Sashe 23
Kukan Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ok saikun karaso bana gida amma yanzu zan koma" Mami na gayawa Fu'ad ne zaizo na tafi gida, rasama mai zan masu nayi tunawa nayi yana matukar son gurasa na taɓa jin hakan a wajan Uncle hakan yasa na shirya masa gurasa wacce tajiku tai laushi tasha kayan haɗi irinsu cocumber kabeji tumatir green peper harda carrot dana gogasa sai lemun aya danai masa nasa a freezer, jin ana kiran sallar la'asar yasa na futo daga kicin ɗin na shuga ɗakina wanka nayi nai sallah kana na zauna gaban madubi na soma tsara kwalliya karo na farko kenan da zanyi kwalliya tun bayan rasuwar Uncle "Allah sarki Mijina I miss you wallahi" na faɗa a fili hawaye na kwaranyowa daga cikin idaniyata, gogewa nayi naci gaba da kwalliyata na kammala na ɗakko doguwar rigar Shadda na saka ina kokarin ɗaura ɗan kwali Ameera ta shugo
"Wow Anty na ina zaki haka irin wannan kyau haka Allah bakiga yanda kikai kyau ba" sai kuma tayi shuru jikinta yai wani irin sanyi ta zauna gefan gado taja tagumi tana kallona
"Anty kwalliyar nan taki saita tunamin da Abbana Allah sarki ubangiji yajikanka Abba" sai kawai ta kwanta saman gado tana kuka "Anty shikenan ni marainiya ce banida uba uwa tana can gidan yari, Anty dan Allah ki kaini gidan naga Ummana kafin a zartar mata da hukuncinta" zama nayi kusada Amira zuciyata babu daÉ—i jinake kamar na tayata kukan
"Kiyi shuru Meera insha Allah gobe zamuje kiga Zainaba daina kukan dan Allah nima karki sakani kuka, ko yaushe ina gaya maki kirinka min kallon uwa mahaifiya ga Yaya Jabeer nan shizai zame maki tamkar Uncle dan Allah kidaina kuka inmun tuna Uncle addu'a zamuyi masa ba kuka kinsan haka Mami ke gaya mana ako yaushe"
"Nayi shuru Anty"tafaÉ—i haka tana mikewa tsaye tareda share hawayanta ta shuga bathroom
07039793439
🌹 *KUKAN ZUCIYA* 🌹
Story and Writting by
Mamie Yusuf Daboo🥰
â˜€ï¸ *First Class Writer Assosciasion* ☀ï¸
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation
MARUBUCIYAR
HALIN RAYUWA
SOYAYYA DA ZUMUNTA
SANYIN IDANIYYA
AIMANAH
YANAYIN RAYUWA
AND NOW KUKAN ZUCIYA
31&32
Wanko idanunta Amira tayi ta fito, ni kuma na mike na daga labule ina kallon compaund dai dai sanda naga shigowar motar Fu'ad gidanmu, murmushi nayi tareda gyara fuskata nacewa Ameera ga Uncle dinta can yazo taje ta shigo da shi sitting room, jiki a sanyaye ta fita ina nan zaune har zuwa sanda tadawo tacemin Fu'ad ya ce naje
"Kije kicewa Hanne takaiwa baki abincin dana hada sitting room ta hada da lemu da ruwa suna cikin freezer" batacemin komai ba ta fice bayan yan mintina nabi bayanta dai dai zan shiga Hanne ta fito hannunta rikeda kudi yan dubu dubu sai murmushi take tana dariya tacemin
"Kinga yallabai Fu'ad ne yabani"
Dariya nayi tareda cewa "an gode" nashiga da sallama yanda Fu'ad yakafeni da idanuwa har abin yaban kunya zama nayi kasan carfet ina gaida abokinsa Usman dasuka zo tare, fuskarsa sake yake amsamin gaisuwar banko kalli inda Fu'ad yake ba kaina a kasa bansan sanda yabaro inda yake zaune ba yadawo gafda ni ya zauna saida naji maganarsa tamkar maiyin rada a cikin kunne na sannan na dago muka hada ido, kashemin ido yayi salon dayayi yasani dariya tareda saurin rufe idanuna da hannuwana ina dariya
