← Book details In Bani Book 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 69

Sashe 8

In Bani Book 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Koda tafita wajen harya shiga mota yatada ahankali tabude dayan side din itama ta shiga itama ta zauna yadan juyo ya kalleta murmushi yay kadan yana kallon fuskarta yace "cool down" da sauri ta kama dayan hanunshi tamai kiss tana murmushi tace "I love you Aabid please stop ignoring me okay" dan murmushi yamata yana kallon kwayar idanunta kafin yamata alamu da ido data sakeshi, murmushi tasake yi tasakemai kiss a hanun sanan ta sakeshi ahankali tana murmushi, kunna motar yayi yanadan fuzar da iska yaja motar sukabar asibitin, Victoria garden city VGC yawuce, gaban wani babban hadadden gida yay horn gateman yabudemai ya shiga yay parking motar, hadadden compound ne mai fadi sosai flowers ko ina, fitowa yayi yay ciki batare daya jirataba ya bude kofa ya shiga, falone babba da akai komi off white, dakin yahadu sosai da sauri yakarasa wajen fridge ya bude yadau bottle water na Eva, budewa yayi yasha yana kallonta daidai lokacin ta shigo sai kumbure kumbure take, shareta yayi ya ijiye goran ruwan kan saman fridge yahau stairs yy sama yabude wani daki ya shiga, shima dakin komi off white da akamai sirki da sky blue, dakin yay kyau fiye da misali kaman aturai, jefa wayarshi kirar iPhone 11 yay kan makeken gadon dayaci farin duvet, ahankali yakai hanunshi yanadan lumshe ido alamun gajiya kan boturin rigan shi yay unbutton shirt nashi ya cire yayar nan kasa, yaja summer beach pant din shima kasa sanan ya tsallake kayan ya wuce yana tafiya ahankali yabude bathroom ya shiga.

IN BANI
_M.

Shakur_
7....

