← Book details In Bani Book 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 69

Sashe 7

In Bani Book 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

A think is a marmaid Aabid let's leave here" batare daya kalleta ba yadanyi murmushin iskanci yace "they're no marmaid in Nigeria gurl" ahankali ruwan yadan wurgota sama kadan hakan yasa ta hango fuskan mace, ihu tayi sosai tace "Jesus christ Aabid look is human being, look I think is a girl, Jesus I hope she's not dead ewooo olorun!" da sauri yadan juyo da kanshi yace "stop enchanting rubbish on my ear" ya yatsine fuska, da sauri ta rikemai kafada tace "look Aabid am serious" ahankali cikin tsananin gajiya da ita ya kalli inda take nunamai fuskan mutum ya hango kadan saikuma wave din ruwa yazo yahau kanta hakan yasa ta niste cikin ruwan, ihu Vanessa takara yi tace "how are we going to save her now Aabid, am not with my phone we suppose to alert the beach authority, are you with your phone Aabi...?" bata gama kiran sunanshi ba ya kashe bike din yawani irin mikar da hanunshi up ya hadasu yay wani irin jumping daga bike din yafada cikin ruwan straight takai ya shige chan kasan ruwan shima hangota yayi ta bude hannu sideways jelan gashin kanta sun mike sun kwanta a ruwan suma tana kasa, kasa, kasa, idanunta a kulle bata numfashi ko kadan, wani irin sauri yayi yana numfashi da baki yana fito da ruwan waje yana swimming kaman fish kafin yakaraso wajen, ahankali ya tsaya ya bude hannayenshi yana wani irin kallon fuskarta tacikin glasses din dake kan idanunshi yanajin wani irin abu da tunda yake in his life betaba jiba, ahankali ya jata da hanun damanshi yahadata da jikinshi ya daura fuskarta akan kirjinshi ya kife fuskar yay sama ya mikar da hanunshi daya sama yana yin kafarshi kaman kifi yay saman ruwan kanshi yafara fitowa kadan saman ruwan, Vanessa dake kan machine gabanta na faduwa sosai sabida tsoro tana hango kanshi nesa da bike dinsu sosai tai ihu tace "thank you Jesus" da sauri ta kwalamai kira.

"Aabiddd am right here love" wani irin ciro Hamidan yayi daga cikin ruwan ya daurata akan kafadarshi yana komar da ruwan baya da hannunshi daya yana yin wajen bike din da sauri, tashi yayi daga ruwan yahayo kan bike din da ita Vanessa na kallon fuskarta, zaro ido tayi tace "Jesus she's beautiful Aabid are you sure she's not a marmaid?" kunna bike din yayi yana gyaramata zama a kirjinshi yaja bike din dawani irin fitinannen gudu kirjinshi na bugawa fast fast, ko 1min bai daukesu ba tsabagen shegen gudun dayake yi yakaisu gaban ruwan da sauri ya kashe bike din baima damu da kar ruwa yatafi da bike dinba ya diro daga kai rike da ita da sauri Vanessa ta sauko itama ta biyo bayanshi ahankali ya shimfideta akasa yana kallon fuskarta daidai lokacin Vanessa ta karaso dan dago kai yayi ya kalleta tareda jan glasses din idanunshi sama cikin husky voice dinshi yace "get d medic" da sauri tace "o..okay handsome" tabar wajen dagudu, ahankali ya juyo da kanshi ya daura cool brown eyes dinshi akanta, ahankali yay placing hanunshi akan cikinta dayay dan kato sabida ruwa yay pressing gently yana kallon fuskarta, sau uku yana pressing cikinta ganin ba response yasa ya bude bakinta yanadan kallon fuskarta, ahankali yana kallon fuskarta ya daura bakinshi akan nata da sauri ya lumshe ido, ahankali ya hura mata iskan bakinshi cikin nata bakin kafin yadago kanshi ya maida hanun kan cikinta yy pressing but no response, hanunta ya kama yana murza palm dinta sosai sabida yay warming nata yana kallon fuskarta feeling somewhat awkward ahankali yace "hey Jewel, stay with me okay" da sauri ya saki hanun nata yakara dukawa ya daura bakinshi kan nata yasa mata iska sosai this time kafin yakoma adan rude yafara danna cikinta yana kallon fuskarta yace "fight, Jewel don't go just like that precious, stay with me okay".

IN BANI
_M.

Shakur_
6......

