Sashe 1
Kukan Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
[6/4, 7:46 PM] maman sauban: Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/GMAOuujeP6dLtFTHo1Edxx
🌹 *KUKAN ZUCIYA* 🌹
Story and writting by
Mamie Yusuf Daboo🥰
â˜€ï¸ *First Class Writer Assosciasion* ☀ï¸
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation
MARUBUCIYAR
HALIN RAYUWA
SOYAYYA DA ZUMUNTA
SANYIN IDANIYYA
AIMANAH
AND NOW KUKAN ZUCIYA
1-2
Safa da marwa kawai take a ɗakin gaba ɗaya hankalinta yaki kwanciya tunda Prince AMEEN ya shiga wajan Abbi zuciyarta ta gaza nutsuwa so take taji mai zasu tattauna gaba ɗaya a Jiya zuwa yau xuciyarta ba daɗi tun da Prince yadawo daga CANADA tasan cewa tayi bankwana da kwanciyar hankali itakam ta matukar tsanar Prince AMEEN inama inama inama itama tana da ƴaƴan nan da tabbas saita shiga ta fita taga Prince bai sami sarautar nan ba tabbas a yanzu ma sai tayi duk abinda zatai wajan ganin ta ɓata masa suna ta yanda masarauta zasu hanasa sarautar "Ya zama dole naga bayanka Ameen ko zanyi yawo tsirara saina ga bayanka Ameen", jin karar tafiya ana sakkowa daga bene yasa tai saurin komawa kan kujera ta zauna ta fara tsinkayo muryar dogari na faɗin "Gaba salama baya salama a lafiyar takawa Prince Amin amanar mai martaba taka lafiya jikan sarki Abdulmunab" dai dai sannan Prince ya gama sakkowa nan falon inda Hajiya Jameelah ke zaune "Barkanmu da safiya Anty" Prince Ameen ya faɗa yana daga tsaye nan kafar benan, ɗan taɓe baki Anty Jameelah tayi kana ta ce "Barka dai sannu da fitowa" tana gama faɗar haka ko amsa mata baiyi ba yasa kai ya fice daga falon, da sauri dogari ya buɗe masa murfin mota ya shiga yana masa kirari, saida suka hau kan titi sosai sanan sarkin mota ya ce "Ranka yadaɗe ina muka dosa?"
"Masarauta" yafaÉ—a a dakile yana wani haÉ—e rai, har suka karasa gidan sarautar bai ko kara magana ba danna wayarsa kawai yake hankali kwance yana hakimce a bayan motar, suna parkin da sauri dogari ya fito daga tasu motar da take takewa tasu Yarima baya ya buÉ—e masa murfin motar ya fito "Kai tsaye sashin Fulani ya nufa yai sa'a kuwa tana nan part É—in nata bata shiga wajan takawa ba, zama yayi kan lallausan kafet É—in dake malale cikin É—akin yana É—an rusunawa ya ce "Barka da Hutawa Umma fatan na sameku lafiya"
Numfashi ta sauke zuciyarta fal farin ciki yau gata ga Aminunta kusa da ita tsawon shekaru goma kenan daya gudu CANADA yaki dawowa "Lafiya kalau ka same mu One Boy ya gajiyar hanya baka bari mun gaisa ba da safe ka fita ba sanarwa sai da na ce wa JAKADIYA ta kai maka break fast ta dawo ta sanarmin ka fita"
"Naje wajan Abbi ne ranki ya daÉ—e inya koma kafin mu haÉ—u za'a jima shi yasa nai sakko ayi min Afuwa FILANIN MAI MARTABA"
"Anyi maka ONE BOY yaka baro su? ya Hajiya Jamila fatan ka baro su lafiya"
"Lafiya kalau" yafaÉ—a yana bin Juhaina da kallo wacce ta fito yanzu daga bedroom É—inta
"Yaya Ameen barka da Safiya" JUHAINA ta faÉ—a da wani iri sauti mai jan hankali
