Sashe 32
In Bani Book 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Kwatsam Mami tasami ciki sosai cikin ke bata wahala bana wasaba haka suka cigaba da rainon cikin, cikin nawani irin girma, ko kadan baida kwanciyan hankali dan tun kafin yaga mezata haifamai Allah ya dauramai son cikin bana wasaba sai fargaba yake har bayason ranan haihuwan tazo haka wani Friday night Mami ta tashi da serious nakuda ya kwashe ta sai wani babban asibiti, takai kusan awa biyar da kyar ta sullubo yaranta maza, biyu Hassan akafara shiryawa aka fitomai dashi nannade a towel sosai gabanshi yawani irin fadi yana addu'a Allah yasa mace ce banamiji ba, karban yaron yayi ahankali jikinshi a mugun sanyaye ya kalli yaron ganin namiji ne, yaron gwanin kyau jajur dashi bulbul ahankali ya sumbaci goshinshi kafin ma yazare bakinshi daga kan goshinshi yaji wani irin sanyi duk idan Ozo zai bayyanar mishi haka yakejin irin sanyin nan, da sauri yadaga kai hada ido yay da Ozo daya tsaya a jikin bango, shi kadai ke iya ganinshi duk sauran mutanen dake waje da fice basu ganinshi, wani irin hawaye ne suka gangaromai yana kallon Ozo, ahankali Ozo yay pointing babban yatsarshi ajikin Aadil wani irin farin hayaki ne yafito daga jikin Aadil din yataho wajen Ozo, Ozo ya bude wani kwalba hayakin ya shiga ciki duk Abie na kallo hawaye na zuba daga idanunshi, Ozo yarufe gwangwanin yabace bat daga bangon, wani irin nishi Aadil yayi dake kan hanun Abie wani kumfa yafara fitowa ta bakinshi da hancinshi ihu Abie yayi arude.
"nurse, Dr my son is dying, somebody help" dagudu Dr na nurses suka fito daga labour' room din suka karbi Aadil Dr na jijjiga yaron adan rude, dawani irin gudu Abba yajuya kaman mahaukaci yafita daga asibitin yana sumbatu i don't want my baby boy to die, gida yakoma ya shiga wani underground secret room dinshi dako Mami batasan dashiba yay kiran Ozo wanda da kyar ya bayyanar mishi, da kyar ya shawo kan Ozo akan karya kashemai Aadil nan Ozo yace yaji ya yarda amma ga yanda zai komar da yaron gakuma sharudda yace duk yaji kuma ya yarda ya kuma amince.
Da kyar likitoci suka ceto Aadil, Mami kuka harta godewa Allah, ta rungume Aabid tsam tsam a jikinta, tundaga ra nan ake fama da Aadil yau lafiya gobe ciwo, yaron Allah yasamai wani irin shiga ran mutum tun yana yaro, duk likitocin shi bakaramin sonshi sukeba, haryazo ya girma yana abin yara bama sutaba zatan zaiyi girma yakai hakaba, babu asibitin mahaukata duniya dabasu jeba.
Allah yadaura musu wani irin son yaron bana wasaba daga Abie har Mamin.
Koda wasa Abie baitaba yin abin dazaisa Mami ko wani nashi ya zarge shiba, asibitoci kuwan shida kanshi yakekai Aadil din.
Wanan kenan.
_Cigaban labari_
IN BANI
Maman Abd Shakur
28 - 29
_This novel is for sale, karki karanta in baki biyaba, in kika karanta keda Allah_
_in kinason this book zaki turo 300 ta 3107021073 first bank aisha Muhammad saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461 sainai adding dinki a group din danake posting_
_you can also send MTN card 300 ta watsapp number na 07012181461 sainai adding dinki a group din danake posting_
_masu fitar min da novel waje kuda Allah, kunma kanku_
Sosai Aadil yake clapping hands dinshi yana murmushi yana dariya kaman bashine yagama kuka yanzun nan ba, wani irin murmushi Hamidan tayi tana kallonshi dan jitayi dariyan dayake mata means everything to her, looking at the way he's doing yanzu yana smiling da swollen eyes dinshi yasa taji ta manta da duk wani bakin ciki da tsoron datake ciki all she sees is Aadil yana mata murmushin dake sanyaya mata rai tama manta dasu Mami da Abie dake wurin, hanunta ya karba da sauri yana kallo, zaro ido tayi tana kallonshi asanyaye, yatsun ta yafara kirgawa yana murmushi sosai yace "your fingers are fine, and they're so fair" dan murmushi tayi tanajin wani irin tausayinshi ta mikomai dayan hanun ahankali, da sauri yahadasu yana kirgawa yana dariya sosai, shiru Mami tayi takama habanta tana kallon Aadil din da kyaykyawan yarinyan dayake wasa da yatsunta suna magana kasa kasa dan kosu basujin mesuke fada Aadil sai dariya yake kyalkyacewa kaman ba gobe.
