Sashe 19
Kukan Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kabani wayata nidai" bai juyo ba yaci gaba da tafiyarsa ina biye dashi har mukaje falon karshe, saida yakama handling na kofa ba tare daya juyo ba ya ce
"Karki sake naga kafarki a compound wallahi sai ranki ya ɓaci harni zaki rainawa hankali a gabana kina kiran wani da Hubby"
Dariya yabani sosai amma na maze nace "To naga mijina ne sainaki kiransa da Hubby dan kana wajan nidai ka bani wayata in kuma baka da wayane tona bar maka" juyowa yayi ya kalleni yai kwafa tareda girgiza kai yafuce da sauri, dariya nayi nima na juya zuwa ciki ina murmushi...
Tunda yashuga mota ransa ke ɓace ko kallon Chiroma dake masa hira baiyi ba yana kallo kiran Baraka yana shugowa harya katse bai ɗagaba sai dare sosai suka shuga garin nasu dan suna tsaya yin sallar mangariba da insha data riskesu a hanya,yana shiga gida wanka yayi yai shirin barci sai sannan yakira Baraka bugun farko kuwa ta ɗaga kamar daman jiran kiran nasa take, gaishesa tayi kana ta ce
"Dan Allah Abban Su'ad zan biyi su Usman zasu taho nageria duk zaman nan bayamin daÉ—i gashi kai har yanzu baka dawo ba kusan satinka biyu kenan"
"Bance ki tawo ba ki zauna nima na kusa dawowa" rokonsa tashugayi hardai ya sakko ya barta ta biyo Usman É—in su tawo tare, yana ajje wayar ya É—auki wayar Su'ad duk yanda yaso ya gano pin É—in scirity dake jiki kasawa yayi sai ajje wayar yayi da niyyar gobe zai bawa Chiroma asan yanda za'ayi a cire masa scurity É—in jiki.
Nikam tunda na koma É—aki nake cikin nishaÉ—i wanda na rasa na menene fushin da Fu'ad yayi yatabbatarmin da har yanzu yana sona saidai niÉ—in ina sonsa har yanzu tambayar danaiwa zuciyata kenan inma ina sonsa ina zankai soyayyar Nurein anya inna juya masa baya banci amanarsa ba, amma to Fu'ad har yanzu bayada aure ko yanada shi kilama bayan mata harda yara, shuru nayi tareda jan uban tagumi anan har Ameera ta shugo ta sameni,wayar Mami ce a hanunta ta ce
"Anty Game fa nake amma Nurein sai kira yake Mami tace nakawo maki ina kika saka wayarki?" amsar wayar nayi na kirasa tambayar daya faramin
"Ina wayarki?"maine tsakaninki da Turaki Fu'ad an tabbatarmin shine yazo gunki yau"
Murmushi nayi inabin wayar da kallo nace "Wayata ta faÉ—a ruwa, Fu'ad kuma banida wata alaka da shi a yanzu kawai yazo gaisuwar abokinsa ne"
"Abaya akwai wata alakar kenan?" ya tambayeni ransa ɓace bai jira amsata ba yaci gaba da magana "Su'ad gaskiyya bazan laminci ganinki da wani ba kibani dama kawai na turo manya na indai da gaske kike sona kuma zaki aure ni"
"Amma kasan tsakanina dakai ba yaudara ko?"
