← Book details Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 99 OF 123

Sashe 99

Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yayi yace “tom shikenan agaida mai gidan” yajuya zai bude motanshi saikuma ya juyo daidai Hawwa na daga glass nata sama dasauri yace “Hawwa!”Kallonshi tayi tana dakata da daga glass nata sama yace “please I have few things to say to you dudda ga yanda abubuwa suka faru between us but I still consider you kanwata, the way nake kula dake ada and protected you ada I will never stop doing that Hawwa cus I mean well”Hawwa tai shiru tana kallonshi anatse Baban Yaseer yace “I don’t want to poke nose into affairs naki ko aurenki but for me to see you anan this early morning with those red swollen eyes means one thing you’re not happy in your home!”Faduwa gaban Hawwa yayi sosai bakinta yashiga rawa tace “me kake fa…fad….” Tare mata numfashi Baban Yaseer yayi yace “i know you will never admit, anyways i dig into rayuwan wanda kika aura na gano rannan shine mutumin motan nan ranan dakika cemin kin fada a pool”Baban Yaseer yace “don’t get me wrong nasan jaraban Ni’ima yasa Baba yabada aurenki desperately for peace to reign, Hawwa listen to me attentively don’t you ever think sabida kin manyanta ba miji you can just settle for any kind of miji that come your way, banwani san mijinki sosai ba but I know wat yaran masu kudi are like cus I work for one naga kalan rayuwan da yaran Boss dina keyi, they don’t respect women infact bama susan menene aure ba! Kula da mace, daraja aure sai dan gidan talakawa fakiri mai lallaba rayuwa ba irin yaran nan da sunada kudin auro mata dubu alokaci daya ba” yadan rage murya ganin Hawwa ta natsu tayi shiru tana kallonshi ahankali yace “Hawwa akwai good decent men out there da they will respect you for you! They will love you right! They will treat you like queen nasu! Maza masu tsoron Allah da sanin yakamata, don’t ever be afraid to stand up for yourself! Be you Hawwa! Leave idan you are not appreciated ko respected a inda kike, gidan miji baya nufin you make it in life, making it in life shine idan kasamu peaceful and serene rayuwa hassle free and trauma free, stand for yourself kinji Hawwa and fight for what right! Don’t compromise kanki for anyone okay!” Shiru Hawwa tayi sai kallonshi take, ahankali yanuna kanshi yana mata wani kallo yace “just like before I am always here! I will forever be here for you kinji, remember you watch rayuwana da Ni’ima bawai inada kudin bala’i ba but you saw how I treated and respected Ni’ima, that is how a husband should be, mai ilimi, mai hankali, a leader! So think about abinda nace” kasa magana Hawwa tayi yamata murmushi kadan yace “bari naje you take care” yajuya yashiga motanshi yaja yabar wajenHawwa tabi motanshi da kallo ta madubi harya fita daga building din takardan tasa hannu ta dauka tana kallo kirjinta na bugawa tun dazu she couldn’t find the courage and confidence na cikawa but maganganun da Baban Yaseer yamata gave her the confidence sai kawai tashiga cikewa tacika tass tai sigining tafito tashiga ciki tabama matar ta karba takalli Hawwa tai murmushi tai signing tai stamping sannan ta tashi tadauki wani envelop na Shari’a court tai rubuce rubuce tai sealing tabama Hawwa tace “give it to mijinki zamu ganku on the 20th na this month yau 9th” ahankali Hawwa tasa hannu takarba