"Barka dai Juhaina ya school da fatan dai kina kokari sosai"
"Inayi sosai ma Yah"
"To da kyau Allah ya taimaka, Ranki ya daÉ—e in Allah ya kaimu gobe zan kaiwa Abokina FAHAD ziyara mun jima bamu haÉ—u ba fitar safiya zanyi sabida mu isa da wuri"
"Allah ya kaimu Ameen amma da kabi jirgi daga garin nan zuwa garinsu FAHAD akwai tafiya fa zaku iya shafe yini guda kuna tafe fa"
"Sarkin Mota yace na tafi da Yunusa dogari ya iya tuki sosai"
"Cewa zakayi zaku tashi sama, to Allah ya tsare gobe HIDAYA nada manyan baki koda yake nasan ka haÉ—u da FAHAD sai yanda hali yayi kilama ka kwashe kwana biyu a can batare daka lega wajan HIDAYA ba"
"Baza'ayi haka ba insha Allah" yafaÉ—a yana mikewa tsaye
"A huta lafiya UMMANA Zan shiga wajan Mai martaba daga nan zan shiga wajansu Momy Da Mama mu gaisa" yafaÉ—i haka yana É—an risinawa alamar girmamawa
"Afito lafiya" Umma ta faÉ—a tana murmushi
Washe gari sassafe Prince Ameen ya É—auki hanya gudun da sukai sosai yasa suka shiga garin bayan sallar la'asar gidansu FAHAD ba bakon gida bane a garesa amma dai a wannan karan ya kasa gano gidan a shekara goma dayai baya kasar harya manta gidan,
Prince Ya jingina a jikin motarsa kyakkyawane ajin farko wajan haÉ—uwa fari ne tas mai doguwar fuska wacce ke É—auke da dogon hanci irin wanda ake kira da har baka É—in nan, sumar kanshi wacce take baka kirin tasha gyara sai sheki take da walwali tayi luf luf kwance akan nasa kallo É—aya zakayi masa kasan ya haÉ—a jinsi da larabawa, yana sanye da bakar shadda yar gaske mai sheki da walkiya hular kansa tangaran wacce tai matukar dacewa da shaddar jikinsa.
Ahankali yake danna tamfatsetsiyar wayar dake hannun sa, fuskar nan tashi murtuk da ɓacin rai yakusa minti goma a tsaye a wajan yana neman layin abokinsa amma bata shuga a karo na karshe yasake kira yayi sa'a wannan karon ta shuga amma harta gama ring ba ba'ayi picking ba, sake jingina yayi da jikin motar shi escape baka mai matukar kyau da tsada, kamar baya so ya buɗe back seat ya zauna yana kallon driver ɗinsa cikin raunananniyar murya ya ce
"Yanzu in muka É—au hanyar komawa gida sai tsakar dare zamu sauka ko, har yanzu bai É—aka wayar ba nakasa gane gidan" cikeda ladabi driver É—in
Ya ce "Yallaɓai kadai sake gwada kiran kila yana wani uzurin ne shiyasa bai ɗaga kiran ba"
Yarima Ameen baiyi musu ba yasake kira saida kiran yakusa katsewa kana aka É—aga cikeda É—oki AMEEN ya ce "Hello freind yakake"
Daga ɗaya ɓangaran aka amsa da "Lafiya kalau amma ban gane mai magana ba"
"Da gaske ka manta ni Al'ameen Muhammad Bello Fu'ad"
Wani ihu É—ayan yasaki kamar zai fasa wayar ya ce "da gaske amma naga kamar da lambar nageria ka kirani yaushe ka shugo kasar tamu"
Fu'ad yana murmushi yace "Najima yanzu haka ina cikin unguwar ku dai dai asibitin nan amma nakasa gane gidan"
"Ok jurani bari na turo a tafi dakai ni ina airport naje É—akko Daddy da Ummie sun dawo daga cairo bari naiwa Su'ad waya tazo ta karasa dakai gida"
"Ok ina jira" yafaÉ—a tareda kashe wayar yana gyara zaman sa a cikin motar.
