Sashe 48
In Bani Book 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"aam" da sauri taja filo ta ijiye adan space din tsakanin su hanunshi yadaura akan filon hakan yasa yasake sauke ajiyan zuciya yay cigaba da bacci da sauri ta sauka daga kan gadon ta bude bathroom ta shiga tanabin jikinta da kallo, runtse idanunta tayi da sauri hawaye na zubomata ko ina jitayi yana mata ciwo bana wasaba wanka tayi tsaf da ruwan zafi sosai ta tsane jikinta sanan tadauko rigan da tadauko dama dazu tasaka ta saka rigan yamata mugun kyau ajiki tai kaman wata barbie aciki, sanan tabude bayin tafito gatanan ne kawai bata jinta daidai daurewa kawai take, ahankali tabude kofa tafito tana addu'a Allah yasa bai tashiba ganin shiru dakin har lokacin da duhu yasai tai chan edge of bed ta kwanta ta tofama kanta addu'a kafin ta juya tadan kalleshi tofamai tayi shima dan tasan baiyi addu'a ba yay bacci tajuya ta rufa da bargo tana tunanin su Mama da Kaka dakuma abinda yafaru yanzun nan dabataso ta tuna, ahaka bacci yay awon gaba da ita.
"Ozo, Ozo kayakuri, azaban nan tamin bala'in yawa Ozo" hannu mutumin dake sanye da dogon jan riga na tsafi ya mika aka sakamai wani abu kaman fiffikin kaza amma bakinshi yana wuta sosai, wani irin ihu Abie dake makale ajikin bango yayi kaman an makala shi da gum yana girgiza kai yace "Ozo Ozo ba wanan abin ba haba Ozo kanafa sona kana tausayina ko amatsayina nadan arewa kadai dake wanan kungiyan yakamata kamin afuwa" cikin wata irin muryan tsawa daya girgiza dakin Ozo yace "sabida inason kane da mutuwa ce dakuma haukacewa kafin mutuwa makomar sabamini doka dakayi, tunda kashigo wanan kungiyan ka saba mana doka, kasan me kayi dakabari yay auren nan kuwa?
Duk wani shiriri da tsafi da mukeyi da kwakwalwanshi muke samun kudi auren nan ya karyashi, duk kuma randa zai sadu da matar daya aura kwakwalwan damuka rike tun yana dan kankanu zai bi iska yakoma jikinshi yadawo lafiya lau, kakosan asaran dakasa nayi kuwa Tursoso" yay maganan yana chakama Abie abin a kirji wani irin ihu Abie yayi na tsananin azaba tunda safiya yau Ozo ya daukeshi yake ganamai azaba yay nadaman shiga kungiyan nan, yay nadama dudda dai shine one of the best kungiyan Nigeria dan kungiyar na baka kudi bila adadin dakuma fame suna zaka zama popular ko ina asan da zaman ka amma sharrudan su yay yawa, sunada tsanani, maganan Ozo ne yadawo dashi duniya yace "ba'a sabamin doka, kowa na wanan cult din saida mukasha jinin y'ayan farin su, kai naka baka bari munsha ba nakuma dagama kafa da sharadin karka sake kabari yay aure dan Aure sai karya komi dakuma amfani damuke dashi amma bakajiba, bakajiba Tursoso, i have one final last warning for you inba hakaba zamuma blood for blood dole ne musha jini da sauri Abie yace "eh eh na yarda koma menene wanan karan zan kiyaye Ozo kamin afuwa kafadamin nasan kamin adalci" shiru Ozo yayi kafin yace "karka sake karka sake karka yarda Tursoso dan farinka ya sadu da matarshi