tawuce kofa harta daura hannu zata bude matan tace “incase you have a change of heart” ahankali Hawwa tajuyo ta kalleta matan tamata murmushi tace “you can always withdraw application din okay” gyadamata kai Hawwa tayi kadan tabude kofan dasauri tafita.EPISODE Tana fitowa tawuce mota tashiga taja motan tabar wajen wlh bataso tama koma gidan but tana zuwa gidansu Baba zai fara maganganu, wani cafe ta tafi tashiga tai order su coffee da croissant tasha takasamacin croissant din, sannan ta tashi motanta tashiga ta zauna ta ciro number DIG takirashi harya katse bai dagaba sai chan yakirata yace “Miss Hawwa yanzu tazama Mrs Ibrahim” ahankali tace “Sir ina kwana” “ya kuke ya aiki” ahankali tace “fine” yace “yaya hope komi lpy”? Ahankali tace “Sir I wanna make inquiry ne zan iya resuming aiki ko dole sainayi exhausting leave dina”? Dasauri DIG yace “as far as I know you can always resume aiki anytime idan kinaso, kawai dai hutun da aka baki hutu ne na aure if you feel you don’t need it zaki iya dawowa we can’t force you to take leave din da bakiso” dan murmushi tayi tace “Sir zan dawo aiki gobe in sha Allah” kai tsaye yace “Allah nuna mana” ya katse wayan ta ijiye kawai ta tada motan ta tafi park bataso takoma gıda yanzu she just needs fresh air.Baba na zaune a kofar gida yana duba wani littafi Umdatul Ahkam yaga mota na zuwa da sauri ya tsaya yadago kanshi ganin motan Khaleel yasa yamike da sauri yana washe baki parking motan Salman yayi yafito Baba yashiga leka motan Salman yakaraso wajen cikeda girmamawa yace “ina kwana Baba” dasauri Baba yace “sannunka a’a banga Ibrahima ba banga Hawwa ba”? Anatse Salman yace “Oga yace nakawo ka yana asibiti ne” Dasauri Baba yabude idanu yace “Subhanallahi meya sameshi?” Anatse Salman yace “Oga bai bani izini na sanar dakai komiba yadaice nakawoka” Dasauri Baba yace “muje muje” budema Baba bayan mota Salmab yayi ya taimakamai ya zauna ya ijiye karafunan shi sannan suka wuce har zuwa asibitin yasake fito da Baba sukai ciki har zuwa oncology ward, gaban wani special daki dake cikin wani bangare daban kaman flat Salman yabude kofa Baba yashiga ciki gabanshi yayi wani mummunan faduwa Khaleel yagani da hospital gown a jikinshi an samai bakar safa a kafafu ga drip dawasu yellow water an makalamai wasu abubuwa da dama a kirjinshi yana kallon Baba daya dakata ya tsaya chak yakasa motsi cus babu wanda ya sanar da shi Ibrahima ba lafiya and kana ganin Khaleel zakaga kaman yadade ba lafiya idanunshi sunyi ja sun kumbura, hannu Khaleel ya mikama Baba asanyaye yace “Baba” wani kalan ijiyan zuciya Baba yasauke har kirjinsa na motsi yataho ahankali ya tsaya gaban gadon yaduko da kanshi yana kallon fuskan Khaleel sosai yace “Ibrahima na meke damunka? Eh? Meya sameka? Wannan machinan da karafunan da kwankwalatan nan da aka makala maka a kirji duk na menene su eh?”Murmushin karfin hali Khaleel yamai yace “bawani abu bane Baba karka damu”? Muryan Baba har rawa yake yace “ina…..ina matarka? Ina Hawwa? Maisa Kai kadaine anan tana ina?” Murmushi Khaleel yasakema Baba yace “na barta agida ban sanar da kowa ba banso su damu kai kawai nasa akawomin” hannun Baba ya kankame ahankali yace “I am scared Baba tsoro nakeji!” Hawaye ne suka shiga taruwa a idanun Baba dasauri yajuyo yakalli Salman dake wajen bakinshi na rawa cikin tsananin tashin hankali yace “wai meyake damun