Ina zaune gaban madubi ina tsara kwalliya ta murnar dawowar Daddy na daga Cairo, nagama saka kayana kenan ina É—aura É—an kwali najiyo muryar Mamina daga kicin tana kaÉ—amin kira, "Su'ad! Su'ad!! Su'ad!!! kina ina ne?"
Da sauri na futo zuwa kicin É—in inda na tarar ta tsaye tana saka lemun data gama haÉ—awa a cikin frezeer, batare data kalleni ba tace "Ga wayan ki nan kin barta anan tun É—azu kira ke shugowa"
Wayar na É—auka tareda karawa a kunne na ina murmushi ganin Uncle Fahad ne ke kiran nawa cikeda karaÉ—i irin nawa nace "yeee su Daddy sun sauka ko"
"Kee sarkin karaÉ—i karki kashemin dodon kunne kije nan bakin layin su kawar ki Ameera akwai abokina dayazo yakasa gane gidan ki kawo sa gida muma gamu nan tahowa tun É—azun jirgin nasu ya sauka"
"Ok" kurum nace masa sannan na kashe wayar na koma É—akina, yau garin akwai sanyi sosai hakanne yasa nasa jibgegiyar rigar sanyi na mai tsayi da kauri, duk tsayina amma rigar sanyin saida ta kawomin har gwiwa ma saka baby hijab tareda saka plate shoe nafuto zuwa dinning inda na hangi Mami tana shirya warmars a saman danning É—in.
"Mami zanje bakin titi Uncle ya ce yanada bako a can na karaso dashi gida"
"Ok saikin dawo karki manta da addu'ar fita, in kuma baki gansa ba ki dawo karki daÉ—e"
"TO Mami" nafaÉ—a ina fucewa daga third falon zuwa seceound falo, ko'ina kamshi ne kawai ke tashi murmushi nayi ina karasa futa daga first falo, zuwa compound, saida na gaida sojojin dake tsaye baki get kana na futo, seteven na tsokana ta ina zani bayan Daddy yana hanya, dariya kawai nai masa harya buÉ—emin kofa na futa, ahankali nake tafiya cikin nutsuwa irin tawa kamar yanda nasaba tafiya, mutane dayawa idan sukaga yanda nake takuna sai su zata yanga nake ni kuma sam ba haka yake awajena ba tun tuni haka nake tafiya tun ina yarinya kamar yanda naji Mamina na faÉ—a idan su Uncle da yaya Jabeer sun tusoni a gaba suna tsokana.
Harna karasa inda Uncle Fahad yagayamin banga kowa ba, hasali ko mota É—aya babu, hannuna nasa cikin aljihun rigar sanyi na na É—akko wayata na kira Uncle Fahad ina gaya masa gani a wajan amma banga kowa ba, kashe wayan yayi kusan mintina uku wata bakar mota ta faka a gabana
Sosai motar tabani tsoro ganinta baka wuluk sai walwali take, glass É—in motar tinting ne shiyasa baka ganin wanda ke ciki.
Kafar sa yafara sakowa waje kafin ya futo gaba É—ayan sa, subhanallah nace a fili ganin yau gani ga balaraben kasar saudiyya sam banyi zaton yanajin hausa ba shiya sa bance masa kala ba, yajima yana kallona kafin naji muryar sa mai daÉ—in sauraro kamar bayason magana
Yace "Are you Su'ad?" ya tambayeni yana taɓe fuska kamar yaga kashi
Ina girgiza kaina nace "Yess i Su'ad" taɓe baki yayi kana
Ya ce "Amma kika tsaya ɓatamin lokaci dan Allah wuce ki kaini gida"