Sashe 20
Kukan Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Fu'ad lafiya da safiyar nan?" da gudu wata kyakkyawar baby tazo tarikeni cikin muryarsu ta yara tace "momma kicewa Papi ya maidani wajan Nani na nidai banason nan" rungume yarinyar nayi koba tambaya kamanninta kaÉ—ai sun tabbatar minda yar Fu'ad ce É—agowa nayi ina kallonsa naga yanda ya kafeni da idanunsa kallona yake bako kiftawa, da sauri na kalli jikina kama hannun yarinyar nayi muka koma cikin É—akina, nauyayyar ajjiyar zuciya ya sauke ya juya ya koma main falo ya zauna.
Ina shuga É—aki wanka na faÉ—a agurguje na futo na bar Baby ita kaÉ—ai cream kawai na murza na zura doguwar riga na tareda hijab na É—auki Baby muka futo, sosai ta lafe ajikina na É—ago fuskarta ina mata murmushi na ce
"Ya sunanki?"
"Aminatu Su'ad Ameen" lumshe idanuna nayi sakamakon wani daÉ—i daya ziyarce ni ko tantama babu Fu'ad sunana ya sakawa yarsa.
Wani abu naji yatokaremin a kirji wanda babu ko tantama nasan kishine kenan wata ya aura bayan mun rabo, ashe daman zai iya auren wata inba niba, hamdala nayi a zuciyata tunawa da nayi yanda narinka masa addu'ar Allah yabasa wacce tafini kila Allah ne ya amsa addu'ata yabasa wata, saida na zauna kujerar nesa dashi kaÉ—an na É—ora Baby a kan cinyata sannan na kwalawa Hanne kira takozo da saurinta
"Hanne kawomin abinci na bawa Baby na tasha hanya ki haÉ—omin da yoghourt bamai sanyi sosai ba"Baby na ai zakisha yoghourt ko?" na faÉ—a ina kallon fuskar Baby Su'ad
"Kin manta dani ne?"
"Maizan maka to kaje matarka ta baka" nafaÉ—i haka ina shafa kan Baby da naji ta shuga raina sosai jinta nake kamar nina haifeta, wasu hawaye suka zubomin dana tuna da tunifa nizan haifi yarinyar nan, da'ace Uncle yanada lafiya da tuni nima kila na haifi kamar wannan,
"Subhanalla wannan hawayan fa, nifa ba kuka nazo kiminba zuwa nayi mu dai daita kanmu sonake na aureki nan bada jimawa ba, Su'ad kamar yanda kika sani abaya haka yake har yanzu soyayyarki tana nan cikin zuciyata"
"Dakata Fu'ad kamanta duk wata soyayya da mukai dakai abaya yanzu babu ita a zuciyata bana sonka bazan iya auranka ba alhalin kanada wata matar wacce nasan ita kafara so kafinni"
"Kema kinsan ba wacce nakeso nan duniya inba keba, kalli Baby Su'ad dake hannunki kawai zai tabbatar maki da kaunar danake maki, dan Allah ki ajje batun wata matata kizo mu sasanta kanmu muyi aure shine burinmu"
Wallahi kaji na rantse bazan aureka ba, tuni na samu wanda nakeso kuma zan aura bazan taɓa yaudararsa ba" ina gama faɗin haka na saɓa Baby a kafaɗa na wuce danning da'ita nabarsa nan zaune, na kula ba karamin haushi yaji ba nan yabarmin Su'ad yai tafiyarsa nayi zaton zai dawo ya ɗakketa amma har yamma shuru harsu Mami suka dawo suna tambayata ina na sami yarinya nagaya masu yar Fu'ad ce.
Fu'ad afusace yabar garin yanajin wani bakin ciki dayazo ya tokare masa a kirji harshi Su'ad zata kalla ta ce bazata aure shi ba, bayan ɗimbin soyayyar dasukayi abaya tun a hanya yafara jin zazzaɓi zazzaɓi da wani ciwon kai da kyar ya karasa gida, wasa wasa saiga ciwo ya kwantar dashi wani irin Zazzaɓi yake mai zafi da ciwon kai mai tsanani, shi kaɗai yake jinyarsa a ɗaki ko mutanan gida basu san bayada lafiya ba sai ranar da Baraka suka sauka a kasar itada Usman da matarsa, gidan mai martaba suka sauka Umma tai mata izinin shuga sashin Fu'ad ɗin bayan taci abinci ta ɗan huta.
