← Book details Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 90 OF 123

Sashe 90

Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

na zafi, Khaleel yace “bazan dinga night shift ba” ahankali tace “why?” Ita ko bazaiyiba yau yayi please bataso yazo yanemeta in the night, murya chan kasa yace “cause it’s my hospital!” Hararan wayan tayi tace “aikin kenan!” Cikeda so Khaleel yace “I miss you Moonshine” dauke kai tayi dasauri maganan na ratsa zuciyanta da kyar ta iya daurewa tace “zan fita” “ina?!” Ya tambaya sounding strong, Hawwa tama wayan kallon shekeke irin lallai samin waje tusan asuba tace “saloon zani” kai tsaye yace “bazaki ba!” Dasauri tace “but…..” “no buts, ko gate bazakije ba sai randa I feel like it, let’s see tommorow I will book home service for you, Kinyi wanka?” Banza tayi dashi ahankali yace “an fara kawo kayan Noor I want us to carry our daughter” fushi take but maganan saida yasa dasauri tace “da gaske”? Dan murmushi yayi jin yanda har muryanta yafito yace “yes, zata dawo wajenki anjima idan tadawo daga school” murmushi tayi sosai abin yamata dadi koba komi zata sami mai debe mata kewa ahankali tace “thank you” murmushi yayi yace “I love you” shiru tayi bata taba ganin wanda baya gajiya da fadin I love you kaman Khaleel ba, murya chan kasa yace “i have to go now break is over, I love you Hawwa Jiddah Kulu” rage murya tayi sosai tace “Allah bada sa’a” tai maza ta kashe wayan banatasan mesa takemai addu’a ba, tana zaune awajen akai knocking kofan da kyar ta tashi taje wajen kofan tabude PA ne da manya manyan akwati dasauri tace “good morning Ma” gyadamata kai Hawwa tayi tace “come in” komawa tayi tazauna ahankali PA tace “kayan Noor akace mukawo Mom tace sai dare zata dinga zuwa wajenki kwana that Noor sleeps early 7:30-8 tayi bacci, Gari yawaye you’re only allowed to birth her bada abincinki zata school ba she has special kids chef dake mata girkinta, wankan ma ance idan bazaki iyaba zata aiko da Nani ta” for letting her sleep anan ma anyi mai wuyan she will train the girl in sha Allah murmushi tayi tace “kai bags nata dakin dake next to mine” takalmi PA tacire tawuce sama da bags din tana mamamkin yanda taga Hawwa sai kara kyau take jakunkunan ta ijiye tazo ta tafi Hawwa takarayin shiru wlh she’s bored sai taji dama Khaleel baije aikin ba gidan babu kowa, ba hayaniyan kowa, ita tun ba yauba kallo bai dameta ba saitaji tana missing aikinta wlh, waya ta ta dauka tashiga watsapp taga chats na group din tabi yawanci magana suke kan work duk sai taji tayi missing aiki calculation tashiga yi yaushe zata koma, 60days aka bata lokacin nan ana 20days to bikinta aka bata takardan hutu, yanzu taci about 25-26 days wlh still da nisa wata daya da yan kai zatai agidan nan bata zuwa ko’ina saidai yaron nan yayitaci like food kenan.Ammi takira sukai hira sosai, sai ta shiga kiran kanninta tana cemusu yaushe zasuzo suka cemata Baba yace kada adameta ha yanzu ba sai tayi wata daya duk taji badadi sai abin namata kaman zazzabi zai kamata number Khaleel tashiga kallo kaman takirashi wlh she’s missing him she can’t even deny it kokarin ijiye wayan tayi mistakenly tai dialing number dasauri tashiga katsewa tace “ohh no, yanzu zai dauka ko kewanshi nake” kiranta back Khaleel yayi immediately tasan idan bata dauka ba zaita kira hakan yasa ta dauka takai wayan kunneKafin yayi magana tace “mistake ne nakiraka” murmushi yayi yace “I wish u can love me mistakenly haka” shiru tayi duk saitaji wani iri, murya chan kasa yace “I’m missing you sosai wlh kaman nabar aikin nazo but I want to save lives” hakanan saitaji she felt bad tai shiru sai chan da kyar tace “I am sorry about yesterday” tazare wayan daga kunnenta da sauri ta katse ta kifa kanta akan pillow duk kunya yakamata wai ita ke bashi hakuri.EPISODE Tashi tayi zuwa sama tai sallan zuhur tana kan dadduma taji ana bude gate da sauri ta tashi taga Noor aka dawo da ita daga school cikin wata arniyan mota ga Mom na jiranta gaban kofa ta tafi wajenta ta rungumeta suna shiga ciki sakin labulen tayi tareda sauke ijiyan zuciya, 2 na bugawa kawai saita fito jikinta yayi sauki ko maganin datashane oho, but Alhamdulillah zafin disappeared.Sake gyara gidan tayi tsaf tundaga dakin Khaleel ta kunna turaren wuta ciki ta gyara closet nashi da bayinshi, kayan laundry basket takai bayinshi tasa a washing machine dake wajen dake washing and drying sannan tasa turare a gidan tashiga kitchen, batason auren nan but still she feels obligated tayi duk wani duties expected of her from now zuwa randa zai saketa, kawai tashiga mai girki daban daban, semo tayi da miyan egushi data gani, saitai fried rice da salad tai fresh juice dakuma pepper soup, wuraren 4 takawo komi dinning takoma kitchen ta gyara komi tasake kunna turare anan falo sabida ya kashe kamshin abinci ta kunna AC dan yana sa turaren wuta yabada different calming vibe, tawuce bayi ta shiga tai wanka hakanan kawai tasami kanta da kallon agogo feeling a bit excited ko dan yakusan dawowa