Sashe 5
In Bani Book 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Wuraren uku na rana Anty Lami ta shigo dakin taci gayu cikin wani hadadden lace baki daja dayay mata kyau sosai, baki tabude tana kallonsu yanda suke bacci abinsu kafin ta karaso wajen gadon ta daka musu duka a firgice dukansu suka tashi bayi ta nuna musu cikin fushi tace "tashi kije kiyo wanka right dis minute kisa ashobin ki ki fito amiki makeup, ke Ihsan tafi bathroom din dayan dakin kiyi wanka" da sauri Ihsan ta sauka daga gadon ta wuce dan bataso tai missing party nan for anything bata taba ganin party da akeyi a jirgin ruwaba ba kuma akan ruwa ba, kallon Hamida tayi dake sosa ido tace "wuce kema" ahankali kaman zatai kuka tace "Anty Lami ni bazani ba zan zauna gida tareda ke" cikin tsananin fushi Anty Lami ta nunata da yatsa tace "koki tashi kije kiyo wanka yanzun nan kiyi la'asar kije amiki makeup ki shirya kutafi ko wlh na saba miki Hamida, yanzu nafara yarda da maganan mamanki iskancin ki is too much stand up and get out of my sight my friend" da sauri ta tashi sabida tsawan data daka mata, bayi ta shiga tayo wankan tadauro alwala Anty Lami tagani a zaune ga trolley ta ta shigo mata dashi ahankali ta tsugunna tadau hijabin ta tasaka tai la'asar tana idarwa Anty Lami ta nuna mata sea blue ashobi ta wanda shine theme din party anmata wani hadadden gown, daukan rigan tayi tasaka Anty Lami ta tasata agaba takaita falo inda mata kenan dayawa anata makeup sunnar dakai tayi Anty Lami tasa aka fara mata, raurau tai da ido zatai kuka da kyar ta iya hadiye hawayen har aka gama mata makeup din, duka matan falon kafeta da ido sukayi sabida wani irin shegen kyau da tayi kaman ita tai kanta, hadadden takalmi Anty Lami tabata navy blue tasaka tabata glasses dinta tasa bakaramin kyau tayiba yanda ake kallonta yasa jikinta yafara rawa, horn da aka fara musu ana cewa su fito dan abokan ango tun uku da rabi suka taho yasa ta mike da sauri zata tafi daki hanunta Anty Lami tarike tana hararanta tace "wuce dan ubanki saikinje wlh, Zainab" ta kwalama Zainab dake kokarin sa hill dinta taci gayu sosai kaman itane amaryan kira, da sauri takarasa sa takalmin taje inda Anty Lami take tace "gani Anty Lami" murmushi Anty Lami tamata sabida kyan datayi tace "samomin gyale ta yafa dan bazata saka hijabin nanba yau" fashewa da kuka tayi jin ance bazata sa hijabi ba, bakaramin kular da Anty Lami abin yayiba tace "wai ke lamarin nan naki baza'a kaiki asibiti ba kuwa?" tabe baki Zainab tayi tace "Anty Lami wlh haka take ni dama kinbarta ta zauna a gidan inba hakaba wlh kuka zataje tana mana tana sunnar dakai tana neman inda zata labe saikace barauniyar datai sata a kasuwa, yar kauye kawai" hararanta Anty Lami tayi tace "kekuma dena cemata yar kauye wuce ki samo gyalen danace" ta kalli Hamida dake share hawayen cikin muryan lallashi tace "haba Hamida na, mai kama da mamanta, kinga kyan da kikayi kuwa?
Bama wanan ba bakiso kije kiga jirgin ruwa yau, kintaba ganin jirgin ruwane ai saidai a tv a film irinsu tatanic, amma yauko zaki shiga cikin jirgin ruwa akan ruwa za'ayi party jirgi na tafiya, dena kuka kinji kije abinki inkin dawo kibani labarin abinda yafaru, kinga karma kibata kwalliyan ki" tai maganan tana share mata hawayen datakeyi daidai lokacin Zainab tafito dawani hadadden navy blue gyale ta warware ta yafa mata a one side aiko tai masifar kyau, murmushi Anty Lami tayi tace "iyye Allah nagode ma wanan kyau irin na yarana haka muje na rakaku wajen" rike hanunta tayi suka fita har wajen tasasu a mota Hamida kaman zatai ihu sabida tashin hankali gabanta har faduwa yake tsabagen tsorata sai sunnar dakai take tana kare fuskarta da gyalen jikin nata, daga musu hannu Anty Lami tayi tana dariya dan abin Hamidan ma looks funny dan yanzu yaga maganan zainab datace tana abu kaman barauniyar datai sata akasuwa.