"Ki tabbatarmin da hakan ta hanyar bani izinin turowa gidanku a saka mana rana"
"Naji to na amince ka turo É—in" kashe wayar yayi tareda mikewa zuwa ciki sashin Abbansa yasan yanzu acan zai tadda Mamansa, ilai kuwa kamar yanda yazata É—in tana sashin suna tareda Abba sunacin abinci saida yajira suka gama kafin yafara magana
"Abba daman akwai wacce nake zuwa wajanta to sai akace na turo manya shine nace bari na gaya maka"
Mama ta kama baki alamar mamaki tace "Ikon Allah daman wai kanada budurwa Nurein amma baka taɓa zancanta ba dani harna fara magana da innarku saude a haɗaka da Halima ɗiyarta wace wannan kuwa"
"Ma'ma Su'ad sunanta yar kawarki Mami" mug ɗin hannunta datake shan yoghourt ne ya suɓuce ya faɗi tana kallonsa da mamaki
"Yanzu Nurein duk yammatan dake garin nan karasa wazaka aura sai bazawara kana saurayinka" mur yasha kamar bai taɓa dariya ba yana kalon Abbansa dayai shuru yana kallonsu
"Abba ai auran bazawara ba haramun bane ko?" yatambayi Abban nasa
"Hakane Nurein ba haramun bane sunna ce ma, nayi farin ciki da faruwar hakan gobe zan yiwa Alhaji islama'il magana sai suje"
"Yauwa Abba na gode Allah ya kara girma"
"Kai saurareni kajini da kyau, na rantse da Allah ko bayan raina ka auri yarinyar nan ban yafe ba! bandama rigima irintaka ina kai ina ita shekara nawa ka bata yarinyar ma da'ake zargin ita ta kashe mijinta..."kinga ya isheki haka kai Nurein jeka ciki" Abba ta inda yake shuga bata nan yake futa ba tas ya wanke maman ya tashi ya shuge É—akinsa, itako kwafa tayi ta koma nata É—akin tana zagayan neman mafuta.
Chiroma da computer É—insa yai amfani ya cire tsaron dake cikin wayar Su'ad yabawa Turaki, ahankali yake duba wayar harya shugo wajan sakonni sosai yasha mamakin irin zafafan sakonni da Nurein ke aikowa da Su'ad itama bata sanya wajan maida masa da martani, kansa yaji ya sara masa tareda wani irin bugawa da kirjinsa yayi har saida ya dafe wajan, duk Chiroma yana kallonsa baice komaiba dan yanada labarin soyayyar sa da Fu'ad, wanka Fu'ad yashuga ya futo ya shirya cikin bakar jallabiya mai gajeran hannu ya nufi sashin Umma, yanda yake tafiya cikin sanyin jiki yasa Umma take kallonsa da tausayawa harya zauna kujerar kusada ita yana gaidata
"Al'ameen ashe abokinka Allah yai masa rasuwa É—azu Chiroma ke gayamin daya shugo nan Allah yai masa rahma"
"Ameen Umma yanzuma zuwa nayi nace a shirya Baby Su'ad zamuje kano dana ce sai friday zan shuga saboda case É—in waÉ—anda suka kashe sa, amma bazan iya bari har sai zuwa juma'a ba"
"Ok tana ciki tareda Juhaina inagama tai mata wanka tun É—azu" mikewa yayi ya shuga É—akin Juhaina, tana zaune gefan gado kusada ita Baby Su'ad ce tana wasa da teddy da sallama ya shuga É—akin ya zauna saman kujera yana kallon Juhaina datai kasa da kanta, da gudu Baby Su'ad tazo ta faÉ—a jikinsa ya rungumeta yana kallon Juhaina yace
"ɗago ki kalleni magana zamuyi ta fahimta, batun yau ba nasan kina sona ajiya naso na faranta maki ta hanyar auranki amma wani dalili mai karfi ya gifta wanda yasa na fasa, nasan kinsan labarin Su'ad da irin son danake mata jiya naje garinsu na samu mijinta ya rasu, zan maye gurbinsa zan auri Su'ad a wannan karan insha Allah ina sonta! wani irin so nake mata wanda bantaɓa yiwa wata ɗiya mace ba a duniya son danake mata yasa bazan iya haɗata dake ba, Baraka ma bansan yanda zanyi da'ita ba! idan kinada wani dayake sonki ki basa dama yafuto idan kuma babu ina neman alfarmar ki karɓi tayin soyayyar da Chiroma yai maki"
Da sauri ta ɗago tana kallon Fu'ad har sannan idanunta na zubda hawaye tace "Shi kenan na hakura dakai amma kasani zuciyata tana sonka! nabaka zaɓi ka zaɓarmin Chiroma ko Abdallah ɗan sarkin gombe"
Shuru yayi yana nazari kana ya ce "Ke wanne yafi kyanta maki arai ke zaki zauna da abinki bani zan zauna maki ba tayaya zan maki zaɓi"
"Nazaɓi Abdallah inaso nai naisa dakai bazan iya auran Chiroma ba saboda nasan ko yaushe kuna tare zan rinka ganinka akai akai wanda hakan zai iya haifar min da matsala"
"Shi kenan zanyiwa mai martaba magana ki faɗawa Abdallah ɗin yaturo a tsaida rana kawai" mikewa yayi ya futa, Juhaina tabi bayansa da kallo yana futa ta kifa kan gadon ta fashe da kuka, shi kenan Su'ad ta rusa mata burinta, batajin zata taɓa son yarinyar nan da yaya Turaki ke matuwar so sai tayi duk wani abu datasan zai bakanta mata rai a duk ranar data shigo gidan...