inhar yay haka aranan komi zai warware sanan bazan fadama wani hukunci zai biyo bayaba amma dai dole musha jini, karka yarda abinda ya maida danka namiji ya shiga cikin abunda ya maida mace mace" da sauri Abie yace "na yarda, wlh na yarda Ozo dan Allah ka saukeni" wani irin tsafi Ozo yayi yabugashi akasa sanan ya bace bat kowama nadakin yabace yarage Abie kadai adakin a kwance dagashi sai gajeren wando yafashe da kuka sosai yana wani irin shesheka, yagaji da rayuwan nan so yake yamutu yahuta, wanan shegiyar tagadiriyan yarinyar da tunda Aadil dinshi yaganta yahaukace akanta tabatamai komi, farin cikin dayagani a idanun Aadil bayan an daure auren was everything to him farincin cikin Aadil nasashi jin kwanciyan hankali dam yasan ya cuci yaron dayawa saidai wanan azaban da Ozo kemai kullum bazai iya jurewa ba gashi yanzu yau sati na biyu kenan zobenshi baimai aman kudi ba sabida Ozo na fushi dashi da wanan wahalan gwara koyaya zaiyi yasan yanda zaiyi yahana Aadil saduwa da Hamida dudda ma yasan Aadil bazai taba sanin yanda ake saduwa da mace ba dan yarone babu abinda ya iya saisa ya yarda d gudu dan yasan babu abinda Aadil zai iya, rawan sanyin daya fara yasa yatashi yabude kofar dakin yafita yashiga wani bedroom yadauko kaya yasaka ya kwanta sai bacci.
IN BANI
Maman Abd Shakur
43...
Kiraye kirayen sallan asuba yatada ita daga nauyayyan baccin daya kwasheta, jinta tayi gabaki daya acikin jikin Aadil sun lulluba da bargon gadon mai shegen laushi yawani irin kwakumarta, dudda bataganin fuskarshi sabida duhun dakin amma tagane bacci yake sabida yanda yake saukar da ajiyan zuciya kadan kadan, ahankali ta janye jikinta daga nashi abunda yafaru jiya da daddare yana dawo mata sabo fil aranta, sauka tayi kasa ahankali tai hanyar kofar bathroom tadaura hanunta jikin bangon wurin tana neman switch din kunna wuta, kunna wutar dakin tayi hakan yasa dakin yay haske sosai dan juyawa tayi da kanta ta kalleshi yana lullube da bargo yana bacci kan gado abinshi, ganin yafara yatsine fuska a shagwabe ganin haske an kunna wutan dakin yasa da sauri tabude bathroom door din ta shiga, sakatan kofan tasaka kafin ta wuce tafarayin brush sanan tasakeyin wani sabon wankan ta daura towel sanan tai alwala ta tsaya gaban madubin bayin tana kallon kanta bakaramin kyau tayiba tai wani irin hasken amarci tai kyau fatarta nawani irin glow na gyara, gyaran gashin da aka mata yay wani irin mugun kyau gashin sun kwanta sosai barin ma nagaban goshinta dasukai kaman na sabuwar jaririya sun kwanta lub lub, ahankali tagoge jikinta da towel din sanan ta ijiye tana kokarin saka rigan taji ya kwala mata kira cikin muryan bacci chan kasa kaman zaiyi kuka.
"My Hamidah, where are you" saida gabanta yafadi jin yanda yakira sunan nata, da sauri ta zira rigan hanun nata jin yafashe da kuka yana surutan nemanta, sake kwala mata kira yayi cikin kuka "My Hamida" jin yanda yake kuka yasa ta amsa shi cikin siriruwar tattausar muryanta.
