Sashe 27
In Bani Book 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Mami, Mami na" da kyar ta iya bude idanunta dasuka mata nauyi sosai tsabagen kukan datake sha ta kalli Aabid daya rame shima duk yay wani iri hanunshi rike da mug din hot tea yana kallon mahaifiyar nashi dake kwance kan gado ta lulluba da bargo, kaman zaiyi kuka yace "Mami please tashi kisha tea kinji Mami na, please sweet Mum" girgiza mai kai tayi muryanta narawa sosai tace "bazan iya shaba, bansan ina Aadil dina yakeba, bansan ko yasamu abinci yaci ba, am sure my baby is hungry yanzu haka, bansan wani hali Aadil dina yakeba, tayaya zan iyacin abinci bansan wani hali my poor innocent boy yake cikiba" hanunta Aabid yakamo yarike zaiyi magana Baffa da shigowan shi dakin kenan kusan shi yamafi kowa damuwa ya nunata da Sanda cike da masifa yace "tashi ki karbi shayin nan kisha, kashe kanki zakiyi tunda yaro yabata babu abinda kika sama bakin salati, tashi ki karbi shayin nan kisha Maryama kona mugun saba miki wlh" cikin kwantar da murya Suleman yace "ya isa Baba muje kahuta kaima bakajin dadin, yanzu nida Abdullahi zamu koma police station din da Hussain" wayar Aabid ne yay ringing da sauri yaciro wayar daga aljihu ya kalli screen din, da sauri yadaga kai ya kalli Abie dake kusa dasu Baffa yace "Inspecta ne" da sauri Mami ta yunkura ta tashi zaune tanajin wani irin masifaffen ciwon kai tace "dauka hala anga Aadil dina ne" da sauri yay picking call din yakai wayar kunenshi daga tachan bangaren inspecta yace "yallabai..." da sauri Mami da jikinta har bari yake tace "sa, saka a speaker Son" zare wayan yayi daga kunenshi yasa a speaker yace "i can hear you inspecta kace mene?" "yallabai jami'an tsaro damuka baza a kowani anguwa ne muka sami wani information da safen nan dayasa muke bukatar kuzo kuyi comfarming ko shine" da sauri Mami ta fizge wayar daga hannun Aabid tsabagen yanda jikinta ke bari tace "inspecta anga d'ana?" anatse inspecta yace "abinda yasa nake neman ku kenan anga wani amma shi gaskiya ga dukkan alamu ba kidnapping dinshi akayiba kaman yanda muke zargi ba, dawata mace muka ganshi yanzu haka suna under our watch suna wani uncompleted building da ba'a gamaba awata sabuwar unguwa, na zuba jami'an tsaro da yawa a anguwan tayanda bazasu fitaba harsai kunzo kun tattance idan shine na hoton dakuka bamu, dan gaskiya wanan yay datti sosai yay budu budu kaman mahaukaci ko takalmi babu akafarshi kawai nadai ga dan kamaninsa da wanan saurayin daya kawo case din offis ne saisa mukace bari mukira" da sauri Mami ta share hawayen dake zubo mata tace "i...ina...inane wurin?" "zan tura muku address din yanzu" ya katse wayar saukowa Mami tai daga gadon tai baya luuu zata fadi sabida rashin karfi babu abinci acikinta tun jiya da sauri Aabid ya riketa, Baffa ne yace "ki zauna agida bari mu muje" fashewa tayi da kuka tace "Baba dan Allah zanje" share mata hawayen Aabid yayi yadau mayafinta ya yafa mata yace "muje grandfather muje da ita" fita dukan su sukayi harda big mum, Kafin ma su shiga mota har inspecta ya tura musu address din location din suka shiga manya manyan jeep dinsu kusan guda uku sukaja suka sukabar gidan.
Tafiyan wurin 25min yakaisu anguwan, parking sukayi agaban junction din anguwan nan inspecta da sauran yaranshi suka fito daga inda suka boye, fiffitowa daga mota sukayi inspecta yakarso wajen yace "muje".....
Yanda yake wani irin shishigewa jikinta yana numfashi da sauri da sauri yasa ta tureshi tace "stop" make mata kafada yayi da idanunshi dasukai ja sundan kankance kaman zaiyi kuka yace "am sleepy" matsawa gefenshi tayi da sauri tace "to sleep ga fili nan" make mata kafada yasakeyi hawaye ya cicciko a idanunshi yace "i want to sleep on your body" yay maganan yana matsowa kusada ita gabaki daya idanunshi sun chanza kala, da sauri ta mike tsaye adan tsorace ganin yanda ya chanza, kadangare tagani abango da sauri ta matsa baya tace "wayyo lizard" kallon bangon yayi kafin ya fizgo riganta tabaya juyowa tayi da sauri ta kallai tamai pointing lizard din tace "come let's play with lizard, kadangaren babba ne sosai ko" tashi tsaye yayi shima batare daya saki riganta ba ya kalli lizard din sanan ya kalleta yanda yaga tana kallon kadangaren tana komawa baya alamun tsoron kadangaren take yasa yaturata da karfi yace "lizard catch her" ihu tayi sosai takoma bayanshi da gudu ya kyalkyace dawani irin dariya yana clapping hands dinshi yace "Hamida my wife is afraid of lizard" kaman daga sama idanunshi suka sarke dana Mami data fara kunno kai dakin.