07039793439
[6/11, 9:46 AM] maman sauban: 🌹 *KUKAN ZUCIYA*🌹
Story and writting by
Mamie Yusuf Daboo🥰
â˜€ï¸ *First Class Writer Assosuciasion*☀ï¸
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of Tha Nation
MARUBUCIYAR
HALIN RAYUWA
SOYAYYA DA ZUMUNTA
SANYIN IDANIYA
AIMANAH
YANAYIN RAYUWA
AND NOW KUKAN ZUCIYA
27&28
Ashe batada rabon auran Turaki ta leko ta koma yayi mata😰kuka take sosai har Umma ta shugo ta sameta, faɗa tai mata sosai tariga tasan son datakewa Turaki.
Shi kuwa a nasa ɓangaran shirinsa yake hankali kwance yau jinsa yake cikin wani irin nishaɗi wanda yajima baijisa a cikiba gefe kuma ga kewar Fahad datake damunsa, a haka yagama shirinsa cikin bakin materi'al mai ɗigon fari, ya kafa hula zanna bukar wacce aka ɗinkata da bakin zare sosai shugar tai masa kyau yasha naɗin rawani baki, cikin kwanciyar hankali da nutsuwa yake tuka motarsa Baby Su'ad na zaune gefansa tana shan ice cream ɗin daya sai mata a hanya, surutu take masa shi sam hankalinsa ba'a kanta yake ba yanaga Su'ad hangota yake da tunanin yanda zasu kaya a karo na biyu shin zata amshi soyayyarsa ko zata ki, a yanda ya fahimceta jiya kamar ta manta da shi Nurein yake ko wa shine a gabanta, tabbas a wannan karon jiyake komai zai faru saidai yafuru amma bazai taɓa bari ta kuɓuce masa a wannan karon ba.
Yau tun safe banida aikinyi sai barci tun goma na safe danai break nasake kwanciya saboda gidan ba kowa saini kaɗai sai hanne mai aikin gidanmu, ina sanye cikin kayan barci dogon wando da riga iya cinya sai hula dana saka akaina barci make sosai sonake na huta kafin huɗu na yamma na shiga shagonmu yau Mami ce acan nasan kuma zuwa yamma zata dawo ni na karɓeta wajan ba laifi sosai muke samun costomer masu zuwa gyaran gashi wasu kuma kunshi ko kitso dan wajan ba abinda bamayi harda kwalliyar amare.
Cikin barci naji ana dukan kofata a hankali, buÉ—e idona na kalli agogo 11:45 am dirowa nayi daga kan gadon ina turo baki da jin haushin wacce ke bugomin kofa ta katsemin barcina mai daÉ—i nasanma hanne ce, hakan yasa na buÉ—e kofar idanuna rufe nake magana ina mika da'alamar barcin bai isheni ba
"Dan Allah hanne maine haka ina barci na mai daɗi harda mafarki kikazo kika tasheni" nakarasa faɗe ina mika tareda buɗe ido zaro idanu nayi😳 ina komawa da baya ganin wanda ke tsaye a bakin kofar cikeda mamaki na ce