← Book details In Bani Book 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 69

Sashe 18

In Bani Book 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Is very possible, inhar Dil was able to connect with me, Mami, Abie, and kome nacemai yayi zaiyi, ya soni yay understanding dina, inhar bananan he will be crying and he feel my absence then I think ya..." da sauri bigmum tace "yafara son wata ba, tunda ai lafiyan shi kalau da baya zazzabi, amma dukya duburce, shi kanshi yarasa gane kan meyakeji, yarasa sukuni, yanata cemutu ku kaishi wurinta, wlh Maryam son wata yake" shiru duk Mami tayi tana kallon su daga ita har Aabid din maganganun suma dariya yabata tadan murmusa tace "boko ce tamuku yawa wlh inba hakaba tayaya Aadil ku kalli fa Aadil, look at Aadil fa me bambancin shi da yaro dan shekara 4-5, saidai ya nunamai iya magana da gane magana, dakuma iya karanta abu, tayaya ma Aadil zaiso wata ne jama'a, dan Allah kubar maganan nan is totally impossible" da sauri Big Mum tace "kajiki fa Maryama wani irin abar magana, so fa dakike gani rahama ce inbaki saniba, sanan so magani ne, kikasan ko ta sanadin sonta ya warke?" dan tabe baki Mami tayi ta buga tagumi tana kallon Aadil din tace "ba irin cutarnan so ke warkarwa ba Anty, so bata warkan da cutan datafi shekara talatin da, inhar asibitocin kasashen duniyar nan basu iya sunsa ya warke ba banjin so yanada wani tasiri ba, am sure hala yaga yarinyar dawani abu dayake so musaimai ne nawasa kokuma wani abun dayake so yananu mana saisa ta tsayamai arai" ahankali Aabid yana kallonshi yace "Mami nidai yanzu yaushe zamu koma na nemomai she din dayake so yagani, am sure he saw her somewhere a UK ne" Mami tace "ai Allah kadai yasan ranan komawan mu Son, Baba yace nemama Aadil maganin gargajiya za'ayi sanan kaikuma aure zakayi kafin kabar garin nan" dan murmushi yayi ya juyar da kanshi ya kalli Aadil, dariya bigmum tayi tace "wanan murmushi haka Aabid daga gani kanada budurwa ko" shiru yayi yana murmushi, Mami ta harareshi tace "miskilin banza kadai fito da ita inba hakaba in Baffa yasamo ma mata baruwana wlh dole ka aura" ta tashi daga kan gadon tace "Yaya mutafi".
*******
Tana zaune afalonsu suna kallon wani hausa film tareda Zainab da Ihsan da dazu da safe suka dawo daga Lagos, Mama kuma na daki Kaka ta rafka uban sallama daga bakin kofa batare data shigo ba ta kwalama Hamida kira.

