Sashe 22
Kukan Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nidai bance komai ba na shuga ɗaki na haɗa kayana, ina futowa ko saiga dogari yace nazo, Umma ta kaini wajan mai martaba nai masa sallama, kyautar kuɗi yabani wanda naso kin karɓa Umma tace na karɓa in yayi kyauta ba'a kin amsa haka na karɓa ina godiya, Umma turaruka tabani masu kamshi da materi'al guda huɗu, ita ta rakoni a wajan motar dake parke a compound na gidan, glass ɗin motar mai duhu ne hakan yasa banga wanda ke ciki ba, nadai gane motar ta Fu'ad ce ganin danai ansa Turaki 3 baya Umma ta buɗemin na shuga kamshin turarensa danaji yasa na kalli gefena bayan Umma ta rufe murfin motar,yana zaune cikin motar ya haɗe cikin bakaken suit idanunsa na saye cikin bakin glass mai duhu ya maida hankalinsa kam laptop ɗinsa dake ajje saman kafafunsa ko kallon inda nake baiyi ba yaci gaba da abinda yake, jefi jefi nake ɗan satar kallonsa, ganin ba abinda ya shafesa da irin gudun da sarkin mota keyi.
"Nifa kallon nan ya isheni haka" Turaki yafaÉ—i haka batare daya É—ago ya kalleni ba.
Taɓe baki nayi bance komai ba inajinsa yana yan wakokinsa, bance mass kala ba har mukayi nisa, ɗan matsowa da yayi kusa dani yasa nai saurin kallonsa, hannuna ya ɗago yana kallon zoban hannuna, murmushi kwance saman fuskarsa ya ce
"Haryanzu dai ina nan da matsayi na tunda ba'a cire zobena ba" zobena dana saka masa a ranar da mukayi ban kwana kafin bikina da Uncle, ya ciro yasaka min a kusa da wancan "Ga wannan nasan zai rinka tuna maki da Uncle duk da nasan shi ba sai lalle da zobe zakina tunasa ba akwai abubuwa da dama" yai kasa da murya cikin sigar lallashi idanunsa cikin nawa ya ce
"Kice kikafi kowace mace mahimmanci acikin rayuwata, na rayu tsawon shekaru da soyayyarki, zan iya bada duk kan abinda na mallaka inhar zan same ki, yake masoyiyata ki sani kece mace É—aya tak danakewa wani irin so da bazan iya misalta sa ba, dan Allah ki daure ki bani dama na futo nan da sati biyu ayi bikinmu nai maki alkawarin baki farin ciki aduk cikin rayuwarki, kibar batun matata ita É—in kaddarata ce rabon Su'ad yasa aka auramin ita, Su'ad wallahi zuciyata babu soyayyar ko wacce mace inba taki ba" hannuna ya haÉ—e da nasa ya sumbata sannan ya saki hannun ya matsa can gefe ya É—ora kansa saman kujerar motar yai shuru
"Zuciyata kaine kaÉ—ai wanda takeson na riga na faÉ—a maka tun tuni na amince dakai ko yanzu ka shirya nima na shirya a É—aura kawai, Nurein yanada zafin zuciya sonake mu rabu lafiya dashi shiyasa kaga ina biye masa amma tuni babu sauran soyayyar sa acikin zuciyata, mai waje yazo kaga mai tabarma dole yatashi, kaddarar auran Uncle tarabamu a baya amma a yanzu ba mai rabamu nidakai mutu ka raba"
Wani kallo yake aunamin wanda na kasa tantance na maine shinna farin cikin maganata ne kona sone baice komai ba motar tayi shuru kowa yatafi tunani, karar wayarsa ta dawo damu daga duniyar tunanin da muka lula lokacin har mun shugo kano, kallona yayi kafin ya É—aga kiran tana kuka take faÉ—in
"Yanzu Abban Su'ad abinda kayimin ka kyautamin kenan, gaba É—aya ka banzatar dani ka manta dani ka É—auki wata can banza kun futa yawo wannan adalci ne maine maka haka daka tsaneni" lumshe ido yayi yanajin wani tausayinta na taso masa daga kasan zuciyarsa a hankali ya ce
"Kinga ba yawo na futa ba kano naje zan maida Su'ad" yana gama faɗar haka ya kashe wayar sa gaba ɗaya bayason abinda zai katse masa wannan mode ɗin na farin ciki dayake ciki, satar kallon Su'ad yayi wacce ta wani haɗe rai, murmushi yayi a zuciyarsa yana faɗin mata sha'aninsu sai su, sam baitaɓa zaton zaiyi mata biyu ba amma ga yanda kaddara tayi dashi tabbas zaisha fama Baraka kishi Su'ad zuciya.
Gabanane yafaÉ—i sanda muka shuga compound na gidanmu Nurein na hanga tsaye jikin motarsa yanda ya harde hannu a kirjinsa kawai ya nunamin a fusace yake
Wani kallo Fu'ad ya watsamin tareda nuna wajan da Nurein yake "Wancan shine Hubbin naki ko hmm" yayi kwafa tareda futa bayan sarkin mota ya buɗe masa murfin motar, ɓangaran danake ya buɗe gabana yana faɗuwa na futo saboda bansan yanda za'a kwashe ba tsakanin Fu'ad da Nurein nikam banso wannan haduwar ba, ina futowa gaba ɗaya Fu'ad ya janyoni jikinsa ya rungumeni ta gefansa na soma kokarin kwacewa saboda ganin mutane awajan amma shi ko'a jikinsa a haka muka fara tafiya inata son cire jikina daga nasa.