d’ana eh”? Hannunshi Khaleel yataba hakan yasa Baba yajuyo ya kalleshi ahankali, cikin wani kalan sanyin murya yace “Baba natabayin cancer da ina yaro tun ina dan shekara takwas saida nakai sha uku sha hudu na warke ciwon yarabu dani” sosai kirjin Baba ke bugawa ahankali Khaleel yace “kwanan nanI’ve been having signs and symptoms na ciwon ina yawan suma, yau na suma and banjin dadi shine nakeso nayi running tests yanzu” muryanshi nadan rawa yace “Baba I’m very scared” kawai Baba rungume Khaleel yayi kaman dan yaronshi yadagoshi yana sakashi ajikinshi sosai kawai kukan da Khaleel yadade yana rikewa kawai yasaki ajikin Baba jin yanda Baba yasashi ajikinshi Salman yajuya yafita daga dakin yarufo musu kofa, Baba najin yanda Khaleel ke kuka ajikinshi sosai, cikin murya mai rauni yace “Baba cancer azaba ne banso yadawo, Baba banso na mutu yanzu inaso mu haifi yara dayawa ni da Hawwa, gidanmu babu mutane, I don’t want to die Baba, 12 children nakeso” kai Baba zuciyansa ya tsinke it takes alot from him yahana kanshi kuka ganin yanda Khaleel keyi yaron dayasa akawoshi dan yabashi kwarin guiwa sai shima ya karaya agabansa No kankamesa yayi yana patting bayansa yace “it’s okay it’s okay ya isa! Babu abinda zai sameka Ibrahima, babu ciwon da Allah ya halitta a duniya face yayi maganin sa, babu abinda zai sameka kaji d’ana, kaji” gyadama Baba kai yayi ahankali, Baba ya tattaro riganshi yakai kan fuskanshi yana sharemai fuska Khaleel sai ijiyan zuciya yake saukewa daidai Dr na shigowa dakin tareda nurses yace “okay an kawo Baba, shine Baba from all indication” Dr yakalli Baba cikin turenci yace “Baba patient dina yaki yarda ayi test wai saikazo” dudda Baba bai iya turenci sosai ba but yagane abinda baturen ke fadi, Dr yasake kallon Baba yace “ready” kama hannun Khaleel Baba yayi gamgam yace “yes dakta ready” gungura gadon akayi Baba na rike da hannun Khaleel suna tafiya ahankali sabida sandar dayake amfani dashi har zuwa wani dakin da za’asa Khaleel a machine, wani abu kaman basket Baba yaga ana sama Khaleel a kai sannan akace “Baba ka sakeshi” kallon Khaleel Baba yayi yace “ina nan bazanje ko’inaba kaji, karkaji tsoro kaji”? Gyadamai kai Khaleel yayi ahankali yace “Baba karkaje ko’ina” Baba ya gyadamai kai, Baba yakalli doctor yace “is machine hot? Zafi? Fire wuta-wuta”? Murmushi Dr yayi yace “No Baba he will feel a little uncomfortable but no pains I promise” juyawa Baba yayi yashafa fuskan Khaleel yace “kaji likita yace ba zafi kadena tsoro babu abinda zai sameka kaji”? Gyadamai kai Khaleel yayi Baba yawuce yafita aka shiga da Khaleel cikin machine din gabansa na faduwa memories na rashin lafiyanshi na dawomai fresh arai, the most traumatic experience na rayuwanshi kenan.Sosai Baba ke kada kafafunshi yana jira likata yafito kusan 30mins yagaji dagashi har Salman sai kawai yatashi yana bude kofa daidai Khaleel na fitowa daga machine din haba sai amai salati Baba yasaki. “Innalillahi Likita meya sameshi yake amai” yayi wajen nurses na tara abun amai Khaleel nashiga ciki, Dr yace “is normal machine din nasa mutane feeling nauseated da dasauransu” Baba yadafa Khaleel dake amai sosai gashi babu wani abu a cikinsa ma, idanun Baba sukai ja, ruwa aka kawo Baba yakarba yabashi ya kuskure bakinsa kawai yakama Baba yana daura kanshi ajikinsa yana nishi da kyar da kyar
Chapter 99 · 0% Book details