Sake danna cikinta yayi da karfi da duka hannayenshi yana kallon fuskarta cikeda damuwa yace "please Jewel" yay maganan yana sake pressing cikin wani irin nishi tayi tawani bangaro jikinta na rawa sosai ruwa na fitowa ta bakinta da hancinta da sauri ya dagata ya daura kanta kan kafadarshi yana bubbuga bayanta yana kallon yanda ruwa ke fita ta bakinta da hancinta ahankali yace "sorry" sosai take aman ruwa tana wani irin mikewa ahankali yake bubbuga bayanta yadaga kai da sauri yaga Vanessa na karasowa wajen da sauri ita kadai hakan yasa yaja gajeren tsaki ya mayar da kanshi ya kalle fuskarta jintai shiru kuma, ganin ta kara suma yasa da sauri ya dagata kaman wata yar baby yafara tafiya da sauri, adan rude Vanessa tabishi da sauri itama tace "Aabid where are you taking her?" batare daya kalleta still idanunshi akanta yana kallon fuskarta yace "hospital" da sauri tana kokarin cimmishi kafafunta na shigewa kasan Beach din tace "but d medic are coming, they're looking for first aid box" batare daya kalleta ba yana kara saurin tafiyanshi yace "I can't wait for them" daidai lokacin yafito parking lot, bude babban jeep dinshi yayi Brabus da hannu daya ahankali ya kwantar da ita a back sit yaja jacket dinshi black na Gucci ya rufamata in order to keep her warm, sanan yaja dayan plain white shirt dinshi dake jikin hanger anan bayan motan ya saka baimabi takan rufe boturan riganba ya rufe kofan yabude gaba ya shiga ya zauna a mazaunin driver, da sauri Vanessa data karasa saka dan half kimono ta tana daure igiyan gaban ta zagayo ta shiga dayan bangaren tana rufo kofar tana gyara zama tana kallonshi dan cije lips dinshi yayi ya waigo yasake kallonta sanan ya maida kanshi kan wajen key yatada motar, da gudu yabar wajen, da sauri tace "handsome where are we taking her to?

Where are we going with her?

We don't know her, don't you see she don't look like a human, she looks like a marmaid u know that's how they use to be very fine and beautiful" wani matsiyacin kallo ya watsa mata kafin yamika hannu ya kunna waka a motan na drake yanabi yana wani irin dan iskan gudu harsuka kai wani private hospital mai suna safeguard hospital, parking yayi yafito yabude baya da sauri ya yaye jacket din daya rufamata ya dauketa ya shiga ciki da ita da sauri aka karbeta daga hanunshi a reception din aka kwantar da ita akan gado, bin fuskarta yay da kallo ya tsaya awurin yana kulle boturan riganshi, daidai lokacin Vanessa ta karaso tazo inda yake ta tsaya kaman zata shige jikinshi hanunshi ta rike tashafa soft kumatun shi ahankali tana kallon fuskarshi tace "let's go home baby since we've brought her to the hospital" kallonta yayi kafin ya janye hanunta daga fuskarshi yabi bayan Dr din dayaga suna shigar da ita wani daki, binsu yay cikin dakin yana kallon oxygen din dayaga ana kokarin yimata fixing a hanci da sauri Dr yajuyo ya kalleshi yay dan murmushi yace "don't worry young man, she will be fine, she need oxygen ne sabida state of her lungs right now but for now excuse us let do our work please Sir" fuskarta yakara kallo kafin ahankali ya juyo yafito daga dakin, wata nurse ne tabiyoshi da folder da kuma takardan bill, bill din tafara mikamai ya karba sanan tace "Sir wats her name?

And how old is she?" kallon nurse din yayi da shanyayyun idanunshi masu kama dana mijin bacci ahankali yace "name Jewel, age 19 or 20" da sauri tace "okay okay, is all we need for now, then the bill sir, we need to get the things now" tashi yayi yace "1min" fita yayi danba kudi ajikinshi mota yaje ya bude yadau wallet dinshi ya bude most of kudin dake cikima are US dollars Nigeria naira daya gareshi which is a 1000 note, tsaki yayi dan bai chanza kudin ba tunda ya shigo ba, hakan yasa yaciro ATM card dinshi na first bank ya rufe motan ya shiga cikin hospital din da POS yabiya kudin sanan ya kalli nurse din daketa kallonshi yace "take care of her please, zanje gida I wanna shower and change, will be right back" murmushi tamai tana washemai baki dan guy din can speak, his accent kaman nadan amurka tace "okay Sir I will do dat for you" dauke kai yayi yana kallon Vanessa yace "gud" dagama Vanessa data cika tai fam da gira yayi yace "are we safe gurl?" yay maganan yana hanyar fita daga reception din yana taku daidai, binshi tayi da kallo in life halin Aabid na kasheta, tana bala'in son this his C
character, the guy's coded and classic hali na bala'in burgeta, baka taba gane halinshi komin dadewan dakayi dashi, dan juyowa yayi ya kalleta hakan yasa ta tashi da sauri ta biyoshi tana murmushi tana turomai baki.
Chapter 7 · 0% Book details