Ruwa yahada mai dan zafi a bathtub da kyar sabida gajiya ya zuba shower gel nanda nan bayin ya cika dawani irin mugun kamshi ya shiga ciki ruwan ya lumshe ido yanadan tunani, yakai kusan 5min ahaka Vanessa tai knocking kofar rike da wayarshi dake ta haske murya chan kasa tace "handsome your phone is ringing" dan yatsine fuska yayi cikin kasalalliyar murya yace "who is calling?" kallon screen din tayi ganin Dil
da emoji heart yasa tace "is Dil" wani irin murmushi yayi daya bayyana set din white hakoran shi yace "rascal keep d phone, I will call him back" murmushi tayi tace "okay love" maida wayar tayi ta ijiye kan bed din, fita tayi daga dakin ta shiga d next room inda yar akwatin LV dinta yake, wanka tayi itama tasa wani hadadden red lingerie tafesa turare tafito daga dakin sanye da white bathroom slippers tabude kofan dakinshi ta shigo tana kallonshi yana tsaye gaban mirror sanye da bathrobe yana kokarin shafa cream, kallo daya yamata ta mirror ya dauke kai, ahankali ta maida kofan tarufe tana wani irin cat working takaraso gaban mirror ta baya ta rungumeshi dudda yafita tsawo sosai abayanshi ta daura kanta tana shafa kirjinshi da hands dinta asaman kirjinshi dakeda gashi ta saukar da hannun dawani irin bedroom voice tace "Handsome lemme help u with the cream, why am I here if am gonna let you do things yourself" tai maganan tanajan hannayen daga chest dinshi zuwa kan navel dinshi, wani irin ajiyan zuciya ya sauke yana kallon kanshi ta mirror, dan murmushi tayi tawani irin zagayo ta gabanshi tahau gaban mirror ta zagaye kafafunta ta bayanshi tana murmushi tana kallon fuskarshi, shima kallonta yake da idanunshi dasuka chanza kala, ahankali takai hanunta kan pink lips dinshi tana shafawa gently tana wani irin kallonshi tace "you are so cute Aabid, I love your skin, your skin is so soft, I love your ebony skin is so sexy" ahankali ta janye hanun nata daga kan lips dinshi ta janyo cream din ta debo a hanunta tana mutsitsikawa tana kallon fuskarshi, gently ta daura hannayen nata akan kirjinshi tafara shafamai mai tana sauka kasa kasa har ta sauka kan V-lines dinshi dan lumshe ido yayi yana cije lips, yanda taga yayi yabata more access na fadin abinda takeso tace, fuskarta takai saitin kumatunshi tana shafawa, cikin low voice tace "Handsome I wanna feel you, am tired of romance, romance romance, let's have s*x, make me pregnant plss, I wanna be pregnant for a handsome young milloniare like you Aabid, make me your baby mama plss" tai maganan while grabbing his thing gently, da sauri yabude ido yatureta tai baya, dawani irin sauri ya shiga bayi, yakai kusan 10min kafin yafito yana goge jiki ko kallon inda take baiyiba ya shirya cikin wasu hadadun Jean da riga black and white ya feshe jikinshi da hadadun turare, bakaramin kyau yayiba yadau key mota daga gaban mirror yawuce yafita ya sauka kasa, wajen mota ya karasa ya bude motan ya shiga yaja motar yafita, masallaci yafara shiga yay salla sanan ya fito ya shiga KFC take away yay sanan yafito ya shiga mota yaja motar zuwa asibitin, parking yayi a haraban asibitin yafito yana kallon ko'ina yadau take away yarufe motar ya juya ya shiga cikin asibitin yana taku dai dai yakarasa ciki, da sauri nurse din dazu dake zaune kan kujera ta taso tana washemai baki tace "welcome Sir lemme take you to her room, amma gaskiya Sir your patient tasha ruwa sosai, kaga ruwan da aka cire daga jikinta kuwa" tsayawa yayi chak ya kalleta, murmushi tasake mai tace "don't worry she's fine, we manage to save her, mun fitar da duka ruwan datasha, yanzu bacci takeyi bama ta tashiba har yanzu but am sure any moment from now zata tashi" cigaba da tafiya sukayi tabude mai kofan dakin da aka kwantar da ita ta shiga ciki bayanta yabi yana kallon gadon tana kwance kan gado ansa mata kayan asibiti an kunna warmer adakin, dakin yay dumi sosai, maida kofar yayi yarufe har lokacin idanunshi akanta ya tsaya awurin tare da folding hanunshi a kirji yana kallonta, dauko wani magani nurse din tayi tazo inda yake tsaye tace "Sir maganin nan once ta tashi kabata 5ml" gyada mata kai yayi takoma ta ijiye maganin tadawo tace "if you need anything from me Sir just ring that alarm" ta nunamai wani jan button, gyadamata kai yayi batare dayay magana ba ya matsa gefe tabude kofa tafice, ahankali ya tsaya a wurin yana kallon fuskarta, tai wani irin haske looking innocent, gashin gaban goshinta ya kwanta sosai tana fitar da numfashi ahankali ahankali an mata fixing drip a left hand dinta, ahankali yadaga kafa kaman bayaso ya taka kasa yana kallon fuskarta kaman wani magnet na pulling dinshi towards her harya karasa jikin gadon ya tsaya akanta yana kallon fuskarta, sai lokacin ya lura da bandejin da akasa a saman goshinta alamun tanada injury a wurin, kujeran gaban gadon yaja ya zauna yana kallonta still ko kyafta ido bayayi shi kanshi baisan mesa yake kallonta hakaba, kawai yasami kanshi da kallonta ne nonstop, saukar da idanunshi yayi kan hanunta da aka makala mata ruwa ahankali ya mika hanunshi ya dauki hanun nata yarike yana yana kallon hanun yanda gashi suka kwanta lub lub ajikinta kafin ya saukar da idanunshi kan fuskarta yanda take baccinta innocently kaman ka kirata tai magana, cikin wani irin cool free voice yace "Jewel" shiru yayi yana kallon fuskarta kafin ya lumshe ido yana kara holding hand nata tight, yadan fuzar da iska yana ganin d first time he saw her face daya shiga cikin ruwan, how he felt dakuma yanda yaga fuskarta tamai wani irin haske sosai acikin ruwan, motsin dayaji a hanunta dake cikin hanunshi yasa yabude idanunshi dahar sun soma chanxa kala sun kankance ya daurasu akanta, motsi yaga tanayi sosai tana yatsine fuska kadan kadan idanunta alumshe tana motsi da hannayenta da kafafunta, da sauri yatashi daga kan kujeran dayake yakai fuskarshi gab da fuskarta yana wani irin kallonta, cikin wani irin murya mai cike da natsuwa da dadin ji yakirata.

"Jewel" dan shiru yayi yana kallon yanda idanunta ke rawa tana kokarin budesu, ahankali ya hura mata iska asaman idon kafin ahankali kaman mai whispering yay magana asaitin kunenta yace "open your eyes Jewel" bude idanunta tayi gabaki daya a lokaci daya dasuka mata wani iri sabida ruwan dasuka shiga cikinsu ta daurasu akanshi, dishi dishi take gani danjin idanun tayi kaman an zuba mata oil acikinsu, ahankali murya chan kasa yace "Jewel can you see me" hanunta ta daga dakeda lafiya ahankali ta daura kan idanunta ta shiga sosawa non stop dan murmushi yayi yakai hanunshi yakama hanunta datake sosa idanun nata dashi ya janye hanun daga idanun nata yana kallon kwayar idanunta, ware idanunta tayi da kyau tana kallon mutumin datagani akanta cike da mamaki yana mata wani irin cool smile yana bata wani irin warm look, da sauri ta runtse idanunta cike da tsoro kirjinta na bugawa sosai dan d last abu data tuna was lokacin data bude ido ta ganta acikin ruwa, where is she yanzu and who's this man dayake mata murmus....
Chapter 8 · 0% Book details