"Kinyi kyau sarauniyata, ina godewa Allah dayasa inada rabon auranki ashe inada sauran farin ciki a rayuwata, dan Allah budemin fuskarki nayita kallah inajin dadi"
kaina nai saurin sawa cikin kafafuna ina dariya sosai dan bakaramin dariya Fu'ad yaban ba daman can shi mutum ne mai barkwanci bare yanda yake magana da wata murya mai dadi da fisgar hankalin mai sauraro
"Uhmm bazaki dago na kallekin ba?" ko rowar fuskar akemin?" tona kuwa gode bari na koma inda na fito" yafada yana mikewa tsaye, da sauri na dago ina kallonsa da murmushi a fuskata, komawa yayi ya zauna, shaf yama manta ba su kadai bane a dakin saida ya zauna sannan ya ga Uthman dake ta zafga loma, hararar sa Fu'ad yayi yana fadin "Malam maine haka kuma ya za'a kawo abu danni kai kuma ka zage kana cinyemin"
"Ai naga ba shine a gabanka ba love kake yi niko bazan iya barin wannan delicious din ya wuce ni ba,kasan wannan best food É—ina ne bana filakonta ko a gidan sirikai nai, ni zanso ma a gaggauta ayi bikin nan kullum ina gidanka amarya tana hadamin wannan hadin dan tunda nakecin gurasa a rayuwata bantaba cin mai daÉ—i kamar haka ba"Usman yana gama fadar haka ya dauki flask ya fita dashi yana fadin "Bari a kaiwa su sarkin mota suma su fara taba abincin amarya kafin tazo"dariya Fu ad yayi tareda jin jina kai
Zama ya gyara tareda cewa "Amarya wanne event kike shirya mana lokaci yana tahowa fa"
"Bazanyi komai ba walima kawai zanyi shima a cikin gidan nan ba'a wani waja ba"sun jima suna tattauna yanda bikin nasu zai kasance sai gafda mangariba sanna suka tafi.
Cikin satin shirye shiryan biki Mami ketayi ta gefe guda kuma ta zage tanamin gyaran jiki na musamman irin nasu na yan maiduguri cikin kwana uku kamshi yakama jikina ko giftawa nayi a waje sai anji kamshe barema ace na zauna a waje, saida biki yarage saura sati guda sannan Mami ta fara É—irkamin magani wanda acewarta na sanyi ne Anty Fatima gaba daya tadawo gida saboda shirye shirye daman gidanta ita kaÉ—aice Yaya Mukhtar yana legos wani aiki, itama sosai ta tisoni a gaba da nata magungunan wani bin inna sha kaina har ciwo yake amma kona faÉ—a basa tsayawa fasawa Mami kam na gefe sai dai tayita mana dariya in taga yanda ake dirama dani wajan shan maganin
Ayau gidansu Fu'ad suka kawo kayan lefe gidanmu Anty Jamila sai harare harare take tana sakin magana ba wanda ya kulata sai Mami dan tunda suka shigo gidan take wani cika tana batsewa tareda harare harare kaya suka jibgo sosai kamar ba gobe Momy matar wan Ummi itace ta soma yaba kayan tana faÉ—in "Kai kaya sunyi masha Allah Ubangiji yabada zaman lafiya" Anty Jamila dake wani shu'umin mirmishi ta ce
"Kaya kam gasu nan sunyi kyau kamar bana bazawara ba"wani banzan kallo mami tayi mata tana faÉ—in
"Aifa kam da babbar budurwa ai kwara karamar bazawara da Minal har nawa take banda ma kaddarar mutuwa da mai zai hada Minal da zawarci ga...."Hajiya dan Allah ayi hakuri mu rufe taro da salatin annabi" Umman mai martaba ta fadi haka dan tsaida maganar, saida suka tafi a mota Umma taiwa Anty Jamila tas takuma ce ko a biki bata bukatar ganinta a gidanta tunda ita ba'a zaman lafiya da ita, bakaramin shaka Anty jamila tayi ba ganin yanda Umma ke yarfa ta a gaban matan waziri, hakan yasa ranta yaɓaci ta sake cin alwashin ganin bayan auran nan na Fu'ad.
