Sashe 17
In Bani Book 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Cikeda masifa dakuma shagwaba Aadil yay ihu yana buga kafa akasa yace "open my eyes, leave me eyes alone" yay maganan ya daura hanunshi akan hanun Aabid din yanaja ihu yasakeyi yace "Mami My eyes" da karfi ya fizge hanun ya juyo cikeda fushi dan yaga waye ya kullemai ido Aabid yay wani irin ihu cike da tsantsan murna ya rungumeshi yace "oyoyo you this fight fight yaro" cikin wani irin murna Aadil yasakeshi yana murmushi dake lobar da two sided dimple dinshi yana ware manyan fine lulu eyes dinshi yace "Bid" wani irin tsalle yayi kaman yaro karami kanshi na rawa sosai yanajan riganshi yace "Bid, Bid, Bid, Aa...Bid" shima tsalle Aabid din yayi cikin tsananin farin ciki da mugun son dan uwanshi yanajan white long sleeve high neck Givenchy shirt da Mami tabashi yasa sabida sanyin jirgi yace "yes..yes, my one and only twin Bro, rascal, yes is me, hug me" cikin wani irin bala'in murna da rabon shi da irin murna haka tun Aabid nanan yawani irin fada jikinshi ya kankameshi sosai yana gogamai fuskanshi awuya yana murmushi sosai yana tsalle da kafa, rungumeshi back Aabid yayi yana shafamai baya Mami data gaji da tsayuwa ta ballamai harara tace "tunda bakuda ranan gama oyoyo oyoyon Abie mutafi mudai sa samemu a parking lot" da sauri Aabid yasakeshi yana dariya handkerchief dinshi yaciro daga aljihu yakai fuskarshi yana sharemai fuska da wuya yace "su Mami are jealous banyi hugging dinsu ba saikai My Dil" washemai baki Aadil yayi yana kallonshi, gama gogemai yayi shima ya goge wuyan nashi sanan yarike mai hannu yace "let's go kaga grandfather, kagaji ko" gyadamai kai yayi batare dayay magana ba dan sosai yaji yawani irin gaji gabanshi sai faduwa yake, hanunshi yakama sukai wajen Mami da Abie dake hiransu saida yafara bude motar yakai Aadil gaba ya zaunar dashi sanan yadawo ya saka akwatinan su a bot yarufe yadawo gaba ya shiga yana waigen su Mami da Abie yace "welcome Abie and Mami hope you all had a smooth flight" yakarshe maganan yana kallon Aadil dayay shiru yanata kallon waje, kunna motar yayi yaja saida suka fara tsayawa a wani masallaci sukai sallan asuba sanan suka dawo motar sukaja sai gida, horn yayi aka bude gate din yaja motar ciki gidan su, Yayin Mami ne da bigMum Dakuma Baffa dayafito daga daki rike da sandarshi kashe motar yayi Mami tafita da sauri ta karasa ta rungume yar uwarta Abie ma fita yayi, juyo dakai Aadil yayi ya kalli Aabid yana daddure fuska yace "who are all this people?" dan shiru Aabid yayi yana kallonshi dan wani zubin idan Aadil yay magana kaman wani Boss wani zubin kuma kaga kaman yaro dan shekara 3, ahankali ganin rigima yakeji kaman bashi yagama murna dazuba yace "gidan su Mami da Abie ne anan suka girma, and ko last year big eid ba anan mukayi ba kaman tane?" yatsine fuska yayi yace "take me back to our house I don't like here" hanunshi yakamo da sauri yace "iskancin naka yatashi ne rascal?
Okay let's do this look" dan juyo dakai yayi ya kalli Aabid din idanunshi suncika da hawaye sosai suna shirin xubowa, ahankali Aabid yace "how about we just stay here sabida we want to be good children muma su Mami biyayya but kullum kullum am gonna be taking you out kana ganin cool places muna zuwa yawonmu how did you see d idea?
Idea yamaka?" shiru yayi kafin ya daura hanunshi akanshi yana yatsine fuska, da sauri Aabid ya matso yataba kan nashi yace "menene ciwo yakema?" gyadamai kai yayi hawaye na xubowa da sauri yace "sorry sorry, tashi muje kaga Baffa sai muje daki kayi wanka kai bacci" fitowa yayi yazagayo ta side dinshi ya budemai kofa, fitowa yayi ahankali yana kallon Baffan su dayagani yana dogara sanda yana karasowa inda suke shima kakan nasu wani irin kallon Aadil din yake wani abu ya tsayamai awuya yaro har yaro amma ba lafiyan kwakwalwa, da sauri Aabid yaja hanunshi kafin kakan nasu yakaraso yace "Dil zokaga old man mai gilas" dariya kakan nasu yayi yadaga sandarshi zai bugama Aabid cike da wasa yadan matsa gefe yana dariyan isgilanci, ahankali ya daga hanunshi yana wani irin kallon Aadil dake kallonshi yana kokarin tunashi ya shafa kumatun shi har zuwa sajenshi yace "Hassan barka da zuwa, menene idanunka sukai ja haka kagaji ko?" gyadamai kai yayi ahankali, murmushi Baffa yayi yace "muje kahuta" ahankali yake tafiya Aabid a gefenshi sukai babban falo inda har ancika ko'ina da abinci, kin gaida kowa Aadil saima kuka daya saki shizai koma gidansu sai lallabashi ake yakiyin shiru, Baffa yacema Aabid yawuce yakaishi dakinsu yay wanka abiyosu da abincin.