"n...na'am" da sauri ya yaye bargon ya sauko daga kan gadon jin muryanta a bathroom babu ko kaya ajikinshi yakaraso ya tsaya gaban kofan yakama handle din zai bude yace "are you in d bathroom?" jin kofan a kulle yasa ya jijjiga kofan arude yana neman sakin kuka yace "My Hamidah open the door" hanging towel din tayi da sauri tana karajan rigan jikin nata kasa yakai har wurin guwiwanta sanan tayo hanyar kofan kirjinta na dukan uku uku tana wasa da yatsunta, ahankali ta cire sakatan kofan jin yanda yake kuka tabude kofan kafin ma kofan yagama buduwa yaturo kofan tsabagen yanda yakosa ya ganta ya shigo bayin da sauri yana raurau da ido yana turo baki, tsayawa yayi chak ya kalleta ganinta tsaye daga ita saiyar jan riga daya tsaya mata a gwuiwa kanta babu dan kwali gashinta a gyare an mata parking sai lilo jelar gashin yake, gashin gaban goshinta sun kwanta sabida lema leman ruwan wanka, kafafunta farare tass tasanya white bathroom slippers akafarta daya mata yawa, wani irin kallonta yake yanajin wani iri mugun sonta kafin ya saukar da idanunshi kan boobs dinta da rigan yafito da shape dinsu da kyau sabida rigan bacci jikinta dayake cotton, yakafe boobs din da ido yana wani irin tuna jiya da daddare, washe mata baki yayi white set of fine teeth dinshi suka bayyana kafin yawani irin bata hug cikin so much excitement yace "My Hamidah, u are here, baki tafi ba, oyoyo" yay wani irin murmushi yana tura hancinshi a wuyanta, lumshe idanunta tayi jikinta sosai yadau rawa sabida yanda taganshi ba kaya ahankali muryanta har wani irin rawa yake batare data bude idanunta ba tace "uh...ana kiran salla a mosque jekai wanka katafi masallaci" da sauri ya saketa yana leka fuskarta yace "mosque?" gyadamai kai tayi da sauri yace "promise me you will not go and leave me" batare data kalleshi ba dan yanzu mugun jin nauyinshi take tace "i promise, jekai wankan" jin shiru yasa tadan dagokai ta kalleshi hada ido sukayi yana wani irin kallonta kaman yau yafara ganinta yana murmushi sosai, gabanta yafadi zata maida kan kanta kasa yarike fuskarta da sauri yay cupping face dinta yana washe mata baki yana mata fari da ido, dan murmushin yake tayi tadan juyar da idanunta ahankali tace "kaje kai wankan tsarki lokaci na tafiya" da sauri batare daya saketa ba yace "wankan tsarki?" gyadamai kai tayi batare data kalleshi ba, kara shigewa jikinta yayi yace "wats wankan tsarki?" dan shiru tayi kafin tai fighting kunya da kyar tamai bayani dalla dalla sanan ta janye hanunshi daga fuskarta tace "jekayi kazo kaje mosque" make mata kafada yayi yana kamo waist dinta yace "wait for me" batare data kalleshi ba tace "zan jiraka adaki hurry up kayi yanda nafada ma" sakinta yayi hakan yasa tafita da sauri dan tsoron kallonshi takeyi ahaka, gaban wardrobe din tayi tabude tana kallon uban tulin kayanta wani zanin atampa tajawo da hijabi samin kanta tayi da bude dayan bangaren wardrobe din taga kayanshi ne ajere jallabiya ta ciromai milk da singlet tana duba boxer bata ganiba hakan yasa tajawo drawer dake wajen taga tulin hadaddun boxers dinshi, daya tajawo mai wani baki ta ijiye akan bed din sanna ta tafi kan dadduma tahau ta tada, tana cikin salla yafito ya daura towel a kwankwaso yana goge ruwan kanshi da towel yana kallon Hamidan dake kan dadduman kasancewar Mami tariga ta koyamai ba kyau yima wanda ke salla magana yasa baiyiba yajuya yana kallon kan gadon ganin kayan data fitomai dasu yasa yasaka ya shirya tsaf yana kalle kalle yana neman turarenshi dan baison yaga baisa turare ba, wardrobe din yabubbude kafin yaga turarenshi a side dinshi feffesawa yayi sanan yawuce yafita yana yima Hamidan dake salla bye yatafi mosque.