Tashi motar tayi itakuma ta koma cikin gida tana girgiza kai tace "Hamida, Hamida hmmm Allah dai ya kyauta".
Gabaki daya she's not comfortable, gashi sai tafiya suke kaman bazasu kaiba chan lekki sukaje sukai parking a parking lot na Nire prest Boat activities, suka fiffito kafin su karasa waterfront din dukansu suna kallon katoton baban Boat din da akai decorating da flowers seablue, ga mutane maza damata suna kida na tashi, karasawa sukayi suka shiga kirjinta wani irin bugawa yake kaman zai tsage da sauri tarike hanun Zainab hakan yasa zainab ta kalleta daidai lokacin dayake duk angama shiga jirgin yafara gudu a ruwan, da sauri ta rike Zainab gam bakinta har rawa yake tace "An..Anty Zainab wlh am scared, please banaso wanan katon jirgin I don't like water" hararanta Zainab tasake yi dan sosai take jin haushin halin Hamida tace "aisai kiyi tsalle kifada ruwan, look back kiga yanda mukai nisa da wurin da muka bari yanzun nan, jirgi tafiya yake, idan kuma you can swim back there bismilla" girgiza mata kai tayi hawaye zai zubo mata tace "to please hide me kinji, am shy and am feeling somehow, mutane sunyi yawa" tsaki Zainab tayi kafin tajata by fire by force sukai sama jirgin asalin party floor din, ihu Zainab tayi ganin wurin yanda yahadu taciro wayarta zatai selfie tace "Omg this is paradise" Ihsan ma ihu tayi tana tsalle karasawa inda akai arranging kujeru sukayi kida natashi yan mata suka fara rawa, janta Zainab tayi tace "dalla chan zomuyi rawa yar kauye kawai karki kofsani" fizge hanunta tayi da karfi dan sosai kanta yafara juyawa yanda taga mutane dayawa awurin ga karan kida dake tashi ga duman music dahar kwanyanta takeji suna wani irin cika mata kunne kunenta yay wani dumm, duk inda ta juya saita hada ido dawani ko wata ana kallonta, cikin tsananin tashin hankali ta iya bude baki bama tagani da kyau tace "Anty Zainab" sosai idanunta suka fara juyawa hakan yasa ta daura hannayenta kan fuskarta tarufe fuskan kozata dena hada ido da mutane yan rawa na bugeta suna ihu, tai nan tai chan da sauri tace "Ihsan, Anty Ayush, somebody please help me, jiri nake gani" daidai lokacin kuma aka rage kidan wai amarya da ango zasu shigo, ahankali ta janye hanunta daga kan fuskarta ta bude idanunta dake juyawa, gani tayi mutane na komawa kan kujeran wajen suna zama, da sauri kanta na juyawa sosai tafita daga wurin tai baya tana tafiya kaman wacce bata da lafiya, da sauri Ihsan ta tana Zainab dake selfie tace "Anty Zainab kalli Anty Hamida ina zata?" batare data kalleta ba tana selfie ta tace "shareta Ihsan kema kinsan zataje neman inda zata boyene me tsoron mutane, nidai banda lokacin damuwa da lamarin ta am going to have fun and take pictures na nunama yan dept dinmu evidence munyi biki a boat akuma kan ruwa" tai dariya tanajan Ihsan tana hoton da ita.
Da kyar take tafiya tasa hannayenta tasake rufe fuskarta da sauri tafita daga wurin kanta na juyawa tai chan gaban jirgin wurin ba mutane tana kulle ido dan ko kadan bataso ta kalli ruwan dasuke kai da yanda ruwan ke gudu, ihu dataji na jama'a dakuma wani irin duma da sautin music da aka kara kaman zai fasa mata kunne yasa taji duka kanta na juyawa tana ganin jiri sama da dazu kanta na juyawa sosai da sauri ta zare hannayenta daga kan fuskarta ta kalli sama idanunta na kankancewa, sosai saman ke juyamata hakan yasa tafara juye juye itama tana mikar da hannu trying to hold on to something da kyar cikin layi tace "Ma...ma" bayanta ne taji yabugu da karfen jirgi gakida dake tashi ga kanta dake juyawa, wani irin mika tayi kanta yay bayan karfen idanunta suka juya tana kallon ruwan da yanda jirgin ke gudu sosai wani irin iska na walwal da gyalenta dake lilo shima, kara mika tayi hakan yasa glasses din idanunta suka fita daga fuskarta suka fada ruwan yanda take bangara idanunta na kafewa sosai ya rinjayi karfinta kafafunta suka daga tai cikin ruwan itama takai tsundum!.
IN BANI
_M.
Shakur_
5.....