"Ai basai kayi haka ba, kowa daman yasan abinda kuke aikatawa kenan gashi nan yanzu ka futo ka shaidawa duniya" Nurein ke faɗar haka ransa a matukar ɓace, yacigaba da faɗin "Mai zanyi da ragowar wani kaje na bar maka ita" yana gama faɗar haka ya shuge motarsa yajata a fusace yafuce daga gidan, sakina Fu'ad yayi yana dariya harda rike ciki, ni kuwa gaba ɗaya haushinsa ya kamani da irin abunda yayimin ya wani rirrikeni gaban mutane yabani kunya
"Daman saboda shi nayi haka Alhamdulillah kwalliya ta biya kuɗin sabulu ni daman haka nakeso"yana gama faɗar haka ya wuce ciki ya barni raina ɓace.
Fu'ad bai wani jima a gidanmu ba ya wuce ashe karaye yatafi sukayi magana da Baban karaye a washe gari kuwa tawagar mai martaba sukaje nemarwa Fu'ad aure atake anan Baban karaye ya tsaida ranar É—aurin aure sukuma suka bada komai ciki harda sadaki lefene sukace nan da sati É—aya za'a kawo, ni duk abinda ake ban sani ba saboda rabona da Fu'ad tun da yakawoni ban sake jin É—uriyar saba, ina zaune a É—akina Mami ta shugo tanata faman murmushi kusada ni ta zauna ta kamo hannuna tana faÉ—in
"Kinga ikon Allah ko ashe kunada rabon aure da Fu'ad yanzu baban karaye yazo wai an tsaida biki nan da sati biyu har sun biya sadaki"
Kafafu na fara bugawa kamar wata karamar yarinya na soma kuka "Ni wallahi ban amince ba shine kawai zaije ya sami baba batareda ya nemi amincewata ba, ni bama yanzu zanyi aure ba sonake naci gaba da karatu na"murmushi Mami tayi tamike ta futa.
Nurein tunda yabar gidanmu yake a fusace zuciyarsa yakejin ba daɗi, daman zargin dayake kenan gashi kuma idanunsa ya gane masa wayasan ma irin abinda sukai a can garin shi kuwa Su'ad ko daga ita sai shi suka rage a duniya yabarta bari nahar abada, zaije yaiwa mahaifiyarsa biyayya ta zaɓa masa koma wace ashirye yake daya aure ta.
Yana tsaye gaban madubi yana É—aura agogon rulex a hannunsa na dama, shugowarta É—akin kenan ta tsaya daga bakin kofa tana kare masa kallo yayi mata kyau sosai ba karamin kyau kayan sarauta ke masa ba amma shi sam bai sani ba shiyasa bai fiya shugar ba, ahankali take takowa har zuwa inda yake tsaye yana kallonta ta madubi amma sai yayi kamar bai ganta ba ya kauda kai yana murmushi, tana zuwa kusa dashi ta rungumesa tareda É—ora kanta saman kafaÉ—arsa tana kallonsa ta cikin madubin ta ce
"Abban Baby kayi kyau sosai sai ina kuma?ko unguwa zaku futa da takawa?"
Murmushi yayi "Da gaske nayi kyau?"
Kai ta É—aga masa alamar e kan tace "Kyau sosai ma bakaga yanda kayan nan ke maka kyau ba, amma kai bakason sawa kafi kaunar kayita shugar kananun kaya kamar wani bature"
"Naji to sakeni karki ɓatan lokaci kano zani"
Wani kunci taji a ranta ashe daman duk wankan nan dayayi kano zashi wajan wannan shegiyar yarinyar tabbas duk yanda zatayi saita ɓata masa wannan kwalliyar sai taja abinda zai saka dole ya canza kaya dan bazata taɓa bari yaje kano da wannan shugar ba hannunta tai saurin ɗorawa kan j ɗinsa da sauri ya juyo zaiyi magana kafin yace komai tai saurin haɗe bakinta da nasa nan take ta fara aika masa da sakonni wanda yakasa jurewa dole ya maida martani, janyo shi tayi suka faɗa saman gado tana wasa da wasu sassa na jikinsa, ganin gaba ɗaya ya gama bada kai yasa tafara cire masa kayan tana jifa dasu kasa bayan ta gama yamutsa su ta yanda tasan dole dai ya canza wasu, sosai ta rikesa da salonta har sukaja lokaci kafin suka sami nutsuwa, shiya fara mikewa ya shuga bathroom bayansa tabi bayan ta kalli agogo tasan yana shiryawa ba'abinda zai hanasa tafiyar nan itaa kuma taci alwashin a yaudai bazaije kanon ba, a cikima bata kyalesa ba shima ya biye mata karar wayansa daya jiyo daga ɗaki yasa yai saurin yin wanka ya futo, itama wanka tayi tabiyo bayansa tana gunguni, kallonta yayi ya ce
"Mai kike cewa?"
"Nifa bai isheni ba kai kuma naga sai wani sauri kake?"
"Hmm sodai kike ki hanani futa yau ki haÉ—ani da kanwarki tayi fushi na shuga uku"
Daure fuska tayi kamar bata taɓa dariya ba ta zauna gefan gado taja tagumi tana kallo yana sake wani shirin wanda yafi nada amsar sa.
Ina zaune cikin shagonmu ina kallon yanda Mami kewa wata amarya kwalliya tai matukar kyau hotuna nake mata a wayar Mami danni har yau banda waya gobe dai nake saran zanje na siya nabawa Mami wayanta data dawo kamar tawa kiran Fu'ad ya shugo ina kallo ya katse ban É—aga ba harsaida yasake kira nan ma saida ta kusa tsinkewa na É—auka sallama yai na amsa masa ina wani cin magani
"Amarya fatan kina gida gani na shugo kano nida Abokina Uthman"