ne she doesn’t even know.Salla tafarayi sannan tazauna gaban mirror ta taje gashinta daya bushe dan tuntuni abude tasakeshi, tayi parking gashin as ponytail yayi kyau tasaka wani red ribbon, ta mammanna wasu flower pattern pins akan datagani wajen hair section nata a closet din aiko tai kyau na ban mamaki, kwalli tasaka ta shafa hoda kaman ba Hawwa ba, red lipstick tabude cus hakanan takejin kwalliya tasaka tasa eyeliner dawani dark eyeshadow dayasa tai looking hot kaman irin baddest bitch in the club din nan, tashafa just a little bronze tai highlight blush nata, ta makala dan kunne mai round, tasaka wani simple gown necklace mai love pendant very tiny wuyanta yayi kyau yana sheki, sannan tawuce wajen kayanta tana kalle kalle kayan da aka har tai 1hr in this house batajin zata gama sakasu ba, wani english gown tagani red, yamata kyau pattern din dauka tayi ta tacire daga hanger tacire tag din tasaka spaghetti hand ne bayan rigan abude gabadaya daga waist bayan rigan yafara but gaban arufe but boobs nata ta sama na showing, ass nata yafito sosai waist nata yayi kyau yayi haske gashi batada stretch mark, wucewa wajen madubi tayi tabi jikinta da kallo kai! No this is not her saikace wata karuwa da zata club, why is she even dressing like this kaman son Khaleel take ai saiya fassarata wrongly ma, daidai lokacin taji ana bude gate wlh harda dan gudunta tafito daga closet tawuce wajen window tadaga labule ganin Khaleel ne yashigo gidan yana parking samin kanta tayi da sakin kayataccen murmushi ga Mom da Noor dake ball sun taho wajen motan daidai yafito sanye da labcoat that’s open, Noor ta rungumeshi Mom ta shafa fuskanshi zatamai magana taga kaman yana cema Mom yana zuwa yataho hanyar side nasu da sauri harda dan gudunshi sakın labulen Hawwa tayi dasauri tawuce takoma closet tajuya dasauri tana kokarin cire rigan jikinta karya ganta dashi kawai taji yabude kofan dakinta yashigo. “Moonshine nadawo” dasauri Hawwa ta tsaya kawai gabanta yashiga fadi bim bim bim! Bin dakin da kallo Khaleel yayi ganin bai ganta ba yabude bayi sai kawai yabude kofa yashiga closet nata chak ya tsaya yana kallon Hawwa data tsayar da kokarin cire rigan datakeyi ganinshi yashigo.Wani irin kallon maita da Khaleel yashiga mata batasan lokacin data juyamai baya da sauri ba muryanta na rawa sosai kirjinta ma na beating so fast tace “uh…..ina ina zuwa lemme ch….chang…..” kasa karasa maganan tayi sabida rungumeta ta baya da Khaleely yayi yawani kai hannunshi yayi grabbing ass dinta ya matsa yana sakin mata kisses awuya kaman maye yace “your hips are driving me insane you this gurl!!!” Yana maganan yana manna hancinshi awuyanta sosai yace “ohh my god you smell damn good! I’ve missed you! I'm addicted to you! You dominate my mind Hawwa! I want to kiss you all over wallahi!” Yayi maganan yana juyo da ita da sauri yana kallonta tundaga fuska har kasa yace “damnnnn! This dress was made for you!” Gaban Hawwa ya fadi sosai tama rasa dalili she just know iya gaskiyanshi yake fadi, kawai yawani dagata kaman yar yarinya yadauketa yana ware kafafunta yana kaiwa waist nashi yana kallonta sosai tundaga gyaran gashinta datayi, da ribbon dasu pins data makala agashin da earring daya saka ta that looks damn sexy da dawani simple necklace mai pendant na love data daka da hoda da janbaki datasaka da komima, murya chan kasa dake nuna kauna da tsantsan soyayya yace “wallahi I’ve never ever seen a girl as beautiful as you are ba aduka rayuwana!” Ya Allah! Jikin Hawwa har tsuma yake internally sabida abinda Khaleel ke gayamata, yakai hannunshi yadan kada dan kunnen datasaka yace “I love this dangling round earwear, it makes you look like love!” Yamana mata kiss a kunnen da jikin dan kunnen, wani yirrrrr Hawwa taji, yakai yatsan shi daya yana shafa lips nata dayaji red lipstick yace “your lips look lonely, how about I introduce them to mine?” Ya Allah! Khaleel ya iya iskanci wlh, ko labcoat bai cireba fa yake mata maganganun nan na banza and in a way deep down he made her feel very very special and appreciated yanda duk ya rude akan kwalliyan datayi, hannunshi yasa yajuyo da fuskanta data dauke tana kallon gefe, ahankali Hawwa tadan kalleshi kasa kasa yanda taga kwayan idanunshi sai taji kawai gabanta na jikewa idanun Khaleel are extremely sexy wild yanada wasu kalan moist pornstar eyes, hancinshi ya daura kan nata yana numfashi sama sama da sauri sauri murya chan kasa yace “you’re gorgeous Hawwa!” har cikin tsakiyan tsokan zuciyanta Hawwa taji maganan Khaleel ya ratsata wasu kalan butterflies na yawo acikinta haka tamai kyaune yau, yafadi dazu he’s still saying it again, Khaleel yayi shiru yana kara manna hancinsa akan nata cikin wani bad voice yace “I think you’re suffering from lack of vitamin me!” Dasauri Hawwa ta kalleshi jin iskancin daya fadi he got her wlh cus wat is wani vitamin me jama’a, wani erotic wink yamata da idanunshi da gira dataji jikinta ya amsa cikin dan banzan naked voice yace “can I
Chapter 90 · 0% Book details