Yana kwance lamo kan gado ta shugo ɗakin da sallama, ɗago kai kurum yayi yana kallonta baice mata komaiba yamaida kansa ya kwantar saman fulo, da sauri ta zauna kusa dashi ta taɓa jikinsa taji zafi zau gaba ɗaya ruɗewa tayi
"Abban Su'ad bakada lafiya daman kake zaune kai É—aya a É—aki" batajira cewarsa ba ta futa da sauri zuwa sashin Umma ta sanar mata, tare suka dawo ciki hankali tashe Umma ta kira sarkin mota Usman shiya ruko Fu'ad saboda gaba É—aya jikinsa ya saki bayada wani kuzari, yanda kirjinsa ke bugawa yafi komai É—aga masu hankali.
Baby Su'ad tana wajena yau kwannanta huÉ—u kenan mun shaku sosai kasancewar batada wuyar sabo, kullum tanamin zancan Papi zai zo yaÉ—auketa, dariya nake mata nace kin gaji da zama dani saita girgiza kai alamar a'a, tun ina zuba idanun ganin Fu'ad har nasoma fargabar maiya hanasa dawowa duk da daman na lura ba karamin kular dashi nayi ba, har sannan ba waya a hannuna sau tari data Mami nake amfani data tambayeni ina tawa ce mata nayi a makaranta ta faÉ—i ban ganta ba, yau satin Su'ad É—aya a gidanmu tunda ta tashi take kuka ita wajan Papi zata ita nakaita wajan Papinta, jin kukan yayi yawa yasa Mami tace na shirya na maidata garinsu da mamaki nake kallonta na ce
"Mami ni ina nasan wani garin su inma nasa garin nasan gidanne?"
"Ga Shareef nan yana gari ki shirya ya kaiku" ba yanda nayi haka na shiryawa Baby kayanta dana sai mata da tarkacan kayan wasanta, muka doshi garin su Fu'ad tunda muka É—auki hanya gabana yake faÉ—uwa haka kurum nakeji ajikina kamar akwai abinda yasami Fu'ad shiya hanasa zuwa ko kuma fushi yayi dani, Allah yasani har yanzu ina son Fu'ad amma banajin zan iya auransa saboda yanada mata son danake masa yasa bazan iya zama dashi yanada wata matar ba, inata wannan tunanin barci ya É—aukeni har muka isa gidan sarki, bamu sha wahalar shuga gidan ba saboda ganinmu da sukayi da Baby Su'ad, sarkin mota yafara ganinmu ya washe baki yana dariya ya ce
"Hajiya barka da zuwa, kunzo kuma gidan basa nan yanzu Umma ta futa asibitin da Turakin yake" da sauri na É—ago na kalleshi muryata tana rawa na ce
"Baba maiya sami Fu'ad É—in?"