IN BANI
Maman Abd Shakur
23 & 24
_This novel is for sale karki karanta in baki biyaba_
_in kinason this novel, xaki turo 300 access fee to 3107021073 first bank aisha Muhammad, saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461_
_you can also send MTN card ta watsapp number na 07012181461 sainai adding dinki a group din danake posting_
Ware manyan fararen eyes dinshi yayi yana wani irin cute smile yace "Mami" daidai lokacin sauran mutanen duk suka iso sukai turus ganinshi tsaye yana kallon Mami dasu dasuka karaso wajen, dan duhun data gani dan sunyi blocking ray din rana dayake shigowa ta kofan yasa ahankali tadan leko da kanta daga bayanshi, mutanen data gani yasa da sauri ta komar da kanta bayanshi ta labe.
Sake zaro ido Aadil yayi sosai ya kalli Aabid dayay shiru yana kallonshi kaman yanda kowa na dakin ke kallonshi yanda yay mugun butu butu, wandon jikinshi kaman an kwaba kasa akai, kafarnan da babu ko takalmi ajiki tai busu busu, shimin jikinshi ma tai datti idanunshi sunyi suntum sunyi wani iri alamun yaci kuka, fashewa dawani irin Kuka Mami tayi ta shigo dakin da sauri tayo kanshi tace "Aadil, my baby" budema Mami hannu yayi yana wani irin jumping yana murna kaman dan yaro.
"oyoyo Mami, oyoyo Mami, oyoyo Mami na" tana karasowa gabanshi yawani irin fadajikinta ya kankameta yana tsalle da kafa hakan ya bayyanar da Hamida dake labe abayanshi ta sunnar dakai kasa tama rasa ma me zatayi har wani soshe soshe take, kallon ta Mami da duka kowa na dakin suke yi barin ma Aabid dayaji gabaki daya numfashin shi ya tsaya chak, Cikin wata irin murya yace "Amatullah" da sauri ta dago kanta ta kalli direction din da aka kira sunanta daidai lokacin Aadil yasaki Mami shima yajuyo cike da murna yace "Mami look at Hamida, my wife" kallon Aabid Hamida tayi saikuma ta kalli Aadil dayay magana yanzun nan wani irin faduwa gabanta yayi bana wasa ba dan bambamcin da ayanzu tagani ajikinsu shine daya tsaf tsaf yake yaci shadda gizna kanshi sanye da hula tangaran, shaddar jikinshi har wani irin kyalli yake yana walkiya sai dayan kuma wanda yake daka daka yana sanye da singlet da dogon wando amma kamaninsu daya tsaf, kasa kallon sauran manyan mazan dakin tayi da tsohon dake sanye da glsass yana rike dayar Sanda tasake sunnar dakai tahade hannayenta dake wani irin bari tana murzawa da sauri da sauri tana numfashi sama sama.
Sakin Mami Aadil yayi yaje dawani irin gudu yafada jikin Aabid batare daya lura da yanayin dayake ciki ba yaja hanunshi yace "come, come and talk to My Hamida Bid" yaja hanunshi yakawo shi gaban Hamida da kanta ke kasa har lokacin tana murza hannuwanta yace "Bid see my Hamida" yasaki Bid yajuya da sauri ya kalli Mami daketa binshi da kallo kaman zata hadiyeshi da so yace "Mami see Hamida my wife" da gudu yay wurin Baffa yafada jikinshi wani irin murmushi tsohon yayi ya shafa kanshi yace "Hassan" da sauri ya dago kanshi yana turamai baki a shagwabe yace "Am Aadil grandfather not Hassan" sake bubbude manyan idanunshi yayi yakama hanun Baffan yace "zokaga My Hamida Baffa" da sauri yakawo grandfather wajen, sanan yakoma yana wani irin tsalle yana kallon Abie da idanunshi sukai jajir yanamai wani irin murmushi kaman ya cinyeshi da so yace "Abie come and see my Hamidaaa" yaja hanun Abie yakaishi wurin kafin yakoma ya kwaso duka Uncles dinshi yakaisu gaban Hamida sanan ya tsaya shima kusa da Aabid yana kallon Hamidan da duk suka tsaya suna kallonta babu wanda yay magana cikinsu yana murmushi yace "Bid u see my Hamida, she's my Hamida" wani irin murza hanunwanta Hamida take jikinta nawani rawa, murmushi Mami tayi tace "baiwar Allah a ina kikaga Aadil?" ahankali tadago kanta ta kallesu, wani irin jiri tafara gani yanda duk suke kallonta bakinta har rawa yake tana nishi sama sama tace "i...ina...na...w...wun..." batakarasa gaisuwan ba tai wani irin baya a sume dan kwalin ta data lulluba dashi tai daurin ta wuya ya xame yay kasa arude Aabid ya mika hannu zai tarota yace "Amatullah!
" arude Aadil yamika hanunshi zai tarota shima yace "my Hamida" da sauri Aabid yatarota Aadil ya tsugunna ya dafa kafadar Aabid yana kallonta yasaki kuka yana kallon fuskarta yace "wat happen to her Bid?" dagokai Aabid yayi yace "mutafi da ita gida Mami" da sauri Abie yace "munsan tane da zamu kwasheta mutafi da ita gida?" makemai kafada Aadil yayi yana goge kwallan dayake hakan yasa Baffa yace "muje akira likita yadubata koba komi ga Aadil nan yasaba da ita, daga gani ita ta taimake shi, kumuje, yaka Aadil" zuwa wurinshi Aadil yayi yana waigen Hamida da Aabid yadaga, Baffa yarike mai hannu duk suka dunguma suka fita daga wajen, saida suka salami su inspecta sanan suka shiga mota sai gida.