IN BANI
_This novel is for sale karki karanta in baki biyaba_
_in kinaso novel dinan zaki turo 300 access fee to 3107021073 first bank aisha Muhammad saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461_
_you can also send MTN card ta watsapp number na sainai adding dinki a group din danake posting_
_Maman Abd Shakur_
14.....
Fadawa yayi kan katon gadon dakin ya rungume filon, ahankali Aabid yamaida kofar yana kallonshi dan idan lafiya yake yanda yaganshi dinan murna zaitayi yana tsalle yanajin dadi, takawa yayi yakarasa gaban gadon ya tsugunna yana shafa gashin kanshi ahankali ya juyo da kanshi ya kalli Aabid dake kallonshi idanunshi sun cika da kwalla sosai hakanan yaji baida sukuni gabanshi na faduwa sosai, ahankali Aabid yace "menene, are you sick Aadil talk to me" fashewa yayi da kuka again yatashi yafada jikin Aabid din, gyara zama Aabid yay a kasan shima ya rungumeshi back yanajin wani irin kunci sabida yanda dukyay wani suku suku, ahankali yace "shiiiiii, menene tell me meke damunka? your stomach?" girgiza mai kai yayi yarike hanunshi yana kallonshi yana turo baki, handkerchief yakara sawa ya gogemai bakinshi yace "kanka ke ciwo?" girgiza mai kai yayi, ahankali yana kallon idanunshi cikeda damuwa shima kaman zaiyi kuka yace "in kirama Mami to?" makemai kafada yayi yana kuka still, ahankali yace "tome kakeso kanaso kasani kuka ne nima?" gyadamai kai yayi da sauri yana Kuka ahankali, murmushi Aabid yayi ya dungure mai kai yace "zaka fara ko, tashi muje kayi wanka" ahankali murya chan kasa yanadan lumlumshe ido yace "she" da sauri Aabid ya kalleshi yanadan ware ido yace "she?" gyadamai kai yayi yace "uhm she" shiru Aabid yayi yana kallonshi ahankali yashafa kanshi yadanyi murmushi dan no one understands Aadil kaman shi, their emotions are so connected da at time he feels wat Aadil is feeling, ahankali yace "alright tashi muje kayi wanka to" dagashi yayi ahankali yamike tsaye, wani irin faduwa gabanshi yayi hakan yasa yay baya zai fadi da sauri Aabid yarike shi yace "Aadil!" rikeshi yayi gam suka kalli juna da sauri yawani irin dagoshi ya rungumeshi yace "are you okay Aadil?
Come" ya kaishi kan gado, zaunar dashi yayi yaciremai hadadden takalmin kafarshi da safa ya ciremai rigan jikinshi ya barshi da singlet daya bayyanar da fadaddan kirjinshi dakeda wasu irin kwantattun gashi, kwantar dashi yayi yace "anjima kayi wanka rest, are you hungry?" girgiza mai kai yayi yana runtse ido da karfi, hanunshi Aabid yarike yana kallon fuskarshi dukya damu, ahankali Aadil yamika dayan hanunshi yakamo dayan hanun Aabid din yashiga wasa dasu yana kirga yatsunshi bakinshi na motsi yana murmushin dake karamai wani irin bala'in kyau shikadai, dan ajiyan zuciya Aabid yayi yacigaba da kallonshi yana kallon yanda yake maganganu chan kasa yana wasa da hannayen yana lumlumshe ido har bacci yay gaba dashi ahaka shiru Aabid yayi yana kallonshi batare daya karbe hanunshi daga nashi ba, bude kofan da akayi yasa yadan waigo Mami ce da big Mum suka shigo, maida kofar sukayi big Mum ta kalli Aabid tace "lafiya dan gidana?" dan ajiyan zuciya yayi yace "I don't know big mum but Mami wat is wrong with Aadil?
Baida lafiya ne" zama Mami tayi abakin gadon tana kallonshi tace "lafiyan shi lau oho nidai banmasan yazance ma ba, yanata cemana she she tun jiya fa, wai mukaishi wurin shi, I don't know waye she din" kallon Mami yayi sanan ya kalleshi yanda yake baccin shi a natse ga dogon black eyelash dinshi kaman na mace yace "Mami kunfita dashi daga gidane bayan nai tafiya?
Could it be yaga wata ne" da sauri Bigmum tace "dayake so ko Aabid?
Hala saisa yake ta damun ku yanaso yaganta" dan murmushi Mami tayi tace "kai Anty tayaya yaro da baida lafiya ace yaga wata yanaso ai is impossible, IQ yarafa Aadil kedashi tayaya ma zaiso wata?
Maybe kawai mafarki ne, mafarkin dayayi ne" da sauri Aabid yace "no Mami bahaka bane, look at it like this, yes IQ yara Aadil kedashi and yara tun suna kanana zakiga wasu yaran sunada ability to love, mutane nawa sukayi aure da sun fara soyayya ne tun basusan kansu ba tun suna wasan kasa?