'ita, dan Allah karikemin Amana"
Kallonsa kawai nake nikan cutar nan ta Ankul tafa fara bani tsoro musamman yau dayake zubamin sambatu tagumi nayi har sannan ina kallonsa shima kallon nawa yake munjima muna kallon juna nace "Ankul anya wannan zazzaɓin bai taɓamin kaiba?" yau gaba ɗaya na kasa gane kanka daga zancan rabuwa kuma an dawo na mutuwa da barin wasiyya"
Dariya yayi tareda mikewa"Au yau kuma kallon taɓi taɓi akemin saboda na faɗi gaskiyya tona gode shirya mu futa ayiwa Meeran taki siyayya ki samo school ɗin dakike so tafara sai ayi mata regestresion zuwa monday tafara"
É—aki ya shuge ni kuma na kama hannun Meera muka shuga É—akina nace mata ga É—akinta nan ta zauna, ai kuwa tayita murna harda É—an tsallenta ni kuma na futa, tunawa danayi ban kulle kofa ba bayan futar Zainaba yasa na futa ina saka kafata a kofa na hangi wani bakin abu kamar garin magani da sauri na tsugunna ina bin gun da kallo ganin yanda aka barbazashi a bakin kofar, gefe na hangi wata laya, gabana ne yafaÉ—i jikina ya É—auki rawa Ayatul kursiyyu nayi sannan nasa kafata na taka maganin bakina É—aukeda addu'o'i na É—auki layar na damke a hannuna na share wajan na zuba magani a kwatar waje nadawo ciki tuni
Ankul yayi wanka harya futo ni daman banjima dayin wanka ba hakan yasa na shafa hoda kawai na zura doguwar riga yar baharein nai rolling mayafinta saman kaina sannan nafuto, key ɗin motar Ankul na karɓa nace bazaiyi tuki ba tinda bayajin daɗin jikinsa, ni najamu har zuwa babban shagon Ankul ɗin dake zoo road sosai na jidarwa Meera kaya har saida Ankul yai magana yana dariya
Yace "Yau na banu besty karki nakasamin store mana"
Dariya nayi nace"Inma mun nakasa saika kara wasu mudai in za'ayi order nan gaba asa damu" murmushi yayi ya jingina da bango yana kallona, bayan munfuto aka loda kayan a boot na motan muka wuce gidanmu can tarauni acan Ankul yabarni nida Meera
Yace zai laika asibiti da yamma zai biyo mu koma gida, munjima da Mami muna hira Ummi bata nan tana gidansu can Aisami Mami ke tambayata
"Niko Su'ad cikinki watansa nawa?"
Murmushi nayi tareda yin kasa da kaina ina wasa da hannuna nace "Mami nifa banida komai"
Shuru tayi tana kallona har sannan ina wasada hannuna kasan zuciyata ina tunanin kodai futowa zanyi nagaya mata gaskiyya danni Allah yasani yau ɗinnan nasawa kaina zargin Zainaba akan rashin lafiyar Ankul musamman kan abinda nagani hakan yasa na katse shurun ɗakin da cewa "Mami Ankul bayada lafiya fa, kuma kinga ɗazu na gani a compound" namiƙa mata layar dana gani ɗazu,hannunta na rawa ta karɓi layar tana bissimillah" tajima tana juya layar kafin
Tace "Kina nufin Fahad bayada lafiya matsayinsa na namiji yaushe haka tafaru" nan nagaya mata tunda akai auranmu ne
"Waye yazo gidanku yau?"
"Zainaba ce kawai shiyasa nafara tunanin rashin lafiyarsa kamar dasa hannunta aciki ko kwanaki da mukaje Misra akan lalurar ne har islamic chemist yaje amma ba canji shiyasa na yanke kawai na faÉ—a maki"