Bangaran Fu'ad shiri yake sosai makeken gida mai kyau da tsari part biyu mai martaba ne ya mallaka masa gidan bakaramin dadi yaji ba Baraka ya dauka sukaje gidan ta gani yace tazaɓi sashin dayai mata iri dayane sai dai ɗaya yafi ɗaya girma hakan yasa taɗau babban acewarta saboda baki tunda itace uwar gida ko yan uwansa na Sudan ne sukazo a wajanta zasuna sauka, Mami da Momy da Anty Fatima suka zo sukaga sashin Minal ɗin sun yaba sosai, saura kwana huɗu biki Baraka ta tare a gidan dayai mata mugun kyau manyan kudi Fu'ad yakashewa sashin dan kawai ya farantawa Baraka dayake matukar ganin girmanta dan sanda yagaya mata zai kara aure yayi zaton zata tada hanakalinta tayi masa hauka irin wanda wasu matan keyi in mazansu zasu kara aure amma Allah sanya alkahiri kaɗai tace masa, yaso yayiwa Su'ad komai kamar yanda yayiwa Baraka amma Mami tace sun gode basai yayi komaiba ko cokalinsa basa bukata zasu saka komai.
Saura kwana uku ɗaurin aure Mami dasu Mommy sukaje bare suka shiryawa su'ad ɓangaranta komai yayi dai dai inji Anty Fateema ba karamin kudi suka kashe ba kowa so yake ya faranta mata kasancewarta karama a cikinsu.
Ranar alhamis akayi walima gida ya cika sosai dangi ta ko'ina sunxo yan karaye ma tun jiya da yamma suka zo kowa sai farin ciki yake da nishaɗi, Mami da kanta tai deccoresion ɗin wajan da zamuyi walima wanda yai matukar kyau mai ban sha'awa kowa ya kalla sai ya yaba, karfe biyar saura Amarya tafuto sanye cikin shiga ta mutumci less ne marun ajikinta sai plate shoe ta sanya dogon hijab ɗinta har kasa, fuskarta bawata make'up hoda kurum ta shafa sai kwalli da man leɓe sai fuskar tata tai kyau sosai ta zauna a inda aka tanada dan ita, malama Rabi'atu Yusuf ta gabatar da lacca ɗinta mai taken gidan Aurena, sai gaf da mangariba aka tashi bayan an kama amarya aka raba manyan bag wanda aka saka turaran wuta da humra da lallenmu na gargajiya,akaci akasha aka rufe taro da addu'a da kuma fatan zaman lafiya ga amarya da ango.
.......Hajiya Jameela tunda suka koma gida take cika tana batsewa saboda abinda Umma tai mata ba kramin kona mata rai yayi ba, Abbie baya gari yana Abuja gaba É—aya watan nan bai zauna a bare ba yana can ayyuka sun masa yawa har ana ya gobe É—aurin auren Fu'ad baizo bare ba.
Da sallama ya shugo falon saida yaiwa kansa mazauni a É—aya daga cikin manyan kujerun dasuka kawata falon sannan ya É—ago ya kalli wacce ke zaune a falon kana yace "Anty Jameelah ina wuni" wani kallon banza ta wurga masa tareda girgiza kai ta lura tunda Fu'ad yadawo kasar nan ya raina ta banda ya rainata har ita zai kalli idanunta ya rinka kiranta da Anty Jameela koda yake ba laifinsa bane laifin Baraka ne saboda ita ke kiranta haka tasan a bakinta yaji, Fu'ad na murmishi ya ce "Nace ba dan Allah idan Abbie na ciki ki sanar mas nazo"
Wani dogon tsaki Anty Jameelah taja kana ta ce "Lalle Aminu wuyanka ya isa yanka ina matsayin matar babanka kake kiran sunana gatsal haka, saboda baka da kunya ni zan maka magana da mahaifin naka?"to nima ban gansa ba." tana gama faÉ—ar haka ta wucerta É—aki,