"E to nadaiji ance ciwon damuwa ne" sarkin mota shiya mana jagora zuwa hospital É—in
Fu'ad na zaune jingine da fulo Usman yana gefansa ransa a É“ace sai masifa yake "Akan wata banza can kake neman kashe kanka dan tace bazata aureka ba saime, ni ban taÉ“a ganin irin wannan mahaukacin son ba, basu baka ita ba tana budurwa yanzuma data zama bazawara sai sun tsaya suna ja maka rai kamar itace..."Ya isheka Uthman kasan abinda zaka rinka faÉ—awa Su'ad itace rayuwa ta ruhina, wallahi a wannan karan na rasata mutuwa zanyi na gaya maka damuwata ne danka taimaka min baka zauna kana gayamin maganganun dazasu karamin ciwo ba, so ba karya bane na tabbata kasan mainene so tunda auran soyayya kayi! Su'ad koda ace ta tsufa mijinta ya rasu wallahi zan iya auranta a ko wanne yanayi take ita nakeso ba wani abu na jikinta ba *itace burina* idan nasameta banida sauran wata damuwa, dan Allah na rokeka kaje ka lallaÉ“amin ita ta daure ta aureni dan Allah" Fu'ad yafaÉ—i haka yana saka hannunsa cikin na UsmanðŸ¤
Jikin Uthman yai sanyi yana bin É—an uwan nasa kuma aboki da kallo yama kasa magana sai kafesa dayai da idanu yana kallon yanda hawaye ke zubowa daga idanun Fu'ad hannunsa yaruko zaiyi magana sallamar mu tasa yai shuru da sauri na isa gaban gadon cikeda damuwa ganin yanda Fu'ad yai wata iriyar rama ya kara fari kamar wanda ba jini a jikinsa, ganina dayayi tsaye a kansa yasa ya ce
"Kagani ko Uthman kana kallo tafara min gizo ko Aboki gayamin kodai na haukace ne ita nake gani a gabana dan Allah Uthaman karka tashe ni daga wannam barcin danake ka barni na dawwama tare da ita a cikin mafarki na, hannu ya miko min alamar na matso kusa da shi, ban matsan ba saima komawa gefe danai nasoma kuka
"Kaima mutuwa zakayi kabarni kamar yanda Uncle yatafi ya barni, nifa wasa nake maka ko yanzu ka shirya na amince zan aureka indai hakan zaisa ka farin ciki, kasani ina sonka! inason ganinka cikin farin ciki da walwala kwanciyar hankalinka shine nawa", lumshe idanu yayi tareda maida kansa saman fulo ya kwanta yana mikomin hannu, hannuna nasa cikin nasa ya janyoni na faÉ—a jikinsa yasa hannayansa ya rungumeni yana sauke numfashi, muna a wannan yanayin har bamusan sanda Uthman ya futa ba, da sauri na janye jikina daga nasa tuna cewa hakan haramunne, Allah yayi hani da haka da sauri na fara furta Astagafirillah na koma can gefansa na zauna ina kallon sa, ya rame sosai sai uban haske daya kara.
"Zubamin abinci yunwa nakeji"
Basket ɗin dake ajje saman fridge na ɗakko na buɗe warmars na zuba masa fatan dankali dayasha hanta da alayyahu sai tashin kamshi yake, na mika masa plate ɗin amma sai yaki karɓa sai hannu yasa ya ɗauki spoon ɗin yafara ɗiban abincin ahankali yana ci ni kuma ina rike da plate ɗin abincin, muna a haka ta shugo da sallama, kyakkyawar maca ce fara kakkaura, tana rikeda da Baby Su'ad sai dariya take mata, take gabana ya faɗi daga gani ba tambayya na tabbata wannan ce matar Fu'ad mahaifiyar Baby Su'ad, zama tayi kusa dashi tareda taɓa jikinsa ta ce
"Dear yaya jikin naka?"
"Da sauki" yabata amsa a takaice yaci gaba da cin abincin nasa, É—agowa nayi na sake kallonta itama ni take kallo tana aunamin harara.
"Princess bani ruwa" Fu'ad da muryar maras lafiya, atare muka mike da ita na rigata isa gaban fridge saboda yafi kusa dani, ruwan gora na ɗakko masa na ɓalle masa murfin na basa a hannu ya kafa kai ya shanye ruwan tas, plate ɗin abincin na ɗauke wanda shima yaci dayawa na ajje sa saman fridge bayan nasa wani plate ɗin na rufe.
Yanda ta shugo É—akin cikin nutsuwa da kamala haÉ—e da cikakkiyar sallama yasa na maida hankali ga dattijuwan matar wacce nake zaton bazata wuce shekaru hamsin da biyar ba zuwa sittin, yanda naga fadawa na take mata baya ga yammata biyu atare da'ita É—aya na rikeda hand bag É—ayan kuma na rikeda wayoyinta, hakan yasa na gane itace Umma matar mai martaba, hannuna ta ruko tana murmushi ta ce
"Sannu da zuwa Su'ad É—in Fu'ad yanzu sarkin mota yake gayamin kunzo kun kawo baby Su'ad"
Kasa na zame ina gaidata cikeda girmamawa, hannu tasa ta É—agoni ta maidani gefan gado na zauna.