"Hamida, Hamida ai kinajina kikai shiru ko, oya fito mutafi kulle kofata zanyi na mikar da hakarkari" kaman zatai kuka ta kalli Zainab dake kusa da ita, hararanta Zainab tayi sanan tamata gwalo murya chan kasa gudun jar Kaka taji tace "wuce kitafi dakin Kaka dake warin daddawawiya" tafashe da dariya Ihsan ma natayata tace "Anty Zainab harda warin busashen kubebbewiya" suka kwashe da dariya dukansu Zainab harda sauka daga kan kujera tsabagen dariya Ihsan kuma taboye fuskarta a cinya tana dariya, wasu hawaye ne suka cika mata ido ta tashi, wayar ta dake kan kujeran ta dauka cikin fushi sanan tajuya zata fita daga dakin saikuma ta juyo ta kalli yanda suke mata dariya tadau filon kujera ta jefa musu da sauri Zainab ta chabe filon tana dariya harda hawaye tace "byebye daddawee" wani irin fashewa tai da kuka sosai da sauri Kaka dake bakin kofa tatura kofan ta shigo tana kallonta tace "ga aljana tazo ko takiraki kizo ki kwanta dole kiyi kuka" cikin kuka ta nuna Zainab tace "Kaka sunefa sukemin dariya wai dakinki na warin daddawa" da sauri Kaka ta kalli Zainab dahar lokacin ke dariya takama habanta tana shigowa dakin da kyau tace "rubabbiya haka kikace, dakina ne me warin daddawa?" da gudu Zainab ta tashi tai hanyar corridor dan tasan bakaramin aikin Kaka bane ta durma mata dundu, bin bayanta Kaka tai da kallo tace "aida kin tsaya nagadai ubanki ma anan yake karin safe bai taba cewa dakin uwarshi yana wariba" ta kalli Ihsan data kife kanta a cinya tana dariya tace "kekuma uban me kikeyi kanki akan cinyan ki wari kikeyine kike shinshinawa?" dariya Hamida itama dake kuka tafita daga dakin da sauri tana dariya tai hanyar sasan Kaka da gudu karo taci da mutum hakan yasa tai baya da sauri ganin Ya Faruk ne yadaure fuska kaman bai taba dariya ba yana sanye da da shirt da jeans ya watsa mata harara da sauri ta sunnar da kanta kasa tana wasa da yatsun ta ahankali tace "sorry bangan kaba" dan kallonta yayi na kusan 1min sanan yafara tafiya yazo zai wuce saikuma ya tsaya ta daidai inda take ahankali yace "gobe zakuyi resuming school get ready I will drop u off" gyadamai kai tayi da sauri kirjinta na bugawa da sauri ta wuce ta shiga cikin gidan tabude dakin Kakan ta shiga, dakinta da Kaka ta gyara mata tabude kofa ta shiga dan gadone guda daya sai sip irin normal sip dinan data tayata jera kayanta aciki kwanciya tayi kan gadon tana kallon wayanta dake hanunta rabon data danna wayan tun suna Lagos, gyara kwanciya tayi ta lulluba da bargo ta kunna datan wayan nan yan few messages suka shigo saikuma message na massenger, zaro ido tayi kafin ahankali kaman mai tsoron wani abu ta shiga messenger taga new messege from Aadil Abdullahi, sosai taji gabanta yawani irin fadi takai kusan 2min tana kallon sunan dakuma profile picture account din dayake na rubutu an rubuta Unique ajiki ahankali tai sliding in tabude message din.
_Hello Anty Hamida_
_Hello Ihsan_
_I want to be your friend too_
_Anty Hamida pls don't beat Ihsan okay, Mami said beating is not gud_
_Me too I don't have friends and my brother said i can be your friends yayy_
_bye Anty Hamidaaaaa_
Murmushi tayi tana kallon chat din ahankali tace "wanan daga gani da kadan zai girmi Ihsan" shiru tayi tana kallon chat din saikuma takara murmushi ta shiga typing.
_I did not beat her, she was just scared_
_take care bye_
Tafita daga messenger ta shiga watsapp ganin batada any message yasa ta sauka ta shiga pinterest tana duba styles and latest arab collection na abayas, messege ne ya shigo da sauri ta sake zaro ido ganin is from Aadil, sosai gabanta yafadi ahankali kaman wata matsoraciya ta danna tabude.
_Anty Hamida where is she?_
_you see Mami and Bid don't want to take me to she, am seeing she anytime I close my eyes_
_I'm sick_
Shiru tayi tana kallon last maganan dan bataga ne da sauran maganun shiba, hakanan taji she felt somehow sabida yanda yace baida lpy, ahankali ta rubuta
_sorry, get well soon_ da sauri ta kashe datan ta kafin takara ganin wani chat din ta kwanta ta ijiye wayan nesa da ita tana kallon wayan maganan sick din ya tsayamata arai sosai ahaka bacci yay awon gaba da ita.

Da asuban farko Kaka ta shigo ta tadata kaman zata mutu da haushi ta shiga bayi ta wanko baki tai alwala tafito tazo tai nawafir sanan ta zauna tafara karatun saida aka kira sallan asuba sanan ta tashi tayi bayan ta idar tai azkarus subhi, ahaka tafara bacci, hararanta Kaka tayi tacigaba da jan katoton charbin hanunta, takwas saura Kaka ta daka mata duka a baya hakan yasa tabude ido da sauri tana kwalalo ido cikin bacci ta kalli Kakan, dakuwa Kaka tamata tace "ba zakije makaranta bane wai?

Yi sauri ki shirya nina shirya d'an har wanka nayi, jekiyo wanka kiyi Kari na kaiki da kaina na fadi ma malamin ku abinda kikeyi" zaro ido tayi tana kallonta kafin tace "ni bazaki bini school ba".

IN BANI
_Maman Abd Shakur_
15.....
_This novel is for sale, karki karanta in baki biyaba_
_in kinason novel dinan zaki turo 300 access fee to 3107021073 first bank aisha Muhammad saiki turo evidence of payment ta watsapp number 07012181461_
_you can also send MTN card 300 ta watsapp number na 07012181461_
Wuce ta Kaka tayi tai dakinta tace "aikuma sai mugani danko ubanki bai isa yahanani kaiki makarantan nan yauba" tai kwafa ta shige dakinta, tashi tayi ahankali tanaji kaman tai kuka ko kadan bataso taje makarantar nan ta tsani zuwa makarantan, mutanen ajinsu sukai dari da hamsin, batason zuwa, dakinta tawuce ta shiga ta shiga bayi dan Kaka tace takaimata ruwan zafi, sirka ruwan tayi sanan tayo wankan bayan tabata kusan 10min a bayin dukdan kartaje school, saida Kaka tazo ta buga kofan tace "jama'a wai bazata fito daga bayin bane, ke kinsan karfe nawa kuwan?
Chapter 18 · 0% Book details