Dan lumshe ido yafara yakai hanunshi yana sosa saman idanunshi hakan yasa tace "you are sleepy" gyadamata kai yayi ahankali yanajin wani iri sanyi da sauri ta nunamai kan gadon tace "zoka kwanta" make mata kafada yyi yace "you will run away" da sauri ta girgiza mai kai tanajin wani iri kaman tamai kuka tace "bazan gudu ba i will be here, zoka kwanta" tashi yayi ahankali kanshi narawa jikinshi namai mugun ciwo ya kwanta akan gadon yasaka kanshi ta wajen saitin kanta yana kallonta, ahankali yamiko mata hannu yace "promise u will not go away" yatsarshi dayake miko mata ta kalla tace "yes" murmushi yayi dayama fuskarshi wani irin kyau dawata irin murya kaman na dan karamin yaro yace "thank you Hamida my wife" yay maganan yana kamo hanunta yarike gam ya lumshe ido yana hamma wani irin wahalallen bacci yay gaba dashi, Sai alokacin ta sauke wani irin ajiyan zuciya, "sannu da fama" Mami tafada ahankali, da sauri ta dagokai ta kalli Mami wani irin kunyan matan taji tanaji hakan yasa ta sunnar da kanta kasa da sauri tanajin wani irin kunya dakuma nauyinta, ahankali tace "ina yini" murmushi Mami tayi tace "lpy lau, mungode sosai kinji Allah yabaki lada a ina kika ganshi?" kanta akasa batare data dago ba tace "awanan anguwan na ganshi yanata bina na tambaye shi inane gidan su baifadamin ba tun jiya nasoma yadawo gida" ahankali Abie yace "angode yakamata kizo kitafi gida kar'a nemeki" dan kallonshi Mami tayi gyadamata kai yayi yatashi Mami ma ta tashi tana kallonta tace "zauna bari na kawo miki abinci da mayafi idan kikaci saimu tafiko" gyadamata kai tayi ahankali a kunyace, Mami tajuya tareda Abie suka wuce suka fita daga dakin.
Ahankali ta waigo ta kalli fuskarshi bacci yake sosai yana sauke ajiyan zuciyan kuka dake wani irin taba ranta yay wani irin kyau gashin idonshi dogaye bakake sosai sunyi lub lub dasu, hancinshi dogo dan siriri ya tsaya a fuskanshi das, sai lips dinshi pink sosai gasu sunyi moist, shiru tayi tana kallonshi kirjinta nawani irin bugawa, ahaka idan ka ganshi bazaka taba cewa baida lafiya ba, yanada wani irin kwarjini a fuska bana wasaba dabaka iya jure kallonshi for long unless idan yana haukanshi, janye idanunta tayi daga kan fuskarshi jin yanda gabanta kefadi tajuya tana kallon dakin, dakin hadadde ne bana wasaba gadon makeke ne sosai guda daya an shimfida white bedsheet ajiki, juyawa tayi tana kallon bangon dakin ta saukar da idanunta kan katoton hoton bangon dake makale a bangon dakin, inda Aadil din da Aabid suke a tsaye sunsa fararen shadda iri daya kaman ma ranan salla ne dan Aabid na rike da dadduma, shiru tayi tana kallonsu ta iya gane bambamcin sune sabida chocolate da Aadil yake rike dashi a hannu kafe Aabid tayi da ido wanda ke rike da dadduma tana tuna ranan dasuka hadu dashi a lagos, ahankali ta lumshe ido kafin ta bude tasake kallon fuskar Aadil ajikin hoton tana jin wani irin sanyi na shiganta.